← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 145

Sashe 95

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Hawayen da suke zubo mata taji kawai sun tsaya zuciyarta ta bushe dan kalaman Dad sun daskarar mata da zuciya wato duk biyayya da tayi ma su Oba ta Kawo kukanta ba'a saurare ta ba sai ma laifinta da aka gani,girgiza kai tayi tana dariya kamar mahaukaciya tana share hawayen da suke zubo mata tana cewa."Wanann shine kuka na karshe da zanyi ta dalilinka Yaya Raihan, wannan Itace kararka ta farko da ta karshe da zan kai wajen kowa Yaya Raihan nima mutunce mai freedom ina da yancina da gatana kai baka isa ka maidani baiwa ba tabbas kai Yayana ne kuma mijina da iyayena suka za
a man ba dan ina sonka ba yanda kake ganin baka sona ba zaka zauna da ni ba nima bani sonka ba zan sake yi maka bauta ba nida kai Yaya Raihan wanda ya gaji shi zai daina yanzu aka fara ba kuma ranar gamawa har sai randa ka gaji da kanka ka sake ni."Daga haka Raihana taja dogon tsaki tana yin wurgi da wayarta ta fa
a toilet ruwa ta sakar ma kanta tana fitowa ta kwanta tare da addu'a...tunda ta tashi tayi sallah ta koma ta kwanta baccin safen da ta manta yaushe rabon da ita Raihana tayi baccin safe tunda aka
aura mata auren kaddara da Raihan yau kuwa ta kwanta bacci hankali kwance ba tare da tunanin karda komawa baccin ta zama laifi a wajen Yaya Raihan yanzun a shirye take da komai zai faru a tsakaninta da Raihan bautar wahala ce ta daina ba zata sake yi ba idan ya tashi ya kasheta ya aika ma Iyayenta kai da
afafu,ta daina
aga mashi dole ne ta tashi tsaye ta nuna mashi bafa tsoronshi take ba tana yi mashi duk abinda yake so ba dan komai ba dan yana babban yayansu wanda shi iyayensu suke cewa shine zai zama uba a gare su ko bayan ransu,kuma tana jin nauyi da kunyar maida mashi magana sai taga kamar Yaya Rayyan dinta ta gaya mawa,amma tunda abun haka ya koma ta lura idan mutuwa zatayi sai dai ta mutu akan a raba auren to ita zata bi hanyar da ya dace tabi dan raba auren da kanta dan ba zatayi rayuwa cikin kunci ba da yancinta.

Bata tashi ba sai wajen karfe takwai na safe addu'ar tashi bacci tayi tana saukowa a hankali ta kalli mirror tana furzar da naunauyen numfashi sannan ta nufa toilet tayo wanka ta fito ta zauna ta fara shafa sannan ta samu atamfa ta saka ta fito dan samun abinda zata saka ma cikinta kallon parlon tayi tana watsarwa tana shiga kitchen ta fara abinda ya kawota dubawa tayi taga taliyar hausa, murmushi tayi tana daukowa tayi jallop mai rai da lafiya ta zuba tata sauran ta jera a dinning ta shige ciki ta fara cin tata...fitowa sukayi a cikin shiri dan yau da Daulah zasu fita dan zata je gidansu da kuma gidan Haulat zama sukayi a dinning bu
ewa tayi yana cewa."Wooow." Daga haka Daulah ta zuba mashi tana zuba nata Kallonshi tayi tana murmushi tana mashi bissimillah,shima murmushin ya sakar mata yana kai spoon
aya a bakinshi yayi furzar da shi yana dafe bakinshi da yake jin kamar za'a zanzago mashi harshe waje,ita kuwa Daulah hawaye ne kawai suke zuba ga idanunta da suka jajir dan tunda take bata ta
a cin yaji irin wannan ba duk kuwa cin yajinta kamar maiya,kan Raihan yawo ya fara yi mashi yana ganin biyu biyu
ara Daulah ta kurma tana dafe kanta tana jin yanda zafin yajin yana kai mata kamar zata mutu, da
yal ya iya furta kalmar Raihana a rarrabe,wata uwar dariya Raihana tayi tana Kallonsu tana cewa."Wato anzo aci banza ko?to ai bakinku zai gaya maku ga jakka tayi maku bauta ko? yanzu muka fara ai."Kiran da yake mata yasa ta fito tana mashi wani kallo tana cewa."Gani lafiya dai ko?"Kallonta yake yana maida numfashi ga bakinshi da yake mashi lugujen masifar yaji amma a haka yake cewa."Ke dan ubanki uban mai kika saka mana a cikin abinci?abincin mayu ne wanann ko mai?"Banza tayi dashi tana karka
afafu tana wani gergize-gergiza tasowa yayi zai daura mata mari ta ri
e hannun shi tana Kallonshi ido cikin ido."Kul!karka sake kace wannan
azamin hannun naka zai ta
a fuska."wurgi tayi da hannun nashi,sandarewa Raihan yayi yana kallon Raihana yana kallon hannushi da ta wullar take ya nemi zafin barkonon ya rasa sake yin kanta yayi gadan-gadan amma ko gezau Raihana batayi ba tana tsaye ta ri
e kuhu tana jiran isowarsa dan ta gaji kuma ba zai sake ta
a mata lafiyar jiki ba har abada,sake kai mata marin yayi sai ta zulle tana cewa."Wallahi kam baka isa ka dukan ba,ko an gaya maka ni baiwar ka ce da zan maka girki Kaci?to idan bacci kake ma ka farka dan ni Raihana na gama yi ma gardawan banza da wofi girki."harbi ya kai mata da
afa tana jan baya ta nufi kitchen da gudu ta dauko wu
a tana nuna shi da ita tana cewa."Idan har kai ka isa wuyanka ya isa yanka dan Allah Raihan kazo ta
a ni,ni kuma wallahi yau sai na kasheka kuma na kashe banza."Nuna kanshi yayi yana cewa."Ke dan ubanki ni kike gaya ma magana."Dogon tsaki taja tana cewa."To kai waye ba za'a gaya maka magana ba?ubane ko Uwata?aikin banza kawai da wofi kuma nidai ba ubana aka zaga ba mutum shi ya zagi ubansa da kansa."Kanta yayi gadan-gadan Daulah ta fasa wata uwar
ara tana yin kansu dan ganin Raihana zata cika ma Raihan wu
a da gaske,dan tasan zuciyar Raihan zai ce sai ya isa wajen Raihana kuma yanda taga fuskar Raihana babu wasa a ciki da gaske take cika ma Raihan wu
a zatayi.
_Tofa Jama'a daman ance mai hakuri bai iya hakuri ba yau ga hakurin Raihana yazo karshe a gidan Raihan ya kuke ganin sabuwar rayuwar zata kasance?shin Raihan zai lamunci rashin kunyar Raihana kuwa
yanzun aka fara fa_
_littafin za
in iyaye ba ku
i ne akan naira single 700 vip 1500 zaki turo kudinki ta wannan account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 Jamila Abubakar Bello Polaris bank evidence of payment via 08160508316_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Tsakiya Daulah ta shiga tana tare Raihan tana girgiza mashi kai tana cewa."Bae!."da karfi ta fadi Bae din tana fa
awa jikin shi ta rungumeshi sosai a tana girgiza kai a jikinshi tana sauke numfashi a hankali a hankali tana dan shafa bayanshi ka
an,sauke numfashi tayi tana cewa."Dan Allah karka biye mata taya zaka biye ma marar ilimi da tarbiyya Bae you are a king fa king of my heart sorry Bae."Tsaki Raihana taja tana cewa."A banza dai,kuma girki daga yau ban sake yin shi a gidan ba gyaran gida ma na daina idan parlon ya tashi yayi tsutsa."
ara ri
eshi Daulah tayi tana girgiza mashi kai ma'ana karda ya biyeta yayi hakuri cikin
acin rai yake kallon Daulah yana cewa."Kina jin rashin kunyar da yarinyar nan take man ki barni naje naci ubanta."Murmushi Daulah tayi tana cewa."A yanzu bai dace ka biyeta ba Bae kaga wu
a ce a hannunta daman bata
i ka mutu ba tunda tayi duk yanda zatayi bata samu abinda take so a wajenka ba,dan haka rabu da ita a yanzu dai."Jinjina kai kawai yayi yana barin jikanta ya nufi hanyar fita kawai amma zuciyarshi cike da mamakin abinda Raihana tayi mashi anya kuwa Raihana ce?ko kuma dai chanza ta akayi?har ta isa ta zagi shi har yaushe ta isa da har zata bu
e baki ta zage shi a matsayin shi na Yayanta?furzar da naunauyen numfashi yayi yana kaima iska bugu yana ganin ba wanda suka ja mashi wannan rainin da zubewar aji sai su Abbie,bama kamar Abbie da yafi kowa za
ewa akan ha
ashi aure da Raihana ai kuwa ba zai dauka ba,zai dauki komai banda rashin kunya,ba zai yarda ba karamar yarinyar da aka haifa da wayaunshi tazo tana gaya mashi maganganu bayan tusa mashi ita da akayi ba tare da yana so ba, yayi hakuri tana zaune a cikin gidanshi duk da baya son ganinta amma a haka ya daure saboda biyayya ga iyaye to kuma ba zai lamunci rashin hankali da rashin kunya ba,ga mari ga tsinka jikka?to dole ayi
aya idan ma ta kama tayi tsanani ko
aya ba'a yi a cikin biyun ma dan shi ya gaji da zama da ita a gidanshi daman ya tashi tsaye kanta da tuni ta nakasa mashi Daulah dan abinda ke zuciyarta kenan..fisgo Daulah Raihana tayi tana banka
ata saman sofa tana
ara shako mata riga tana zara mata daradaren idanunta tana cewa."Gidan ubanwa zaki munafika?ke ba munafika yar jan sharri ba?to bari nayi maki warning duk sanda yan'uwa suke magana ke bare kika saka mana
azamin bikinki mai wari sai naci ubanki sai na hau saman ruwan cikinki,ke wacece da har zaki ce ma wani marar ilimi?uban waye ubanki to tun wuri ki fita sabgata ki kiyaye idan ba haka ba zan maki lahanin da ko shi Yaya Raihan din ba zai gane ki ba."Tunda Raihana ta fara yi ma Daulah warning take zufa ga cikinta da ya yamutsa mata wani irin zawo take jin yana mur
a mata ciki dan tunda Haulat ta gaya mata Raihana tana tsafi take jin tsorota shiyasa tunda Raihana ta fara yi mata warning tari Daulah batayi ba sai ma maida kanta
asa da tayi tana zufa,Raihana na sakinta ta tashi har tuntube take wajen shiga wajenta da harara Raihana ta rakata tana cewa."
aramar yar'iska ashe ma iskancin naki bai kai iskanci ba,duk sai na zamai maku masifa da ciwon ciki a cikin gidan nan daga ke har shi Raihan din tunda baku da kirki mu zuba nida ku wai ku kun fito cin taliya ai kunci yajin da ya kusa kasheku."Tsaki taja tana shigewa room din ta zama tayi tana kunna kallo ya fara hankali kwance dan rabon da tayi kallo ko taji hankalinta na a kwance tun da akayi mata auren kaddara da Raihan to zata zauna dashi kamar yanda Oba ya nuna mata mutuwa ce zata raba to taji zata zauna amma ba zata yi zaman rashin yanci da Bauta ba,ba zata sake yarda da cin kashin da Raihan yake mata ba da matarshi zata tashi tsaye ta anso ma kanta yanci kuma so bata ce ya sota ba dan yanda yake jin tsanarta da kiyayyarta a zuciyarshi itama haka take jin tashi ita da shi su fara nuna ma juna tsanar wanda ya gaji sai zai kasa.
Chapter 95 · 0% Book details