Sashe 110
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tashi Daulah tayi tana daukar key din motarta tana cewa."Na tafi komai kenan zamuyi magana dan idan har naga iskancin yarinyar nan bai rage ba duk da ubansa da Raihan yake ci zaki sake komawa wajen Yankar wu
a kawai ya kashe yarinyar ba sai an aikata duniyar ba."Tashi itama Haulat tayi tana cewa."Nima nayi tunanin kawai a kashe ta a wuce wajen dan karda ma a turata duniya yan'uwanta suyu tsafin da zasu maidota su maido abun kanki mu bani."Zama Daulah tayi tana dafe kirji tana zaro ido tana cewa."Na shiga uku ni Daulah aikuwa ace ma Yankar wu
a karda ya turata duniya dan wallahi mutanan ne ba abinda ba zasuyi iya ba,yanda suka dangin tsafin nan ai ha
uwa zasuyi su kasheni kuma ban gani da duniya ba kawai a kashe ta Haulat kinga idan aka kashe ta ba mai cewa kasheta akayi balle har suyi tunanin yi man wani abu."Dariya Haulat tayi tana cewa."matsalata dake tsoro wallahi Daulah da anyi magana sai ki tsorata keda kike da Yankar wu
a maiye abun da tsorataki kina fa da Yankar wu
a Daulah."Murmushi Daulah tayi tana cewa."Kedai kawai ayi shiru Haulat amma dole ai a tsoraci ahalin Raihana kowa nata fa matsafi ne."Dariya Haulat tayi tana rakata har ba
in mota tana kara nuna mata yanda zata mulka gidan Raihan yanda ko ita Raihana din da take ji da rashin kunya dole tabi kafin tabar duniyar dan yanzu sun fasa aikata duniyar kawai a kashe ta sai yafi masu natsuwa da kwanciyar hankali..koda Daulah ta iso gida ko sallama batayi ba kawai turo kofar tayi tana jan trolly ta nufi room dinta da harara Raihana ta rakata tana ha
a kayanta ta koma ciki dan idan har tace zata zauna parlo kuma Daulah tana cikin gidan tabbas sai sun yi fa
a dan ita ba daukar rainin Daulah zatayi ba kamar yanda ita kuma Daulah ba kin tsokanarta zatayi ba,Daulah wanka ta shiga tana fitowa ta hau kwalliya ta na dauko wata doguwar riga ta saka marar nauyi sai rigar ta
ara maidata kamar wata one tsabar rashin kiba yanda kasan ta
arya haka rigar ta maida Daulah
are ma kanta kallo tayi dan ita kanta tasan kwaila ce bata da komai da har namiji zai kalla yaji yana sha'awarta dan nonuwan a ashefe suke kamar wanda tayi shayawa mutun sama da goma kamar silafas daman ciko take sai komai ya fito ba laifi amma bata da komai banda aikin asiri dake cin Raihan ta tabbata koda ku
i aka ba Raihan ita ba zai ta
a ansarta,turare ta fara murzawa a wuyanta Raihan ya shigo watse baki yayi dadi na kamashi ganin da gaske Daulah dinshi ta dawo kamar yanda tace mashi karasawa cikin room din yayi yana rungumota ta baya yana sauke numfashi mai karfi yana kissing dinta a hankali yana cewa."Welcome Darling."Lumshe ido tayi tana shafa shi a hankali tana
ara kwantar da kanta a jikinshi tana cewa."Welcome back too."Dan shiru tayi sai kuma ta kama hannunshi tana cewa."Muje nayi maka wanka nasan ka kwaso gajiyar office."Murmushi kawai yayi suna nufar toilet tare suka ha
a ruwan zafin tana taimaka mashi yayi wankan ya fito ya shirya a cikin wata Black jallabiya yana dauko mata wata abaya mai manyan flowers ta saka yana rada mata."much love."Daga haka ya kama hannunta suna fitowa kallon
angaren Raihana basuyi ba suka fito tun kan su iso aka bu
e masu matar tsakiya suka shiga sannan mota biyu gaba biyu baya sai su tsakiya ta biyar din suka fice daga gidan a jere cikin natsuwa drivers din suke driving din dan dokar Raihan ce duk sun sani idan har sune zasu yi driving din shi sun sani baya son gudu balle kuma yau da yake tare da amaryarsa sha lele,wani baban eatry suka nufa dan ko ba'a gaya maka ba kallo
aya zakayi ka eatry
in zaka san ba wajen zuwan under class bane suna isowa wasu mata suka rufe ma Daulah ido da wani white handkicheif da jikinshi an rubuta *RAIHAN&DAULAH* da zanen zuciya a hankali suke tafiya da Daulah ana watsa mata wasu flowers ki
i na tashi a hankali a hankali suna shiga ciki aka kwance mata ido ana maido hasken waje ana watsa wasu abubuwa ballons na gitsawa duk a jikinsu sunayensu ita da Raihan zaro idanu Daulah tayi cike da farincikin tana rungume Raihan kawai murmushi Raihan yayi yana kissing din lips yana cewa."All for you Darling really love."Murmushi ta saki tana cewa."Love uh too Babe."
awa Raihan yayi yana bu
e wank box mai wal da kyali wasu zoben diamond ne a ciki da aka rubuta R&Da da ruwan diamond a jiki yana kama yatsan Daulah ya saka mata,yana cewa."You are my everything,Kece komai nawa matata ina sonki matata ba zan iya rayuwa babu ke ba ina fatan muyi rayuwa ta har abada babu rabuwa nida ke."Tunda ya fara maganar Daulah take daga mashi kai tana murmushi cike da farinciki take kallon Diamond din da ya saka mata fa
awa kawai tayi a jikinshi tana cewa."My Luv."Rasa abun ce mashi Daulah tayi dan farincikin ya cika mata baki,tafi aka
auki yi masu a wajen ana kunna masu wata music ta soyayya mai tashi a hankali tana shiga jikin jiki da wani tasirin kauna na daban mai tsayawa a zuciya,itama Daulah ta sakama Raihan ring na azurfa sannan suka yi rawa irin ta turawan Ingila ko wane da partner din shi daga baya suka kuma yi dinner cike da farinciki basu koma gida ba sai tsakiyar dare dan biyu na dare ma ya wuce wanka sukayi suna kwantawa cikin farinciki cike da soyayya dan Raihan yaji dadi sosai yanda Daulah ta yafe mashi yanzu next step dinshi Raihana ce kuma da zata bar mashi gida yayi rayuwarsa cikin aminci da kauna.