Sashe 118
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
yanda take bu ata zata kira mata wanda zasu sakata bata kanta dan dole duk da ba haka taso ta kaisu ba taurin kanta ne ya ja komai ya faru... *_jama'an kwarai jama'an arziki ku cigaba da zuba ruwa payment dan book one ya kusa arewa sauran page tara in shaa Allah ina gdy da nunaman kaunar da kuke na payment din za in iyaye ku sani sai da ku nike baza capacity masoyana _Litaffin kudi ne akan naira 700 vip 1500 zaku turo kudi ta wanann account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 Jamila Abubakar Bello Polaris bank evidence of payment via 08160508316_ Share pls IN IYAYE* _Parental choice_ *NA* *JAMEEY* *BOOK ONE* _Bissimillahir Rahamanir rahim_ https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c Rayuwa tafiya take komai chanzawa yake rayuwar gidan Raihan ta chanza dan kuwa Raihana ta kama kanta rayuwarta kawai take a cikin gidan tsakaninta da masu gida idone kawai ba mai cewa kowa komai,inda suke bata kallo kamar yanda suma ba ta ita suke ba rayuwarsu kawai suke cike da soyayya dan Daulah ta samu Raihan yanda take so take bu ata sai abinda taso yake abinda bata so kuwa koda shi yana so to ya barshi kenan bai son duk abinda zai ata Daulah rai ya sakar mata ba in aljihu ku i kawai yake bata banda 15M din da yake bata as salary every week,ita dai Raihana tana kallo da yi mashi addu'ar Allah ya ganar dashi gaskiya tun dare bai mashi ba dan yanda Raihan yake jin maganar Daulah ta lura da kyau ko ta iyayen da suka haifeshi suka kawo shi duniyar ma baya ji..brush tayo tana fitowa dan samun abinda zata ci dan tunda sukayi masu aikinsu bata ta a cin spoon aya na abincinsu ba,bata iya ci mana duk da kuwa masu aikin ta lura tsaye suke da kiyayewa da tsafa amma ita duk tsaftarsu gaskiya bata iya cin girkinsu saboda bata tashi taga gidansu ana cin abincin housemaid ba ko shi Yaya Raihan din yana bata mamaki sosai yanda yake bu e baki yana cin abincin housemaid abun yana daure mata kai sosai mutumin da ko abincin restaurant baya iya ci idan har ba na gida ba,ko ita da Rahina yaushe ya fara cin abincinsu amma wai yau ga Yaya Raihan giyar soyayya na fisgarshi yana cin abincin yan'aiki saboda kawai ya faranta ma raiguwar matarshi malalaciya bata iya komai ba a rayuwa sai ha a munafinci shi kawai ta iya a rayuwarta kitchen ta shiga tana duba abinda zata ci gaisheta Sahura sukayi ansawa tayi fuska sake tana tambayarsu aiki alhmdulh suka ce mata suna bata waje dan sun san dokarta idan har ta shigo kitchen komawa suke dafe sai ta gama duk abinda ya kawota sai ta fita sannan suma su cigaba da yin nasu aikin, daman already tana da kayan ha in samosa and meatpie doar Kawai ta ha a tana yin tosting tayi abinda ta ha a pineapple and coconut juice ta kama gabanta suma suka cigaba da aikin nasu breakfast din...yatsunta aya yana cikin bakinshi yana tsotsa a hankali yana hura mata iska a fuska yana dan shafawa a hankali yana kiran sunanta,a hankali ta bu e idonunta ta sauke a kan shi tana sakar mashi murmushi shima murmushi yayi yana cewa."Darling time for breakfast baccin ya isa haka."sa alo wuyanshi tayi cikin muryar baccin da bata ida sakarta ba take cewa."Uhmm!Bae ba kai bane ka hanani baccin dare ba."Murmushi ya saki yana lakutar lips dinta yana cewa."No Darling kedai kika hana mu to yanzu tashi muje kiyi breakfast ki sallamaini naje office sai ki dawo ki ta baccin ko?."mi a tayi a jikinshi tana cewa."Ni ban san kana man nisa ko na second aya ne Bae."Zaunar da ita yayi yana dan mata massages a cinya yana cewa."To na fasa zuwa tunda bakyaso na tafi tashi nai maki wanka muje ayi breakfast ban san yunwa ta kama man ke."Jinjina kai tayi tana kwantar da kanta a shoulder dinshi murmushi ya saki yana daukarta kamar yar baby ya nufi toilet da ita yana cewa."Yau ba'a son tafiyar kenan?."Turo baki tayi cikin shagwaba take cewa."jikina ciwo yake kuma duk kaine."kallon fuskarta yayi yana sakata a bathtub yana cewa."Yaushe Darling tawa ta zama rauguwa haka?daman ina noticy naki two days kin zama leziness what happened with you Darling?"Girgiza mashi kai tayi tana kwantar da kanta a shoulder dinshi a haka ya samu yayi mata wanka ya shirya mata suka fito dan yin breakfast,zaune suke tadda Raihana a dinning din tana nata breakfast din magana basuyi ma juna ba jan kujera yayi ya zaunar da ita yana zama shima plate ya daukar yana bu e flask alkubus din alkamane da miyar tsoka sukayi masu zuba masu yayi yana fara bata ci aya biyu tayi ta ata fuska tana kauda kai gefe cike da mamaki yake cewa."Lafiya dai ko Darling."Toshe hancinta tayi tana cewa."Ban san kamshin baki aya Bae tadaman zuciya yake ba."Tashi tayi da dasauri ta shiga minitoilet din dake kusa da dining dan wanke hannu kawai akayi shi wajen ta fara amai da sauri ya bita yana mata sannu har ta gama amai din ta kuskuro bakinta tana fitowa tallabota yayi a jikinshi fuskarshi cike da damuwa sai sannu yake mata yana zaunar da ita saman sofa bai kai ta dinning din ba tunda bata son kamshin..ita dai Raihana da ido kawai take binsu tana ganin sabon salon a wajen Daulah wato ciki gareta ko mai?daman kwana biyu tana ganin sign din pregnancy a jikinta shiru ne kawai tayi tunda abinda ta karanta kenan medicine and surgery saka masu ido tayi tunda kowa rayuwarsa yake, du awa Raihan yayi gaban Daulah yana cewa."Darling mai zaki ci? tashi muje hospital."Furzar da naunauyen numfashi tayi tana cewa."Meatpie din wajen Raihana nike son cin Bae."shiru yayi yana Kallonta sai kuma ya numfasa yana cewa."No any second option Darling?