← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 145

Sashe 128

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tun karota Malika tayi suna kwacemawa da uwar dambe, dambe suke kowa cicin karfinshi kowace na ko
arin ganin ta kai yar'uwata
asa...shekaru ba
aya ba haka karfi ba
aya ba yanayin ma karanniya ba
aya ba dan ita Umaima ta taso cikin gata da zallar kauna ba a iyakar iyayenta ba duka ahalinsu dan ita
aya tal Allah ya basu
a mace a family dinsu shiyasa ta taso a shagwabe ba'a yi mata koda fa
a duk abinda tayi daidai ne dan kana mata fada Dada zata saka kuka tace za'a kashe mata uwa idan ba'a bar Uwarta ta wala ba wa zai wala a gidan? wannan gatan da aka yi ma Umaima yasa ta sangarce ta zama yar'club har ya kai ga ta fara shayeshaye wannan shayeshaye da ta fara ne yasa kowa ya farga ya shiga hankalinshi da kuma son hanata rayuwar da ta jefa kanta ta kuma fi karfinsu dan ance ittace tun yana danye ake tankwarashi Umaima tayi nisan da sai dai suka saka mata ido suka bita da addu'a dan ba irin dukan da ba'ayi mata ba amma bata sake halinta ba, sa
anin Malika da tasha fa
i tashi na karuwanci ba irin fadan da bata iya ba,Malika har kasar waje fita take tayi yawon karuwancinta ta dawo shiyasa ta kware akan komai ma, jan gashin Umaima tayi da
arfinta da dambe yasa ya baje mata a gadon baya har da fuska yanda taja gashin ne yasa Umaima ta saki wata uwar
ara tana cewa."Dan uban da ya haifeki sakar man gashi ko nayi maki babbar ila."
ara jan gashin Malika tayi tana cewa."Ba zan saki ba har sai kin mallaka man kanki nayi yanda nike so a kanki idan har ba haka ba sai na cire gashin naga damai zaki ringa amfani kina tosa ma mutune sonki kina kin basu ha
in kai kuma bayan ke kika tallata kanki muka taya."Cikin kuka Umaima ke cewa."Ni kuma sai dai ki cire gashin amma ba zaki ta
a samuna ba."
ara jan gashin tayi aikuwa zafin masifa da azaba yasa Umaima bata san ta kaima cinyar Malika cizo ba,gatsa mata hakura kawai tayi tana mata wani fisga wanda tasa Malika sakin gashin ba tare da ta shirya ba tana sauka kanta tana ihu tana zagaye parlon tana cewa."Kin cire man cinya shikenan Umaima kin cire man cinya."Tashi Umaima tayi tana furzar da tsokar da ta fisgo a cinyar Malika tana da daure gashinta tana cewa."Komai baki gani ba tukun nan."Kukan kura Malika tayi kan Umaima bata damu da jinin dake zuba a cinyarta ba balle ma ra
adin da yake mata ta fa
a kan Umaima suka dasa wani sabon dambe cewa Malika take."Kafin kiyi ajalina sai na cika burina a kanki kuma ni nan zan kasheki da hannuna ke baki isa ki kashe ni ba."Wata irin matsa tayi ma wuyan Umaima tana ha
eta ga bango(Kuru),yanda ta matse Umaima ba
aramar matsa tayi mata ba dan idanuwanta sunyo waje numfashinta na niyar daukewa,kiciniyar anshe kanta Umaima take ganin da gaske Malika kasheta zatayi aikuwa tasa kafa ta kai mata harbi ga raunin(ciwo)da tayi mata a cinya sake kai mata wani harbin tayi da
arfinta azabace ta kai ma Malika har kai sakin Umaima tayi tana du
awa wani tsallake Umaima tayi tana hawa saman bayanta ta du
ewa ta haye ruwan cikinta taita duka tana cewa."Allah shi ke kashewa kuma yake rayawa ke tinkiya Akuya baki isa kiyi ajalina ba dan ke baki isa ba uwarda ta haifeki ma bata isa ba kuma na gaya maki nafi karfinki ba zaki ta
a nasara a kaina ba dan Allah yana tare dani."Bugun Malika take ta fuska ta baki dan har fashe mata baki Umaima tayi ta fidda mata hakuri
aya ga hanci da ta kaima wani nushi take jini ya balle tun Malika na kuka tana motsin kwatar kanta har ta sare...a hankali ya kalli gateman da yake mashi sannu da zuwa dan saurara yayi sai kuma ya kalli shi yana cewa."Lafiya."Dan sake saurara yayi yana cewa."Kamar ihu ihu nike ji ko?."cewar Usman yana kallon gateman maida kanshi
asa gateman yayi baice komai ba,ihun da Usman ya buga mashi yana cewa."Ba magana nike maka ba kayi shiru."Maida kanshi
asa gateman yayi yana cewa."Ranka shi da
e wannan ihun kullum sai munji shi tunda ka tafi."Cikin tashin hankali Usman ke gaba yana cewa."shi ne baka ta
a kirana ka gaya man ba."bai jira ansar gateman da yake cewa dauke wayar shi akayi ba da gudu ya karasa dan ihun da yaji ana azo a taimakeni zata kasheni ya sauka a kunnenshi to maike faruwa a gidan nashi da karfi ya banka Kofar yajita a rufe har karma yake ya dauko key yana mur
awa ya banka ya shiga Umaima ce zaune a ruwan ciki Malika tana ta jibga tana cewa."Daman ai nace maki sai na kashe ki uban kowa ya huta."Malika ma ta sumai bata san mai ake ba,wurgi yayi da jikkar hannunshi yana tsallakawa tsakiyar parlon ya sauke Umaima daga saman Malika yana wanka mata mari kafin ta numfasa ya
ara aza mata wani yana cewa."Baki da hankali?ke mahaukaciyar inace da zaki kashe man mata?giyarki kika koma sha ko?to wallahi idan har ta mutu kema sai kin mutu Umaima."Daga haka ya dauki Malika babu rai yayi waje da ita da gudu yana kiran driver da ya bu
e mota kafin yazo shima gateman ya bu
e gate su taimaka mashi ya shiga ukku karda ta mutu yanda ya fito a ru
e a gigice yasa driver zama ready daman yana bakin motar zai fiddo kayan tsarabar da suke baya shiga kawai yayi fa
awa cikin mota Usman yayi yana murza hannun Malika yana cewa."Innalillahi wa'inna alaihirajiun Gimbiyata dan Allah karki mutu karki barni sai dake zan iya rayuwa Karki tafi ki barni salihar mata mace ta gari abar alfaharina."Wuta kawai driver yake ba mota dan shima a ru
e yake ga dukan alamu matar ma bata da rai dan yanda ya fito da ita kawai ya kalla ya gane bata da rai...Tunda Usman ya
aura mata maruka ta duke tana ganin tarwatsin wuta bata san ma ya fita ba sai yanzun a hankali ta fara bu
e idonta da yayi mata nauyi saboda marin da yayi mata, tashi tayi tana sakin kuka mai cin rai tana sosa inda ya marar mata tana yin sama tana cewa."Wallahi kam Allah ya isa ban yafe ba har duniya ta tashi akan marin da kayi man kuma sai ka sake ni ban sonka ban kaunarka Yaya Usman na tsaneka."Da kuka ta hau saman tana surutai dan tasa suna sama dubawar da tayi taga basu nan yasa ta sauko ta shiga dakinta ta zumbula hijab tana daukar kayan karatunta ta fito tana kuka ta nufi gateman,mai gadi ne ya hanata fita ba inda zataje tayi kisan kai kuma tace zata gudu karyane duk yanda taso ya barta hanata yayi.

Haukace mashi Umaima tayi tana daukar wani
aton dutse ta jefa mashi kaucewa yayi wata wu
a ta gani gefe da sauri ta dauki wu
ar tana yin kan shi tana cewa."Kaima bari na kashe ka na tsalleka na tafi idan har baka bari na fita wannan ba
in gidan ba mai tarin zunubi sai nayi ajalinka wallahi."Baya gateman yayi dan ya tsorata da Umaima sosai kamar mai aljanu haka ta koma shi kuma a rayuwarsa yana tsoron iskokai dan ya ta
a shan bugu(duka)a hannun wata mai aljanu sai da ya kwana uku a asibiti shiyasa yake kiyaye haye masu,amma shi wu
ar hannunta bata tsorata shi yana kallo ta bu
e kofa ta fita komai bai sake ce mata ba sai ma komawa gefe da yayi ya zauna yana gode ma Allah da ya tsare shi bata yi mashi wata illa ba dan wannan babu hankali a jikinta..koda Umaima ta fito daga gidan tafiya kawai take tana kuka ga estate gari na gayu babu naped dole sai taxi itama ba ganinta ake a estate tana yawo ba inba bolt kayi ba,bata iya zuwa estate dinsu da kafa da akwai nisa a tsakaninsu daina kukan tayi tana samun wani ta tsadashi ta rokeshi ya fidda ta bakin estate shiga tayi ya fidda har inda ma batayi tunani ba mutumin yayi mata kirki dan da kanshi yayi mata bolt dan shi ba hanyar da ta nufa yayi ba da har estate dinsu zai kai ta yana sauke ta bolt din na tsayawa da sukayi confirm din itace ta shiga tana mashi godiya ta lumshe ido tana aiyana har abada ba zata ta
a komawa gidan Yaya Usman ba komai za'ayi mata wallahi ta fito shi kenan ba zata koma ba kuma zata gaya ma Baba abinda ya faru har da marin da yayi mata daga dawowarshi bai yi bincike ba, hawaye kawai take tana sharewa da gefen hannunta tana jin wutar tsanar Usman da matarsa na huruwa a zuciyarta.
Chapter 128 · 0% Book details