Sashe 61
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ilimin addini da tarbiyya suka fado mata a rai murmushi ta saki tana lumshe ido kawai...tun shigowarshi yake sallama yake mata magana tayi banza da shi abun ya
ata mashi rai dan ya lura da sauyawar Umaima ta wuce tunaninshi to maike kokarin shiga tsakanin su raini ko mai? daman jiya ta gaya mashi magana dan yace ya samu mai tarbiya biyeta ne baiyi ba da safe zai fita yace mata ya fita tak!bata tamka mashi ba ko dan taga yana sakar mata fuska take neman raina mashi hankali daman wasu basu da wayau da an sakar masu fuska koda sau
aya ne to su sun samu damar da zasu raina mutum,tsaki yaja yana hawaye sama kawai ba tare da ya sake ko maimaita sallamar ba balle kuma ya kira sunanta tunda haka ta za
ar ma kanta a tafi a haka daman tausayinta yake ji shiyasa har yake sake mata amma shi mai ya ja mashi ma sake ma yar-kwalta fuska inba dole ba,wanka yayi ya ha
a abinci yaci sannan ya kwanta saman sofa ya dauko waya ya fara waya da Malika sosai suke shan soyyaya suna tsara yanda zasu gudanar da rayuwar aurensu rabin rayuwar karatune sai kuma soyayya dan kuwa Usman ya iya soyayya amma irin ta ustazai wanda yake tsayawa a zuciya idan aka yi maka ita mai wuyar gogewa a saman allon zuciya sosai suka shagala sukayi nisa a cikin waya ba tare da yayi tsammani ba sai kawai yaji an fisge wayar ana cewa."Wallahi kam baka isa ba Yaya Usman wula
ancin da ba zan jura ba kenan kuma.'cewar Umaima tana latse wayar gami da wurgi da wayar ta kama kuhu tana ka
awa dan a shirye take komai zai faru sai dai ya faru idan ma sakin ne da yake ikirarin zai yi mata taji yayi mata amma bata sabuwa dan bai dauketa a bakin komai ba ya shigo har cikin gida yana waya da budurwa bata yarda da haka ba,tasowa yayi cikin fushi yana cewa."Ke Umaima kina da hankali kuwa?kin san mai kika aikata yanzu?"harararshi tayi cikin fushi tana cewa."Hankali ban san shi ba Yaya Usman daga dawanau na fito ban san mai ana aikata hankali ba sai naji hukunci sannan."Tsura mata ido yayi yana kallonta zuciyarshi cike da mamakinta wai shi Usman Umaima tayi ma abinda tayi mashi shi har yarinyar nan take ma rashin kunya kallon wayarshi yayi da take watse a
asa tarwatse yana cewa."Har ni zaki fasa ma waya ko?"Wallahi Yaya Usman yanzu na fara fasa maka waya mudun zaka shigo man gida kana waya da wata banza can."Ke dai ce Banza dan wanda kike kira da banza tafiki nesa ba kusa ba tafiki ilimin addini tafiki tarbiyya hankali kuma tunda take bata ta
a fiddo tsaraucinta ba kuma bata ta
a zina ba kinga kuwa tafi komai tunda bata ta
a yin yawon Dandi ba."Murmushi Umaima tayi tana cewa.
"Yaya Usman tabbas nayi yawan Dandi kuma naci ribar yawon dandi kuma marar tarbiyya da ilimin da kake magana ba zata ta
a yin abinda ita mai ilimin ta aikata ba dan ba zan ta
a waya da mijin wata yana a gidanshi da iyalenshi."Wacece iyalin?ai na gaba yayi gaba ke baki isa ki ansa sunan iyalina ba,ke bari ma na gaya maki abinda baki sani ba tun wuri ki cire Usman a cikin zuciyarki dan ba zaki ta
a samun mazauni a cikin zuciyar Usman ba,dan zuciyata tuni na mallaka ma wanda ta dace ta mulketa amma ba ke ba,na soki nace naso wa karuwa ko yarshayeshaye?"Cikin kuka da masifa Umaima tace."Dan girman Allah Yaya Usman idan har ka isa ka kai kaine Usman ka sakeni dan banga amfanin zaman da kake da karuwa ba,ka sake ni daman na gaya maka dole sai da kai zanyi rayuwa?ada kenan nayi wannan haukan amma a yanzun ni za
in Allah shine za
i a wajena ba wai za
in raina ba."Murmushi yayi yana cewa."Saurin mai kike?Saki ai ko baki ce ba zan maki shi akwai lokacin da na fidda ko baki ce zan tsinka igiyar auren da ke tsakaninmu kuma let me warn you daga yau karki kuma yi man haukan da kika yi man a yanzu idan har kika sake zan maki mugun bugu useless duk inda marar hankali yake sai ya nuna halinshi."Umaima zatayi magana ya dakatar da ita yana nuna mata hanya yana cewa."Tun ban sauya maki kamann ba baceman da gani."Zama tayi tana cewa.'Ba inda zani sai dai ka kashe ni ka saukar da gawa ta."tsaki yayi yana
aukar Sim din shi kawai yana shigewarshi room din shi ba tare da yace mata komai ba,gama kukanta tasha daga inda take zaune sai da tayi mai isar ta sannan ta goge hawayenta tana saukowa kasa tana
aukar qudurin har abada ba zata sake hawan saman Usman ba kuma ba zata sake yi mashi magana ba idan ta
amarshi karatu akwai channels din da zata dinga bi har ta sauke dan haka ita da Usman har abada yanda yake gadarar yafi karfinta itama tafi
arfinshi kuma ba zai ta
a samunta ba a matsayin mata dan ya fice mata a zuciya tana jin kwatakwata tabar sonshi kuma dole ne ya saketa dan ta gaji da kiranta karuwa da yake...