← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 145

Sashe 114

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Saukowa Malika tayi cikin shiga irin ta manyan iska dan kuwa bra ce kawai a jikinta sai pant mai agiya daga nan bata sake saka komai a jikinta na ba ta sauko tana karka
a kirji dan itama Malika ba laifi tana da breast duk da Umaima ta fita kallon inda take Umaima batayi ba balle har ta nuna tasan da saukowarta maida hankalinta kawai tayi a tv duk da ba kallon take ba hankalinta ya tafi can tana nemo yanda zatayi ba tabar ma Usman gidansa...tsayawa Malika tayi gabanta ta
are mata TV din tana wata irin juyawa tana matsawa gaban Umaima ta kama hannayenta tana cewa."Kin gani fa ga kayan arziki ga kayan dadi dan Allah Babyna ki anshi soyayyata wallahi duka komai nawa zan mallaka maki sai yanda kika yi dani zan baki komai,zan jiyar dake dadi nayi maki babban tanadi a duniyar masoya zan lula dake duniyar da ko Usman bai ta
a kaiki ita ba Umaima ki yarda dani ki mallaka man zuciyarki ba zan ta
a cin amanarki ba Umaima ki duba fa ki gani yanda kike da kyau da kayan alfarma zan kula da komai naki zan baki duk abinda kike so zan zamai maki baiwa nidai kawai ki bani zuciyarki ina wahaluwa akan soyayarki Umaima, ba zan ta
a barin ki zubda hawaye ba."Ban ka
eta Umaima tayi har sai da ta zaune
asa, tashi Umaima tayi tana yarfa hannunta tana cewa."Karki sake ta
ani idan kika sake kuskuren ta
a ni sai nayi maki rauni sakara jakka
azama har ki mutu ba zaki ta
a samuna ba dan Wallahi nafi karfinki nafi karfin duk wani hauka naki na tsaneki na tsani duk wani mai
azamin hali irin naki kuma yanda kika ganni haka zaki barni dan nayi maki nisa wallahi kuma Allah yana tare dani dashi nike ta
ama."Karya kike Umaima."Cewar Malika tana tashi daga hanka
ewar da Umaima tayi mata tana cigaba da cewa."Karya kike kice kin tsaneni dan kwayar idanuwanki sun nuna haka,idan ma baki sona Umaima to ni kuma Malika zan nuna maki yanda ake dole a soyayya zan tusa maki soyayyata ta karfi da yaji dolenki ne ki soni Umaima dole ne kiyi rayuwa dani har abada dan baki da mijin da ya dace dake sai ni Umaima dan ni nan Malika ka
an zan shayar dake madarar kaunar ko ki so ko ki
i."Ni kuma zan nuna maki karyarki Malika zan nuna maki ba komai ake nema a samu ba zan karya record din da kike kumfar baki da shi na baki ta
a neman abu kika rasa ba,to ki rubuta ki ajiye a kan Umaima Yusuf Usman zaki fara neman abu baki samu ba kina gani abun kuma yafi karfinki."Murmushi Malika tayi tana cewa."Haka kika ce ko?to ni kuma a kan Umaima Yusuf Usman zan nuna maki idan na saka abu gaba sai na samu ba zan fasa gaya maki ba kwana biyu na baki a kan tayin soyayyata."
Kiran Raihana yayi fitowa tayi tana
ata fuska dan ita irin kiran da Yaya Raihan yake mata har ya fara isarta ya dinga kwala mata uban kira kamar tayi mashi sata kuma ita ba abinda tayi mashi amma yake mata kiran tashin hankali,zuwa tayi tana cewa."Gani."A tsaye tayi mashi maganar tana kauda kanta gefe, kallonta yayi yana cewa."Kikayi man tsaye a kai zaki zauna ko sai na balle maki
afafu."Zun
uro baki tayi tana gunguni tana zama tana wasa da yatsun hannunta, Kallonta yayi na minti biyu yana furzar da numfashi yana cewa.'ina san ki natsu ki saurari abinda zan gaya maki bani bu
atar shirme dan ban kiraki nan ba dan kiyi man shirme."Turo baki kawai tayi tana murgu
e baki ba tare da tace komai ba, numfashi ya furzar yana cewa."inason ki san matsayinki a cikin gidan nan ki bar wuce gona da iri dan za
ewarki tayi yawa na fahimci kina son kifi matar gidan nuna iko a gidan nan dan haka ki kama kanki ki ringa tunawa da inda kike ba gidanku bane."Kallonshi tayi da kyau tana cewa."Ikon Allah Yaya Raihan ai ni nan banga gida ba da har zan yi iko da shi dan sai ka isa kake abinda ka gadama."Ba tare da ya damu da irin ansar da ta maido mashi ba yake cigaba da cewa."Daulah ta dawo ban san duk abinda zai
ata mata rai ban san shi ko maiye ki kama kanki kafin kibar gidan nan duk da saura ta
e ka
an ki koma inda kika fito,dan haka nike mai ja maki kunne da ki taka a sannu."Gya
a mashi kai kawai Raihana tayi dan ita bata ga amfanin maida mashi ansa ba ko wani abu kamar yanda yace saura kadan tabar gidan tana fatan haka dan itama ta gaji da zaman gidan ta gaji da kallonsu daga shi har matar tashi, Kallonshi tayi tana cewa."Yaya Raihan zan iya tafiya?."
age kafadarshi yayi yana cewa."Zaki iya mana amma idan har ki kiyaye abubuwan da na gaya maki."Jinjina kai tayi tana tashi tabar wajen ta koma room dinta tana buga tagumi ta gaji iya gajiya da rayuwar gidan Raihan zuciyarta ta fara raya mata da ta gudu kawai ta bar garin taje wani waje inda bata san kowa ba tayi rayuwarta dan wulakancin yayi yawa a haka ma dan yaga ta na neman raunatashi ya daina yi mata wasu abubuwan,amma wannan wani irin wulakancine da cin mutuncin wai ita Yaya Raihan yake gaya ma ta taka a sannu a gidansa ta kuma bi matarshi sannu dan karda ranta ya
aci har yau har gobe tana hange da tunanin wani irin laifi ne mai girma tayi ma Yayansu da har yake mata bak'ar tsana irin wanann a iya saninta ita dai komai batayi mashi ba,to ina ma ya zauna kasar balle har tayi mashi laifi mutumin da yayi rayuwarsa a kasar waje can yayi duk karatunsa bai zauna ba balle har tayi mashi ai da yake Allah shi yake hada soyayya ita dai jininta da na Raihan tana jin har abada ba zai ta
a haduwa ba dan yanda yake jin zafinta a zuciyarsa itama haka take ji tana fatan ya saketa nan kusa kamar yanda yayi mata albishir ta kusa bar mashi gidansa.
Chapter 114 · 0% Book details