Sashe 13
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon Umma Usman yayi yana cewa."Dan Allah Umma kiyi hakuri kiyi man rai amma maganar gaskiya ba zan iya auren Umaima ba."tafawa hannu Umma tayi tana salatin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama tana kallon Usman da kyau tana cewa."Yanzun Usman fissabillilahi so kake ka zubar man da
ima da mutunci a idon iyayenka ko?so kake ace nice na hanaka auren Umaima ko?to wai maiye aibun Umaima da har zaka ce kai ba zaka aureta ba karka manta yar'uwarka ce fa."Kallon Umma yayi yana cewa."To Umma dan kawai tana yar'uwata sai na aure ta Umma?idan su basu damu da goben yaran da nike da rabon haihuwa ba ai nasa ke kin damu da gobensu ko Umma?dan kawai mahaifina bai raye sai a aura man yar kwalta yar bariki yar'iska to wallahi ni ba zan yarda ba gaskiyar magana."Tashi tsaye Umma tayi tana wanka ma Usman mari
ara wanka mashi wani marin marin tayi tana cewa."Ashe baka da hankali baka da kunya ban sani ba Usman har kake kallon kwayar idona kana gaya man maganganu irin haka Usman?har lalacewar tawa ta kai haka?ina ce da ubanka da uban Umaima nono
aya suka sha amma kake bu
e baki kana kiran jininka da sunan yar-kwalta Usman,dan kawai baka santa sai ka fara bin ta da sharrin irin wannan."dafe fuska Usman yayi sai ga hawaye sun zubo ma Usman a fuska dan tunda yake a rayuwarsa Ummarshi bata ta
a ko dungurinshi ba sai a kan Umaima share hawayen yayi yana cewa."Umma kiyi hakuri amma idan har gaskiya tazo to a fadeta komai rashin dadinta haka masoyinmu Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya koya mana,Umma kema kin san wacece Umaima yarinyar da ke saka dan-gyale surar jikinta a fili ta fita kuma Momynta na gani bata hanata balle Dad,kuma Umma wani club ne Umaima bata zuwa a cikin garin Abuja inace kwanaki Abba sai da yaji har gidansu ya takata akan hakan banda shayeshaye ga kuma bin ma...ya isa haka Usman tun ban
ata maka rai ba ka rufan baki wallahi Usman."Umma ta dakatar da Usman cikin fushi da nuna
acin rai cigaba da cewa tayi."Sannu malam nace sannu da kake cewa tana bin maza ka ta
a kamata da wani namiji tana zina Usman?ko dan karda ta zama yar'iska a wajenka sai taki saka gyale Usman? shikenan kawai ita mace bata da ikon saka gyale ta fita sai a fassarata Usman ai zato zunubi ne koda kuwa ya kasance gaskiya ko?kana da sani kana take sani yar'uwar taka Mahaifinka bai koya maka
in zumunci ba."Kallon Umma yayi sai kuma ya furzar da naunauyen numfashi yana cewa."Umma yanzun ya kike son yi?".Zama tayi tana cewa."So nike ka yarda da bu
atar iyayenka wato ka yarda da aurenka da Umaima shi nike bu
ata a wajenka Usman."shiru Usman yayi yana kallon Umma yana mamakin yanda Umma ta rufe ido take son wannan auren,bayan idan har aka duba gaskiya da gaskiya Umaima ba sa'ar aurenshi baice dan shi bai *Dandi* kuma bai shayeshaye bai ko
aya daga ciki tunda yake bai taba ko kama hannun macen da ba maharamarshi ba amma kuma ake son aura mashi yar Dandi ikon Allah kallon Umma tayi yana cewa."To Umma idan har haka kike so shikenan Allah ya tabbatar mana da alkhari,idan har aurena da Umaima zai saki cikin farinciki zan aureta Umma."Murmushi Umma tayi tana cewa."Allah yayi maka albarka in shaa Allah ba zakayi da nasanin jahadin da zaka yi ba Usman Allah yasa ka gama da duniya lafiya."Murmushi kawai Usman yayi yana cewa Amin amma shi yana mamaki wato itama Umma tasan duk abinda ya lissafa halin Umaima ne amma ta rufe ido har sai da ya yarda da aurenta wai jahadi rayuwar aure da sauran wasu gardawa wai shi Usman da qaddarar da ya hadu da ita kenan dan kawai mahaifin Umaima ya kasance wanda yafi kowa ku
i a family shiyasa har akayi mashi haka dan kawai shine ya taimaka mashi yayi karatu har aikin da yake yi a NNPC shine ya sama mai shiyasa Umma ta matsa akan bukakarsu dan kawai ta saka masu da Alkhari ji yayi zaman parlon ya fice mashi a rai ya tashi ya bar parlon yana jin ba dadi yana jin duniyar tayi mashi zafi ina ma ina ma haka yake ji idan ya tuna wai shi Usman za'a yi ma dole hawaye kawai yaji sun zubo mashi da ya tuno da mahaifinsa dan yasan da ace yana raye ba zai ta
a barin ayi auren ba dan shi Babanshi yana son a dunga fita hakkin kowa.
*12:30AM*
Babban club ne wanda ya ansa sunansa club irin na yaran manya masu fa
a aji a kasar baki
aya sai rawa ake ga giyoyi da wasunsu ke korawa da ita sai rungume rungume suke maza da mata haka ma matan da mata suna ya shafa juna da rungumar juna rawa kawai kowa yake...wata black beauty nagani ta fito daga wani room cikin fushi da
acin rai dan kallo
aya zaka yi mata kasan ranta a
ace yake ba ma sai an gaya maka ba bayanta wani handsome ya biyo da sauri yana gyara wandon shi yana cewa."Beb Beb."waigowa wanda yake kira da Beb din batayi ba shan gabanta yayi yana maraice fuska yana cewa."Haba Umaima ya zakiyi man haka?kin san inasanki fa."Tsayawa wanda ya kira da Umaima tayi saboda tsayawa gabanta da yayi wani kallo tayi mashi daga sama har kasa cikin class da jin kai da kuma gadara da kyau da Allah ya bata ta watsa mashi dara-daren idanunta tana cewa."Ash matsa ka bani hanya."Babu ko alamar wasa a fuskarta wajen yi ma Ash magana, ha
e hannaye waje
aya Ash yayi yana cewa."Beb karda kiyi man haka na tuba dan Allah kiyi hakuri i really love you kema kin san da haka I can't do without you." Tsaki tayi ba tare da tace mashi komai ba,wani tafi aka fara yi fabfabfabrafraf haka ake tafin har wanda ke tafin ya iso a gaban Ash wani irin kallo yayi mashi sai kuma ya saki murmushi yana kallon Umaima maida Kallonshi yayi akan Ash yana cewa."Marar zuciya ana cewa ba'a sonka kana nacewa ai duk wajen nan ko wane guy dake wajen nan yasan ba wanda ya dace ya zama Babyn Umaima sai ni amma da yake kuna da kunnen
ashi da neman wuce waje da kutsa kai sai kuje inda aka fi karfinku."Nuna gayen da yatsa Ash yayi yana cewa."Ka fita harkata Kb nafi karfinka kai ka sani kuma son Umaima yanzun na fara inka isa ka nuna man isar taka na tama kalleka balle har ta kulaka kamar yanda ni take kulani mana."Haka ai kace ko?"ko tsayawa jin takansu Umaima batayi ba ta barsu ta shige kawai filin rawa ta fara rawa duk da kuwa ranta a
ace yake amma ba abinda zatayi taji farinciki a yanzun sama da tayi rawar aikuwa kallo ya koma sama dan shigar Umaima a filin rawa da yanda ta fara rawa dan Umaima ba daga baya ba wajen sura da komai ga komai take a cikin aji da class take yinshi take mazan wajen harda wasu matan ma suka fara yi mata
arin ku
i suna ko
a mata kai ko su Ash masu neman bada iska akanta komawa sukayi baza mata ku
i ko wane sai ya balle raper din dubu yana watsama Umaima.
One hour Umaima tayi tana rawa kuma ba wasu kayan arziki bane a jikinta dogon wando ne jean sai riga wanda da
yal ta rufe cibiyarta ko hula babu a kanta da yake Umaima tana da gashi sosai kitso ne guda hudu manya a kanta jelar kitso har saman bayanta sosai kitson yayi mata kyau wanda wasu matan ma da
arin gashi ake masu irin shi amma ita gashin ta ne babu
ari ko
aya a kan, fitowa tayi tana samun waje ta zauna sai murmushi take dan kuwa har ta manta da
acin ran da Ash ya saka mata balle kuma wani Kb daman wajen sun sani idan har ta gama rawa akwai wani whisper da shi kadai yake kawo mata abun korawa ta ansa tasha bayan shi bata ansar na wajen kowa,kawo mata yayi ansa tayi tana murmushi tana cewa."Thank you Moses."Murmushi yayi yana cewa."Big Hajiya." Da yake haka yake ce mata bayan ta gama handbag din gefenta ta dauka ta dauko repers din dubu guda biyu ta mi
a ma Moses ta nufi hanyar fita da sauri Ash ya tare ta yana cewa."I beg Beb karda kiyi man haka mana."Cikin takaici da
acin rai ta
ago tana wanke Ash da wani lafiyaiyen marin da sai da wajen duka ya ansa kuma hankalin kowa ya dawo kansu cikin masifar da bata san ma tana da ita ba ta nuna shi da yatsa tana cewa."Ka sake tarar gabana next time sai nayi maka wanda yafi
wannan pool."gaba tayi tabar Ash ri
e da hannu a fuska a hankali ya fara bin guys din dake tsaye a wajen suna jiran suga mai zai yi kasa ko motsi yayi dan kunya ce ta rufe shi ace kamar shi Ash wata mace zata daga hannu ta mareshi a cikin mutane tabbas Umaima ta tabka babban kuskure a rayuwarta marinshi da tayi kuma sai yayi maganinta ba zai barta ba dan bata marin banza ba.