Sashe 127
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Nunata da yatsa Umaima tayi tana cewa."Idan har kika sake kika matso inda nike sai nayi maka abinda yafi wanda nayi maki jiya."Dakatawa Malika tayi tana kallon Umaima daga sama har
asa sai ta bushe da wata uwar dariya tana cewa."Idan na matso mai zakiyi man?kin aza wai barkonon da kika watsa man zai saka ni Malika naji tsoronki?to karya ne babu wahalar da zata dakatar dani daga gudirina a kanki ban ga abinda zai sa ni Malika ban mallake ki ba, dolenki ki zamo matata ki bani kanki ki mallaka man zuciyarki."Dan shiru tayi tana mai sakin murmushi ta cigaba da cewa."Karki manta Masoyiyata na gaya maki idan har nasa abu gaba sai na samu ban taba neman abu ni Malika na rasa ba,sai dai idan ban samu ba dan haka tun wuri ki bada kai bori ya hau mu jiyar da junanmu dadi cikin soyayya da kauna idan kuma kika ce taurin kai zaka yi wallahi yau sai na ci ki ko ki amince ko karda ki amince sai nayi abinda nike so dake."Dogon tsaki Umaima taja tana cewa."Aikin banza aikin wofi cika bakinki na banza da wofi ke kin sa wannan cika bakin naki zai sa na mallaka maki kaina?to idan har hakane tunaninki kin yaudari kanki da kanki Malika har ki mutu ki koma ga Allah ba zaki samu abinda kike so daga wajena ba kuma idan har kin isa ke babbar yar'iska ce dan Allah matso inda nike kila Yaya Usman ya dawo ya tadda gawarki a gidan nan."Murmushi kawai Malika take tana kallon jarumta da karfin hali irin na Umaima confident din Umaima yana burgeta yana kuma
ara mata sonta da kaunarta dan ta tabbata ko bayan aurensu ba zata ci amanarta ba taba wata kanta to ita ma da ya ta samu soyayarta balle har wasu su samu sai da tasha bak'ar wuya kafin ta samu..wai ita Malika take cewa zata kashe har maiye Umaima da har zata iya kasheta?ko abinda take mata kyaleta take dan bata son duk abinda zai
ata ma Umaima rai ko kuma wani abu ya samaita da taso da duk ba'a zo nan ba,dan tuni sun da
e da kullewa a soyayya koda bata so kuwa dole ta kawo mata kanka har daki sai ma tayi mata kuka akan ta kulata tayi mata abun dadi, bata son ta kai su ga yin dole ba dan aure ba wasa ba tana son sunyi rayuwar soyayya a gidan auransu su kula da junansu su kaunaci junansu to bata son farin gina soyayyar ya zama dole ne dan watarana zasu tuna yanda suka fara soyayya suji ba dadi,amma idan har aka fara gina soyayyar da asalin soyayya yanda zasu tuna suna farincki,yanda take kallon Umaima tana murmushi itama Umaima Kallonta take ido cikin ido amma babu annuri ko
aya a saman fuskarta,ba abinda ke yawo a saman kwayar idon Umaima sai tsantsar tsanar Malika dan a duniya kaf Umaima babu wanda ta tsana bata son gani sai Malika daidai da maganar Malika bata son ji kona mata zuciya take dan haka Usman din ya dawo dolene ya sake ta zama a gidanshi batayi yaji da karuwar matarsa mai neman mata daman ai haka rayuwa take nan ba irin wulakancin da Usman bai yi mata ba a rayuwa yace mata karuwa yace mata yar-kwalta yarshayeshaye yar'iska sai gashi Allah ya ha
a shi da babbar yar'iska wanda ma tafita iskancin dan ita duk iskancinta bata neman maza balle mata barta dai da shigar banza amma ai
azantarta bata kai munin ta Matarshi ba da yake cika baki tana kuri akan ya auri Saliha ustaziya mahaddaciyar Alkur'ani ai da irin sanin Malika gwanma jahili marar ilimin addini da ka auri mace mai ilimi irin na Malika gwanma ka auri jahila wanda bata san komai ba sai kace mata ga yanda Allah yace zata
auka kuma tayi amfani dashi dan wani sanin dashi gwanma babu,ita dai Malika ga sanin ga kuma
arna wannan masifar har tayi yawa.