← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 145

Sashe 11

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Hankali kwance Umaima take tu
a motar ta tana jin wakar marhaba sai kace ba ita bace ta mari wani ba ko kuma nace sai kace bata kalli agogo ba karfe biyu saura na dare take neman hanyar komawa gida,babu tsoro babu komai akan fuskatarta bata gudun kada ayi mata fa
a wakarta ma take bi cikin nisha
i da annashuwa koda ta iso gidansu wani remote ta danna gate ya bu
e ta kutsa hancin motarta babban parking a lot ne a gidan wanda waje na musamman yake a compound din ba abun da ke yawo a gidan dai
awisu gasu nan birjik sai baza gashi suke baka cewa darene yanda fitilu suka haske gidan bayan ta fito ri
e da handbag dinta ta nufi cikin gida a compound din suka ha
a da Usman yana shi kuma zaune yana karatun Alqur'ani cike da natsuwa da yake duk a cikin gida
aya suke zaune kowa dai da apartment dinsu dan dakatawa tayi ka
an tana cewa."Hi Yaya Usman."kallonta yayi daga sama har
asa take yaji zuciyarshi tayi mashi ba dadi lokaci ya kalla yaga biyu na dare sannan Umaima take dawowa gida wannan wace irin kazamar rayuwa ce haka?kuma ya tabbata tun wajen 7 na dare ta fita amma a haka ake son li
a mashi ita dan kawai anga yana maraya marar u
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Cike da damuwa yace."Darling."Daga
angaren Daulah ta ansa da."How was the journey, hubby?."Lumshe ido Raihan yayi yana sauke numfashi a hankali yana cewa."Fine, do you know what Hub?."Girgiza kai tayi tana gyara zama tace."A'a Hubby what going on?kamar kana cikin damuwa."ya kusa minti goma bai ce komai ba sai da Daulah ta sake cewa."Hubby are you Okay?."sannan ya dawo a natsuwarshi tura hannunshi yayi a cikin kwantaiciyar sumar shi yana dan murzawa ka
an sannan yace."I
m fine, Darling, but there
s a problem." Tashi zaune Daulah tayi tana kallon Momynta sai kuma ta kalli waya take jikin Daulah ya
auki sanyi karda ace Raihan rabuwa zai yi da ita,abinda ya fara fa
o mata a rai kenan sai ta kalli Mama kuma again da
yal ya iya bu
e bakinta murya na karma tace."Dan Allah karka rabu dani idan na rasaka ban aure ba because ireally love you Hubby."yanda tayi maganar kamar tana niyar fashewa da kuka,yasa Raihan bu
e idonshi cikin son kwantar mata da hankali yace.'Karki damu kanki Daulah inasanki ina kuma kaunar ki ba zan ta
a rabuwa dake ba sai dai Daulah mai kike ganin za'ayi dan Abbienarh ne zai man aure da Cousin sister na ,ban san ya zanyi ba Daulah bani son Raihana ban san ko jin ko sunanta ganin Raihana bani kaunar yi amma a rasa wa za'a
aura man aure da ita sai Raihana I can't accept this faith ban iya wa Daulah ko na anshi
addara auren Raihana ina iya kasheta baki
aya."kuka kawai Daulah ta fashe ma Raihan da shi ta tabbata dai raba su za'ayi kenan to ita ya zatayi da ranta tana nuna ma kawayenta duk ta fisu saboda ita
an shugaban kasa yake sonta to wace irin dariya zasuyi mata idan har suka ji labarin Raihan ya rabu da ita?dan auren Raihan ba fakuwa zai yi ba a kasa, lumshe ido yayi yana cewa."Stop it Darling,you know idon't like crying like this ko?kuka zaki yi ko kuwa kawo mana solution da zamu rayuwa da juna har abada." Hannu Daulah ta saka tana toshe bakinta sai kuma ya numfasa tana cewa."Yanzun ba zaka je kace ma Abbie baka son wanda zai ha
aku kana da wanda kake so ba Hubby?."Girgiza kai yayi yana cewa."Baki san waye Abbie ba,shiyasa har kika ce naje nace mashi haka Darling yana iya tsineman ya fita harkata dan Abbie yanda yake son Raihana ko mu da ya haifa da cikinshi inajin bai so haka amma ni na fara samo mana solution a cikin biyu ki za
aya."Natsuwa tayi tana cewa."To gayaman naji solution din sai nayi choosing Hubby."
Furzar da iskan bakinshi yayi yana cewa."Ko dai mu gudu muje wata
asa muyi aurenmu bamu dawowa sai wasu shekaru lokacin Abbie ya yafe man ko kuma kiyi hakuri na ha
aki da Raihana dan nayi masu maganarki sunce ba damuwa after aure na da Raihana da sati biyu sai ayi nida ke kuma."shock Daulah tayi dan kuwa ta shiga dogon tunanin dan idan har tace zata bi Raihan wata kasar dan suyi aure kenan ba arzikin taje ci ba soyayya ce dan duk ku
in da Raihan yake ta
ama dasu na Abbie din sa ne kuma ta tabbata ko ina Raihan yaje ganoshi ba zai wahala ba duba da ubansa waye kuma ita ba dan komai take son auren Raihan sai dai tayi wada
a da dollors bama Naira ba dan duk zuwan da Raihan zaiyi wajenta bai mata kyautar Naira sai dai dollors kodan tayi ma kawayenta barazana da dollors ba zata yarda su gudu ba dan bata iya rayuwar talauci ko kuma rayuwar moderate bata iyawa da haka ai gwara ta auri Kamal Khalid mana,amma idan har tayi hakuri ya auresu tare da kanta ita Raihana zata bar masu gidan balle ma da tayi sa'a bai son ita Raihana din sai tayi amfani da damar da son da Raihan yake mata ta kama zuga shi akan Raihana din karshe ya sake ta baki
aya duk da ta tabbata a haka ma sai an mata dariya Raihan zai ha
ata da wata share hawayen da suka zubo mata tayi tana cewa."Nidai Hubby na yarda ka aure mu baki
aya kayi ma su Abbie biyayya ai iyaye ba abun wasa bane."gya
a kai yayi yana cewa."Amma Darling kina ganin ba'a shiga rayuwarmu ba?."Girgiza kai tayi tana cewa.'Ko
aya Hubby ai Raihana kanwarkace k... dakatar da ita Raihan yayi yana cewa."Ni ba Kanwata bace kuma wallahi mudun ta yarda aka daura mana aure da ita to sai nasata nadamar yin haka sai na gallaza mata azabar da sai ta gwanmaci dama ba'a haifeta a duniyar nan ba dan wallahi bawa sai ya fita yanci a cikin gidana ban son Raihana ban sonta kuma ba zan ta
a sonta ba har abada dan nafi karfin Raihana ita ba type din aure na bace da zasu yarda da sun ha
ata da type dinta daidai ita,kuma ita Raihana tana da damar da zata gujema auren dan nasan tana cema Abbie bata so ba zai mata dole ba kodan son da Abbie yake mata."Murmushi Daulah ta saki dan sai a yanzun ta kara fahimtar irin tsanar da Raihan yayi ma Raihana ita ai wannan auren ba damuwarta bane,cikin son kwantar mashi da hankali tace."Calmdown Hubby please ban san kana wannan fa
an akan aurenka da Raihana kayi hakuri idan akayi auren sai musan hanyar da zamu bi dan ganin ka rabu da ita Raihana din cikin ruwan sanyi ba tare da ka
ata ran Abbie ba."Jinjina kai yayi yana cewa."Any way komai kenan next week zan dawo dan ni ba dan inason ganinki ba da ban sake ma dawowa wata Abuja nan zanyi zamana wajen Dady daman Dad yafi sona."hakuri dai Daulah ta bashi sannan suka kashe wayar tana mai kallon Mama tana cewa."Mama kinji wata sabuwa kuma."Murmushi Mama tayi tana cewa."Ai wannan ba wata matsala bace Daulah kedai ki samu ki shiga gidan ka,shiga gidan ai shine wahala da kin zama matar gidan kuma ai shikenan Raihanar mai idan kin so shiga gida da sati zakiyi waje round da ita dan aikin Raihana ba mai wahala bane tunda shi uban gaiyar baya so komai aka ce tayi yarda zaiyi tunda bai sonta ba zai tsaya yin bincike ba wannan aiki mai sauki ba sai ka kashe kudinka a bokaye ba."Dariya Daulah tayi tana cewa."Wallahi kam Mama shi kanshi Raihan din taya ya fara kulani yanda ya soni ba tare da ya shirya ma hakan ba to haka kowa nashi zai soni idan nice Daulah sai na zamai masu
arangare bakin tulu na dai shiga sai nayi arziki iya arziki."Shafa kanta Mom tayi tana cewa."Dadi na dake baki sha nonon banza ba koda kika sha bakiyi tunbu
i ba dan su duka sai sun dawo a tafin hannunki sai kin juyasu yanda kike so indai nice na haifeki baki ba zubda hawaye Daulah."Rumgumo Mama Daulah tayi tana cewa."Ina kaunarki Mama." Dariya kawai sukayi a tare.
Chapter 11 · 0% Book details