Sashe 40
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Kallon Hannatu Mrs president tayi tana cewa."Ni Hannatu damuwata
aya ce auren nan da Raihan zaiyi wallahi bani son auren nan haka kawai nike jin kamar babu alkhari a auren nan na Raihan."Furzar da naunauyen numfashi Hannatu tayi tana cewa."Nima haka wallahi Aunty duba da yanda Yaya Ubaidu ya gaya mana halin yarinyar ni sai naga kamar ba haka nan yarinyar nan tabar Raihan ba wannan wani irin abu ne dan Allah ace an baka mace kamar Raihana amma wai kai gani kake anma tauye maka hak
i abun da mamaki."Murmushin takaici Jamila tayi tana cewa."Nima sai da nayi tunanin haka to kin san dai Yayanku shi ba komai yake yarda dashi ba dan a yanzu ma ya zuciya yace babu hannushi su da suke ce zasuyi mashi suje suyi mashi ai sun isa dashi amma shi da Raihana yasani shi kuma da zan gaya ma Baba to shima ai ba abinda zai yi cewa zai yi a bar yaro yayi aurenshi tunda yana da ikon auren mata hudu ma."Gya
a kai tayi tana cewa."Haka Yaya Dahiru yace da na gaya mashi wai mijin mace hudu ne Allah dai ya basu zaman lafiya sai mutayi masu addu'a muka kyautata masu zato."Jinjina kai tayi tana cewa."To tashi muje gidan Ramlah lefen na can kin san Faruq shi ya
aure ma ai Raihan din Umar Sanda,duk yanda Yaya Umar yaso fahimtar dasu akan yarinyar sunki fahimta kin ga dole ya saka masu ido."Tashi Hannatu tayi tana cewa."Bari muje mu gani bayan bikin Raihan fa zan koma Canada haka Yaya Dahiru yace ya gaji na barshi shi
aya."Dariya Mrs president Hajia Jamila tayi tana cewa."Ina ruwan Kure na Ubaidu miji ga Hannatu, Hannatu kuma kanwar Ubaidu da Umar Diga ba."Dariya Hannatu tayi tana cewa."Kai Auntyna yau kuma baya ake tunawa Allah sarki rayuwa,koda nazo naija sai da naje sumaila naga su jigiri nace duniya kenan komai mai wucewa ne ba abinda ke dauwama."Itama Mrs president tashi tayi tana cewa."Haka ne kam ai ko shi yayan naku ya tuna baya lokacin da yake amsa sunan Diga ko kwanaki har firar fafatawar da sukayi da Cp Umar Sanda yanzu gashi komai ya wuce anzama jini
aya idan ba wani aka gaya mawa ba wa zai ce ba'a ha
u ba?."Haka ne kam ai Yaya Umar Allah dai ya biya shi da aljanna."Amin ya Allah."daga suka tafi suna firar yaushe gamo dan Hannatu bata samu damar zuwa bikin Raihan da Raihana ba tana America amma canada suke zaune can Dahiru kure yake aiki sai da tayi mashi kuka sannan ma ya barta tazo, yanzu kuma har ya fara shi ta dawo ta dawo rayuwa kenan daman komai mai wucewa ne...koda suka je sun ga uban lefen da mai martaba Faruq Umar ya ha
a ma
anshi Raihan lefe ne bana wasa ba dan akwati guda 24 akayi ma Daulah ba karamar dukiya aka jibga ma Daulah ba su Mrs president da kallo kawai suka bi lefen suna jinjinama Faruq da ya kashe iyayen ku
i haka,KK ne ya shigo da yake a gidan yake rayuwa baka ce Khalid ne mahaifinsa sunan kawai Khalid ne ya haifi KK amma a gidan Faruq yake yin komai faruq ne ubansa gaida su yayi yana shigewa ciki,shi Kallonsu kawai yake amma yasan wacece Daulah ya rasa mai Daulah tayi ma Raihan da ya mutu kanta haka yarinyar da ba irin soyayyar da baiyi da ita ba, Allah yaso dai bai ta
a yin zina da ita ba duk da shi bai mata zargin zina amma yasan dai idan har ka taya latsa ta indai zaka bayar da iyayen ku
i to zata sallama maka wannan kenan.
Murmushi tayi tana kallon Rahina da take ta bala'i ita
aya tun da ta shigo take bala'i da masifa girgizata Raihana tayi tana cewa."Ukkty wai bakinki baya gajiya ne?tun da kika shigo kika surutu ai sai nayi ciwon kai."tsaki Rahina tayi tana cewa."Ukkty barni nayi fa
ana ai wannan cin mutuncine da wula
anci daga yin aure sai ayi maki kishiya ai laifinki ne sai da Abbie ya tambayeki yace idan baki so karda ayi kika ce ke kinji zaki iya bayan kin san waye Yaya Raihan ba mutunci ne dashi ba, dan Allah Ukkty dubi yanda kika koma daga yin aure sati
aya har kin zama haka ko baki fa
a kina cikin damuwa dubi idanuwanki yanda suka kumbure tsabar kuka ai wanna bayi ma kai adalci bane idan har zaki bi shawarata kije kice ma Abbie ke a raba auren baki iyawa na tabbata za'a raba auren ki barshi ya zauna da wanda yake so kema ki auri za
in ranki tunda kina da wanda kike so na sani kema kin sani Yaya Rulwan yana sonki har jinyar rasaki yayi shiyasa bai zo ma bikin ba da auren Yaya Raihan na ba
in ciki da takaici ba gwanma Yaya Rulwan ba?kije Katsina kuyi rayuwarki Momy Khadija (Rulwan shine babban
an Jummala da Umar Y Umar)bata da matsala itama tana bala'in sonki haba ga inda ake sonka sai ka zauna inda zaka sha wuya."Kallonta kawai take sai kuma ta girgiza kai tana cewa."Ukkty amma bakinki ya fara ciwo ko?wannan doguwar magana haka?Maiye dan Yaya Raihan zai yi aure Ukkty?Yana da gaskiya za
in ranshi fa zai aura yana da right din da zai
ara auro biyu bayan za
in ran nashi kuma wallahi ni Ukkty ko a jikina idan Yaya Raihan zai aure duka matan duniya idan anayi ba zan ta
a damuwa ba Ukkty."dan shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya tana mai dafa Rahina tana cigaba da cewa."Ukkty kiyi hakuri da maganar da zanyi karki manta sai da so ake kishi to ni kishin mai zanyi akan wanda bani so Ukkty?