Sashe 33
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Wayyo Allah Dada shikenan Yaya Usman zai kasheni ya karya man kuhu."Buge mata baki yayi yana cewa."ina fatan na karya kuhun dan ubanki naga ta isakanci,dan ubanki da aurena a saman kanki kike iskanci har ke zakiyi video zindir ki watsa ma duniya kina kin zama matar aure ke ga yar'iska ko?uban waye beloved din naki?."Cikin kuka take cewa."Amma wallahi Yaya Usman baka waye ba dan kawai nace a tayani murna nayi aure shine kai...bata
arasa maganar ba ya hau watsa mata belt sai da yayi mata yafi goma sannan ya huce takaicinta cikin bada umurni ya zauna yana cewa."Maza bani duka wayoyin dake hannunki."Ba tare da musu ba ta mi
a mashi wayar tana kuka,wurga mata wani kallo yayi yana cewa."Rufan baki ko na karyaki yanzun yar'iska karuwa
aruwar banza yar-kwalta."Rintse idanunta tayi hawaye masu zafi suna zubar mata a saman fuskar dan a yanzun tana jin zafin kalaman da yake jefarta dasu,ansar wayar yayi yana bata umurni ta bu
e mashi shiga duka shefikanta yayi yana goge duk wasu posting da tayi sannan ya anshe duka wayoyin yana cewa.'Ai da wannan kike iskanci ko?to daga yau keda sake ri
e koda
aramar waya ce sai a lahira idan har ana ri
ewa kuma wallahi duk randa kika kuskure kika li
e koda kofar parlorn nan ne idan bana nan sai na sakeki ba zan kuma maido ki ba,ya zamai maki dole Umaima idan har kina son zama a cikin gidan nan kibi duk dokar na shimfida maki idan kuma baki son zaman gidan nan dan Allah ki gwada fita koda compound ne zan baki mamaki kuma daga yau karki sake ki saka zaman man gida zindir na dai gaya maki."cikin ajiyar zuciyar kuka take cewa."Yaya Usman dan Allah karka rabu dani zanyi duk abinda kake so nidai inasonka bansan kace zaka sake ni."Tsaki yayi dan ya tsani yaji yarinyar tana gaya mashi kalmar so yana jin
aci da takaicin yanda tayi posting din surarta ga duniya kowa yana kallo ko wane
ato da irin comment din da zai yi ba dan Sadiq ya turo mashi ta whatsapp ba da ba zai ta
a sanin ta aikata ba tunda shi bai da wani TikTok a wayarshi kuma bai da Instagram daga whatsapp sai X kawai yake yi kuma bai following dinta ko kuma yace bai shiga X din ba tunda bai shiga sai ta kama har sai da yayi hawaye kuma a haka ake son ta zama uwa ga
anshi never impossible abinda ba zai ta
a yiyuwa bane ba zai ta
a hawan sauran wasu gardawa ba, ri
e mashi kafafu tayi tana kuka tana cewa."Dan Allah Yaya Usman kayi hakuri karka sake ni,ni zan iya zama ko da ba Tv ne mudun zaka zauna dani karkace zaka rabu dani zan iya haukacewa ina sonka sosai."numfasawa yayi yana kallonta da kyau yana cewa."Kina sona kuma kike abinda bana so Umaima?."Girgiza kai tayi tana cewa."Ai ba zan
ara ba bansan bakya so ba."fuzar da naunauyen numfashi yayi yana cewa.'To bana so kuma daga yau ba zaki sake ganin waya ba kuma wallahi ina gaya maki idan har kina son zama dani a gidan nan to bance ki ta
a koda handling din kofa ba mudun kika ta
a kinsan akwai cctv a gidan nan ina gani zan rabu dake dan ba zan zauna da wanda bata jin magana ta ba."Daga kai tayi tana cewa."To zan kiyaye nidai ka soni ka zauna dani."harararta yayi yana barin parlon ya haye sama ha
a kanta da gwiwa tayi tana sakin kuka mai
aci tana cewa."why Yaya Usman why are you not love me in your life?kasan irin son da nike maka kuwa?I can do anything you want, as long as you will stay with me." Haka ta kama surutai daga kwance
asa har bacci yayi gaba da ita.
Koda Usman ya shiga room din shi cire sim din wayoyin yayi yana mamakin yanda yaga miscall sunfi nawa rabin kuma masu kiran maza ne kwafa yayi yana jin kamar ya koma yayi mata bugun mutuwa da auren shi a kanta zatayi mashi shashanci da shirme a gida, daman shi abinda ya guda kenan tun farko dan yasan babu riba balle kuma kwanciyar hankali ga auren karuwa,foloshin din sim din yayi sannan yayi wanka ya shirya ya dauki wayoyin ya sauko inda take bai kalla ba yabi ta baya ya fita wani mai aikin gidansa ya kira ya bashi wayar yasa a gabansa ya kwankwasa wayar sai da yayi mata pieces sannan yasa ya ha
a mashi wayoyin a leder ya saka a booth ya shiga mota ya nufi gida bai da niyar fita dan yana cikin
acin rai sosai kiran da Momyn Umaima tayi mashi tana kuka ta bashi tausayi sosai kuma duk akan videon da ita Umaima ta saki a yau din ne ya kawo kukan bai san ganin Momy a cikin damuwa shysa ya fito dan dole dan zuwa ya kwantar mata da hankali zai zauna da Umaima ko dan Saboda iyayenta kuma zai gyara mata zama dan ya lura sangartace ta cuci Umaima a rayuwa dan ita Umaima bata san fari ba balle ba
i rayuwa kawai take...koda ya isa gidan sai da ya fara gaido Ummarshi ya gaido Dada da Mamin su Sadiq sannan ya wuce bangaren su Umaima zaune ya tadda Momy tayi jigum tana kallon Tv wa'azi ake a Sunnah tv amma hankalinta baki
aya ba a kan Tv din yake ba tana can tana tunani ga Salamai ta kawo mata abinci amma kallon abincin ma bata yi ba,bata san da shigowar Usman din ba duk sallamar Usman yake sai da ya ta
a ta yace."Momy."firgigi tayi tana sauke ajiyar zuciya ganin Usman ne sai kawai ta fashe mashi da kuka tana cewa."Usman zuciyata zafi take man Usman zuciyata ciwo take man Usman na rasa ya zanyi
aya Allah ya bani a wanann duniyar kuma ina ganin ita zata zamo ajalina."Girgiza mata kai Usman yayi yana share mata hawaye yana cewa."kibar cewa haka Momy,Umaima ba zata ta
a zama ajalinki ba kuma in shaa Allah sai kinyi alfahari da ita."Girgiza kai tayi tana cewa."Yaushe Usman?har sai yaushe zan yi alfahari da Umaima kana kallo fa da aure a kanta tayi posting a media Usman da aure fa?aure ba wasa ba amma ita na lura wasa ma ta dauke shi."kwantar mata da hankali sosai Usman yayi ya kuma gaya mata hukuncin da ya dauka numfasawa yayi yana cewa.'Momy ba zan boye maki komai ba dan ban ta
a boye maki komai nawa ba zan zauna da Umaima amma na shekara
aya zuwa biyu in shaa Allah zan yi iyakar yina ki tayani da addu'a zan nuna mata kuskuren da take aikatawa na kuma nuna mata abinda ya dace ace shi take dan ta faranta ran iyayenta amma dan Allah kiyi hakuri nidai ba zan iya."
asa ida fa
in abinda yayi niya yayi sai Momy da tayi murmushi tana cewa."Duk namijin kirki na gari ba zaiso ace mace irin Umaima ta kasance matarshi ba Usman idan har ka tsinke giyar auren dole da aka yi maka da Umaima ni Sumayya ba zan ta
a jin haushinka ba sai dai ina son ka tayani gyara tarbiyyar Umaima inason kafin ka rabu da Umaima ta dawo ma gaskiya ni ko a iyakar haka ka barni wallahi Nagode Usman."Jikin Usman yayi sanyi sosai ya samu ya lailashinta sosai dan har sai da ya tabbatar da taci abinci sannan ya fito yana driving yana auna maganar da sukayi da Momy akan Umaima tabbas bai son Umaima dan najasar da ke jikinta mata isheta kuma ba zai ta
a yin rayuwar aure da Umaima ba amma zai yi tunani akan sakin Umaima din shin ya saketa yau karya bata takardar har sai ta natsu kamar yanda yayi ma Momy alkwari ko kuwa dai ya bari sai ta shiryu ya bata takardarta taje ta auri wani daban shawarar dake ta kai kawo a cikin zuciyar Usman kenan.