← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 145

Sashe 57

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da kallo Usman ya bita yana sauke numfashi ya fito daga
angaren Umma jikinshi a sake tabbas yana cikin wani hali na damuwa ya zai yi da Umma?maiyasa Ummarshi take mashi haka? maiyasa Umma tafi son Umaima a kanshi?maiyasa Umma bata yi mashi adalci a matsayin shi na jininta wanda ta fito daga cikin cikinta?

Girgiza kai yayi yana nufar
angaren Baba zaune ya tadda Baba shi da Mama suna magana har
asa ya zauna ya gaishe dasu yana yin shiru kanshi a
asa,dan kallon Usman Baba yayi na dan lokaci sannan ya gyara zamanshi yana cewa."Usman maike faruwa?maike damunka naganka haka?."firgigi yayi yana kallon Baba sai kuma ya kalli Baba hawaye na zubo mashi sa bayan hannu yayi ya goge yana cewa."Baba Umma ce."Umma ce kamar ya?wani abu ke faruwa da Zainab din?"Girgiza kai yayi yana cewa."A'a tace bata yarda da auren da zan
ara ba,tace idan ma na matsa sai nayi zata iya yi man baki dan bata sanni da kowa ce mace ba sai Umaima kuma wallahi Baba banda niyar wulakanta Umaima dan wai zanyi aure idan ma na wulakanta Umaima ai kaina na wulakanta tinda Umaima jininace jininmu
aya idan har na wulakanta ta ai watarana za'a yi man gori."Furzar da naunauyen numfashi Baba yayi yana cewa."Ita Zainab din tace haka Usman?
aga kai kawai Usman yayi bai ce komai ba,jinjina kai Baba yayi yana mamakin lamarin mata su dai tunaninsu
aya haka sukayi fama da Dada kafin ta amince da auren Usman yanzun kuma ga Zainab ta ballo tata rigimar aikuwa tayi ta gama aure ba fashi tunda ba'a kan Umaima ai za'a fara yin kishiya ba da zasu daga ma yaro hankali, murmushi yayi yana cewa."Karka damu Usman karda kuma kalaman Zainab zai sa kace ka fasa yin auren nan Usman daman ita rayuwa tana tafiya da
alubale to ka
auka a haka naka kalubalen yake kaji Usman?"
aga kai Usman yayi yana cewa."To Baba Allah yasa daman so nike sati mai zuwa a kai ku
i dan ita yarinyar har ta amince man."Murmushi Baba yayi yana cewa."To ba damuwa Allah ya kai mu za'a je yanzun dai ka tashi ka tafi gida ka kwanta ka huta karka kuma saka damuwa a zuciyarka akan maganar Ummarka komai zai ce kuma in shaa Allah zaka auri yarinyar da yadda Allah."Allah yasa Baba nagode sosai Allah ya
ara girma da daukaka."da Amin Baba ya amsa yana
ara yi mashi nasiha sannan ya tafi dan ko
angaren Dada bai shiga ba daman tun da ya fara maganar auren basu sake zama inuwa
aya shi da Dada ba ko maganar arziki yayi mata ba
a take maido mashi shiyasa ma ya rage shiga wajenta dan bai son tashin hankali.

Tunda tayi asuba bata koma bacci ba daman can bata komawa sai tayi azkar to ko yanzun da ta gama azkar fitowa tayi ta fara gyaran gida tayi moping ta baza kamshi sannan ta shiga kitchen ta ha
a masu breakfast ta jera a dinning itama ta ha
a nata tea din da chip taci ta wanke abinda ya
ata ta wuce ciki...koda ta shiga room dinta wanka tayo ta shirya cikin abaya black mai stones Egypt sosai tayi mata kyau ta haska ta zama tayi gefen gado tana buga tagumi abin da ya faru jiya da dare ta fa
o mata a rai,ba abinda yafi kona mata zuciya yanda Raihan yake wulakanta ta yana zaginta sai kace ba jininshi ba(Note:-Su Raihan basu san iyayensu ba yan'uwa bane dan a haka suka taso suna kallon iyayensu a matsayin yan'uwa)... wulakancin yayi yawa kuma ita bata iya daukar rainin da matarshi take mata,ta yadda shi yayi mata kuma ta
auka amma banda matarshi shima dan ya isa Yayanta ne ko ba aure ya isa yayi mata fada kuma ya isa ya duketa a matsayinshi na babban yayansu kaf family din su,amma ba zata lamunci cin zarafin matarshi,kallon kanta tayi ta mirror tana sakin murmushi tana girgiza kai wai ita Raihana Umar Sanda Tasan wai ita take aikin gida take komai na gida like housemaid wai ita Yaya Raihan yake kallo yake cewa yar'aiki yafi ta,ita dai ta duba ta hanga ta duba bata ga laifin da tayi ma Yaya Raihan ba da yayi mata tsana irin wannan,Allah sarki Rulwan fado mata yayi a ra tabbas Yaya Rulwan ya sota ya kuma nuna mata kauna amma
addara ta raba su tasan ba zata ta
a jindadi a rayuwa ba har abada mudun tace zata dauwama a gidan Raihan to ita ta ina zata fara barin gidan Raihan da sunan saki?ya zatayi da Dad?Dan babbar barazanarta Dad yanda Dad yake ja mata kunne akan hakuri da kauda kai ta zauna gidanta na aure lafiya to idan ma tayi kuskuren saka Abbie yasa Raihan ya saketa ta tabbata sai Dad ya
aryata yayi mata pieces furzar da numfashi tayi tana dafe kanta tana cewa."Ya Allah ta ina zan fara?ya zanyi?taya zan iya rayuwa a cikin wannan bakar rayuwar ga gori wai ita aka li
a mashi ita bata ce an li
a mata shi ba sai shi zai ce haka?ganin kanta na neman tarwatsewa da ciwo yasa tayi saurin lumshe idonta tana dafe kai a haka ta samu bacci yayi gaba da ita...zaunar da ita yayi bakin gado yana shafa mata cream a duka jikinta yana murza jikin nata a hankali cikin so da kauna yanda yake murza jikin kamar yana mata massages a hankali ya tashi yana dauko hand-dry ya fara drying din gashinta da yake ma
ale saman kai dan ko parking kan Daulah bayayi yanda kasan hamintar
ato haka kan yake dan Daulah bata da komai,dan komai yake gani a jikinta kafin sun aure to ciko ne dan a yanzu yake ganin zahirinta wani lokacin idan hankalin yazo kanshi yana son yayi magana amma sai ya kasa,dan har yanzu abinda ya samaita farkon aurensu yana damunshi kuma yana son yayi mata magana,amma sai yazo yi sai yaji ya kasa bayama son yi kwatakwata,da kanshi ya gama shirya mata ya samo wasu kananun kaya ya saka mata yana mai kama hannunta suka fito parlo kallon parlon yayi yaga yanda yayi kyau yasha gyara danshi a rayuwarsa ya tsani kyazanta,da kanshi ya zuba masu chips din a plate
aya suka ci,sai da suka gama sun dawo sun dawo ya kalleta cikin dubara yake cewa.

"Babe."Ansawa tayi tana mai
ara lafewa a saman kirjinshi tana wasa da
asunbarshi,dan jim yayi yana cewa."Ni kuwa Babe maiyasa baki son yin sallah ne?ina lura dake baki son sallah bayan kuma kin san wasa da Sallah ba abu bane mai kyau."Tashi tayi zaune daga kwancen da take tana kallonshi sai kuma ta kamo hannun shi tana cewa."Haba mijina ya za'ayi nayi wasa da Sallah bayan kuma nasan babu kyau ina yin sallah mana time din da zaka tayardani sallah ina tashi kafin ka dawo nayi tawa shiyasa sai kaga kamar banayi."Jan kumatun ta yayi yana sauke ajiyar zuciya yana cewa."Sorry Babyna daman ni zuciyata tana gaya man kinayi abinda yasa har nayi maki magana ban ta
a ganin kinyi ne shiyasa,yaushe zamuje ki gaido Ammienarh ya dace ai ace kinje ko?"ya
e tayi tana cewa."Gaskiya ya dace daman abun na raina rigani furtawa kayi Baby duk randa kace idan ma yau kace ai ni a shirye nike."Murmushi ya saki mai sauti yana dan jan kumatunta ka
an yana cewa."To shikenan amma ba zamuje yau ba zan gaya masu su shirya zuwan amarya gobe."Tsotsar bakin shi tayi ka
an tana cewa."Tom shikenan masoyina yanda kace haka za'ayi ai bani da ja Allah ya kaimu goben lafiya sai mu tafi da Matarka ko?karda muje mu biyu suyi tunanin wani abu."
ata fuska yayi yana cewa."Karki sake kiranta da sunan matata daga yau Baby dan banda wata mata bayan ke."ha
e hannayenta tayi waje
aya tana cewa."Tuba nike ranka shi da
e yallabai."Gya
a kai kawai yayi dan ranshi yana bala'in
aci idan aka ha
a shi da Raihana,ganin yanda ya
auki mataki a fuska sai ta fara yi mashi wasan soyayya tana dan janshi har ta samu ya sauko bayan tayi mashi alkawarin bazata sake kiran Raihana da sunan matarshi ba.
Chapter 57 · 0% Book details