Sashe 140
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Cikin fa
a Uncle Ubaidu yake kallon Raihan yana cewa."Maike damunka haka Raihan kana da hankali kuwa?ya zaka dinga yin abubuwa kamar wani wanda yaci kai Raihan?"Turo baki Raihan yayi yana cewa."Amma Uncle ni ban san mai zanyi ba yayi ma su Abbie dai-dai nayi iyakar ko
arina Uncle kai kasan bani son Raihana amma a haka na anshi aurenta duk dan na faranta ran iyayena nike zaune da ita Uncle ko sau daya ban ta
a son Raihana ba na kuma rasa yanda zanyi naji sonta hakuri nike dan biyayyar Iyaye muke tare har yanzu kuma duk hakan ban yi ba Uncle."Du
awa Uncle Ubaidu yayi mashi yana cewa."Eh baka yi ba dan gidanku Raihan baka yi ba kuma dole Yaya ya dauki fushi da kai dan tunda akayi maka aure da Raihana ba'a ga sauyin tsanar da kike nuna kana mata ba ko a fuska haba Raihan Raihana fa dolenka ce jininkace maiyasa kake fifita za
in ranka a kan namu Raihan?."Shiru Raihan yayi kanshi dai yana
asa bai ce komai ba amma zuciyarshi tayi mashi ba dadi da Uncle Ubaidu ya kira Daulah da bare to suma sai yaushe zasu anshi
addarar aurensa da Daulah suyi mata kallon
a ba bare ba? maiyasa suke haka maiyasa suka fifita za
insu akan za
in ranshi maiyasa?cigaba da cewa Uncle Ubaidu yayi."Ya zamai maka dole Raihan ka chanza dole ma ba wai shawara ba umurnine ya zama tilas ka san mai kake yi dan shurun da Yaya yayi maka wallahi Raihan bala'i ne dan shurun yana nufin abubuwa da yawa kai baka san waye Umar Fatah Umar ba ko Raihan? sunan kawai ya haifeka amma baka karanci waye shi ba da yayi maka shiru gwanma yasa bulali yaita dukanka to tunda kai baka da hankali maiye haka aita magana
aya shakara biyu wasa ce ai nasa ko zama Shekara biyu da Raihana tayi a gidanka ta cancanci ka sota itama ka nuna mata kauna amma da yake zuciyarka tsaye take ba'a isa ta tankwara ta ba ka
i kwantar da hankalinka ka zauna da za
in da iyayenka sukayi maka Raihan,sai shirme da sakarci kake akan wata za
in ranka bayan za
in rankan da kake ji da gani bata kai rabin Za
in da iyayenka sukayi maka ba dan Raihana tafi Daulah nesa ba kusa ba to ka gyara tun Yaya bai nuna maka waje shi ba,Yaya yana sane da komai kake Raihan zuba maka ido yayi kayi iyakar yinka kafin shi yayi lokacinka to tun wuri ka natsu kafin Yaya yayi lokacinka dan Wallahi ya
in da kake ko
arin ballowa nida kai bamu isa mu tare shi ba kai kowa ma ba zai iya tareshi ba sai ikon Allah dan Yaya bai iya fushi ba Raihan."Ta
e baki Raihan yayi dan shima a shirye yake da komai zai faru akan Matarsa wallahi a shirye yake da komai Abbie zaiyi mashi amma ba zai ta
a son Raihana ba,ba zai ta
a rayuwar aure da Raihana ba komai Abbie zai yi sai dai yayi amma wallahi ba zai ta
a son Raihana ba,ba zai ta
a zama da Raihana ba dan komai yazo
arshe ya gaji ya gaji da yanda ake ko
arin tusa mashi Raihana bayan ansan baya so to idan Abbie ya tashi ya tsireshi karshe kenan amma ba zai ta
a son Raihana ba dan shi Za
in ranshi da ita zai yi rayuwa da ita yake son ya rayu har abada ita ce komai nashi,kallon Uncle Ubaidu yayi yana cewa."A gaskiya Uncle ban san Raihana ba kuma zan ta
a son Raihana ba dan haka nidai gaskiya Uncle sakinta zanyi dan ban iya rayuwa da ita kuyi hakuri kawai amma mafita
aya ce sakin Raihana kuma ni zan rabuta mata takardarta kawai ban damu da komai zai faru ba indai zan rayu da ZA
IN RAINA."Tashi Ubaidu yayi yana wanka ma Raihan mari sake wanka mashi wani marin yayi yana cewa.'Dan ubanka ni kake kallo kana cewa zaka saki Raihana sai dai abinda zai faru ya faru."Tashi Raihan yayi yana kallon Uncle Ubaidu yana dafe fuskarshi shi Uncle Ubaidu zai mara akan Raihana akan ra'ayin shi gaskiyarshi za'ayi mashi haka?ya zama dole ya nuna ma Uncle Ubaidu a shirye yake da Komai zai faru ya faru a zahiri ba a baki ba yanda Uncle Ubaidu yake kallonshi rai
ace shima haka yake kallon Uncle Ubaidu rai
ace yana cewa...