Sashe 59
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ukkty Abbinarh."Da kallo ya bita sai kuma ya saki tsaki yana cewa."Komai nata zero ba wayau ba hankali."kallon Daulah yayi yana sakar mata Murmushi tana cewa."Mu tafi Darling."murmushi itama ta sakar mashi suna shigewa ciki da sallama a bakinshi kwance suka tadda Raihana akan cinyar Ammie sai kukan shagwaba take wai tayi missing dinsu sai dariya Abbie da Rahina suke mata suna cewa har yanzu bata girma ba,ansa sallamarsu sukayi fuskar Ammie ba yabo babu fallasa haka ta Rahina suka tarbi Daulah
asa ta zauna kallonta Abbie yayi yana cewa."Tashi kema ki samu waje ki zauna kinji?"Murmushi tayi tana godiya sannan ta zauna kusa da Rahina tana gaishe da su Abbie ansawa sukayi suna tambayarta bakunta, gaisheta Rahina tayi tana cewa."Yau dai naga Aunty Daulah we welcome My dearies Aunt."Murmushi mai sauti Daulah tayi tana cewa."Thank you Rahina nice to meet you."Daga haka suka hau fira duk da rabin firar dai wa'azi ne na su zauna lafiya kuma su kyautata ma junansu sun dade dan basu tashi parlo ba sai da aka kira sallah sannan kowa ya tashi dakin su Rahina itama Daulah tabi bayanshi suna shiga Raihana ta matso hawaye tana cewa."Nayi missing din room dinmu alot Ukkty."Rungumota Rahina tayi tana cewa."Like me sai na shiga naji kamar zanga Ukktyna sai na tuna ashe Yaya Raihan ya anshe mana ita."Gya
a kai kawai tayi tana shiga toilet tayo alwallah haka itama Rahina amma sai Daulah tayi kwanciyarta bayan Rahina ta gama salla ta kalleta tace."Kina off ne?"
aga kai tayi kawai bata dai ce mata komai ba,bayan Raihana ta gama sallah ta tashi tana cewa."Ukkty zan je wajen Ammie i want to talk with her."Okay Ukkty." murmushi Daulah ta saki tana jin sanyi a zuciyarta dan tasan dai maganar bata wuce wanda Raihan ya gaya mata ne tasan yanda zata yi yau ta kashe auren da ke tsakaninsu kuma ta tabbata idan har ta gaya masu irin bautuwar da take a gidan za'a raba auren dan taga tsintsar kaunar da iyayen Raihan suke ma Raihana, lumshe ido tayi tana tunanin to idan kuma suka tsaneta fa akan mutuwar auren?zasu ga duk sabo da ita ne komai ya faru sabo da ita Raihan ya bijerema ma umurninsu ta
e baki tayi dan ita ba damuwarta bane dan wasu dangin miji basu sonta,tunda shi mijin yana sonta so what idan family nashi basu sonta?sai tabar shiga cikinsu ta watsar da wawaye idan kuma ta gadama taso sai sun sota dolen sune su sota tunda tana da boka a hannunta aikinshi kamar yankar wu
a sai ta saka duk ya mallake mata zuciyarsu dan wallahi ta shigo gidan Raihan kenan har abada kuma ba wanda zata
aga ma kafa duk wanda yace zai yi mata gigi da hauka zatayi maganinshi ne,maganar Rahina ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta shiga murmushi ta sakar ma Rahina suka cigaba da fira.
Tun da ta sauko suka ha
a ido ta
auke kai tana shan mur shima mur din yasha yana mai cigaba da maganar da yake, murmushi ta sakar ma Abbie tana zama kusa dashi tana cewa."Abbinarh."shafa kanta yayi yana murmushi yana cewa."Yarinyar albarka fatan dai ba wata matsala ko?Yayan naki baya cuta maki?"kallon juna sukayi ita da Raihan na dan lokaci sai kuma ta
auke kanta tana sakin murmushi tana cewa."Baya yi man komai Abbie."Girgiza kai Ammie tayi tana cewa."A'a Raihana karki ji tsoro gaya mana gaskiya kinji Daughter?"
aga kai tayi tana sakin murmushi tana cewa."Allah kam Ammie baya man komai,sai kyautatawa."Sauke ajiyar zuciya sukayi a tare dan fuskar su kawai ta wadatar ta baiyana a farincikin da suke ciki,kallon fuskar iyayen tayi tana jin wani iri tana jin zata iya zama koda Raihan kullum zai zane ta mudun iyayenta zasu kasance a cikin farincki amma a haka yaso ta wargaza wannan farincikin? tabbata idon Yaya Raihan ya kulle bai damu da farincikin iyayenshi ba,ta lura a shirye yake da komai zai faru ko da kuwa mutuwa ce za'ayi ayi mudun zai rayu da ZA
IN RANSHI to ai ga ZA
IN RAN nashi ya aura maiyasa yake son yi ma iyayenshi mummunar sakayya?tabbas ba zata ta
a barin tayi sanadin rabuwar
a da mahaifinsa ba,zata jure zata daure dan ta tabbata ba abinda ke dauwama a rayuwa kamar yanda yake jin ba zai ta
a son ta ba itama haka ne bata son shi kuma bai ta
a burge ta ba daidai da rana
aya amma zata zauna dashi a haka dan farincikin iyayenta..murmushi mai ciwo yayi yana jin kamar ya tashi yaje yayi
asa
asa da Raihana wai mai Raihana take nufi ne?
Maiyasa yarinyar take da nacin tsiya ga dama ta samu da za'a raba aurensu take taje tayi rayuwarta amma ta
i ina ma shi yake da damar da Raihana keda ita a wajen Abbie da ko auren ma ba za'a
aura ba,tabbas zata dauwama a bauta da wahala abinda take nema wajenshi ba zata ta
a samu ba, soyayyar da yake pretending bata so ma ba zata ta
a samu ba, dan har abada yafi
arfin soyayya da Raihana yafi karfinta,albarkar da Abbie yake saka mashi yasa shi murmushi yana ansawa a haka su Daulah suka sauko suka taddasu suka zauna suka cigaba da labarin tare amma zuciyar Daulah cike da mamaki ya akayi ta gansu haka?ai tasa zata sauko ta tadda Abbie yasa Raihan sakin Raihana amma sai taga suna ta dariya alamu sun nuna suna cikin farin cikin to mai hakan ke nufi? bata da mai bata ansa sai itama ta zauna suka cigaba da labarin amma kasan zuciyarta ba dadi.