← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 145

Sashe 66

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Wata uwar dariya sukayi a tare suna tafa hannu har da shewa Haulat tayi tana cewa."Shigiya kawata kina gaya man,wallahi kawata koda dama ba sauki gareki ba Kawata na
ara kiyayarki."Drink Daulah ta dauka tasha tana cewa."Nifa ce Kawata har kin manta wacece Daulah Abubakar ai wallahi taga ka
an so nike ma ayi kwana biyu na
ara ja mata wani sabon sherin da zai sake sa shegiya kamun kunne har sai ta ha
a nata'i'nata tabar gidan,ban ta
a ganin yar naci marar zuciya irin yarinyar ba idan na Kunno shi karki so kiji yanda yake mata wula
ancin duniya amma mai wai ita ta saudaurka da farincikinta indai iyayenta zasuyi farinciki kiji yar'wahala."Dariya Haulat tayi tana cewa."Yar wahalar gaske karya take son Raihan din take shiyasa take sanye duk wula
ancin da yake mata gani take watarana zai sota ko kuma wani ba
in tsafin tasa ayi mata wanda zata mallake zuciyarshi ta
arar da gwamnatinki."Wata uwar ashariya Daulah ta gunduma tana cewa."Ai ko uwar-uwarta ba'a haifa ba balle ita dan wallahi duk tsafinta nawa yafi nata ai Raihan yana a saman tafin hannuna sai yanda nace sai yanda nayi dashi amma banga macen da ta isa ta fiddani a wannan daular arzikin ba,ko ita fitar da ita zanyi."Cikin serious Haulat take cewa."Ba zan fasa gaya maki ki iya bakinki ba Daulah kibar za
ewa irin haka na fahimci baki binciki wacece Raihana ba ko?to yar dangin tsafi ce gaba da baya kakanta wanda ya haifi uwarta tsohon gwamnan Katsinane Alhaji Tahir babban matsafi ne sannan kuma kakarta wanda ta haifi uwarta yar asalin
asar Mali ce a cikin masarautar Mali aka aurota waye bai san ana tsafi a cikin masarautar Mali ba Kawata?ko baki ta
a karanta littafin RANA DUBU bawanda Sis Jameey tayi?to idan baki karanta ba ki karanta nan zaki ji maiye masarautar Mali da irin ba
in tsafin da ake a masarautar kuma karshe Alhaji Tasan wanda yafi kowa ku
i shine fa ya haifi ubanta wato Cp Umar Sanda garin Okeke kenan fa ubanta kuma shine Oba na okeke na yanzu to idan har zaki tashi tsaye ki fitar da ita to idan kuma zaki iya tafiyar mahauniya ki
i fiddo ku
in da za'a yi maki aiki sha yanzun magani yanzu to ba ruwana kinaji kina gani zatayi waje road dake dan wallahi tsafinsu yafi naki."
Tashi Daulah tayi tana zagaye bedroom din hankalinta duk ya tashi saboda tarihin wacece Raihana da Haulat ta bata tabbas koda ace Raihanace dodon tsafin nasu baki
aya wallahi sai ta fitar da ita daga gidan,ba zata ta
a barinta ba dan ita
aya take bu
atar yin rayuwa da Raihan ba zata ta
a barin wata mace ta shiga tsakanin ta da Raihan ba,cikin damuwa take kallon Haulat tana cewa."Idan har ta
amarsu sanmako to ni a hanya na kwana Haulat dan wallahi ba wanda ya isa ya fiddani da ga gidan nan ina son yau din nan karda ki wuce gobe kije wajen boka ayi yanda za'ayi ya ka
aman Raihana dawa tabi duniya ta haukace yanda duk tsafinsu ba zasu ta
a gano inda take ba ban san wai ya saketa ta zauna gida ai watarana zasu maida auren amma idan akayi mata kurciya tabi duniya su kuma a shefe masu ita a zukatansu,su manta da an ta
a yin wata mai suna Raihana ba a rayuwa shima a Raihan din a
ara mashi cutar sona a zuciyarshi ya zama kamar yaron da na haifa da cikina idan na gista mashi kara nace karda ya
etarashi yace to ya zamana komai nace yayi koda cewa nayi ya shiga wuta zai shiga ba tare da ya ko kalleni ba balle har yayi tunanin yin gardama dani Haulat ban damu da uwarsa ko yar'uwarsa su soni ba a'a ina son ba
incikin hakan ya kashe uwarsa tana ji tana gani
anta baijin maganarta sai tawa inason idan har tana son magana dashi sai dai ta gaya man ni na gaya mashi yaji yayi, shi kuma ubansa ba
incikin
acewar Raihana yayi ajalinshi kinga kenan dukiyarsa duka zata dawo
ashin kulawar Raihan Kinga sunan tana hannun Raihan amma tana a hanuna sai yanda nayi inason ayi aikin nan ko sati
aya karda a
auka zan turo maki 30M kisa mai kiyi aikin zan baki ku
in sallamarki daga baya ke koda 30M tayi ma boka ka
an ki kirani waya zan
ara ko nawa ne bu
ata dai na kora jakkar yarinyar nan duniya Haulat."Tasowa Haulat tayi tana dafata tana cewa."Idan har kuwa kika yi haka to kin samarma kanki masalaha kuma zaki rayu a cikin dukiya ba maimaki shamaki,amma idan har kikace wai zaki bar Raihana wahalar Raihan zata fiddata to saidai ko ke ki fita ki bar mata gidan balle ma ita da Allah yayi ma baiwar kyau ai da kyaunta kawai zasuyi aiki ya gigice ya watsar dake karshe ma ya sakeki baki
aya ba'a fata."Cikin gamsuwa Daulah take cewa."Ai ba zanyi sanya ba kedai ai kin san yanda nayi har ma auri Raihan to a lokacin ku
ina basu kai haka ba nayi
arinsu har na samaishi balle yanzu da nace ku
i ake saka man su account dan haka nida ita wallahi muga wanda zai fidda wani gobe da safe ki tafi yanzu nan zan maki transfer ba ma sai gobe ba dan haka ko nawa ne zan kashe Haulat..kallonta Haulat take tana jindadi a ranta dan daman plan din da ta ha
a kenan a zuciyarta yanda zata ci ku
in Daulah dan ta tabbata idan har ba ta haka ba ba zata ta
a cin ku
in Daulah ba dan ba kirki gareta ba,zata yi mata aikin da ta saka ta amma
aya bayan
aya zata dinga kai bu
atun Daulah a wajen boka ita kuma a sannu a hankali taga taba bilion biyar haka baya sai ta
etare tabar kasar baki
aya taje turai ta samu
ananan yara matasa tana biyansu taci duniyarta da tsinke dan ita ba zata yi wani aure ba duk wahala ne da zaunar da mace waje
aya gwanma idan ta samu wannan ta samu wannan ta holewarta da hujja kuma ba zata bar Daulah a haka ba itama dole tasa ayi mata aiki kan Daulah idan ta bukaci ku
i ko nawa ne a wajen ta bata ba tare da gardama ba zata bata dan ba zatayi wahalar banza ba,ta da
e a gidan Daulah bata bar gidan ba sai da marece yayi sannan ta tafi bayan Daulah ta sakar mata ku
in da tace ta kuma bata kaya masu kyau da tsada.
Chapter 66 · 0% Book details