← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 145

Sashe 94

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallonta Abbie yayi yana cewa."Ke
aya zaki je Okeke din?"Daga ma Abbie kai Rahina tayi tana cewa."Eh Abbie na kwana biyu banga Oba ba ina missing din shi sosai."Okay muma ai zamuyi missing dinki a gaida Oba
in."Bata dauki komai ba sai size-bag dinta tana fita compound da sauri aka bu
e mata mota ta shiga suka tafi airpot da yake private jet dinsu zatayi tafiyar dashi ba wani
ata lokaci akayi ba suka
auki hanyar Okeke lumshe ido tayi tana hango yanda zasuji da Oba dan yasan waye Dad(Dad suna ce mai Dad amma sunfi kiran Umar Sanda da Oba)yana iya cewa zai ma zaneta amma komai zai mata zata daure har sai ta samu ta shawo kan Oba ya saka Raihan ya saki Raihana tunda dai sun gano matsalar na a wajen Oba saboda dokar da ya saka ma Raihana akan auren,tana son Yaya Raihan da Raihana amma ba zata juri ganin Ukktynta a hali na damuwa ba da irin zaman da take a gidan Yaya Raihan gwanma ya saketa ta auri Yaya Rilwan dan ta tabbata zai kula da ita zai nuna mata so da kauna zai maidata yarlelai yargata,amma tabbas Yaya Raihan zai yi rashin mace ta gari mai ilimi da hankali dan tana da labarin wacece Daulah a wajen Yaya Hamad bata da natsuwa sosai sai dai bata bin maza amma tayi rawar kai sosai da tana budurwa har soyayya sai da tayi da Yaya Kk...sauke numfashi tayi tana kallon Airpot din Okeke sai kuma ta saki murmushi zata ga Dad da Mom zatayi wata biyar ba ta gansu ba tun wani zuwa da sukayi abuja sukayi masu weekend motoci ne guda goma sha biyar suka zo tafiya da Rahina masarautar Okeke a motar tsakiya aka bu
e mata ta shiga sannan suka tada mota sai maraba ake mata sarauniyar Okeke ta sauka duk da ba'a da garantin Rayyan shine zai zama Oba har sai anyi bikin bu
e tsakar Okeke idan shine ya bu
e to shine zai zama Oba bayan saukar Oba Umar Sanda Tasan idan kuma bashi bane da rabon bu
ewa ba cikin yaran su Gimbiya Azara ne to dan daman kowa yasan dokar Masarautar Okeke ba mai hawan kujerar sai wanda ya bude taska a hankali ta zuro kafafunta waje tana sauke numfashi tana mai sakin murmushi tana kallon Ummusalma tazo tarbarta da gudu, Ummusalma kanwar Hamad ce uwa
aya uba
aya suke wato
ar Ubaidu saboda matar Ubaidu wato Amatullahi da kuma matar Oba Ummusalma mahaifiyar Raihana uwa
aya uba suke,tun da aka haifi Ummusalma take Okeke komai nata a okeke take yin shi duk da su Rahina sun girmaita dan ita Ummusalma bata wuce shekara sha biyar a duniya.

Da sallama suka shiga babban parlon Gimbiya Ummusalma wato Mom,rungumo Rahina tayi tana mata oyoyo, fa
awa jikin Mom Rahina tayi tana cewa."Mom ina kewarki sosai wallahi."Shafa kanta Mom tayi tana cewa."Yar'albarka nima ai ina kewarki kije kiyi wanka sai kizo ga lunch nan yana jiranki."Jinjina kai tayi tana shiga room dinsu ita da Raihana suke da shi babu abinda babu a cikin room din kuma an gyara shi yasha kamshi sai
aukar ido take,take tayi missing din Raihana tana jin hawaye na neman zubo mata da ace ba'a yi ma Raihana aure ba da tare zasu zo tunda suka taso suke komai tare da Raihana basu ta
a rabuwa ba sai da akayi mata aure dan aurene ya rabasu murmushi ta saki tana yin addu'a ta shiga wanka bayan ta fito ta shafa cream tana samun kaya ta saka sannan ta fito dan kuwa yunwa take ji tasan ba zata ga Oba ba sai dare dan yanzu yana fada...Bayan taci abinci tashi tayi tana fita dan zuwa bangaren Gimbiya Azara su gaisa ta dade a wajenta sannan ta wuce garden din masarautar tana kallon yanda wajen yake tsare gwanin sha'awa ita ba abinda ke bata mamaki irin Yaya Raihan har yanzu idan ta tuna yanda yake ingonere din Raihana tana shan al'ajabi mai yake so a wajen mace wanda Raihana bata da shi kyau ko ilimi ko kuma dukiya maiye Raihana bata da shi?Raihanar da tayi gadon arziki ta kuma yi gadon sarautar kuma ko ba komai ai Raihana jininsa ce yar'uwarsa ce amma ya zabi bare tallaka matsiyaciya ya bar yar'uwarsa tabbas baiyi ma kan shi fa
a ba,furzar da naunauyen numfashi tayi tana komawa cikin gida ta kwanta bacci ne ya kwasheta ta dade tana bacci dan Rayyan ne ya kirata ma ya taddata daga baccin video sukayi sannan ta watsa ruwa tana yin sallar mangarib ta fito parlo suka cigaba da fira da Mom...tarbar Oba sukayi sai murna suke,bayan Oba ya shiga ya shirya ya fito dinner sukayi a tare sannan suka dawo parlo suna zama news ne suke kallo amma volume kasa yake dan baka jin mai ake cewa sosai ma idan har ba natsuwa kayi ba,matsawa Rahina tayi tana zama kusa da kafar Oba tana kallonshi sai kuma ta numfasa tana maida kanta
asa bata ce komai ba, murmushi Oba Umar Sanda yayi yana dafa kanta tana cewa."Rahina yi maganar ki naga kina son magana amma kin kasa ko aurenki ne da Rayyan baki so?."Girgiza kai tayi tana dan Kwantar da kanta
asa bisa kafarshi tana cewa."A'a Dad."Dan shiru tayi dan tama rasa ta ina zata fara tana jin tsoro sosai dan tasan Oba baya da wasa,daurewa tayi ganin irin kallon da Oba yake mata tana cewa."Daman Oba!daman akan maganar....shiru tayi tana marairaice fuska tana cewa."Dan Allah Dad."
ago kanta yayi yana Kallonta yana cewa."Daughter feel free kiyi maganarki daman mai gaya man komai idan baki gaya ma iyayenki damuwarki ba wa zaki gaya mawa Rahina?komai kukaga muna yi dan ku ne muke yi dan haka daman mai?."Gyara zamanta tayi dakyau tana cewa."Dad magana akan Raihana da Yaya Raihan ne."Kallonta Oba yayi dakyau cike da mamaki yake cewa."Maike damun Raihan da Raihana din?."Jinjina kai Rahina tayi tana gaya mashi duk irin rayuwar da Raihana take da wahalar da take da komai,share hawayenta Rahina tayi tana kuma rushe mashi da kuka tana cewa."Dad ka hana Ukktyna ta gaya ma Abbie halin da take ciki kuma kace aurenta da Yaya Raihan mutuwa ce kake son ta raba,kuma wallahi a haka ban gaya maka wahalar da Ukkty take sha ba ka
an na gaya maka dan Allah Dad kayi hakuri ka raba auren tunda shi baya sonta kuma Yaya Rilwan yana son Ukkty sai ayi masu auren tunda duka jini
aya ne."Gya
a kai Oba yayi yana cewa."Naji duk maganarki Rahina sai dai ina son daga yau daga nan wajen karda na sake jin irin wannan maganar ina son ta zama mu ukku kawai muka santa kuma muma mu manta kamar ba'a ta
a yin ta ba,dan auren Raihan da Raihana babu saki a cikin shi har abada idan zata yi hakuri tayi biyayya ga mijinta to idan kuma zata tsaya korafi to,kuma Raihan ya isa ya saka Raihana duk aikin da ya gadama dan kaf dinku shi muka gani kafin ku, dan haka idan har na sake jin wanann maganar sai na
ata maki Rahina."Girgiza kai Rahina tayi tana cewa."Dad ba jayayya nike da umurninka ba dan ku iyayenmu ne kun isa da mu kune da mu dole kuma muyi maku biyayya amma Oba ina nuna maka ita Ukkty bata da matsala tayi biyayya tana ma kan yi shi Yaya Raihan din ne damuwar dan yana cutata mata tunda akayi auren bata ta
a jin da
in shi ba dan Allah ko fa
a ka kirashi kayi mashi ya sausauta mata azabatarwa tayi yawa sosai.'Nuna mata hanya yayi yana cewa."Go and sleep Rahina,karki manta nace karda naji maganar nan wajen Abbie ko da wasa idan har kuma najita wajen Abbie zan hukuntaki ne understood?."Hawaye Rahina ta goge tana cewa."To Dad in shaa Allah sai da safe."daga haka ta shige room dinta tana share hawayenta da bayan hannu da kallo Dad ya raka Rahina sai kuma ya furzar da iskan bakinshi dan shi daman tun farko damuwar da ya guda kenan shiyasa ya tambayi Raihan idan yana so ya kuma amsa mashi da yana so to ya aka yi haka ya faru?bai da amsa sai daukar wayarshi da yayi yana danna ma Raihana kira,zaune take ta buga tagumi dan bacci take ji amma ta gaza yin shi ta nemi baccin ma ta rasa,ganin wayar Oba yasa gabanta faduwa ganin wayar na niyar tsinkewa yasa ta dauka da sauri tana cewa."Assalamu alaikum Oba ina wuni?"daga
angaren Oba ya ansa sallama tana cewa."Bar gaisuwarki Raihana bani bu
ata haka mukayi dake? nace haka mukayi dake Raihana."Kuka kawai Raihana ta fashe dashi tana cewa."Dad dan Allah kayi hakuri amma wallahi na gaji da auren Yaya Raihan na gaji da abubuwan da yake man yace idan har ban bar mashi gida ba zai iya kash... sheup you are very stupid."kulle bakinta tayi tana kukan zuci har cikin kwakwalwarta da zuciyarta taji saukar maganar Oba yana cewa."Ko da yanka naman jikinki Yayanku yake yana maki pieces sai kin zauna aure dashi mutuwa ce zata rabaku idan kuma na sake jin wanann maganar ta fito taje wajen Abbie dinku sai na tsine maki sakara marar wayau sai na zo har abujar na take maki wuya stupid."Kashe wayar Oba yayi yana wurgi da ita tana fa
uwa kasan carpet duk da Mom bata ji dadi ba amma daurawa tayi tana bashi hakuri,ta kuma
auki al
awarin bibiyar auren Raihana da Raihan idan har ta tabbatar da Raihana tana cikin mayuwacin hali ba zata yi shiru ba zata gaya ma Umar Fatah komai dan tasan bai sani ba da ya sani da tuni ya kashe auren ba zata yarda a maida mata
a baiwa ba.
Chapter 94 · 0% Book details