Sashe 108
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Kwana biyu kenan Raihan yana jelengiyar neman Daulah baya gidan Haulat baya gidansu Daulah idan kuma yaje gidansu Daulah
ara
aga mashi hankali Mama take dan babban abinda Mama ke gaya mashi yana jin kamar ya mutu
aya ne tace idan har aka gano Daulah ya sakar mata da
a kalmar sakin da ke fitowa a bakin Mama tana gigita mashi hankali da kuma rudar mashi da tunani a cikin kwana biyu Raihan ya rame duk ya lalace ya fige kuma magana bai sake yi da Raihana ba dan yanzu yana jin ko muryarta baya son ji balle kuma ganinta dan ma a haka hankalinshi baya jikinshi Daulah kawai yake nema,a hankali ya bu
e idanunshi jin sanyi na
an shigarshi ka
an kuma ana ta kiran sallar asuba addu'a yayi yana fitowa yaje yayi alwala a wajen gateman suna wucewa sallah,bayan sun fito daga sallah gateman ya kalli Raihan yana cewa."Ranka shi da
e niko mai uwar
akina tayi maka kake nemanta haka?nan fa ka kwana a cikin mota a takure."Kallonshi Raihan yayi yana numfasawa yana cewa."Ba wannan ba baka san inda Haulat take zuwa ba ko wajen dangi ko freind haka?."Furzar da numfashi yayi yana girgiza kai yace."A'a ban sani ba gaskiya ni aikina kula da gida idan zata fita bata gaya man inda taje tunda zaman kanta take ba na wani ba."Gyada kai kawai Raihan yayi yana komawa cikin mota ya zama dan ya kudurta ba inda zashi yana nan zaune yau a gidan Haulat koda kwana dubu zai yi kam har sai Daulah ta dawo ya duka ya bata hakuri ta yafe mashi ta koma gida...Driving Daulah take tana dariya tana cewa."Sai yanzun hankalina ya ida kwanciya Haulat da Yankar wu
a yace mun biya bu
ata yanda ya kamata aiki zai tafi daidai yanda nike so sai yanda nayi da Raihan duk abinda nace zaiyi babu gardama kuma ko tambayata ina naje har kwana biyu ba zai ta
a yi ba,kai gaskiya aikin yankar wu
a duniya ne akwai biyan bu
ata."Murmushi Haulat tayi tana cewa."Akwai hukuba kuma ba kafin bu
atar ya biya dan ni da farko nasa ma kasheni yankar wu
a zai yi da ya shigeni ta baya naji bak'ar azaba."Furzar da naunauyen numfashi Daulah tayi tana cewa."Ke koni ai ni na dauka ba zan sake zama ba a rayuwata dan hukubar takai hukuba sau
in ma baka sha wahalar banza ba tunda bu
ata zata biya."Jinjina kai Haulat tayi tana cewa."Dadin aikinshi kenan shiyasa bani nadamar sakar mashi jiki dan nasan ba zan sha wahalar banza ba tunda bu
ata zata biya yanzun kuma wanna babbar dama ce a garemu harda zan saka tunda Raihan ya
ara dawowa karkarshin hannunki sai yanda kika so kika gadama dashi aikin farko da zaki fara shine saka mashi dokoki masu tsauri na zama dake idan kuma bai bi ba ya ha
u da fushinki sannan kuma ku
i Daulah ku
i ki anshi ku
i abunda ke ku
i ki amshi ku
i ki tara a banki kuma kisa shi ya taka duk wanda zai yi kokarin kawo maki matsala a family dinsu kuma wannan tsinainiyar yarinyar kinji dai mai yankar wu
a yace akan tsafinta dan haka a hankali zai
arasa kona dodon tsafinta ya auna shegiya duniya kafin nan kedai ba ruwanki da ita ba da ita zakiyi ba yanzu ke dai ki tambayi ku
i ki tara ku
i dan ku
i shine duniya."Jinjina kai Daulah tayi tana cewa."Haka ne yaci ace a yanzu naba 10 billion dollars baya account dina amma zan gyara a yanzun dan zaman da muka yi a farko ba shi za'ayi ba komai sai ya sake kuma wallahi ko ita Raihana din ba zuba mata ido zanyi ba dole kafin tabar gidana sai na saka ya kusa karya banza."Girgiza kai Haulat tayi tana cewa."A'a ba ruwanki da Raihana karki shige ma yarinyar sosai dan bata da kunya haka Yankar wu
a yace."Ai ni ganauce Haulat ko shi bata rage mashi ba a wajen rashin kunya."To kinga tunda haka ne kibita a sannu kafin Yankar wu
a ya gama aiki kanta."To shikenan amma zan nuna mata Raihan yayi mata nisa nisan da koda gudu ba zata ta
a iya samun shi ba, dole na nunata mata nike da sarautar zuciyar Raihan nice nan *ZA
IN RAN* Raihan ba zai ta
a iya rayuwa ba idan har babu ni a gefenshi."Da dariya Daulah ta
arasa maganar tana danna horn da karfi itama Haulat dariya take tana cewa."To mai yayi saura Daulah?ai iyakar wannan yajin da kika yi kin nuna mata wacece ke a wajen Raihan iyakar haka ma kin nuna mata ki duba fa ki gani daga ke har ni Raihan yayi mana miscall yafi dubu a haka ma dan muna kashe wayar idan zamu ha
u da Yankar wu
a banda text message da zasu shigo sunfi nawa a jere na ban hakuri ai iyakar nan aka tsaya ai tasan kin isa har ma kin wuce tunanin ta."kallon juna sukayi suna kallon motar Raihan da aka rubuta *NAHIYATA 009* a jikin motar dan duk motocin da ke a family din su Raihan nahiyata ne a jiki da kuma numbobin a jikin number, lokaci suka kalla duka karfe 9 na safe bu
e glass din mota Haulat tayi tana kallon gateman tana cewa."Yaushe wannan yazo kuma?."
asa da kanshi gateman yayi yana cewa."Ai nan ya kwana Hajiya."Jinjina kai Haulat tayi yana jan glass kallon juna sukayi da Daulah suna rushewa da dariya suna cewa."Aikin Yankar wu
a ba sauki."Daga haka suka
arasa inda zasu yi parking tayi parking dan ko motar da suke ciki *NAHIYATA 004* ne a jikin motar, fitowa suka yi sai cin magani Daulah take da sauri Raihan ya tari gaban Daulah yana murmushi yana cewa...
_Litaffin kudi ne akan naira 700 Vip 1500 zaki turo kudinki ta wannan account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 Jamila Abubakar Bello Polaris bank evidence of payment via 08160508316_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Tarar gaban Daulah Raihan yayi yana sakin murmushi yana cewa."Darling."yanda ya kira sunanta yana tsareta da idanun shi masu kyau da kyali,tsaki taja tana neman bin gefenshi zata wuce sake tare gabanta yayi yana cewa."Dan Allah Darling kiyi hakuri."komai bata ce mashi ba sai tsayuwa da tayi tana
ata fuska tana yin kicikici da fuska tana cewa."Bawan Allah matsa ka ban waje na wuce,bani hanya na wuce."maraice mata fuska yayi yana cewa."Dan Allah Darling na tuba ki yafe man wallahi ba zan sake ba ki yafe man Darling am so sorry Bae."Gaba tayi tana barin waje komai bata ce mashi ba,bin bayanta Raihan yayi yana riko hannunta yana cewa."Nasan ni mai laifi ce a wajenki dan Allah na tuba ki yafe man wallahi ba zan
ara ba komai kike so zan maki shi Please Darling forgive me."Komai bata ce mashi ba zata sake wucewa Haulat ta furzar da numfashi tana cewa."Raihan ka bari mu shiga daga ciki mana muyi magana."Dasauri ya
aga kai yana cewa."To nidai dan Allah ki bata hakuri"Karka damu mu dai shiga cikin din muga ko zata hakura dan abunda kayi mata ne da ciwo duk da daman kullum cikin bata hakurin nike."Shiga sukayi zaune suka tadda Daulah tana shan ruwa tana maida numfashi dan a gajiye take,matsawa kusa da ita Raihan yayi yana cewa."Darling."kallonshi tayi tana kauda kanta gefe,kamo hannunta yayi tana fisgewa tana turo baki gefe tana cewa."Ni ba zan koma gidanka ba kawai ka bani takardar saki kawai dan ba zan iya zaman kunci da takura ba a gidanka."Girgiza mata kai yayi yana cewa."Wallahi ba zan ta
a iya sakin ki ba dan ban iya rayuwa babu ke dan Allah kiyi hakuri kuma komai ya wuce ba zai sake faruwa ba Darling."Taya zan koma gidanka kana neman wulakanta ni zagina kayi kana man ihu akan gaskiyata duk kayi man haka nidai gaskiya ba zan koma ba kawai ka sake ni ban iyawa kaje ka zauna da yar'uwarka kawai za
in iyayenka daman ai Raihana tana gaya man blood is thicker than water ban yarda da maganarta ba sai da naga ka nuna tafini a wajen ka."Dafe kai Raihan yayi yana cewa."Raihana din banza da har zata fiki wajena Darling yarinyar da ko ganinta bani son yi nidai dan Allah kiyi hakuri kuma ba zan
ara cewa kiyi koda da gyara sofa ne Darling forgive me please and please I'm begging you."Zatayi magana Haulat ta dakatar da ita tana cewa."Komai ya wuce mana Daulah kiyi hakuri dan Allah tunda ya baki hakuri kiyi hakuri give him second chance please idan har bai chanza ba sai ya sake ki."Turo baki Daulah tayi tana cewa."To nidai gaskiya idan har yana son na koma gidanshi sai yabar yi man maganar sallah sannan kuma duk sati yana bani 15M kuma ban yi komai daidai da gyaran bedroom ba zanyi da kai na ba sai dai a kawo housemaid."Jinjina kai yayi yana cewa."Naji kuma zanyi komai kika ce Darling maganar housemaid yau za'a kawota ba sai gobe ba dan nayi ma daman Ammie magana tuni tace za'a turo."Ta
e baki tayi tana cigaba da cewa."Sannan kayi man tsakani da matarka tayi harkarta nayi harkarta idan har kuma tayi man rashin kunya mudun baka hukuntata akan abinda tayi man zan bar maka gidanka kuma idan har na bar gidan ba zan ta
a dawowa ba har abada zan tafi inda har abada ba zaka ta
a gani na ba."Zan kiyaye kuma daman Raihana karshen zamanta yazo a gidanmu daman zanje Okeke nayi magana da Oba na tabbata idan na gaya ma Oba ban san zama da Raihana bata yin man biyayya tabbas zai saka na saketa baki
aya."Jinjina kai Haulat tayi tana cewa."Da kuwa kawo karshen matsalar gidanka Raihan dan babu mai kulla maka matsala tana ha
aku fada da Daulah sai Raihana dan ma Raihana cewa take zatayi komai dan taga ta rabaka da Daulah tunda ita tana sonka,dan haka tun wuri ka saki Daulah dan samun zaman lafiya a gidanka."Da to kawai Raihan ya dinga binsu yana kuma basu hakuri da lailashin Daulah ta biyo shi ta koma dakinta sai da Daulah ta gama sannan tace ta hakura yayi gaba zata dawo gida tashi yayi yana mata godiya yana fitowa sai murna yake yana dariya dan sai yanzu ya dawo cikin natsuwarshi...koda ya koma gida wanka yayi yana shiga kitchen da kanshi ya ha
a tea yasha ya nufi office cike da fara'a da murmushi,da kallo Raihana ta bishi sai kuma ta ta
e baki tana cigaba da yin breakfast dinta sandwich ne tayi ta gama ci ta gyara wajen ta koma ta kwanta dan ita bata san ma ba'a gida ba ya kwana wato Raihan ya fara kwana waje kenan?