Sashe 9
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Jikin Raihana yayi sauki ba kamar jiya ba dan a yanzun tana iya
aga hannunta kuma tana magana sai dai bata fita sosai saboda ciwon da kanta yake mata sosai ko ido bata son bu
ewa ji take kamar kan zai cire ma baki
aya,zama Ammie tayi gefen gadon dakinta tana daura kan Raihana saman cinyarta cike da damuwa take."Sannu Daughter har yanzun kan bai bar ciwo ba?."
aga kai kawai tayi tana share hawayen da suka zubo mata a kumatu girgiza kai Ammie tayi cike da damuwa tana cewa."Sorry tashi kisha tea da maganin Abbie dinki suna hanya ai yace ayi maki sannu da jiki."Turo baki tayi tana cewa."Nidai Ammie ba zan sha tea ba."Ajiye mud din tea din tayi tana cewa."To Daughter mikike so a ha
a maki to?."Lumshe ido tayi tana cewa."Nothing im full Ammie."
ata fuska Ammie tayi tana cewa."Nan fa
aya wannan karan ba zaki wahalar dani ba ke duk ciwon da zakiyi Raihana baki son cin komai kuma baki son magani balle allura ai ba'a haka ko kisha tea ko yanzun na ha
a maki kunnun gya
a kuma sai kin shanye shi."Kuka Raihana ta fashe dashi tana cewa."Amma Ammie dan Allah karki ce zaki bani magani zan sha tea din."kama baki kawai Mrs president tayi dan wannan ka
an ne indai akan shan magani ne dan Raihana kaf gidan daman Raihan yake mata jan ido take shan magani idan bata lafiya shine bai laila
ata masifa da bala'i yake mata dan dole take sha,dan bala'in tsoron Raihan take to kuma gashi bai nan yana Okeke kuma Mr president baya nan balle ya tayata lailashinta har a samu tasha ,idan ma tayi mata ihu ai
ara mata ciwon kan zata yi cikin kulawa Ammie tace."Haba Raihana kina son nayi kuka?."Girgiza kai kawai Raihana tayi numfasawa Ammie tayi tana cewa."To idan har baki son nayi kuka kisha tea da magani yanda zaki samu sauki amma idan ina ganinki a wannan yanayin sai nayi kuka dan bansan abinda zai damaiki."a hankali ta bu
e milk eyes dinta ta sauke a saman fuskar Ammie cikin shagwbar da ta zamai mata jiki tace."Ammie idan nasha magani mutuwa zanyi dan ban son magani baki
aya."Jinjina kai Ammie tayi tana cewa."Naji baki so bari na narka maki shi a cikin tea din sai kisha bama ki san kin sha ba."Turo baki gaba tayi yana hawaye tana cewa."Wayyo Allah Ammie ban san kamshin flavour din maganin baki daya ai nidai nama samu sauki."dafe kai Ammie tayi tana kallon Raihana ta tabbata komai zata ce Raihana ba zata sha maganin ba tunda tace a'a gashi rashin shan maganin da taki yi tun jiya da ta dawo hankalinta ciwon kan yaki sauka dan rabonta da magani tun jiya shima bata san ta shashi ba,tea din ta dauko ta bata tana sha shima da
yal da dadin baki ta samu tasha ka
an tace ta koshi kallonta Ammie tayi tana cewa."Tun da ni nayi dake akan ki sha magani tun jiya amma kinki bari naje nayi ma Raihan magana tunda kin fi son muyi haka dake.'Riko hannun Ammie Raihana tayi tana kuka tana cewa."Yi hakuri Ammie karki kirashi Allah zan sha nidai karki kira shi."kallon ta Ammie tayi tace."Ahtoh nidai idan har baki sha ba waya ma zan mashi sai na barki dashi kin san dai hali ba sai na gaya maki ba."Rintse idonta tayi sosai ta saka hannu ta toshe hancinta tana bu
e baki kawai ba tare da tace komai ba, murmushi Ammie tayi tana mamakin irin tsoron da Raihana take ma Raihan a haka zasuyi rayuwar auren tana mashi irin wannan tsoron?dole kuwa ta saka ma zamansu ido karda ya cutar mata da
an tasan waye Raihan balle kuma dama tana sane da ba wani shiri yake da Raihana din ba ga kuma yanzun zasu zama ma'aurata saka mata maganin tayi da ruwa da
yal ta hadiye maganin da gudu ta nufi toilet dan maido da maganin cikin warning Ammie tace."Kina zubda maganin nan to zan cire hannuna a sabgar ciwonki na kira Raihan yayi jinyarki Daughter."dakatawa tayi da shiga toilet din tana kuka tana cewa."Nifa Ammie ba zubdawa zanyi ba tunda har ya shiga cikina fitsari kawai zanyi."to ai gaya maki dai nayi shiga kiyi fitsarinki."Girgiza kai kawai Raihana tayi tana dawowa ta kwanta a gado tana kuka, murmushi Ammie tayi tana cewa."Au fitsarin fa?ko har kin fasa?."komai bata ce ma Ammie ba bayan daga mata kai da tayi ta juya mata baya, girgiza kai Ammie tayi dan tasan da ba haka tayi ma Raihana ba sai ta zubda maganin ma
ale shi tayi a cikin bakinta ai gashi ta hadiye ba dan Allah ba dan wannan halinta ne akan magani ta nuna maka tasha ta kuma shiga toilet ta zubda saboda bata son magani ko ka
an a rayuwarta fita Ammie tayi dan cigaba da ha
a lunch daman Ba'ba da Rahina suna kitchen suna aikin tazo ba Raihana magani.