← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 145

Sashe 142

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Numfasawa Raihan yayi yana cewa."Kuma Uncle na kusa ajiye aiki a campany."gyara zamanshi Uncle yayi yana cewa."Sannu Raihan kai dai baka son zaman lafiya ko?wai kuwa Raihan kana gudun
acin ran Yaya ne karka kaini
arshe na saka maka ido na barka da Yaya wallahi haduwarku ba zata yi maka kyau ba duk yanda nike gaya maka waye ubanka dan ka kiyaye ka iya zama dashi amma kai gani kake kamar wasa nike maka ko?to ina son kaje nigerian-labrary ka dauko littafin *NAHIYATA AREWA* wanda wata baiwar Allah Jameey yar'mutan kankia ta rubuta shekaru da suka gabata anan zaka san waye ubanka anan zaka san halin ubanka na asili wato Umar Diga idan har kana son kasan komai dangane da wannan family namu da yanda aka gina shi kan zumunci na har abada duk ka nemo littafin *NAHIYATA AREWA* zaka ga komai Raihan,na tabbatar duk randa ka karanta tarihin Yaya da fa
i tashin da yayi har ya kai haka zaka kiyayi yi mashi laifi."Murmushi Raihan yayi yana cewa."To Uncle ni ba ina nufin na
ata mashi rai ba kawai ina son na bar campany din tun ba'a zo rabamu da Kk ba dan na kusa na nuna ma Kk na riga shi sha
ar iskan duniya."Dan uwanka ne dai Kameel Raihan ko kana campany ko baka campany dai Kk dolenka ne dan haka karda na kuma jin wannan maganar daga bakinka tun ban
ata maka rai ba."Tashi Raihan yayi yana cewa."Tom Uncle ni zan wuce Allah ya rufa mana asiri."
Furzar da naunauyen numfashi Usman yayi yana ajiye wayarsa ya kalli Malika dake zaune gefensa tana latsa waya yana cewa."Ina mamakin mutane wallahi ace dai gaskiya ba'a son ana fadinta da ka fa
i gaskiya sai ta zama laifi wannan wata irin rayuwa ce ta karshen zamani da muke fama da ita?Allah fa yace ku fadi gaskiya ku tsaya kan gaskiya ita duniyar ma baki daya kan gaskiya aka gina ta fa."Ajiye wayar Malika tayi tana cewa."Haka ne Jarumina gaskiya
aya ce duk wanda kuma ya
i gaskiya ba zai ga kyau ba dan karya fure take bata
a."Murmushi Usman ya saki ya cewa."Yarlbarka ke da kika san haka kenan,amma wasu sun san da wannan amma son zuciya ya rufe masu ido suna fa
a da gaskiya shiyasa nace ban sake zuwa gida suda gani na har sai randa gaskiyar da suka guda tayi halinta sun nemaini da kansu suna bani hakuri kema nan kanki sai sun baki hakuri akan abinda suka yi maki na nuna maki banbanci akan gaskiyarki suka nemi su tsinke igiyar auren da yake tafiya akan gaskiya da soyayya."Tsaki Malika tayi kasan zuciyarta tana cewa banza marar hankali da tunani sai nayi maganinka sai na nuna maka gaskiyar da kike fa
in zakagani zan nuna maka wacece ni a ranar da baka da yanda zakayi ka iya zuwa wajensu neman yafiya sai dai suzo daukar gawar banza ita kuma ta tafi da Umaima wata kasa suyi rayuwarsu dan ba hakura tayi ba kuma ba zata ta
a hakura da Umaima ba a rayuwata zata cika ma Umaima al
awarin da ta
aukar mata na bata neman abu bata samu ba kuma sai ta nuna mata tabbacin haka sai ta samaita ta kuma nuna mata kaunar da take ganin karya ce ta tabbata Umaima bata fahimci girman son da kaunar da take mata ba shiyasa taki yarda da ita har ta kaisu ga haka da ace Umaima ta gano da
in da soyayyar da zata samu a wajenta da kanta zata ce masu su gudu subar kasar suje wata duniya su shimfi
a sabuwar rayuwa ta soyayya a duniyar masoya,Firzar da naunauyen numfashi tayi tana cewa."Rashin zuwa bashi bane maslaha ba Jarumina hakuri shine nasara da cigaban rayuwa kai ma kasan da haka shiyasa ni tun a ranar na hakura na kuma yafe ma Umaima ina mata addu'ar shiriya kaima kayi hakuri ka maida komai bai faru ba Jarumina."Girgiza kai Usman yayi yana cewa."Komai ya wuce kam,amma wallahi ba zan
ara zuwa inda suke ba sai dai su,su nemaini da kansu kuma ranar tana nan zuwa dan dole na nuna masu fushina nima su gane sunyi man laifi na yarda da za
insu sun aura man Umaima a hali na rashin tarbiyya a haka na hakura na ansheta dan ba yanda zanyi kuma na tabbata da Dadyna na da rai ba zai yarda da auren ba duba da wacece Umaima yarinya ce mai shayeshaye baya wancan club bata wancan wajen maza ashe ma
azantarta har ta wuce duk tunanina harda yan'uwanta jinsinta mata take nema wa'auzubillahi wannan
azantar ta munana tayi muni da yawa,kuma a haka suke son na saki Mace kamarki mai tarbiyya da ilimi na cigaba da zama da mai bin mata Allah ya tsareni, shiyasa nike gode ma Allah da ya bani mace kamarki ya kuma rabani da fasi
a irin Umaima,dan Umaima batayi ba babu nadama a zuciyata dan wai na saki Umaima dan daman bamu dace da juna ba rayuwarmu ba iri
aya bace taya ma na samu ta zama haka bayan yardar Allah da kuma taimakon ki yarinyar da ban ashe wayoyinta ba na tushe duk wata hanyar da zata yi iskanci da tuni ma tafi
arfin ko su,su Baba da yanzu sun da
e da kwanciya hawan jini da ciwon zuciya ya kwantar dasu."
"Allah ya tsare mu ya
are mu yasa mufi
arfin zuciyarmu amma kam Umaima tayi kyaun
an maciji kyaunta na banza tunda har ta gur
ata rayuwarta abubuwan sunyi muni da yawa baki bai iya furtawa neman jinsi bayan kina da miji mai zakiyi da jinsin ki keda Allah ya rufa ma asiri ya ha
aki da miji kamila Allah dai ya shiryeta kawai Jarumina yasa ta gane gaskiya ta koma ma gaskiya suma su Baba Allah yasa su gane gaskiya shine addu'ar."Cewar Malika tana kwantar da kanta a jikin Usman tana Lumshe idonta kawai dan ita
aya tasan a irin yanayin da take ciki ko sunan Umaima aka kira tsikar jikinta na tashi ta kan ji ina ma tana a jikin Umaima tana shafawa cike da zallar kauna dan soyayyar Umaima na wahalar da ita zuciyarta na azabtuwa akan sha'awar Umaima bata da mafarki a duniya sama da ta samu Umaima ko yanzu
ara Ma
alewa take da shigewa jikin Usman ko ta dan ji sauki duk da ba wani abu take samu a wajen shi ba dan ita komai zai mata ji take baya gamsar da ita har sai ya tafi office take samun ta kalli porn na lesbian tana amfani da kanta wajen ganin ta biya ma kanta bukata haka take tun lokacin auransu dan bata ta
a jin sha'awar Usman ba bai bata sha'awa dan baya gabanta bashi bane a cikin zuciyata Umaima ce shi kuwa ta tsaneshi hakuri take amma ta kusa gamawa dashi ta wuce wajen taje tayi rayuwarta da mafarkin ranta.
Chapter 142 · 0% Book details