← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 145

Sashe 119

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

You know I don't like to talk with her."Lumshe ido tayi tana cewa."Nidai Bae shi nike so idan ba haka ba idont want to eat anything today."Tashi yayi yana nufar dinning din ya zauna jim ka
an sai kuma ya dauki short plate yana bu
e flask din gaban Raihana zai zuba meatpie, Kallonshi tayi tana cewa."Lafiya dai ko bawan Allah."Harara ya balla mata yana cewa."Ban sani ba zaki gani tsareni da idanu kina tambaya lafiya."Kama baki tayi tana cewa."Yau ga ikon Allah nifa nayi breakfast din nan fa Yaya Raihan."Tsaki yayi yana kwashe kusan rabin meatpie din ya bar mata samosa din yana zuwa gaban Daulah ya duka ya fara bata sosai kuma taci dan taci kusan ukku sannan ha
a sauran yayi ya kai room ya fiddo mata da veil suna tafiya hospital dan duba lafiyata.

Murzawa hannayenta yake yana mata sannu yana kuma warning din driver da yayi driving din a hankali ita kuwa Daulah tabi ta shagwabe mashi ta kwanta a jikinshi sai shagwaba take zuba mashi tana nan ciwo nan ciwo sai sannu yake mata a Sadiq hospital suka iso da kanshi ya daukota ya nufi office din Dr Sadiq da ita direct lifter suka shiga har ta ajiye su a gaban office din sannan ya latsa wani abu sai ga kofa ta bu
e suna shigowa
agowa Dr Sadiq yayi yana kallon mai shigo haka without excuse ganin Raihan ne ya girgiza kai yana sakin murmushi dan yasan daman ba mai yi mashi haka inba squa din su Raihan din ba ko kwanaki haka Hamad yayi mashi da kanshi na ciwo yazo hospital rest room din dake a cikin office din ya kwantar da Daulah sannan ya fito yana zama yana cewa."Guy Madam fa ba lafiya come and check her."Furzar da naunauyen numfashi Dr Sadiq yayi yana cewa."Whare is Dr Raihana?Kai da kake da Dr a gida Man."Dafe kai yayi dan shi har mantawa yake da wai Raihana karatun likita tayi a rayuwarsa kuma shi ba zai yadda wata Raihana ta duba mashi mata ba salon tayi mata wani abun ma, murmushi yayi yana cewa."Taje Okeke kuma ai ba'a jira akan lafiya."Okay I get."Cewar Dr suna tashi tare suka shiga kallon Daulah kawai yayi ya gane ciki ne da ita amma yayi mata tambayoyi ta bashi ansa ya kira wata nurse ta shigo yasa ta dibi jinin Daulah aje ayi mata test karda kuma a bata lokaci daga haka suka dawo suna labari shida Raihan duk da Dr Sadiq da ba wasu close friend bane saboda su Raihan sun girmi Dr Sadiq da ka
an shi Dr Sadiq
anin Usman ne gidansu daya da Usman, Baba da Momy nafisa suka haifi Dr Sadiq wani bin ma har Yaya yana kiran su Raihan da shi duba da Yaya Usman dinsu da yake friend dinshi yasan Raihana sanadin Umaima sai kuma internship da tayi a hospital dinshi har sukayi mutunci sosai duk da batayi inviting dinshi aurenta ba yaje saboda Raihan,bayan nurse ta dawo da result pregnancy dai ne kamar yanda yayi expected daman sosai Raihan yayi murna har da key din mota ya ba nurse din da ta kawo albishir din cikin yanda ya shigo da ita haka ya fita da ita bayan duk sun sayi maganin da Dr Sadiq ya basu ya kuma gaya masu dokar da ya dace subi wajen renon cikin kuma ya tabbata idan har Dr ta dawo daga Okeke zata nuna mata yanda zata yi renon da duk komai,tun a haka Raihan ya fara kiran waya yana gaya ma Ammie Daulah nada ciki Allah yasa alkhari kawai tayi tana bin wayar da ido rabon da Raihan ya kirata waya har ta manta sa
anin da,da duk safiyar duniya sai ya kirata ya gaidata kuma Raihan baya kai dare bai shigo gida ya gaisheta ba,amma a yanzu tana sane tana kuma lissafi kwana ukku kenan rabon da ya kirata ko ya tako
afarsa gidansu har sai da ta gaya ma Abbie yace shima ya daina kiran shi bai san mai yaron yake nufi ba...koda suka isa gida shi ya shigo da ita ya kwantar da ita yana mata massages yana mata sannu da tayi motsi zai tambaye ta mai take so mai za'ayi mata a ranar haka Raihan ya wuni a gaban Daulah yana mata hidima dan motsi mai karfi baya son tayi sai ya bita da sannu.
Chapter 119 · 0% Book details