Sashe 113
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Maiyasa kike haka?kin san mai yasa ni Malika na auri Usman?To saboda son da nike maki yasa na auri Yayanki ba dan ina sonshi ba ke nike so Umaima ke nike kauna ke nike mafarkin ki mallaka man zuciyarki da gangar jikinki maiyasa duk hanyar da nabi na isar da sakon soyayyata a gareki kike sharewa kina nuna ke baki san mai nike nufi ba,bayan kuma ke
in yar harka ce har hannu wan....Saukar mari kawai Malika taji a saman fuskar ta wanda yasa maganar da take ta ma
ale bata ida furtata ba, dafe kuncinta tayi tana shafawa tana murmushi tana kallon Umaima tana mi
a mata fuska tana cewa."Ko zakiyi man abinda tafi haka girmanki ne babban nasara ce a gareni kyakyawan hannunki ya ta
a fuska Soulmate."Cikin ihu da masifa Umaima take nuna mata hanya tana cewa."Fitar man daga
aki ko nayi ajalinki banza
azama jahila kin dai jin kunya kuma wallahi ni Umaima ba zaki ta
a samun soyayyata ba dan ko a lokacin da nike a cikin duhun jahilci banyi lesbian ba balle kuma yanzun da nasan ilarshi na san hukuncinshi a wajen Allah kuma wallahi sai na gaya ma Yaya Usman wacece ke idan ya dawo."
Wata uwar dariya Malika tayi tana cewa."Umaima kenan baki san wacece Malika Omar ba ganina kike yi kawai."dan numfasawa Malika tayi tana murtuke fuska tana cewa."Wallahi Malika bata ta
a saka abu gaba bata samu ba wannan tarihina ne ki sa wannan a ranki dole na samu abinda nike so a tare dake dan ban ta
a nema ban samu ba,ko kina lesbian ko baki lesbian dole kiyi dani kuma dole ki soni ban so muyi haka dake ba,naso ace a yanzu ba wannan muke ba mun nisa da jiyar da juna madarar dadi da kauna a shirye nike da na nuna maki zallar kauna a shirye nike da mantar dake kowa sai ni a cikin zuciyarki,baki da abokin rayuwa bayan ni nan wallahi Umaima idan har kina son rayuwar Usman tayi tsawo to ki anshi soyayarta ki mallaka man zuciyarki idan har kuwa kika ce zakiyi man taurin kai to a gaban idonki zan saka a kashe Usman kuma a dole ki zama matata danke tawa ce ni
aya,baki san adadin rai nawa nayi sanadin barinsu duniya a kanki ba ko?to bari na gaya maki
aya kin san wani saurayinki Ash dan gidan ministar wanda kika ta
a mari a club?to tuni ya bar duniyar nan da ya nemi
aukar fansa kan marin da kika yi mashi daman gab yake da mutuwa saboda zuciyarki da kika fara bashi ni kuma duk wanda yayi barazanar hanani shiga zuciyarki zan kaudashi ne dan haka za
i ya rage naki Masoyiyata farincikin raina amma ki sani rashin amincewa dani komai na iya faruwa da Usman."Tsaki Umaima tayi tana cewa."Ke
in banza ke
in wofi da zakayi man barazana?To ba zan mallaka maki zuciyar ba idan kin tashi kin isa ke yar'iska ce karki fasa duk abunda kika yi niya, zaki fitar man daga room ko sai na nuna maki wacece Umaima?."Dariya Malika tayi tana cewa."Zan fita Masoyiyata kamar yanda kika bu
ata amma zan baki kwana biyu kacal kiyi tunani akan soyayyarmu iyakar kwana biyu na baki kawai daga nan kuma rawar zata chanza amma ki sani ina sonki da kaunar ki ina son na
ani madarar da
inki Matata."daga haka Malika ta fita kamar yanda Umaima ta bu
ata da kallo Umaima tabi malika sai kuma ta jingina da gado tana sakin kuka kawai wanann wace irin masifa ce da bala'i? tashi tayi tana girgiza kai tana cewa."Wallahi da na sa
ama Allah na gwanmaci ki kasheni amma ba zan ta
a yin
azatar da kike so ba kuma Yaya Usman din zai dawo sai na gaya mai asalin wacece ke."share hawayenta tayi tana rufe room din ta shiga toilet ranta duk ba dadi ashe Malika yar'iska ce yar'iskar ma yar lesbian Yaya Usman ya kwaso to ya aka yi har Yaya Usman ya auro mace irin Malika?bata da wannan ansar wankanta kawai tayi tana saka wata doguwar rigar material tana yin sallah..bayan ta gama sallah addu'a tayi ta neman tsari daga sherin Malika sannan ta dauko Alqur'ani tayi karatu ta da
e tana karatu kafin tayi addu'a ta shafa shiru Umaima tayi tana jin rashin dadi da bata da waya bata ta
a jin kewar waya ba irin yau da ta kira Usman ta gaya mashi halin da ake ciki ko kuma tayi mashi recording din komai ta tura mashi ta whatsapp,amma tabbas zama bai ganta a gidan Usman ba ya zama dole yau ta kwana a gidansu ta gaya masu Umma halin da ake ciki tashi tayi da sauri tana dauko veil ta yafa tana fitowa ba kowa parlon fita kawai tayi da sauri duk da babu ku
i a hannunta zata samu wani ya ara mata wayarshi tayi urba idan taje gida ta biya a hankali da sauri ta nufi gate tana son fita dakatar da ita gateman yayi yana cewa."Ranki shi da
e ina wuni."Kallonshi Umaima tayi tana dauke kai tana cewa."Lafiya lau zo ka bu
e man kofa mana."Girgiza kai yayi yana cewa."Dan Allah Madam kiyi hakuri Oga yace kar nabar kowa ya fita har sai ya dawo amana ya bani dan Allah Kiyi hakuri Karda na rasa hanyar cin abinci na."Jim Umaima tayi sai kuma ta furzar da numfashi tana cewa."Okay tom ba damuwa dan Allah ko zaka ara man wayarka na kira Yaya Usman din?."Shiru yayi yana mamakin yanda za'ayi ace kamar matar gidan nan bata da waya, numfasawa yayi yana cewa."To ba damuwa."Dauko wayar yayi yana danna ma number Usman kira amma bata shiga ya gwada yafi biyar bata shiga, hakuri Umaima tayi ba dan ranta yaso ba ta koma gida zama tayi tana tunanin yanda zatayi da Malika dan wallahi ba zata ta
a yarda da Malika ba kuma ita gidan baki
aya ya fice mata a rai gida kawai take son ta ganta.