← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 145

Sashe 16

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Tsaye take a gaban mirror tana
are ma kanta kallo murmushi ta saki dan tasan ba
aramin kyau tayi ba wutsiyar kitsonta hudu wanda ko wane
angare ya kama biyu ta baza tana daukar p-cap ta daura a kan nata wani earlen ne ta saka white sai ya
ara fiddo da madarar kyaunta ba wasu kayan kirki bane jikinta dan daman ita asali bata saka kayan hausa bama ta dasu dan ko Mom ta dinka mata bayarwa take tafi saka
ananu tana dasu tuli guda ba irin da babu a yanzun wani short jean ne jikinta dan dakyal ya rufe mata duwawu amma bai sauka cinya ba balle har ya rufe cinyar,cibiyoyinta waje suke sai daukar ido suke
an kallo
aya zaka yi ma skin din Umaima kasan ba kananun ku
i take kashe mata ba duba da yanda suke glowing suna she
i kamar wata sabuwar amarya duk da kasancewarta ba
a amma ba
in bai hana ganin she
in fatar ba,rigar da ke a jikin Umaima short ce itama ba ta rufe cibiyarta ba kuma bata da hannu ko
aya robber ce bata da igiyar da zata daure ta zauna dan tana sakawa tayi mata cab nonuwanta suka zauna ciki sosai dan samansu nonuwanta duk a waje yake sunan kawai zata saka riga amma a wajen wata wannan rigar halfvest ce kawai da zata saka ta daura mata rigar mutunci sama,amma ita Umaima riga ce a wajenta normal riga,lip gloss ta shafa tana daukar wayarta ta kunna wata music vibes tayi playing ta fara bin wakar tana wata irin rawa yanda take juya jikinta sai kayi tunani babu
ashi a jikin Umaima sosai take rawa bayan ta gama daukar video din bata
ata lokacinta wajen yin editing ba dan babbar wayace da ita da clear dinta vid din ta fito kallon videon tayi tana sakin murmushi dan videon tayi mata yanda take son ganinta take tayi posting dinta a TikTok channel dinta da kuma Instagram ko second biyar Umaima batayi ba da posting aka yi mata comments yafi 1000 kuma duka comments din yabonta ake ana ko
a mata kyauta tana jindadin yan comment section dinta dan suna sakata farin ciki duk da a yau ta tashi da
acin rai akan abinda Mom tayi mata shiyasa ma taki zuwa school tana sane da tana da second to the last exam take zuwa dan duk wunin yau bata fito ba fushi take komai bata ci ba sai drinks din da ke a fridge din room dinta take sha,ta
ata one hour tana karanta comments duk da bata ba kowa ansa kuma bata like amma tana jindadi sosai tana jin ana kiran sallah amma ko motsi batayi ba balle tayi tunanin tashi tayi sallah.
Chapter 16 · 0% Book details