Sashe 15
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
May Allah bless you."Da kallo kawai tabi Abbie dashi kasa hakuri tayi sai da ta kalli Ammie tana cewa."Ammie wai aure za'ayi a gidan nan?."Shafa kanta Ammie tayi tana cewa."karki damu Raihana Abbie zai gaya maki komai idan kika samu sauki." Daga haka Ammie tabi bayan Abbie tabar room din itama,cike da mamaki Rahina tace."Ukkty kodai Yaya Raihan ne zai yi aure dan daman naji Ammie na maganar laife ita da Momy Ramlah to ni duk ban gane komai ba wallahi."Ta
e baki tayi dan ita ko sunan Raihan bata son ji a rayuwarta da akwai yanda zatayi da ta sake suna daga Raihana zuwa ko wani irin suna ne dan tana ba
in cikin yanda sunanta da na Raihan yayi similar,dan tabar ganin shi baki
aya take son suje Okeke dan idan har ta samu Abbie ya barsu suka tafi Okeke ba zasu dawo ba har sai shi Raihan din ya bar gidan dan yanda ta tsani ranar mutuwarta haka ta tsani Raihan bata sonshi bata son ganinshi,ko yanzun kiran sunanshi da Rahina kawai tayi ba ka
an take jin haushinta ita kanta a zuciyarta ba dan bata san sanda ta watsa mata harara tana cewa."To idan zai yi aure sai a hanamu zuwa Okeke?ina ruwanmu da wani auren shi ni koda auren zai yi wallahi ba zan yi attending ba,ni wanda ma zata aurenshi ta bani tausayi ta rasa wa zata aura duk mazan duniya sai wani Yaya Raihan mutumin da ba wani kyau ba ko dariya baiyi haka zata je yaita zaluntaita."Tunda ta fara masifar Rahina ta ri
e baki tana kallon Raihana cike da mamaki daga magana sai ta hau masifa har tsoro ta bata dan tunda take da Raihana bata ta
a ganin tayi bala'i irin wannan ba,ita tana mamakin yanda Raihana da Raihan basu son junansu gasu yan'uwa amma kuma suna nuna tsanar juna a fili bama kamar shi Yaya Raihan din dan shi duk randa ta kira sunan Raihana a gabanshi koda by mistake ne tana shan rankwashi bisa kai dan sai yasata kuka yake kyaleta ya kuma buge mata warning idan har ta sake kiran sunan Raihana a gabanshi sai ya sakata frog-jump ta zagaye compound din gidansu, murmushi tayi tana girgiza kai tana cewa.
"Ukkty kodai jealous kike ne?gayan idan har kina ciki naje na gaya ma Abbie karda ayi da waje kuma gida naso."Komai kasa ce ma Rahina tayi sai kawai ta fa
a toilet koda ta shiga kuka kawai ta fara dan tunda take da Rahina bata ta
a yi mata abinda ya tsaya mata a rai irin yanzu ba,ta rasa da wa zata ha
ata sai Raihan Allah ya tsareta da auren Raihan ba
in cikin hakan ya sakata kuka dan kunna famfo kawai tayi ta cigaba da kukanta girgiza kai tayi tana cewa."God forbid Allah ya tsareni na rasa wa zan aura sai Raihan i hate You Raihan na tsaneka fiye da yanda kai ka tsaneni har abada ba zan taba sonka ba har abada.'tana wanka tana surutai dan koda ta fito kallon inda Rahina take ma batayi ba duk da kuwa tunda ta fito Rahina take mata magana amma kallo bata isheta ba dan gani take a halin yanzu bata da sauran masoya a Abuja bayan Abbie da Ammie dan ta tabbata su ba zasu ta
a yi mata fatan tana ji tana son Raihan ba balle kuma wai har taji tana son aurenshi ai da ta auri Raihan gwanma ta mutu batayi aure ba zai fiye mata arziki kam.Murmushi Rahina tayi tana matsowa kusa da ita ta zauna tana cewa."Sorry Ukkty na tuba."Ta ida maganar tana kama kunnenta duk da haka Raihana batayi kuskuren kallon Rahina ba tana dai zaune tana shan fruit tana kuma yin game cikin damuwa Rahina tace."Zan maki kuka Ukkty idan har baki kulani ba,nace fa ba zan sake ba kuma ai kin san wasa nike maki ko?."wani kallo ta watsa ma Rahina tana cewa."Wasa?amma Ukkty akan mai zakiyi man wasa irin wanann?kuma ki rasa dawa zaki ha
ani a wasan sai Yaya Raihan,akan mai zaki ha
a ni da Yaya Raihan Ukkty?ban san irin haka karki kuma daga yau dan ba zan ta
a son wani Raihan ba har abada akan mai ma zanso wani Yaya Raihan akan mai rasa masoya nayi da zanso shi."kama baki Rahina tayi sai kuma ta girgiza kai tana cewa."To idan kuma su Abbie suka ha
a aurenku fa sai ki kashe kanki kenan komai Ukkty?mai Yaya Raihan yayi maki mai zafi kika yi mashi tsana irin wannan Ukkty?bayan kuma shi
in dan'uwanki ne kuma Yayanki."Tashi tsaye tayi tana wulli da wayar hannunta tana cewa."Har abada in shaa Allah ko a mafarki ba zan ta
a ganin wannan abun ba Ukkty suma su Abbie ai sunsan bamu dace da juna ba balle har suyi tunanin ha
amu wani aure Allah karda ya tabbatar,kuma ke baki ga tsanar da shi Yaya Raihan din yayi man sai tawa kike gani kenan ko Ukkty?."
Lumshe ido Rahina tayi ta bu
e tana cewa."Aikuwa kece kika dace da Yaya Raihan idan har ana nema matching aka zo kanku angama Ukkty see you Ukkty har kama kuna yi fa,kuma ni banga tsanar da yayi maki ba kawai dai nasan baku shiri amma na tabbata bai maki tsana irin haka ba."Kallon son zuciyar Rahina kawai tayi sai kuma tayi murmushi tana cewa."Daman ai ba zaki ga tashi tsanar ba tunda Yayanki ne daman ai wata kusar tafi wata Ukkty ku..rufe mata baki Rahina tayi tana cewa."Haba Ukkty duk mai yayi zafi har haka?har zaki ce haka wallahi a kullum matsayinku
aya a cikin zuciyata ban ta
a bambanta kaunarku ba dan ku duka jinane kuma dolena ne kiyi hakuri kuma mu bar maganar daman abinda ba zai ta
a faruwa bane a ha
aku aure dan koni ba zan lamunce da hakan ba dan nasan waye Yaya Raihan na kuma yasan bakar zuciyarsa yana iya amfani da damar aure yaita wahalar man dake kuma ni ban san abinda zai wahalar da ke Ukkty sorry for inconvenience Ukkty."murmushi kawai Raihana tayi sai kuma ta kalli Rahina tana cewa."Nasa da kuka je gidan Momy Ramlah zaku taho da Ayush fa."Jinjina kai Rahina tayi tana cewa."Eh nima naso haka dan munyi missing juna sosai da mukaje tana gidan Dady Khalid da kuma taso zuwa kafin mu tafi to sai Yaya Kamal ya fita da moto dinta ga ciwon kai da take but ai zata shigo nasani tunda ta dawo
asar."gyada kai Raihana tayi tana cewa."Ai Ayush bata son zaman naija ita dai tana Abu-dabi wajen su Momy na tabbata idan ta da
e tayi two months a abuja ta gudu katsina wajen Uncle I kuma ganinta sai mai rabo." Dariya kawai Rahina tayi sai kuma tace."Ukkty kin san Umaima Yusuf tayi missing din exam din da muka yi yau kuwa?."Girgiza kai Raihana tayi tana cewa."Ina mamakin maike damun Umaima wallahi rayuwarta daban tamu daban sunan kawai muna friend amma muna gama secondary school Umaima ta chanza hali ban san mai ke damun ta ba har karatun ma wasa take mashi."Ta
e baki Rahina tayi tana cewa."Allah dai ya shirya tana bin club
in zata natsu tayi karatu ni tabar man magana daga fa
a mata gaskiya tayi new friends nima na rabu da ita na saka mata ido Allah ya shirya."Amin kawai Raihana tace zuriyarta ba dadi dan ada bata da
awa bayan Umaima Yusuf sunyi friendship sosai da Umaima amma yanzun ita har mantawa take da akwai Umaima a rayuwa dan rabon da Umaima tazo gidansu har ta manta sai ta shiga Instagram take ganin yanda take chilling sai abun yaita bata tsoro dan wayewar har ta zama kazanta Allah dai ya shirya.