Sashe 34
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Bayan Raihana ta gama sallar asuba bata koma bacci ba sai da ta gama azkar sannan ta tashi ta shiga wanka bayan ta fito ta shirya cikin wani dark-marron laces mai kananun flowers ba wani makeup tayi ba dan baya a kanta daman ita haka take balle kuma yanzu to wa ma zatayi ma kwaliyar ba dai Raihan ba?dan karamin tsaki taja tana
aukar wayarta da take ring tana cewa."Ukkty."Murmushi ta saki tana jindadi jin zuwan su Rahina dan jiya kawai da basu kwana tare ba taji kewarta sosai fitowa tayi tana cewa."Ukktyna."Rungume juna sukayi suna dariya Aysha ce tace.'Tunda mu ba'ayi mana welcoming bari na koma ba'a lura damu ba ko?."sakin Rahina tayi tana kamo Aysha da Meenat tana cewa."I'm not worthy, I just miss you all,hope wuni zakuyi man ko?."hararar wasa Meenat tayi mata tana cewa."Rufa mana asiri kuna cin amarcin nan so kike Yaya Raihan ya koremu kenan?We just came to say goodbye dan jirginmu yau zai tashi, that
s why we decided to bring you breakfast so we could say farewell."
ata fuska Raihana tayi tana cewa."Nidai gskya a'a daga gama baki zaku koma Dubai?."zama sukayi Aysha na cewa."You know I already told you we have exams, right?baki
aya zamu dawo da zama naija fa this time around ba zan ta zama wajen grandny ba."gya
a kai kawai Raihana tayi dan ba haka taso ba yar ta
a fira sukayi sannan suka tashi zasu tafi kuka ta fara yi masu akan karda su tafi su barta ita
aya dariya suke mata suna tsokanarta idan sun zauna suyi mata mai?bayan ga ango nan shine ontop so take ya koresu kenan daga baya dai suka lailasheta suka tafi tahowa tayi tana kuka kamar wata
aramar yarinya dan ji take kamar tayi fly tabi bayan su...tsaye yake yana danna waya ga dukan alamu bai jima da tashi daga bacci ba dan ko sleepwears din shi ma bai cire ba tsaki yaja a cikin zuciyarshi yana jin kamar yayi hauka saboda takaici haka yake ji ba tare da ya ganta ba yaji kawai anbanka
eshi anyi gaba dashi daman a girke yake da ace bai girke ba,ba abinda zai hana shi faduwa duba da yanda tabi ta samanshi ta wuce cikin takaici da
acin rai ya janyota yana
aura mata mari ya
ara mata wani yana cewa."ke mahaukaciyar ina ce?ke wata irin dabba ce wanda bata da tunani da hankali?ko kin makwance da zaki takani ki wuce?Am I your friend?
Am I your mate for playing around? dan ubanki , do I look like your child?."Hawaye kawai Raihana take tana Kallonshi ba tare da tace mashi komai ba dan ita bata lura dashi ba akan mai zata taka shi bayan ta ganshi,ji tayi yaja mata kunne yana wurgi da ita tsakiyar parlo yana cewa.'Dan ubanki ba magana nike maki ba?."Hawaye ne suka tsiyaya a saman fuskar Raihana cikin muryar kuka tace."Kayi hakuri ban ganka ba."tasowa yayi yana
ara auna mata mari yana cewa."nayi hakurin ubanki dan ubanki ke
aya ce a cikin gidan da zaki dinga tafiya yanda kika gadama ko kuma dai gidanki ban sani ba?."Girgiza kai kawai tayi tana maida kanta
asa cikin warning yake cigaba da cewa."This is the last time you
ll act foolish in this house,nan gidana ne kuma ba taki ba sannan kuma nasha gaya maki idan har kika yarda kika aureni to kin aurar ma kanki bala'i dan aurena shine babban kuskuren da kika aikata a rayuwarki ki saka a ranki kin shigo dark-prison sai kin gwanmaci mutuwa da zamanki a gidana." Dan shiru yayi yana mai
ara matsawa kusa da ita yana cewa."nacinki da jarabarki na son aurena to ba zaki samu komai daga gareni ba dan ni nan nafi karfinki ni nan miji mace
aya ne tana hanyar shigowa cikin gidan nan kuma dolenki ki kasance yar'aikin gidan nan tunda ke kika zaba,mai ba
in jinin tsaya kin rasa masoya kin shiga kin fita kinyi ma Abbie asiri ya aura maki aure dani ko?to idan asirinki ya kama Abbie ni never ba zai kamani ba I'dont zaki
aceman daga gani ko sai nayi ball dake sakara wawiya."Tashi tayi tana fashewa da kuka ta nufi room din ta da tsaki ya rakata yana nufar waje.
awa tayi tana kuka tana cewa."Innalillahi wa'innalaihirajiun na shiga ukku ni Raihana haka zanyi rayuwar wula
anci da tozarci da Yaya Raihan?
Haka ni tawa qaddarar tazo man?
Allah kana ganin halin da nike ciki ya Allah ka kawo man mafita ya Allah kana gani biyayya nayi ga iyayena ka kawo man mafita ya Allah."haka ta dinga kuka tana hango bak'ar rayuwar da zata yi da Raihan jin kanta ya fara ciwo ga ana ta kiran sallah ta tashi ta fa
a toilet wanka tayi ta dauro alwalah tayi salla jin cikinta yana mata rawa ta tuna duk yau bata saka komai a cikinta ba take Ammie ta fa
o mata a rai wasu hawaye ne suka zubo mata da tana gida ta tabbata Ammie ba zata ta
a barinta ba tare da ta sha koda tea ne..tashi tayi tana lekawa a hankali gashi tana son fitowa taje ta samu abinda ta saka ma cikinta tana tsoron fita karda ta hadu da Raihan ya kuma ci mata wani mutuncin sai da ta tabbatar da baya parlo ta fito a hankali da san
a-san
a tana addu'a ta iso dinning ta samu ta ha
a tea da
auki plantain da sauri sauri gudu ta koma room dinta ta saka key ta fara ci tana ci tana hawaye tana gogewa da bayan hannu haka take cin plantain din..Tunda ya fita daga cikin gidan garden yaje yana kallon swingpool din da ke a bayan yana jin sau
in zafin da zuciyarshi take mashi,duk yanda yake a cikin farinciki da walwala da yaga fuskar Raihana sai yaji ranshi yayi matu
aci sai yaji kamar ya sha
e mata wuya ya kasheta kowa ya huta,a rayuwarsa baya son yarinyar maiyasa Abbie da ya tashi yi mashi aure ya ha
a shi da Raihana mai Abbie ya hango mashi a wajen Raihana da har zuciyarshi ta bashi umurnin ha
asu wai su zama mata miji,shi Raihan wai a rasa wa zata ansa sunan matarsa sai Raihana ai da ya auri Raihana ya gwammace ya mutu ba aure mai zai tsinta hauka ko shirme?shi da ace an tambayeshi za
i da ace ya za
a ai gwanmanshi Aysha yar Momy Ramlah ko ba komai ya nuna ta yace matarshi a kalla duba da ita tana da wayewa amma an ha
ashi da Raihana tabbas wannan auren da Abbie ya ha
a sai yayi nadamar ha
awa da yayi shi kanshi Abbie din,bama iyakar Abbie ba duk wanda ya bada gudunmawa a wajen ganin an ha
a auren zai basu mamaki zai saka su kukan nadama sai yasa sunyi nadamar daga kanshi ba zasu sake marmarin
ara ha
a auren gida daga kan aurenshi da Raihana ba zasu sake gigin haka kowa aure ba,ba tare da suna so ba jin kiran Sallah yasa ya dawo cikin gida yayi shirin sallah ya wuce masallaci sai tsaki yake dan ji take gidan ma yayi mashi karami komai na gidan bai mashi kyau bai bashi sha'awa idan ya tuna wacece zaune a cikin gidan.
Ajiye wayar hannunta tayi tana jinjina kai tana
ara daukar wayar ta sake playing din videon tana sake kallo dan ta kalli videon yafi sama da talatin tun safe take aikin kallon video komai bata iya tashi tayi ba da ta
are take maimaitawa,ajiyewa ta sake yi ta shiga toilet tayo wanka tana sake review din videon Umaima ba rawar take kallon ba kalmar da ta rubuta a jikin videon take kallo aure,wai Umaima Yusuf Usman ce tayi aure?waye ne wannan yayi mata shigar sauri ya aurar mata bugun zuciyarta?wani mai tsotsayen ne ya yi gigin shiga gonar da ba tashi ba?tabbas ko waye wannan kuskuren da ya aikata na karshe a rayuwarsa tsawon shekaru tana fama da so da kaunar Umaima tana bibiyar duk motsin Umaima dan auren Umaima take son tayi tana niyar requesting din soyayya a wajen Umaima har wani ya rigata ko waye a shirye take tayi fito na fito akan Umaima dan kafin ta fara sai da ta shirya dan ko iyayen Umaima basu isa su hanata samun Umaima ba balle wani banza,kiran sallah ake amma ba ruwanta da tayi sallah sai ma shiryawa da tayi ta dauki makulin mota ta fito kallon wata hamsha
iyar mata da ke zauna tana kallon wani Film marar dadin kallo tana ta
e baki tace."Kinga kuwa abunda nagani yau a media?."zama tayi tana furzar da naunauyen numfashi tana cewa."Na gani."wani kallo matar tayi mata tana cewa."Kin gani kuma kike zaune hankalinki kwance?kin daina sonta kenan shiyasa baki damu da kutsen da wani
wato yayi maki a gonar ki ba,to koni da sau
aya za'a bani nayi
ane ina jin zafi da ra
i wani banza zai
ata mana wajen da shirmenshi balle ke da zata zama mallakinki."Furzar da numfashi Malika tayi tana cewa."Har kin manta zafin kishi na da wurin haka Alaja?har kin manta wacece Malika akan rama cuta ga matuci Alaja?karki manta Alkhari mutun zai yi ma Malika ta saka mashi da butulci balle kuma ace wanda yayi ma mata kutse akan abunda take mafarki da son mallaka har abada kin san ba zan ta
a bari ba, fitar da zanyi a yau ba sai gobe ba sai na gano waye shi sannan next step shine ya anshi hukunci dai-dai da laifinshi dan a wannan karan itama masoyiyar tawa ba zan kyale ba dan tayi man laifi mafi muni da ta ha
ani da wani duk da bata san inayi ba."Jinjina kai Alaja tayi tana cewa."Shiyasa nike alfahari dake Malika tabbas suna bu
atar hukunci dan Umaima bata cancanci a barta haka ba."tashi tayi kawai ta fita dan ranta duk a
ace yake.