Sashe 107
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Tsaki yaja tana daukar kiran Kk yana cewa."Dallah Malan ka matsaman tun da uwar safiya kanata kiran mutum waya haba abar Mutun yaji da abinda yake damunshi mana."Shima tsaki Kk yayi yana cewa."Dakata bawan Allah karkayi man tsawa ba dole a damaika da kiran waya ba tunda kai kaja ma kanka har ayi maka kiran bayan kasan uban aikin dake gabanmu zaka wani kashe waya ai wannan rainin hankali ne dan haka wallahi yau mu ha
e office da wuri dan zuwa wajen nan."To Ubana nace to Ubana ba zan zo office din ba wallahi idan har ka ganni office to Daulah ta dawo gida ina cikin tashin hankali tun jiya nayi ma Daulah laifi ta bar gida ina ta neman ta ban ganta ba ga ta kashe wayar."Tsaki Kk yayi yana cewa."To sai mai dan Daulah ta tafi gida tayi fushi ka barta duk randa ta huce ta dawo dan kanta tunda daman ba kai kace ta tafi ba zata dawo da kanta tunda tasan hanyar gidan ai,amma zaka wani tada hankalinka akan mace har kake cewa baka sake zuwa office anya kuwa kaine Man?."Cike da mamaki Raihan yake kallon wayarshi ya tabbatar da tabbas Kk ne suke waya sauke numfashi yayi yana cewa."Ashe damuwata ba taka bace KK?ina gaya maka halin da nike ciki kake maganar wai nazo office to ba zanzo Office din ba ban zuwa kuma wallahi tunda ba tayani damuwar tafiyar matata zaka yi ba karka
ara kirana kuma ni briefcase din campany ban san inda yake ba kaga aiki ya tashi har sai an nemo shi."Taya zaka san inda yake daman tunda ka maida hankalinka wajen mace to Karka zo office din iyaka ka ha
u da Abbie ne kuma ba ruwana gaskiya zan gaya mashi wallahi."Daga haka KK ya kashe wayar yana kallon Hamad da yake shirin office yana cewa."Kana jin haukan Raihan ko?."Jinjina kai Hamad yayi yana cewa."Allah ya rufa asiri shi yaji zai iya
aura ma kanshi abinda hankali baya
auka ni zan tafi office idan har na taso da wuri sai mu ha
u campany din idan kuma ban taso ba sai kaje kai
aya kaga amfani Rilwan ko?ban san maiyasa Rilwan bai son zama kasar nan ba shi dai abroad kawai da yana nan dan Allah mai zaija a tsaya jiran wani Raihan balle ya
atamana lokaci ya dace dai ya ha
o ya dawo naija haka nan kuma ya dawo da zama nan Abuja saboda organization din campany ba abun bane mai sauki dole sai an maida hankali karda a tsaya wasa shima Rayyan yana can Omen ta ri
eshi ya dace su dawo haka nan fa."Ta
e baki Kk yayi yana cewa."Ya dace kam su dawo ba kamar Rilwan da bai sati a kasar nan ya gudu amma shi Rayyan yanda yake rawar
afa na auren nan nashi da Rahina ai yana gama contract dinshi zai dawo."Tashi Hamad yayi yana cewa."Zanyi magana da Rilwan din idan na isa office byee na tafi."Daga haka Hamad ya fita shima Kk bai jima ba ya fita.
aure mashi igiyar takalminshi take tana cewa."Jarumina Allah ya tsare ya kaika office lafiya ya dawo mana dakai cikin koshin lafiya mijinmu da yafi na kowa."
ago ta yayi yana sakata a jikinshi ya rungumaita sosai yana cewa."Yar'albarka Allah yayi maki albarka Gimbiyata abar alfaharina matar da babu kamarta samun kamarta sai mai sallar dare da babban rabo."lakutar hancinshi tayi tana sakin murmushi mai sauti tana
ara lafewa jikinshi tana cewa."Kayi kyau sosai har ina jin kishin ka fita wata ta gane man kyawawan miji son kowa son wanda ya rasa."Fiddota yayi daga jikinshi yana kamo hannunta suka fito yana cewa."Ai tuni Usman Abdullahi ya bada sarautar zuciyarshi ya kuma kulle zuciyarshi ya yarda da makulin inda ba wanda ta iya gano inda makulin yake balle har tayi kokarin bu
ewa ta shiga dan ko ta gano shi ta bu
e bata da mazauni dan ba zata ta
a samun wajen da zata fake ba dan Malika Omar tayi bakabaka a cikinta ta mamaye ko ina ta yanda ba wanda zata iya shigo da koda yatsan hannunta ne a cikin zuciyar Gimbiyata Amarya daga ke ba
ari ke kike mulkin birnin zuciyar Usman."Murmushi tayi mai sauti tana cewa."Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani wannan babban matsayi mai girman gaske a cikin birnin zuciyar Jarumina zuciyar da haske ne lublu
e a cikinta haske ne ba irin na fitila ba haske na Alqur'ani mai girma godiya ga Allah da wannan sarauta da na samu a wajen Masoyina."A hankali suke maganar suna saukowa daga strain din a tare suke saukar da
afafun fuskarsu
auke da murmushin kauna tunda suka sauko Umaima ta daga kai ta kallesu sau
aya ta
auke kanta tana cigaba da jera breakfast saman dinning...Sanye take cikin atamfa pink mai
ananun zane da akayi ma ado da bakin lace daga gefenta ga dukan alamu a haka atamfar ta fito daga campany shiyasa da aka tashi
inka atamfar ba'a saka mata wasu tarkacen kayan
inki ba da adon da ke jikin atamfar aka tsara style mai kyau da dauke hankali abunka da bak'ar fata mai duhu sai atamfar ta
ara haske fatar Umaima ga kuma kwaliyar da Umaima tayi tasa maroon din lipstick sai ya
ara haska mata fuskar tata,dan
aramin ba
in kuma ya
ara tsukewa da
aukar hankali,zama tayi tana fara zuba ma kanta fanke bayan ta ha
a tea Kallonsu su duka batayi ba dan ta fara gajiya da kallon maitar da suke mata ba shi Usman din ba kuma ba Malika ba tana jin bala'in haushin kallon sosai sai kace wata sabuwar hallita suke gani basu ta
a ganinta ba a rayuwarsu ko yanzu su duka tsaye suka yi suna kallon Umaima dan shi Usman jikinshi ne yake mashi wani iri yana jin shi a wata irin duniya wanda bai zuwa cikinta sai ya kalli Umaima baki da hanci duk bu
e suke yana Kallonta wayancewa yayi yana cewa."Ai ke baki iya gaisuwa ba ko?sai dai ci kawai kika iya."Wurga mashi harara Umaima tayi tana cewa."Gidanmu ba'a koya man gaisuwa ba kuma karatun da nike a gidan miji bamu kai da zuwa kan gaisuwa ba balle har nasan maicece ita na koyi yi."ta
arasa maganar tana turo baki gaba,hannu ya kai zai masge baki da sauri Malika ta ri
e hannunshi tana zama tana cewa."Haba Jarumina tun da safe kuma sai ku karya da fa
a kai da Sarautar mata."Kaufa yayi yana cewa."Ai da kin barni na koya ma bakinta iya magana tunda ba ta iya ba Gimbiyata."Sakin hannun nashi tayi tana cewa."Ayi hakuri dai."Kallon Umaima tayi tana sakar mata murmushi tana cewa."Ina kwana Uwargida?."Banza Umaima tayi da Malika tana cigaba da cin fankenta cikin fa
a Usman yace."Kina ganin iskancin da Yarinyar nan take a gidan nan Gimbiyata,ita da ya kamata ta gaishemu ke kin gaisheta a matsayinki wanda tafi ta a shekaru ko kallo baki isheta ba, wanann rashin kunyar tata ke ha
ani da ita a gidan nan."Murgu
a baki Umaima tayi tana ha
a kayanta tana kallon Usman tana cewa."Yaya Usman nace ba'a koyaman yanda ake gaisuwar ba ko?."Tasowa yayi yana kai mata mari Malika ta tare marin ya sauka fuskarta har sai da tayi
ara dan zafi da sauri Usman yayi kanta yana bata hakuri akan ba ita yazo mari ba tayi hakuri...Kallonshi Malika kawai take tana hangen zafin marin da Usman yayi mata da bata tare ba kenan a fuskar Umaima marin zai sauka?Tabbas tarewar da tayi ita ce masalaha a tsakaninsu dan ita zata iya daurewa da daukar marin a fuskarta amma ba zata iya jurar saukar marin a fuskar Umaima da komai zai iya faruwa ne dan yanda zataji zafin dukan a jikinta da kuma zuciyarta ba zai kai rabin wanda take ji a yanzu ba balle kuma har yayi sanadin zubar hawayenta ya
ata kwaliyar da tayi da kallon kwaliyar kawai yana sata a wani sau
i, cikin lailashi Usman ya kamo hannun Malika yana cewa."Tabbas nayi kuskure da nike biyema Umaima dan Allah Gimbiyata kiyi hakuri Kinji ina jin zafin abun har a zuciyata kin san ban san damuwarki."Murmushi ta sakar mashi tana jinjina kai tana cewa."Allah ya tsare gaba Jarumina amma ina jin tsoro da fargaba duk randa ka gwada dukan Umaima sai na saka a rai nima watarana idan nayi maka kuskure zaka iya daga hannu ka dukan bayan kuma kasan ba dacewa bane ko a Addini miji ya duki matarshi ta aure Allah ma baya son haka.'Sauke numfashi Usman yayi cike da zallar kunya yana cewa."Haka ne kuma na daina yin haka,amma Gimbiyata har abada ba zan ta
a iya
aga hannu nace wai ni zan dukeki ba ko wannan ma haushin hannuna nike ji ina jin ba zan iya yafe mashi ba."Girgiza kai tayi tana cewa."Ai kamawa ake a mari amarya Jarumina ina kaunarka sosai Allah ya ha
e kanmu itama Umaima kamar yanda kace yarinya ce tana fama da yarinta ana mata uzuri watarana komai zai wuce ya zama kamar ba'a yi ba."Hakane Usman yace yana bissimillah suka fara yin breakfast din cike da kauna..hankalin Malika ne ya kwanta ganin Umaima ba fasa cigaba da breakfast dinta tayi ba ta dai tashi ta bar ma Usman wajen ne murmushi tayi tana mai girgiza kai ita
aya dan yanda Umaima take cin fanken cike da class tana ci kamar ana mata dole sai
ata fuska take sai ta
ara yi mata kyau sonta na
ara ruruwa a cikin zuciyar ta,da kanta ta goge ma Usman bakinshi da Tissue tana cewa."Allah ya kaika lafiya na tabbata zaka biya gaida su Umma a kai mana gaisuwa."Jinjina kai yayi yana kissing din forehead dinta ya tafi office duk da kasan zuciyarshi yana mashi ba dadi na marin da yayi mata da yasan tare marin za tayi da tun farko bai kawo marin ba kuma Umaimarce ta kaishi bango dan rainin hankalin yayi yawa Kyaleta da yake ne yake ko
arin kawo mashi rainin a wajenta...tasowa Malika tayi tana zama kusa da Umaima tana cewa."Ranki shi da
e sarauniyar kyau yau kuma sarautar ta tashi ko?."Goge bakinta tayi da tissue tana kallon Malika tana cewa."Ai Malika kuke da Sarauta yanzun dai bari muzo muyi
arin nan dan gaskiya na kosa naga mun cika hamsin da biyar din nan cif."Gyada kai Malika tayi tana cewa."Ai kina maida hankali sosai a karatun baki wasa ko ka
an ai hakan yana da kyau sosai shiyasa kike burgeni ko dan son karatunki."Murmushi Umaima tayi tana cewa."Ai karatu akwai dadi shiyasa nike maida hankali akan karatun Allah dai ya bamu sa'a baki
aya."Ansawa da Amin Malika tayi suna fara karatun dan ta lura Umaima bata sake mata fuska sai idan zasu karatu kuma ya dace ace a yanzun Umaima tayi lokacinta ta bata dukan gangar jikinta da zuciya lokaci yayi da zata fito fili ido da ido ta gaya ma Umaima soyayyarta ta gaya mata irin son da take mata zata iya saudaukar da rayuwata akan Umaima ta cancanci ai Umaima ta sota da ace Umaima bata nuna mata bata gane mai take nufi a kanta ba da yanzu sunyi aure dan abu
aya yake dakatar da ita ga Komai kin ansar soyayyarta da Umaima tayi amma tunda ta nuna mata tabi duk hanyar da ya dace ta nuna mata amma ta
in saurararta to zata bi ta hanyar da ya dace zata fito mata a mutun ta gaya mata manufarta kuma ta tabbatar da Umaima zata anshi bu
atarta daman abinda yasa ta
i ansarta dan bata fito fili ta gaya mata ba.