← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 145

Sashe 45

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Ni sai yanzu na tuna ya auri yar'uwarsa kece zaki je a ta biyu."
ata fuska Daulah tayi tana cewa."ke kanki kin san ni Daulah nafi karfin zuwa a ta biyu koda kuwa mataye gareshi da ya'ya dolensu su barman miji ni
aya balle kuma wata banza wanda ma ko ka
an baya so."Amma ai ba'a yarda da namiji akan mace kika sani ko a gabanki yake cewa baya so amma yana can yana kwasar garar amarya?"Murmushi Daulah tayi tana dafa Haulat tana cewa."Duk yanda nike tare dake matsalar
aya har yanzu kwalkwarki bata san wacece Daulah ba kuma bani boye maki komai nawa ba kawai kin
i natsuwa ki gane wacece dai kike tare da ita ai wallahi ina mai tabbatar maki ko mutuwa nayi Raihan bai isa yaso wata ba balle kuma a yanzu ina zaune a doran kasa."Tashi Haulat tayi tana cewa."Ki dai taka a sannu kawata!Amma ni nasan wacece ke kuma kema kin san nasan wacece ni in and out kuma hakan ba zai hanani na gaya maki ki taka a sannu ba yanmata."Nidai yanzun ba wannnan ba kin anso man sakon nan?kinga gobe ne daurin auren bai dace ace har yau ta wuce banyi amfani da maganin ba gudun matsala dan Raihan yana da bala'in kishi idan ya gane ni ba budurwa bace ai masifa zan shiga."zuge jikka tayi tana cewa."Gashi ai Malan yace kina tsarki dashi shikenan duk masifarshi ba zai gane ke ba budurwa bace ke yace ko ya gane ba zai ta
a yin magana ba."Good aikinki na kyau sai da ke Kawata nike tun
aho."cewar Daulah tana dariya murmushi Haulat tayi tana cewa."Kuma ba zan fasa gaya maki ki taka sannu ba."Daga haka suka cigaba da fira Haulat na ha
a kayan Daulah dan duka zata kwashesu Daulah tace bata son ko
aya ita a yanzu tafi
arfin duk suturar da take
asa da 1M a matsayinta na matar Raihan Ita kuwa Haulat tace tana so shine take ha
awa dan har kayan kwaliya Daulah kit ne da ita duk bata so tafi
arfinsu ita yanzu babbar yarinya ce surukar Mr president Umar Fatah Umar ai
arantane a wajenta a ganta da tsunma.

Kallonshi Malika tayi bayan ya shigo har ya zauna yana shan drink numfasawa tayi tana cewa."Aikinka yayi kyau Ibrahim sosai."Murmushi Ibrahim yayi yana ajiye cup din hannunshi yana cewa."Ai idan har da ku
i Hajiya Malika ba irin aikin da ba zanyi ba ko kashewa kika ce nayi zan iya balle dan wannan aikin kawai na tareki a hanya na nuna ina son magana dake ai ni wannan ban
auke shi wani aiki ba."itama Murmushin Malika tayi tana cewa."Haka ne Ibrahim!ai kasan ko wane aiki da irin salon da yake zuwa to shi wannan aikin a haka salon nashi yake shiyasa ai yazo a haka amma bayan na shiga cikin makarantar ya kuka yi dashi?."Murza girarshi
aya yayi yana cewa."Address naki nace ya anso man yaron na ya sanyani shiru shiru karshe dai ma ban san tafiyarshi ba dan babu motarshi a bakin makarantar."Jinjina kai tayi tana cewa."Ai yana da girman kai ba zai iya tambya ba alamu sun nuna haka,amma kaima ba gajiya zakayi ba ko gobe ka sake tareni kuma ina son ka nace sosai akan tunda bakya son inane gidanmu ba duba da kai ba dan estate din nan bane dan haka kai dole na kulaka idan kayi haka ya sake yi maka magana kace i bai baka address ba kuma kai iyayenka zasu je tambaya kamar yanda tace baka san gidan ba kana son number na dan ka kirani na gaya ma iyayena ko kuma a baka address zaka je da kanka gidan shikenan muga zai iya tambya."
"To yanda kika ce haka za'ayi amma idan ma sonshi kike keda kike da ku
i ga kyau ga kayan duniya ai ba namijin da zaki ce kina so Hajiya Malika yace a'a sai dai idan bai da rabo kuma a wannan duniyar."girgiza kai Malika tayi tana cewa."Banda Usman shi dai abu na farko
an mai ku
i ne sun taso a daular ku
i tsohon chairman din CBN shine
anin ubansa kuma yanzu ministan harkokin sufuri sannan kuma shi kyau da sura duk basu gabanshi da suna gabanshi ba zan biyo ta wannan hanyar ba dan ganin na samu soyyayarshi duba da inada abun da na lissafo abu
aya kesa ka samu soyayyar Usman shine irin shigar da na fara yi wato tarbiyya da hankali dan haka shiysa nace maka ko wani aiki da irin salon shi."Jinjina kai yayi yana cewa."Shi kuma haka yake kenan to zan maida hankali wajen ganin nayi yanda zai gane ke mai tarbiya ce da kuma hankali Hajia Malika."Jinjina tayi mashi da hannu tana cewa."Idan har kuwa na samu shiga a zuciyar Usman tabbas kana da babbar kyauta bayan biyan da zan maka na aikinki."Dariyar farinciki Ibrahim yayi yana godiya ya tashi ya tafi dan shi bai ta
a ganin aiki mai sauki irin wanda Malika ta saka shi ba shi wasa ma ya dauki abun cikin sauki zai samu ku
i masu yawa Irin haka arziki daga kwance..
Chapter 45 · 0% Book details