Sashe 20
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Da kuka ta shiga bangaren Dada tana fa
awa a saman Dada sai kuka take cike da tashin hankali Dada tace."Lafiyarki kuwa Uwata?hala wannan uwar taki ce ta bugeki tun da uwar safiyar nan ko?."Komai bata ce ma Dada ba sai ma cigaba da kukanta kawai take cike da masifa Dada tace."To ida man da kafafun ai ubanki zaiyi ta ku
in maganin kuma uwarki zatayi jinya tunda ke kika murje man kafafun daman ina fama dasu zaki yi shiru ki gaya man mai Sumayya din tayi maki ko kuwa kuka zaki tsaya yi har kiyi ciwon kai."
agowa tayi tana kallon Dada tana cewa."Dada ba Yaya Usman bane."kama baki Dada tayi tana cewa."Usman kuma?yo wata tsiyar ya tsaya yi da bai fita aiki ba da wuri yau?to ubanmai yayi maki shi Usman din mai kafirar zuciya."kwantar da kanta tayi a saman Dada tana cewa."Bai sona Dada daga kawai zan nuna mashi ina sonshi ya fara zagina har da kadani
asa ya kuma barni ya tafiyarshi."Shiru Dada tayi sai kuma ya jinjina kai tana Kallonta da kyau da kuma irin shigar dake jikinta ita Dada tasan waye Usman dan sunan kawai bata haifi Usma ba amma a wajenta Usman yayi rayuwa har ya girma saboda auren da tace a ha
a shi da Umaima yayi mata yaji amma har kwana a bangarenta yake yi , numfasawa tayi tana cewa."Uwata."Ansawa Umaima tayi tana share hawayenta da bayan hannunta dan taji ciwon barinta da yayi yashe da Usman yayi amma ita bata damu da zagunan da yayi mata ba sam dan tayi mashi uzuri da bai waye ba shiyasa yake kallon duk abinda take yi a matsayin laifi ganin kallon da taga Dada na mata yasa ta turo baki tana cewa."Nafa ce na'am Dada."Girgiza kai Dada tayi tana cewa."Nasani ai kafira,kina son Usman ko?."Murmushi tayi tana
aga kai tana cewa."Sosai Dada ai Abba ma yace aure zaiyi mamu nida shi."Jinjina kai Dada tayi tana cewa."To idan har kina son Usman kuma kina son ya ringa barinki kina nuna mashi soyayya to dolenki ki chanza hali Umaima idan har baki chanza hali ba wallahi ba zaku ta
a zama inuwa
aya da Usman ba."Turo baki tayi tana cewa."To ni wani hali ne dani Dada da har Yaya Usman zaice bai sona daman ya samu inason shi kije ki shiga comment section na kinga yanda nike da masoyan kuma kije club dinmu kiji yanda ake sona Dada shi kawai bai waye bane shiyasa kawai.'Girgiza kai kawai Dada tayi tana cewa."Uwata Allah ya shiryeki amma dolenki ne ki chanza idan har kina son mallake zuciyar Usman ya zama naki sai dole kibar duk abinda baya so na dai gaya maki iyakar gaskiya ta."Sun
ura baki tayi gaba tana barin apartment din Dada sai fa
a take tana mamakin yanda su Dada basu waye ba har yanzun su komai laifi dole komai sai mutum yayi gargajiya ayi ma mutum dariya duk randa tayi shigar gargajiya ta tabbata dariya ma yan comment section zasuyi mata ba mai cewa tayi kyau.
Driving yake yana jan tsaki shi
aya girgiza kai yayi yana kaima sitarin motarshi bugu da karfi yana cewa."Haba Dada maiyasa kika yi man haka?duk matan duniya ki rasa da wa zaki ha
ani sai karuwa sai yar'iska wanda ta gama raba ma maza jikinta sai a li
aman ita dan kawai anga mahaifina bai raye ni
aya ne a gidan da za'a ha
amu ga Abdullah nan ko dan shi ansa Baba zai yarda ba za'a ha
amu."zuciyar Usman ba abinda take sai tafasa dan duk yanda yake cikin farinciki da ya tuna auren da ake kokarin yi mashi da Umaima sai yaji ranshi yayi mashi ba dadi dan shi kyau da surar jiki basu gabanshi a wajen za
ar mayar aure yana duba tarbiyya da dabi'u dan aure ai ba wasa ba,amma a rasa wa za'a ha
ashi aure sai mai najasa fasi
a mazinaciya taya zuciyarsa zata ji dadi a haka ya isa office duk yanda yaso ya ture damuwarsa kasawa yayi haka dai ya isa office ya zauna koda ya shiga bai iya yin komai ba kallon files din gabanshi kawai yake yana duba girman rashin adalcin da ake kokarin yi mashi a gidansu son zuciya da son kai
arara yana gani a fili kuma Umma ta hana shi yin magana bai san dalilinta ba sai kace bata san halin yarinyar ba sai tace mashi jahadi na ina? shi zaiyi jahadi auren karuwa to yaran da zasu haifa wace tarbiyya zata basu?shi dai an cuceshi an kuma tauye mashi ha
i buga table din da akayi ne yasa ya
ago Kallonshi yayi sai kuma ya furzar da naunauyen numfashi yana cewa."Bawan Allah ai sallama ga Musulmi waji bice ko?."Murmushi Hamad yayi yana cewa."wanda naita yi ya sunanta Malan?."zama Hamad yayi yana cigaba da cewa."Nayi sallama yafi nawa baka ansa ba daman office dina aka je akace anga ka shigo a wani irin Mood kamar bakai ba shine nazo naji lafiya."Numfasawa yayi sai kuma ya kalli Hamad yana gaya mashi komai dan bai iya boye ma Hamad komai na rayuwarshi,ruwa mai saukin sanyi Hamad ya bashi sai da ya tabbatar da ya rage temper din da ke kanshi yace."Tabbas Umaima sai a hankali sai kuma addu'a dan duk garin Abuja babu babbar yarinyar kamarta amma Usman kana da hujjar tuhumar da kake mata?a bar shi tana shan giya amma kana da tabbacin tana bin maza?."Murmushi yayi yana kallon Hamad yana cewa.