Sashe 44
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zunbileliyar hijab ta saka har tana sharar
asa ta saka nikaq tana daukar jikar islamiyyarta ta fito zama tayi a saman dinning ta ha
a lunch taci tana jan dogon tsaki tana cewa."Ina dalili mutum yaita fama da hijab ai wannan wahalar da nike sha duk sai na fansheta a kanka Usman,yanda ka kuntata man ka sani kuka ba dare ba rana kasa nike kasa bacci nike kwana zaune da zullumin auren man mata da kayi sai na saka ka kukan nadama kuma wallahi sai nayi ajalinka nice nan zan zama ajalinka."Tsaki ta buga tana share hawaye ba
incikin da suka zo mata tana mai ture abincin gabanta tana cigaba da cewa.'Ina ai har iyayen naku da suka ha
a wannan auren ba zan barsu ba,ba zan ta
a barinsu ba dan wallahi ni Malika bana yafiya kuma bani
aga ma abokin gaba kuma Umaima tawa ce ba ta kowa ba kuma ba zan ta
a share dinta da wani katon banza ba."Tashi kawai tayi tana fisgar jikar tayi waje dan rabon da Malika da ta saka ma cikinta abu mai nauyi tun randa Umaima tayi posting ta gaya ma duniya tayi aure bata sake cin abun kirki ba, bacci ma sai dai barawo ya saceta ba ki
aya ta birkice ta sauya ta dakatar da komai ta maida hankalinta akan yanda zatayi ta samu Umaima a matsayinta na shugaban yan-lasbian na abuja gani take zubar daraja ne ace budurwarta wani kato ya aureta hakan na nufin kasata akayi fa!ita ai ba zata yarda yan kungiyarsu sunsa halin da take ciki ba,wanda suka san tana son Umaima duk ta ja masu kunne da su rufe maganar Umaima budurwartace har sai ta dawo da Umaima hannunta sai ta fara raba IV hakan da zatayi kawai zai dawo da martabarta amma ace kamar ita Malika wai wani ya kasata ai abun kunya ne,da yake Alaja ma ba a gidan ta kwana ba taje wajen wata kawarta dan tun da Malika ta samu labarin auren Umaima bata kula Alaja duk yanda Alaja taso Malika taba koda rabin awa ne bata samu shiyasa tayi fushi kuma ko a jikin Malika duk yanda take son Alaja kuwa dan ba wanda ta isa tace zatayi soyayya da Alaja dan ansan Alaja ta malika ce,girgiza kai tayi tana rufe gidan ta nufi islamiyya da yake da gidan Malika da islamiyya ba nisa tsakanin su duba da duk estate
aya ne yanda take tafiyarne cikin natsuwa dole ma ka kalleta ga shigar kirki da kamala wani ne ya tsare Malika amma taki tsayawa tana cigaba da tafiyarta
ara sallama yayi mata yana cewa."Haba baiwar Allah ya ina ta sallama a matsayina na dan'uwanki musulumi ba zaki ansa man ba?."Dan dakatawa Malika tayi kanta
asa tana cewa."Dan Allah kayi hakuri bani tsayawa kan hanya."gaba tayi bata jira jin mai zai ce ba
ara tararta yayi yana cewa."Naji baki tsayawa a hanya to ki gaya man gidanku sai naje dan inason yin magana dake."Nan ma girgiza kai tayi tana cewa."Banda iko ko iznin cewa kazo gidanmu hakan na iya janyo man matsala a gida idan har kana son zuwa wajena sai ka turo manyanka sun nemi izini a wajen iyayena sannan su zasu baka damar yin magana dani dan Allah kabar tarata karda ka ja man duka a wajen Momyna."sake yin gaba tayi da sauri tana son shiga islamiyya mutumin zaiyi magana Usman ya tare shi dan komai suka ce a kan kunnenshi yana jikin motarshi yana ha
a wasu file kallon mutumin yayi yana cewa."Haba mana dan'uwana karka matsa mana tunda ta gaya maka dokar gidansu sai kabi ko wace magana ce idan har aka baka dama a gidansu sai kuyi amma ba dacewa bane ma ace mace tana tsayuwa a kan titi kaima kasan hakan rashin tarbiyya ne amma kayi hakuri akan shiga abinda bai shafeni ba."
Dan kallon Usman mutumin yayi sai kuma ya jinjina kai yana cewa."Shikenan to amma ai ban san gidan nasu ba shi nike son tambayarta."dafe kai Usman yayi yana kallon mutumin yana cewa."Yi hakuri ai nasa ai nan estate din kake kasan gidansu."Girgiza kai yayi yana cewa."A'a zuwa nayi wajen abokina."ha
a files din Usman yayi yana cewa."Okay ba damuwa ai dalibata ce zan tambaya maka sai na gaya maka ai kana nan har mangarib ko?."zan iya zama idan har zaka sama man address din."Ba damuwa."cewar Usman yana shigewa cikin makaranta koda ya shiga bai tsaya watawata ba ya shiga class ya fara abinda ya ha
asu cikin sakin fuska yake cewa."Ayi hakuri da kwana biyu da nike zuwa late hakan yana da alaqa da dan busyn da na shiga amma in shaa Allah komai zai zo karshe.'daga haka ya fara ansar hadda
aya bayan
aya yake ansa da yake ajin basu da yawa dan basu wuce 10 zuwa 12, haddar na tafiya yanda yake so dan gyaran da yake ma daliban nashi ba wani mai yawa bane amma abinda ya burgeshi yanda ko ka
an baiyi ma Malika gyara ba kuma ko tuntuban harshe batayi ba kuma duk a tare ya kowa hakan yayi mashi dadi dan har ya nuna hakan a fuskarshi ya kuma yaba mata matu
a ya kuma nuna ma sauran yan ajin da su
ara maida hankali karda bakuwa ta anshe masu kambu har sukayi dariya
arin karatun ya kara yi masu sannan sukayi litattafai ya kuma yi masu wa'azin akan jin tsoron Allah da kuma guje ma shigar banza da fitar da tsiraici dan ba abu bane mai kyau Allah ya hana kuma ko dan gujema fa
awa a halin jinnin ai an guji shigar banza bayan sun gama akayi addu'a duk alwala sukayi maza suka shiga cikin masallaci wato malamai dan makarantar mata zallah ce harda matan aure shi ya jasu sallar akayi azkar sannan aka sallami kowa...koda Malika ta koma gida wanka tayi tana wurgi da hijab din jikinta tana tsaki fitowa tayi parlon sama daga ita sai bra da wani mini wando tana kwanga waya a kunne tace."Shigo." Tana sauke wayar tana zama saman sofa tana lumshe ido kawai.
Murmushi Mama tayi tana cewa."Yaro yarone ta yaro kyau take bata karko."Numfasawa tayi tana mai cigaba da cewa."Maiye na kuka da damuwa dan Raihan yace ba'ayin komai Daulah?haka kawai kizo kina ta kuka kina amarya ki
aura ma kanki ciwon kai hakanan a banza ba."Dogowa Daulah tayi cikin kuka tana cewa."Haba Mama ya za'ayi ace kamar bikina ni Daulah ace wai ba'ayi program a bikina ai wannan sai ya jawo man zubaiwar
ima a idon kawaye na.'To ke saboda kawayenki kawai kike son ayi program dan karda su raina ki?."
aga kai tayi tana cewa."Sosai ma!ai idan har ba'ayi
arin ku
i a bikin nan ba ai ban kai a kirani da matar Raihan ba,Raihan fa zan aura Maa."Girgiza kai Mama tayi tana cewa."Tun da har yace a'a to kibi tsarin shi ke ai bu
atarki
aya ki shiga gidan idan kuma kika ce zaki naci sai anyi to karda wani abu yazo kuma kice zakiyi ma mutune kuka bayan kuma kece nan kika jawo ma kanki da kanka."Numfasawa Haulat tayi tana cewa."Yauwa Mama gaya mata maybe ke taji taki maganar ina tunanin Daulah ta manta bak'ar wahalar da muka sha kafin ta samu Raihan yace yana sonta maiye ne batayi ba dan samun soyayyar shi ina jin har dai rai sai da muka yi sanadi saboda kawai yace yana sonki to kar kiga har tsafi munyi wai ya shigo hannu kenan a'a asiri bai tasiri sai an ha
a da makirci da kuma kishishina dan haka tunda yace ba'a bukata to naki to ne ki anshe ku
in ma ki tausa a account daman ku
i kike son Kiyi kuma zakayi kudi tunda zaki auri Raihan Nahiyata jika ga Tasan Okeke ko ta ina Raihan kudi ne fa."
Kallon Haulat tayi tana cewa."Haka ne kuma amma naso baza capacity naso ayi watsi da naira a ba Naira tsoro bikina ya zama viral har yafi na banzar matar ha
in nan tashi."Ta
e baki Haulat tayi tana cewa."Keda ma kike da aiki a gabanki wake ta program kishiya fa ne da ke Daulah?