Sashe 54
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallo
aya yayi mata yana kauda kan shi gefe yana auna rainin hankalin da yarinyar tayi mashi wato ta barsu su kwana da yunwa ita kuma ta fito dan nema ma kanta mafita da basuyi order din dinner ba da a haka zasu kwana kenan?tunda ita Daulah tace mashi ko gas bata iya kunnawa ba,tabbas dole ya kawo karshen rainin da Raihana tayi mashi a yanzu ba sai gobe ba daman shima ruwa ya fito
auka dan bai iya kwanciya babu ruwa a kusa dashi kuma Daulah tana sane da babu ruwa amma bata dauko ba wai ta gaji bata iyawa dole shi ya fito dan yasan yanda yake tashi shan ruwan, furzar da numfashi yayi yana dauko ruwa ya tsiyaya a cup yana jan kujera ya zauna ya sha bayan ya sha ya ajiye cup din sannan ya kalleta yana cewa."Maiya hanaki yi mana dinner yau?."a hankali ta
aga daga motsa indomie din da ta saka tana cewa."Dan Allah Yaya Raihan kayi hakuri wallahi bacci ya kwasheni ban tashi ba sai yanzu shiyasa."Jinjina kai yayi yana maimaita bacci a kasan bakinshi yana kiranta da hannu rage gas din tayi tana matsawa a hankali tana cewa."Dan Allah Yaya Raihan wallahi ba zan sake ba i promise to you dan Allah Please I'm beg."Komai bai sake ce mata ba har ta iso wajen shi tayi mashi tsaye hawaye na zubowa a idonta kamar an kunna famfo,harararta yayi yana nuna mata ta tsugunna du
awa tayi zatayi magana ya
aura hannunshi saman lips din shi ma'ana tayi mashi shiru karda tayi wata magana shanye maganarta tayi tana maida kanta
asa tana share hawayen da suke zubo mata, numfasawa yayi yana mai
ata fuska yana cewa.'gayaman wai ke wata irin jahila ce? maiyasa kike son sakani yawan magana?ina wasa dake?ni abokinki ne?yaushe na zama abun rainin wayaun ki?kodan kinga Abbie ya
aura man aure dake shiyasa kike ganin dai-dai kike dani ko?."Girgiza kai tayi cikin kuka take cewa."Wallahi duk ba haka bane Yaya Raihan tsotsayine kuma baccin da ya kwasheni ne ya janyo haka amma ina da niyar yin dinner."Bacci ya kwasheki daman har kina da damar yin bacci a cikin gidan nan ba tare da kin tabbatar da kin gama duk aikin da kika san naki ne ba?ko kin manta matsayinki a cikin gidan nan?baki da banbanci da housemaid ke ko housemaid tafiki matsayi da daraja a gidan nan dan ita zata iya bacci batayi dinner ba nayi mata favour amma not you how you are da har zaki kwanta?okay I'll deal with you sai na tuna maki inda kike sannan zaki dawo a cikin haiyacinki."
Numfasawa yayi yana dafe kanshi dan tun da ya auri Raihana yake ciwon kai saboda yawan maganar da take yawan saka shi,dan ko Daulah da take bugun numfashin shi bata saka shi doguwar magana sai ita wanda bata da matsayin komai a wajen shi,furzar da numfashi yayi yana mai gyara zamanshi yana cewa."This is the last warning da zan
ara yi maki a gidan nan da kuma tuna maki matsayinki dan na lura da kina mantawa da matsayin da kike dashi a gidan nan idan har kina son zaman lafiya a gidan nan to dolenki ne ki kiyaye duk abinda na gaya maki idan har baki son jikinki yayi matsami dolenki kibi duk dokokin da na shimfida maki na gaji da yi maki magana da nike ke ko kallonki ban san yi balle kuma har nayi magana dake dan haka daga yau karki kuma yin laifin da har zan maki magana idan har kuwa nayi maki magana to kiyi kuka da kanka tashi ki ban waje idiot pool."
agowa tayi tana kallon shi tana kuka kamar
aramar yarinya haka ta dirke gabanshi tana kuka kuma tana kallon shi dogon tsaki Raihan yayi yana buga mata tsawa yana cewa."To kukan uban mai kike man yar'sheri?nayi maki wani abu da zaki wani tsareni da idanu kamar na mujiya kina kallona kina man ihu a kai idan har baki matsa daga gabana ba ball zan yi dake sakarai wato har kin samu irin wannan damar a gidan nan ko?."Share hawayenta tayi tana girgiza kai tana cewa."Haba Yaya Raihan,haba Yaya Raihan ai ko ba komai ni kanwarka ce ban cancanci wannan cin zarafin daga gare ka ba Yaya Raihan ka tuna yanda baka sona aka li
a maka ni,nima wallahi hakuri nike da biyayyar iyaye har nike zaune a gidan nan a barshi da banda amfani a gidan nan sai na aiki da bauta amma nasa ban cancanci irin zagin nan daga gare ka ba dan na tabbatar da ba zaka ta
a yi ma Rahina irin wannan zagin ba kuma nasa dani da Rahina duk
aya ne a wajen ka dan baka da wanda suka fi mu Yaya Raihan."Nunata yayi da yatsa yana cewa."Ba
aya kuke ba kuma ba zaku ta
a zama
aya ba a wajena fatan kin gane ba zan ta
a yi maki kallon kanwa ko mata ba har abada ba zan ta
a yi maki ba,ke ba kowa bace a wajena face wanda ban so da kauna kuma har abada ba zan ta
a sonki ba idan ma zakiyi ma kanki fa
a to tun baki
are a haka ba ki tsufa a haka kije kiyi yanda zakiyi Abbie ya raba wannan auren shine kawai masalaharki raba wannan mugun auren naki da aka li
aman idan kuma har yanzu kina akan bakarki na yin biyayya ga Iyaye to ina maki alkawarin zaki mutu a haka na dai gaya maki."Tafi tayi tana shigo tana yi raf-raf haka Daulah take tafa hannu tana mai kwantar da kanta a jikin Raihan tana ma Raihana wani irin kallo dake du
e tana kuka murmushi ta saki mai sauti tana cewa."To yar'anace uwar naci idan har akwai zuciya a jiki sai ki ha
a naki da naki kisan inda dare yayi maki tunda dai yace baya so."Numfasawa Daulah tayi tana cewa."Wanann wani irin naci ne!?na da
e banga chigum yar naci ba irinki,mace sai kace mayya?to idan ma ke mayya ce wallahi kurwar mijina kur
aci gare ta,dan ban ta
a ganin Uwar yar naci ba irinki ance ba'a sonki ance ba'a bukatar ki amma kin nace ke a dole sai kiyi biyayya ga Iyaye ke ga uwar yar tarbiyya mai son farincikin Iyaye,ban da abunki ai ba'a yi ma so haka koda yake ba abun mamaki bane babu mashinshin ne shiyasa aka nacema mijina to mijina yafi
arfin ki nawa ne ni
aya dan haka tun girma da arziki tun dare bai maki ba kisa a raba auren nan naku ki bar mana space mu wala nida mijina a gidan nan,idan kuma kin nace sai kin zauna to ai ga fili ga mai doki sai aita aiki har a tsufa amma Raihan Umar Fatah na Daulah ne ita
aya maha
in rayuwata dan ni
aya akayi shi."
Murmushi Raihana ta saki tana share hawayen da suka zubo mata tana cewa."Ke miji ya dama kuma ke kike
oki miji baiwar Allah kuma aurena da Yaya Raihan mutuwa ce zata rabamu ba dai wahala duk wuya duk rintsi ina gidan nan ba inda zani koda kuwa Yaya Raihan yanka naman jikina yake kullum ni nawa farincikin ba komai bane indai iyayena zasu kasance a cikin farinciki ban damu da nawa farincikin ba,ba iyakar farinciki ba raina fansa ne a wajen iyayena domin sunyi man abun da har na mutu na koma ga Allah ba zan ta
a iya biyansu ba komin dukiyata tunda sun haifeni sun gama man komai kuma sun reneni sun bani tarbiyya har kawo ta haka kuma suka duba sukaga ba wanda ya dace da ya zama miji a gareni sai Yaya,kuma duk sunyi hakan dan kawai dauwamar farincikina dan na tabbata da ace Abbie yasan haka zan rayu a gidan nan ba zai ta
a badani ga Yayanmu ba dan farincikinmu shine na Abbie dan haka yanzu na fara zaman gidan nan."Tana gama fadin haka ta juya tabar wajen tana share hawayenta,sauke numfashi Raihan yayi yana bin ta da ido dan kalamanta sun so shigar shi dan har sun fara sakawa yana jin kamar bai kyauta ba, maganar da Daulah tayi ce tasa ya sauke numfashi yana kallon ta sai kuma ya kamo hannunta yana kissing dinta yace."Karki damu Babe idan har ita ta nace akan bata barin gidan saboda farincikin Abbie,to ni kuma Raihan sai na fitar da ita daga gidan nan ko bata so dole ta bar man gida dolenta ne sai tabar gidan nan bani some months zanyi magana da Dad ko ma naje Okeke din da kaina idan har na gaya ma Dad bani son zama da ita tun a can zai sa na saketa na tabbata sai dai ya aika ma Abbie da takarda sai ma mubar masu abujar mu koma Okeke da zama sai ma munfi jindadi rayuwarmu babu takura a ciki amma ba zan ta
a son Raihana ba ke bama wai Raihana ba,ba zan ta
a ha
aki da wata mace ba a duniyar nan ni ke nike so nike kauna kuma ba zan ta
a ha
aki da wata ba tawa."Ya ida maganar yana daukarta kamar wata Babe suka fice daga kitchen din..itama Raihana ida kwashe indomie dinta tayi ta dauki ruwa da drinks ta fice tana jin zuciyarta ba dadi dan a fara tayi niyar da safe ta kira Abbie a raba auren amma yanzu ta fasa tunda har Daulah ta saka baki zata zauna a gidan taga yanda Daulah zatayi shin hauka zatayi ko mai?sai taga iyakar Daulah a gidan Raihan kafin ta bar mashi gidan kamar yanda ya bu
ata tabbas zata bar gidan zata nuna mashi tana da zuciya kuma bashi bane a gabanta amma kafin ta bar mashi gidan sai ta gyara ma kazamar matar shi zama sannan.