← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 145

Sashe 79

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune ta tadda Malika
asa kanta a
asa shi kuma Usman yana zaune saman kujera yana Kallonta da sallama ta karaso tana samun waje saman kujera ta zauna tana Kallonshi,shima Kallonta yayi yana girgiza kai yana kallon Malika yana cewa."Gimbiyata ki hau sama mana tun dazun nike cewa ki hau sofa ki zauna."Girgiza kai kawai Malika tayi tana murmushi ba dai ta tashi ta zauna ba,hanma Umaima tayi tana kwanbe fuska tana cewa."Yaya Usman bacci nike ji fa."Harararta yayi yana cewa."To uwar yan bacci ai na sani tunda lokacin baccin naki yayi." Daga nan bai sake cewa komai ba Kallonsu yayi
aya bayan
aya sannan ya kalli Umaima yana cewa."Umaima bu
e mana wajen nan da addu'a."Gyada kai tayi tana cewa suyi salatin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama sannan tayi addu'a sosai tayi addu'ar zaman lafiya da kauda fitina suka shafa,dadi ne ya kama Usman dan yaji dadin yanda Umaima tayi addu'a cikin natsuwa da kuma hankali hakan na nufin taji duk wa'azin da yayi mata akan hakuri da yafiya da kuma wanzar da zaman lafiya gyaran murya yayi yana cewa."To Alhmdulillahi godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mabuwayi gagara misali."Dan shiru yayi yana kallon Malika yana cewa."To Malika ga Umaima nan kamar yanda nasha gaya maki tun Kafin ki shigo gidan nan ki dauki Umaima a matsayin yar'uwa ku zauna da juna da zuciya daya tsakani ga Allah babu cuta babu cutarwa ki girmamata a matsayinta na Uwargida."Jinjina kai Malika tayi yana cewa."In shaa Allah zan zauna da ita lafiya kamar yanda nasha gaya maka tun ban shigo gidan ba."Albarka ya saka mata yana kallon Umaima yana cewa."Yauwa Umaima kema ki zauna da Malika da zuciya
aya ki ri
e girmanki na Uwargida ku zauna lafiya ban san naji kuma ban san na gani kuyi zaman amana ku
aru da junanku shine ake kira da zaman tare."Jinjina kai kawai Umaima tayi tana lumshe ido dan ita bacci ma take ji bata ga amfanin zaunar da ita nan da Yaya Usman yayi ba ita ina ruwanta da matarshi ita da ta kusa fita gidan ma baki
aya ai ita ba uwargida bace dan ga uwargidansa nan a gabanshi amma ba ita ba da tasan kiran
ata lokacin da yayi mata kenan da bata fito ba ko kadan maganar Usman ce ta dawo da ita daga tunanin da ya wulla tana Kallonshi tana girgiza kai tana cewa."A'a Yaya Usman ni nan kasa ya isheni kuma maganar kwana maganar gaskiya duk wanda take da kwana taje dakinka kamar haka zaifi kam."Kallon Malika yayi yana cewa."Hakan yayi maki?."Daga kai tayi tana murmushi addu'a ya saka Malika tayi masu sannan ya mi
a ma Umaima ledarta, ma
ale hannu tayi tana cewa."Dan Allah Yaya Usman Wayyo Allah."cike da mamaki yake Kallonta yana cewa."Dan Allah mai kuma?."Sun
uro baki tayi tana cewa."Ka kaima freeze din kitchen."Shiru yayi yana kallonta har ta shige dakinta ya gano so take tayi mashi shirmen da ta saba a cikin dare dan ta zubda mashi mutunci a gaban Malika, murmushi ya sakar ma Malika yana cewa."Ina ruwan Umaima ka
an daga yarinyartarta kenan amma tana da sau
in kai."
Maida kanta
asa Malika tayi tana murmushi tasowa Usman yayi yana mi
ar da ita tsaye ya sakata a jikinshi ya rungume sosai yana sauke numfashi a hankali yana cewa."Sannu Gimbiyata Allah yayi maki albarka nasan kin gaji sosai yar'albarka."Murmushi ta saki tana son zare jikinta daga hugging din da yayi mata bai bata damar hakan ba sai ma daukarta da yayi tsam yana yin sama da ita boye fuskarta tayi a jikinshi tana jin kunya a babban parlon sama ya sauketa saman three-seater yana kissing din goshinta cikin solon kauna yake cewa."I love you Gimbiyata."maida kanta
asa kawai tayi tana nokewa, saukawa yayi yana dauko kazar amarya kashe komai na parlon yana wucewa kallon room din Umaima yayi yana girgiza kai kawai ya haye sama ga spire room din nan ta dawo taki saboda taurin kan tsiya,da kanshi ya cire ma Malika hijab din yana zaunar da ita saman cinyarshi yana cewa."Yauwa Gimbiyata bu
e baki."Boye fuskanta tayi da tafin hannunta Murmushi yayi yana cire hannun yana cewa."ko na baki da baki?."Yanda yayi maganar cike da zallar kauna no
e kai tayi tana nuna ita zata ci da kanta
in barinta yayi sai da ya bata da kanshi shima yaci sauran ya kai freeze yana mai sake daukar Malika yayi cikin bedroom din shi da ita zaunar da ita gefen bed yayi yana fara rage mata kayan jikinta ri
e mashi hannu tayi tana son hanashi amma ya
i yarda yana cewa."Sunnah ce babba miji ya taimaka ma matarsa a komai ma balle kuma amarya da tasha hidima ga gajiya ga ciwon kai Gimbiyata."Maida kanta
asa tayi murmushi yayi dan shi kunyarta na
ara tsumashi akan sonta..bayan ya gama rage mata kayan jikinta toilet yayi daga ita sai pant haka yayi cikin toilet din da ita shower ya sakar masu su yana wanke mata jikanta yana wanke nashi sun dade yana mirza mata jiki sannan ya kashe shower din yasa tayi alwallah shima yayi ya dauro mata towel suka fito wata rigar bacci ce naked ya bata ta saka shima ya saka nashi ya daura mata abaya akan rigar suka yi sallah sukayi addu'a sosai sannan suka kwanta bayan sun kashe haske suka yi addu'a wasa ya fara yi mata tun bata biye shi har ta dan fara maidawa a hankali ya fara kissing dinta mouth to mouth yana tsotsar harshen ta cikin natsuwa da dubara yana sarrafata a hankali saboda bai son nuna mata karfi a matsayinta na budurwa sabon shiga a harkar kamar yanda shima yake sabon shiga,a hankali yake kaima duk inda yaso a jikin Malika hari yana muka nuna mata sanyaryar kauna mai tsayawa a zuci yanda yake sarrafata ne ya kauce mata noti dan bata san ta fara za
ewa ba wajen yi mashi abinda sabon shiga a soyayyar aure bata sani ba,sosai suke romantic sannan ya fara addu'ar saduwa da iyali itama tana yi ya nufi hanya a yanda Usm
an yayi zaton samun hanya ba a haka ya ganta ba dan yana zuwa turawa
aya biyu yayi ya shige ciki kamar guga ta fa
a rijiya, tsayawa yayi cak duk da bada karfi ya je mata ba balle yace karfi ya nuna har ya shiga zurf a ciki mai haka ke nufi ya tabbata Malika ba zata ta
a aikata zina ba balle har ya rasa budurcin ta to mai ya kawo haka?

Yana bu
atar sanin hakan da kawar da zargi a tsakaninsu dan shi yana da matu
ar kishi,zare jikinshi yayi daga cikin jikinta yana komawa gefe rub da ciki ya kwanta yana jin zuciyarshi ba dadi tana mashi wani irin zafi da ra
i yaci guri da aniyar maida Malika cikakkiyar mace kamar yanda itama zata maidashi babban mutum to maiyasa bata kawo mashi mutuncinta a gidan aurenta na sunna ba? kuka Malika ta fashe dashi tana fa
awa samanshi tana
ara sakin kuka mai ban tausai tana cewa....

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
awa jikin Usman Malika tayi tana cewa."Innalillahi wa'innalaihirajiun, Allahunma ajir ni fi masifati wallahi wallahi Usman ni ba mazinaciya bace ban ta
a ba wani
a namiji kaina ba a kullum ina neman tsarin Allah daga fa
awa zina."saukowa tayi a kan gado yana nufar Alqur'ani tana cewa."Zan iya rantse maka da girman Alqur'ani akan ban ta
a zina ba kuma ban san ya akayi hakan ta kasance ba."Ri
ota Usman yayi yana girgiza mata kai yana rumgumota jikinshi sosai yana kissing din ko ina a jikinta ganin taki yin shurun ya ha
e bakinsu waje waje
aya yana tsotsar sauke numfashi a tare da sauri da sauri haka numfashin nasu yake fita sai da ya tabbatar da tabar kukan sannan ya furzar da naunauyen numfashi mai zafi yana cewa."Na yarda dake Malika kuma na tabbata tarbiyyarki ba zata ta
a barinki ki aikata zina ba domin kin san girman zunubin zina Allah ya hanemu da aikata zina na tabbata Gimbiyata hafizata salihata ba zata ta
a kasancewa cikin masu aikata zina ba."Shiru yayi yana sakar mata murmushi yana cewa."Ba dole sai ta hanyar zina mace take rasa budurcin ta ba Gimbiyata ana rasa budurci ta hanyar daukar abu mai nauyi ko tsallake babban waje da kuma infection dan yana yi ma mata illa sosai harda mazan ma dan haka ina alfahari dake Matata."rungumeshi kawai tayi tana sauke numfashi, kasan zuciyar Malika ji take kamar ta shakka mashi abinda zai bugar dashi ya sashi bacci taje ma Umaima dan ganin da tayi ma Umaima a zahiri sai taji tafi sonta akan da da kuma sha'awarta dan komai yake mata ita bata jindadin abun sosai Umaima kawai take hangowa take kuma bu
atar tajita a cikin jikin Umaima tana sha
ar kamshinta mai dadi da sanyaya zuciya, dolenta ta lalla
a Usman ta bishi sau da
afa har ta samu Umaima,ashe yafi class a zahiri abinda yasa tayi ma Usman kukan karya akan rashin samun budurcinta tayi ne dan ta
awar da zargi dan ta lura da yana da masifar kishi ba zata so tun farko ba su fara da zargi amma zata kwantar da kanta har ta samu abinda take so..cigaba da nuna mata kauna yayi bashi ha
in kai tayi suka raya Sunnah duk da ita da Malika ta dai mi
a kai kawai ba dan tana so ba dan duk abinda suka yi suka gama Umaima ce kawai take imagine sune tare a haka cikin sau
in so da kaunar juna.
Chapter 79 · 0% Book details