← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 145

Sashe 55

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Ta ko ina gidan kamshi yake tun daga kasa har sama kamshi ne yake tashi mai sanyin dadi da kuma saka zuciya natsuwa dan da ka shigo dolenka ka lumshe ido ka kuma bu
e kofofin hancinka dan sha
ar kamshin yanda ya dace dan har kasan zuciya kamshin yake shiga,fitowa tayi daga kitchen da babann foodflask ta jera tana
ara gyara dinning din sauke numfashi tayi ganin komai yayi mata yanda take so sannan tazo parlo tana daukar remote ta chanza channel daga porn din da Alaja take kallo zuwa wani channel da ta nemo dakyal wanda ake karatun Alkur'ani mai girma a hankali karatun yake fita yana saka natsuwa,kallon Alaja tayi da saukowa Kenan kasan hannunta ri
e da carbaha tasha zubuleliyar hijab har
asa sai
ata fuska take murmushi Malika tayi tana cewa."Nasan da takura sosai zumbula wanann abun duk karfin Ac ba zai ratsa maka yanda kake so ba,amma kiyi hakuri Alaja na dan lokaci ne."Zama Alaja tayi tana cewa."Wannan Usman din ya godema Allah da ya shigo gonarmu shekaru sun cin man da ace ya shigo lokacin da nike Alaja ta da sai ya gane amma duk da haka nasan ban yi maki trening a banza ba,amma wanann ai rayuwar takura ce rabon da na saka hijab a jikina har na manta shekarun ai da yawa."komai Malika bata ce ba sai ma kallon Alaja da tayi tana cewa."Ya iso ki hau sama kafin mun shigo karda ya shigo ya ganni."Gya
a kai tayi tana komawa daman tabarta ta manta a parlon ta sauko dauka...A hankali take tafiyar kanta
asa tana wasa da zabbinan yatsunta tana dan murmushi kadan a haka ta iso wajen shi dan du
awa tayi ka
an tana cewa."Assalamu alaikum!sannu da zuwa yallabai."Murmushi ya sakar mata mai sauti har ya
ara fiddo da ainihin kyaunshi yana cewa."Amin'walaikumus Salam ya Noor."Rufe fuskarta tayi tana murmushi ta maida ta
asa tana mai cewa."Bissimillah."Dan matsawa gefe tayi ya shigo yana gaba tana baya suna magana a hankali dan bai yarda shi mace na gaba yana bin bayanta ba yace hakan babu kyau addini bai koya haka ba,sai da suka zo bakin parlo ya tsaya bai shiga ba sai ita da ta shiga tana mashi iso ya shigo da sallama a bakinshi ansawa tayi tana sake yi mashi sannu da zuwa zama yayi kasa saman carpet yana ansawa fuskarshi sake tashi tayi tana kawo mashi ruwa mai sanyi da flask din abinci sai drink ruwa ya sha yana kallon inda take zaune can
arshen carpet ta samu ta zauna dan tabar distance sosai a tsakaninsu murmushi ya saki yana mai gode ma Allah da ya ha
a shi da *ZA
IN RANSHI* shekaru masu yawa ya dauka yana neman kamilar mace mai ilimi da natsuwa bai samu ba sai gashi Allah ya ha
a shi da Malika ba tare da yayi tsammani ba dan har ya fidda rai da zai samu mace irin wanda yake mafarkin samu, murmushi ya sakar mata yana cewa."Momy fa?".ba tare da ta kalleshi ba tace."Bari naje na kirata tana sama."Jinjina kai kawai yayi yana mai maida hankali kan karatun da ake a tv din yana bi,ganin Malika ta sauko da Alaja yasa Usman ya mi
e da sauri yana maida kanshi
asa har sai da Alaja ta zauna saman kujera sannan ya duka yana gaisheta cikin ladabi da biyayya ansawa tayi tana tambayar shi mutunen gida sosai ta saka mashi albarka da yi masu addu'a suka shafa ta tashi ta koma saman bayan ta tafi abinci Malika ta zuba mashi ta bashi waje dan ka
an yaci shima dan karda tace ma bai ci ba saboda baya jin yunwa...dawowa tayi ta zauna can nesa kamar yanda tayi daga farko sallama yayi mata yana gyara zamanshi cikin natsuwa ya kira sunanta,ansa sallamar tayi tana
ara maida kanta
asa numfasawa Usman yayi yana fara cewa."Kamar yanda na gaya maki Malika ina sonki kuma ni ba wasa nazo ba duk da ba kiyi kalar da zakiyi wasa din ba,amma inason idan har nayi maki to ki bani dama next step na turo iyayena su kawo ku
i a saka mana ranar aurenmu." Dan shiru yayi yana mai sauke numfashi yana cigaba da cewa."Sai dai Malika akwai wani abu guda da ban samu na gaya maki ba,kuma ba shafa'a nayi ba! a'a inason idan zan gaya maki ya zama ina kusa dake ba ta waya ba dan magana mai mahimmanci tafi
arfin ace za'ayi ta a waya."Jinjina kai Malika tayi tana cewa."Hakane kuma kowace magana ce wannan ina fatan ta kasance alkhari ne a garemu."Jinjina kai yayi yana cewa."Kwarai kuwa alkhari ce dan ba za'a kirata da sheri ba sai dai alkharin."Dan jim Usman yayi yana saka ta ina zai fara?samun kanshi yayi da
asa gaya mata maganar daurewa yayi yana mai cewa...
_Hmmm!kara da kayashi
aukar marar sani!Rashin sani yafi dare duhu!
Chapter 55 · 0% Book details