Sashe 124
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Murmushi Hamad yayi yana kallon Usman yana cewa."Kaga bawan Allah baka makara ba idan har kana so da kanka zaka gyara fa."Tsaki Usman yayi yana cewa."Ai da yake ce maka nayi ina so ko?."Ta
e baki Hamad yayi yana cewa."Ko baka ce kana so ba, zuciyarka ta fallasa sirin dake cikinta a kan Umaima Usman sannan kuma baka sonta kake isata da maganarta kafin kace Malika kace Umaima sau goma duk a cikin rashin son ne ko?."Shiru Usman yayi yana kallon Hamad yana kuma auna maganar Hamad dan gaskiya Hamad yake fadi shima ya fara yarda da son Umaima yake,to taya?ya za'ayi yaso Umaima bayan yana jin bai iya tarayya da Umaima sauran maza ce tunda dai ai tayi fisikanci a da shi kuma maganar gaskiya ba zai ta
a daukar sauran wasu ba, numfasawa yayi yana furzar da numfashi yana cewa."A'a Hamad wannan maganar ba gaskiya bace ba wata soyayyar Umaima da zuciyata ta fallasa wulakancinka ne kawai ya tashi yau kuma dan ina yawan maganar Umaima bashi bane ke nuna na kamu sonta ba idan ka duba tunda muka zo lagos din nan ban waya da ita ba sai da Malika saboda bata da waya idan kuma nace ma Malika ta bata wayar sai ta tadda tana wani uzurin na yarda dai na saba da Umaima kuma ai dole mu saba shekara ta biyu muke nema tare fa a waje
aya Hamad."gyara zamanshi Hamad yayi yana cewa."Kuma zata tashi a banza ba Usman!sabon shekara biyu zai zama baida amfani!hakurin da kayi na shekaru biyu zama da Umaima har ta zama mutum mutuniyar arziki zai tashi a tutar babu a wajenka tunda datse igiyar aurenku da kake kokarin yi Usman."Gya
a kai Usman yayi yana cewa."Amman ai zan samu lada ko?kuma na tabbata ko bayan rabuwarmu Umaima zatayi alfahari dani kuma zata mutuntani da ganin mutuncina."cewar Usman yana latsa waya, girgiza kai Hamad yayi yana cewa."Amma bai kai ga tana karkashin inuwar aurenka ba ko Usman?shawarar karshe da zan baka kuma daga ita ba zan sake baka shawara ba akan aurenka da Umaima zan bika da idone akan abinda kaga shi yafi dacewa da kai shawarar ba wata bace dan na saba gaya maka ita yanzun ma maimaita maka zanyi duk rintsi duk wahala karka yarda Umaima ta subuce maka ka ri
e Umaima ka rungumi kanwarka kuma matarka kuyi rayuwar aure cikin aminci da kauna shine kawai zan gaya maka Usman."Shiru kawai Usman yayi kanshi ya daure tabbas gaskiya kuma Hamad ya gaya mashi to amma taya zai iya kallon idanun Umaima da sunan tallata soyayyarshi bayan duk abubuwan da yayi mata?yayi mata abubuwa da yawa ya koma breakdown
in zuciyar Umaima anya zata anshi soyayyarshi duk da abinda yayi mata?cikin rashin jindadin tuna abubuwan da yayi ma Umaima ya kalli Hamad yana cewa...
*Hhhhhh
Alhaji Usman manya nadama da wuri haka tabb nayi shiru nikam.....
_Har yanzun zaku cigba da yin payment dan book one ya kusa karewa....Single 700 Vip 1500 zaku turo kudi via 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 310587084 Jamila Abubakar Bello poloris evident of paymet via 08160508316_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Cikin rashin jindadin abubuwan da yayi ma Umaima ya kalli Hamad yana cewa."Hamad ba zaka gane bane nima wani
angaren a zuciyata baya son rabuwa da Umaima,kuma ni ba zan
aryata ba idan aka ce in son Umaima tabbas ina son Umaima ban san kuma yaushe son Umaima yayi man mugun kamu ba amma a haka zan hakura na rabu da ita dan ina ganin haka shine masalaha a garemu baki
aya."Kallonshi Hamad yayi yana jinjina ma wautar Usman anya kuwa Usman yasan zafin so?yasan maiye ake kira da so da kauna?So fa ake magana so ba wasa ba dan ba'a rayuwa sai da soyayya amma shi yana ko
arin wasa da so yana ko
arin ganganci da soyayya, matsowa kusa da Usman yayi sosai yana cewa."Maiye wanda ban gane ba da har kake ko
arin zaluntar kanka da kanka Usman?har akwai abinda ban sani ba a soyayyarka da Umaima?Umaima tana sonka tana kaunarka Umaima ta sadaukar da bak'ar rayuwar da take a baya duk akan soyayyarka ta za
i barin komai dan kawai ta zauna dakai kai kasan abu ne mai matu
ar wahala mutum ya saba da abu ace za'a dakatar dashi lokaci guda most especially drugs amma a haka ta daina a kan sonka, to maiye matsalar bayan daman ita tana sonka da kaunarka Usman?."Murmushi mai sauti Usman yayi yana numfasawa yace."Nabar dama Hamad."Shiru yayi na dan lokaci sai kuma ya gyara zamanshi yana mai cewa."Nayi wasa da damar da Umaima ta bani na mallaka man soyayarta shine babbar damar da na rasa a yanzu Hamad dan ina jin a jikana kamar na makara."Girgiza kai Hamad yayi cewa."Baka makara ba ai soyayya bata ta
a tsufa kullum toho take a zuciya."Banda soyayyata da Umaima Hamad dan tawa soyayyar a yanzun babu ita a zuciyar Umaima,a yanzu saki kawai Umaima take jira shiyasa nayi mata al
awarin saki mudun hakan zai faranta mata rai."kamo hannun Usman yayi yana cewa."Karya take Usman ni Hamad nace karya Umaima take har abada soyayyarka ba zata ta
a kwarenyewa ba a zuciyarta saboda sonka a jinin jikinta yake idan har Umaima zata bar sonka to ka tabbatar da ba ita bace ko kuma ta mutu amma da rai da lafiyarta na tabbata ba mai samun shiga zuciyar Umaima dan kayi ma zuciyarta kamun da ba zata ta
a cireka ba kaine mallakin zuciyarta,wannan aikin naka ne idan zaka cire tsoro da kunya ka cire ka janyo matarka a jiki ka nuna mata kaima irin son da kake mata ka nuna mata yanda kake jinta a rayuwarka dan ta zama gangar jikinka."Furzar da naunauyen numfashi yayi yana cewa."Zan gwada amma idan har ban samu kar
uwa ba zan hakura ne haka Allah ya kaddara sai nayi rayuwata da Malika kawai."balle ma zata soka fiye da yanda ta soka a baya zata kula da kai yanda kasan jaririn da aka haifa yau ka sama zuciyarka confident mana Usman."To zan saka Hamad in shaa Allah."daga haka Usman bai sake cewa komai ba sai ma shiru da yayi yana hango yanda suke rayuwa yanzu shi da Umaima kamar ba umaimar da ke gaya mai tana sonshi ba ta chanza ta koma mashi wata boss dan har tsoron tunkararta yake ji har cikin zuciyarshi, umaimar da dakyal take mashi magana ga wulakanci iri daban daban ba wanda bata yi mashi nan tazo ta saka shi gaba tana ja mashi kunne akan yawan Kallonta da yake har tana cewa zata cire mashi ido in bai rage Kallonta ba,shi first da yaga ta shigo dakin shi dadi ne ya kama shi dan yana sane da ita tun randa aka kawo Malika a gidan bata sake hawa sama ba komai zatayi dai tana
asa koda ranar kwananta ne sai dai ya kwana shi
aya a daki itama tana nata room din ko sau
aya bata ta
a tunanin kawo mashi kanta ba,shi ya ta
a gwada zuwa amma basu
are lafiya ba ta kusa yi mashi shirme shi kuma ya kusa wanka mata maruka ya fito ya barta mata dakin daga lokacin ya
ara kama kanshi ya boye sirrin da yake addabar shi a kanta, tabbas yana son Umaima kuma yana son komai na umaima shi bai ta
a sanin haka Umaima take da kyau da zati ba sai bayan auren shi da Umaima, yarinya ce mai kyau da surar
aukar hankali Allah yaso da iyayensu sukayi hanzarin yi masu aure ya tabbata da anbar Umaima ta cigaba da yin rayuwar da take yi babu abinda zai hana bata dauko
an gaba da fatiha ba Allah dai ya tsare ya kawo
arshen abun da wuri ta silar auren nasu.