Sashe 92
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Kuka take sosai kamar wata
aramar yarinya dan baki
aya fuskarta duk ta kumbura tsabar kukan da take,wayarta ta dauka tana danna ma Rahina waya bugu
aya Rahina ta
auka tana cewa."Ukktyna yanzu nike son daman kiranki."Kukan da Rahina taji Raihana tanayi yasa jikinta yayi sanyi ganin irin kallon da Ammie take mata yasa ta kashe wayar tana sakin murmushi tana cewa."Ukkty na gaisheki ta kira taji na isa lafiya."kallon tuhuma Ammie take mata dan ita bata yarda da maganar Rahina ba dan taga yanda yanayin ya sauya da irin kallon da Rahina tayi mata tana kashe waya?anya kuwa Raihana bata cikin matsala a gidan Raihan?to ai idan har Raihan yazo gida kullum cikin nuna mata lafiya lau suke harda ita Raihana da kullum sai sunyi waya kuma ba ranar banza da bata tambayar ya yanayin zaman nasu yake da Raihan sai tace ai lafiya suna zaune lafiya, tashi Rahina tayi tana cewa."Ammie zan shiga nayi wanka kinga a gajiye nike."again komai Ammie bata ce Rahina ba sai dai kallon da take bin ta da shi,itama Rahina tasha jinin jikinta ka
an amma tayi kokarin nuna ma Ammie lafiya fa ba wata matsala sannan ta haye ta shige dakinsu rufe dakin tayi tana zama saman sofa cike da damuwa ta danna ma Raihana kira,hawaye ne suka zubo ma Rahina tana cewa."Ukkty dan Allah kiyi shiru kibar kuka ki gaya man maike faruwa,ko dukanki yayi dawowarshi?."Girgiza kai Raihana tayi kamar tana gaban Rahina ta fara cewa."Ukkty na gaji hakurina yazo karshe nayi iyakar biyayyar da zanyi na gaji I'm very tired."Daga kai Rahina tayi tana cewa."To naji Ukkty daina kuka ai Kinyi kokari gaya man mai faruwa ba dai mugun duka yayi maki ba ko?kin san Yaya Raihan bai da tausayi da imani."Sauke ajiyar zuciyar kuka Raihana tayi tana gaya ma Rahina duk abinda ya faru! shiru tayi tana mai
ara rushe ma Rahina da kuka tana cewa."Da wannan cin mutuncin da zagin da yayi man a gaban
azamar matarshi dama dukana yayi Ukkty dan haka nidai kije Okeke kuyi magna da Oba ki nemo man excuse din divorce a wajen Yaya Raihan daman you know I don't love him and I don't want to see his face pls Ukktyna help me help your beloved sister."Kuka kawai Rahina ta fashe dashi tana cewa."Sannu Ukkty kinyi matu
ar ko
ari na zama dashi over a year's baki ta
a gaya ma kowa ga abinda yayi maki ba,kina dai rayuwa kawai a cikin
unci ba wanda ya sani kina kwana kika kuka saboda kawai farincikin iyayenmu kin za
i zama a duk masifar da kike ciki dan kawai su Abbie idan har kince kin gaji ya sake ki it's good bcox you try your best dan ki zauna dashi kiyi biyayya ga parental choice din ki but bakomai zanje Okeke a gobe ma zamuyi magana da Oba sai ya saka ya sake ki ina bayanki."Jinjina kai Raihana tayi tana cewa."Wallahi Ukkty i accepted my fate and I want to life with my parent choice over of my life,but I tired to all habit of Yaya Raihan and I can't tolerate any Yaya Raihan nonsense,bana son na fara rama abinda yake man she is my big brother hakan rashin kunya ne Ukkty ki gaya ma Oba ki kuma nuna mashi halin da muke ciki ki nuna mashi na gaji ne sosai."Hakuri Rahina ta
ara bata tana kuma nuna mata zata je Okeke daman yau tayi niyar zuwa sai kuma ta fasa tazo gidanta amma zata je Okeke kuma zasuyi magana da Oba za'a raba auren komai yazo
arshe sai da ta tabbatar da Raihana tabar kuka sannan ta kashe wayar,tana tashi zata shiga wanka tsaye taga Ammie ta ha
e hannu tana Kallonta idonta cike da hawaye
Tsaye tayi tana kallon Ammie baya tayi zata fara magana Ammie ta
aga mata hannu tana cewa."Ina bayanku Rahina."hawayen ba
incikin Ammie ta goge da suka zubo mata tana cewa."ina ba
in cikin bakar rayuwar da Raihan ya saka Raihana a cikin,ina jin inama ban haifi Raih..Stop it please Ammie."Share mata hawayen Rahina take tana cewa."Karki ce kinyi nadamar haihuwar Yaya Raihan dan Allah kuyi mashi uzuri kuma kuyi accepted favor dinshi I know bai kyauta ba amma qaddara ce haka kuma Allah ya
addara sai anyi aure daman tun first su duka basu san auren nan kuma Ammie i try to tell you but kika nuna auren shi ne best solution da zasu samu jituwa bayan me and you mun san waye Yaya Raihan mun san bak'ar zuciyarsa munsan baya so tunda har yace baya so,ni babban abinda yafi yi man zafi yanda poor matarshi ta raina Raihana komai yake ma Raihana ita take sashi."Haba Rahina karki zama mai son kanki da dan'uwanki mana matarshi din banza da zata saka Raihan abu bai yi niya ba?anya kuwa kinsan Raihan kamar yanda kike fadi?kin san bata isa ba kawai bai so kuma tunda har bai so kuma mu iyayenshi bamu isa da shi ba shikenan zai saki Raihana ya zauna da za
in ranshi amma ki sani duk randa Raihan ya saki Raihana babu ni babu shi har abada wallahi na yafeshi na barma Daulah shi koda shi
aya ne na haifa yanda yake son nuna ma duniya mu iyayenshi bamu isa da shi ba yake ko
arin kunyata mu bakomai."hakuri Rahina ta ba Mrs president Hajia Jamila sannan kuma tace karda ta gaya ma Abbie halin da ake ciki tasan Abbie da zuciya zata je Okeke suyi magana da Oba ta tabbata Oba ba zai yarda a kashe auren ba amma tabbas zai yi ma Yaya Raihan fa
a kuma tasan yana jin fa
an Oba daga haka Mrs president ta fita dakin zuciyarta ba dadi itama Rahina wanka ta shiga dan a gajiye take ga kuma ciwon kan da damuwa ta sakar mata.
*BAYAN SATI
AYA*
Shakuwa ta fara shiga a tsakanin Umaima da Malika dan yanzu tana sakar ma Malika fuska suna fira sosai duk da rabin firar dai tarihin annabawane yanda sukayi rayuwarsu da kuma fadi tashin da sukayi wasu har kuka Umaima take tana
ara jin tsoron Allah yana shigar mata zuciya tana
ara son addininta wato musulunci,ita Malika hakan da take mata ya
ara mata mutunci da
ima a idon Umaima dan tare suke girki suna
ara koya ma juna dan ma Umaim tafi Malika iya girki,sai dai Malika bata sani ba
ara ma Umaima jin tsoron Allah take a zuciya da kuma
yamar duk wani abu da zatayi ya zama zunubi tana
ara saka Umaima taji
yamar rayuwar da tayi a baya kafin tayi aure tana jin inama zata maido hannun agogo baya da ta goge duk wannan abun da tayi,tayi rayuwa mai kyau irin ta Addinin musulunci...sanye Malika take cikin dogon wando jeans mai fadi ka
an sai riga ce maikyau ta saka mai dogon hannu sosai tayi kyau dan zama tayi ta tsara kwalliya mai kyau yanda Umaima zata yaba taji ta fara sonta,bata fiddo gashi ba saboda bata da gashi hula kawai ta saka ta sauko kasa cike da farinciki a fuskarta dan tana jindadin yanda plan dinta yake tafiya yanda take so ba tare da samun duk wata matsala ba,daman babban fatanta ta sakama Umaima sonta da kaunarta kuma ta fara ganin haske a lamarin,zama tayi tana danna waya da yake ita Malika Usman bai anshe wayarta ba sai kuma yayi mata warning akan karda ta sake taba Umaima waya idan ta tambayeta kuma ya bincika wayar Malika sosai babu wasu TikTok da Instagram a ciki daman yasan ba za'a samu ba dan ko facebook babu whtspp ne kawai shima ba kullum take hawa ba dan tace ita bata ga amfanin su ba ita amfanin waya a wajenta a kirata kawai ta dauka, tace da ta ta
ata lokaci wajen kallon wasu TikTok da Instagram gwanma tayi karatun Alkur'ani mai girma ta samu lada ko kuma tayi ma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama salati ta samu lada...fitowa Umaima tayi cikin three-quarter da halfvest sai daure gashinta tayi ta baza bayanta tana fitowa fuskarta dauke da murmushi Umaima tana cewa."Ayyah sorry Amarya na barki kina jirana ko?"Tashi Malika tayi tana sakin murmushi tana cewa."Masha Allah Umaima ke mai kyau ce ki gode ma Allah da yayo ki mai kyau ga gashi nidai na da
e banga mai kyau kamarki ba ko a India kuwa."Kallonta Umaima tayi sai kuma tayi dariya tana cewa.'baki da dama wallahi Malika ina kyau anan?ai kyau sai wajenki gaki kuma Amarya ba."Sauke nunfashi Malika tayi idanunta tsaye kur a saman nonon Umaima da samansu yake waje tana cewa."Umaima kenan ba zaki gane bane kawai amma idan har nayi kyaunki ai ba kowa zan kalla ba."Gaba Umaima tayi tana cewa."Kedai baki gajiya idan har na biye maki sai mu kwana kina cewa ina da kyau bayan kema kina da naki kyaun Masha Allah muje muyi dinner kadda Yaya Usman yazo yaga ba'a yi komai ba kuma yayi fa
a."Kasa motsi Malika tayi sai kallon duwawun Umaima da take da take joyawa tana tafiya,Malika lumshe ido tayi tana bu
ewa dan gani take kamar da gayya Umaima take mata kwalele komai na Umaima tayi yi mata kyau yake, tana son shigar Umaima koda na atamfa ne kyaunta fisgarta take taji kamar ta shige jikinta,bin bayan Umaima tayi kitchen tana cewa."To ranki shi da
e mai za'a yi?kin san gefe zaki koma ni zanyi komai ba zaki
ata wannan kwaliyar ba yana da kyau Jarumina ya dawo ya gani ya bada tukuici dan wannan wankan sai an biya ba za'a wanke shi a banza ba.'Girgiza kai Umaima tayi tana cewa."Kai!Malika Kedai baki gajiya da tsokana."Daga haka bata sake cewa komai ba ta cigaba da abinda yake gabanta itama Malika cigaba tayi da wani abun tana bata labarin ban dariya, wani tayi dariya wani kuma tayi murmushi gama komai suka yi Umaima na cewa."Kin iya bada labari ina jin da
in zama dake sosai gaskiya."tana gama fa
in haka ta kwashi flask din tayi waje da shi tsallaken da
i Malika tayi Umaima ta yabeta jinjina ma kanta tayi tana cewa."Good work Malika."daga haka ta kwaso jug din juices din da suka yi ta kawo tana kallon Umaima da take chanza channel tana cewa."Yanzun wannan gayun wanke shi za'ayi tunda an shiga kitchen ko? gashi kuma yayi maki kyau sosai?" Gya
a kai Umaima tayi tana cewa."Uhmm!kin san dan zan shiga kitchen na saka kayan ai,saboda Yaya Usman baya so ina saka english wears yana iya yin fa
a idan ya shigo sai yace ba kyau."Girgiza kai Malika tayi tana cewa."Eh ba kyau idan zaki fita a haka waje ba ko kuma wani namiji ya ganki haka duk ba kyau amma ba laifi dan Kinyi irin wannan shigar ai a gidan mijinki ne."Ta
e baki tayi tana cewa."Ai Yaya Usman shi baya so,kinji ma ya dawo dan naji tsayuwar motarshi bari na shige karda yayi fada."daga haka ta fa
a room dinta tabar Malika tsaye tana kallon kofa baki bu
e hanci bu
e,ji take kamar tabita a room din tayi mata wanka ta shiryata ta shayar da ita madarar dadi amma sannu da sannu zata cimma burinta ne tunda har sun fara zama kawaye daga kawaye zasu zama masoya dan tana da big opportunity da zasu sha soyyayarsu ba tare da Usman ya sani ba tunda baya zaman gida yana office bai dawo sai after four kafin ya farga tayi nisa a cikin zuciyar Umaima yanda ba zai ta
a iya fiddota ba tayi mashi nisa yana ji yana gani zata zama matarta shi kuma ya rasata dan tana ankare da ba jituwa ma suke ba duk da shi Usman din bai son ta gane hakan Kallonshi kawai take ne.