Sashe 6
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Koda ta shiga cikin room din su ko kaya Raihana bata samu cirewa ba dan ba zata ma iya cirewar ba da
yal ta kashe fan da Ac din room din tana shigewa cikin devut ba abin da take sai rawar sanyi dan sosai zazza
i ya saukar mata ja mata kunnen da Raihan yayi tunda aka haifeta ba'a taba yi mata azaba irin ta ba,hawaye ne kawai suke zubowa daga cikin idonta ga ciwon kai mai tsananin zafi da take fama dashi, cikin kuka take."Allah ya isa." Abinda tace kenan tana mai cigaba da kukanta..har wajajen 2pm su Rahina basu shigo gida ba ita kuwa Raihana har ta fita haiyacinta ta jigata hannu ma bata iya
agawa tana jin kiran Sallah amma bata iya tashi balle har tayi sallar su Rahina sai after 4 suka shigo ko zama batayi ta kalli Ba'ba tana cewa."Ba'ba Ukkty tayi lunch kuwa?."Girgiza kai Ba'ba tayi tana cewa."Gaskiya a'a dan yanda aka jera kayan abincin haka suke ko shi ma Alhaji karami bai ci ba naga dai ya fita da trolly."kallon Ammie Rahina tayi sai ta numfasa tana cewa."Okay you can go."Tafiya Ba'ba tayi dan cigaba da kula da kuku wajen aikin dinner dan ita ma za'a ce tana yin komai dan kuwa shi Abbie ma baya cin abincin su kuku,Ammie da kanta ita da su Raihana suke mashi,kallon Ammie tayi tana cewa."Ko gajiyar exams ne?bari dai naje na gani ni wallahi Ammie rashin son cin abincin Ukkty yana bani mamaki har yanzun ba'a bar fama da ita ba wajen cin abinci."Murmushi Ammie tayi tana cewa."To ai haka zaki ta hakuri tun da kece babba bari na shiga na watsa ruwa sai na sauko karku tsaya jirana kinga mu munyi lunch a gidan Ramlah ki samu ita dai taci Please ban san yunwa ta kama man ita."Kwance Rahina ta tadda Raihana dan har tama fita a haiyacinta bata san mai shiga da fita da sauri Rahina ta isa bakin bed din tana cewa."Ukkty wakeup I'm back."zama tayi bakin gadon tana yaye devut din da Raihana ta lublu
e dashi tana cewa."Innalillahi wa'innalaihirajiun Ukkuty what's going on?."a rude tayi maganar tana tashi tsaye taja da baya cikin firgici da tashin hankali dan ganin yanda Raihana take rawar sanyi sai abun ya ba Rahina tsoro sosai dan da gudu ta fito daga room din tana nufar room din Ammie fa
awa kawai tayi dan ko sallama Rahina batayi ba haka ta shiga room,tsaye ta tadda Mrs president Hajia Jamila a bakin mirror bata kai da shiga wanka ba kamar yanda tace cike da tashin hankali Ammie ta kalleta tana cewa."Rahina lafiya?maike faruwa kika shigo haka ba ko sallama?."Kuka kawai Rahina ta fashe dashi tana cewa."Ammie Ukkty ta..girgizata Ammie tayi tana cewa."Dawo a cikin natsuwarki maike damun Raihana din?."Cewar Mrs president bata jira ansar Rahina ba tayi waje cikin sauri zuciyarta na dukan tara-tara haka ta hau strain din da room dinsu yake da yake babban parlon gidan Mr president
afar bene hudu ne shiyasa duk suke haduwa a parlo
aya kowa ta mainpolour zai hau ya kaika apartment dinka,ikon Allah ne kawai ya kai Ammie room dinsu Raihana tana shiga direct wajenta ta nufa cikin tashin hankali tayi kiran emergency a hospital din dake cikin villa a rude ta samu ta saka mata mini-hijab ko minti biyar ba'ayi ba sai ga nurses sun shigo har sama Rahina tayi masu iso sai kuka take cikin gaggawa aka daura Raihana a bedrest suka fita da ita suma kansu nurse din a cikin tashin hankali suke dan kuwa yanda Raihana take baka cewa zatayi labari dan zazza
in sosai ya bugeta ga kuma rawar sanyi da take yi sai ya wahalar da ita baki
aya.
*OKEKE POV*
Karfe
ayan rana su Mr president suka sauka a fadar Okeke tarba ta musamman suka samu daga wajen manyan fada har izuwa
ananu fada take masarautar Okeke ta
auki busa da jiniya anayin welcoming din Mr president Umar Fatah Umar nahiyata dan ya kwana biyu bai shigo okeke ba duk da shi ba bako bane a cikin masarautar Okeke dan bai shafe wata
aya ba tare da yaje yaga dan'uwansa amininsa Oba Umar Sanda Tahir,kamar yanda shima Oba Umar Sanda bai yin wata
aya bai je Abuja da tawagarshi ba dan ganin lafiyar aminin nashi dan rayuwa suke cikin so da kaunar juna inba labari aka baka ba ga wanda suka san tarihi to ba mai cewa su din ba jini daya bane ga wanda kuma suka san tarihinsu lokacin kurriciya ba mai cewa Umar Diga da cp Sanda sun yi yar ga maciji da juna wanda bama su zama inuwa
aya to daman haka rayuwa take komai mai juyawa ne soyayya na iya juyawa ta zama
iyayya haka
iyayya na iya juyawa ta zama soyayya shiyasa ake son rayuwa a dai taka a sannu...a babban apartment din Mr president Umar Fatah Umar da yake a cikin masarautar Okeke suka sauka wanda daman shi apartment din ajiye yake special saboda Mr president kamar yanda shima Mr president gidanshi na Abuja akwai special apartment na Oba Umar Sanda wanda ya gina masu iri
aya komai da komai sai na sauran yaranshi su Ubaidullahi Salisu Jibar Jibril suke kewaye dasu suma nasu iri
aya estate gudace da ake cema KATSINA ESTATE su suna zaune shi Mr president yana villa shi kuma Oba Umar Sanda yana Okeke yana gudanar da sarauta shiyasa su basu tare a estate din ba amman suna zuwa akai akai suda family nasu dan
ara ha
a kan yaransu..bayan sun yi wanka sun huta sun ci sun sha Mr president ya tashi yana cewa."Ubaidullahi."
agowa Ubaidu yayi cikin natsuwa yana cewa."Na'am Yaya."dan shiru Mr president yayi sai kuma ya numfasa yana furzar da naunauyen numfashi cikin nuna
acin ranshi yana cewa."Duk da nasan dai ba goyan bayan gaskiya zakayi ba dan tuni na lura da kai duk abinda Raihan zai yi a rayuwar nan dai-dai ne a wajenka soyayyar da kake nuna mashi ta rufe maka ido da baki
aya baka ganin duk wani laifi da zai aikata shiyasa yake duk isakanci da ya gadama saboda ka tsaya mashi,amma abinda ya aikata dazun kana ganin ya kyaunta."Maida kan shi
asa Ubaidu yayi dan bai ga wasa a fuskar Yayan nashi ba ya koma mashi ainahin Umar Diga na baya tabbas Raihan ya ja masu babban aiki ta
a yarlaile da yayi dan shi har ma tsoro yake ya gaya mashi Raihan din yana hanya a yanzun haka mota ya bugo dan zuwa Okeke wanann qaddara har ina?bayan sai da yaja ma Raihan kunne akan karda yayi ma Raihana komai dan shi tun a jiyan da Mr president yace Raihan ya kai Raihana school yasan daman za'a rina,ganin irin kallon da Mr president yake mashi yasa yayi gyaran murya yana cewa."Kayi hakuri Yaya,amma sai naga kafin a yanke hukunci a fara tambayar shin maiye ya saka ta kuka tunda bamu da hujjar Son ne yay... dakata dan Allah
anena."Mr president ya dakatar da Ubaidu yana mai
aga mashi hannu cikin fa
a ya fara cewa."Bincikar mai zan mashi bayan ni da kai duk musan waye Raihan,yarone mai taurin zuciya kasan yanda akayi ya kaita makarantar ne?late bayan tun a daren an gaya mashi time da zata shiga exams din karshe na ni nan Umar Fatah naje na tashe shi daga bacci ganin na kyaleshi yayi haka ko? shikenan nasan mai zanyi a bar maganar kawai."girgiza kai Ubaidu yayi yana cewa."A'a Yaya fushi ba naka bane kuma ba halinka bane yanke hukunci cikin fushi dan Allah ayi hakuri zan mashi fada nasan ba zai sake ba."Komai Mr president bai sake ce mashi ba,wayarshi tayi ring ganin Mrs president ce yasa ya dauka daman yana da niyar kiranka ranshi ne
ace akan abinda Raihan yayi ma Raihana ya tabbata kukan da Raihana take Raihan ne silar zubar hawayen nan ba wahalar exam ba kuma taya ranar da mutum yayi final exams ya gama degree baki
aya maimakon murna sai kuka ranar da yayi mashi idan ya dawo okeke zai sa a ha
a mata party amma Raihan ya bata komai zai yi maganin duk isakanci da yaron yake ta
ama dashi,bayan ya
auki wayar ya kauga a kunne tashi yayi zaune da kyau yana cewa."To ya jikin nata?."Jinjina kai yayi yana cewa."Alhmdulillahi Allah ya
ara mata lafiya darajar annabin rahama."da Amin ta ansa tana ajiye wayar kallon Ubaidu yayi yana cewa."Ba sai na maimaita ba nasan kaji da kunnenka Raihana tana hospital."Jinjina kai kawai Ubaidu yayi kafin yayi magana aka sanar da shigowar Oba Umar Sanda murmushi Mr president ya saki dan yayi missing din shi sosai tashi yayi sukayi hugging din juna cike da mutunta juna da nuna kewar ganin juna Mr president yace."Fatan duk na samaiku cikin aminci da koshin lafiya?."Zama Oba Umar yayi saman lafiyaiyar carpet din da ke baje a babban parlon da aka zagaye shi da kumbo yana cewa."Lfylau Alhmdulillahi ya kuma gajiyar zaman jirgi?."Alhmdulillahi Mr president yace sai kuma can Oba Umar ya numfasa yana cewa.
"Na kusa yin fushin da Raihan tunda ya dawo har ya kusa sati biyu bai zo ya gaisheni ba sai zafin kiran waya duk rana shi ke ringa kowa kirana gaisheni amma zuwa Okeke ta gagara wai ya shiga busy kana ta aikenshi katsina wajen duba aikin asibiti."Jinjina kai Mr president yayi yana cewa."To ai tsakaninku ne yaron da yace ma duka nan zai dawo da zama nace ya dace ai shiru banga ya ha
a kaya ba,ni ba ma wannan ba wata magana ce mai muhimmanci na taho da ita rabu da maganar Raihan."Gyara zama Oba yayi yana cewa."To shikenan a fara maganar mai muhimmancin amma ai ba'a rabuwa da maganar Raihan kuwa."Jinjina kai Mr president yayi yana gyara zamanshi da kyau ya kalli Oba yana cewa."Daman maganar Raihan din dai ce Abokina."Cikin son jin lafiya mai ya faru Oba yace."To Allah yasa dai lafiya nasanka da zuciya ko dai wani abu yayi ne?