← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 145

Sashe 23

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Light purple skin tight ne jikinta sai wata riga figiya marar hannuwa robbber ce jacket ta
aura a sama saboda yau ta tashi da jin sanyi kadan shysa ya daura jacket din akan kayan duk da jacket din ba doguwa bace mini ce itama purple kwaliya tayi heaving space ta dauka ta
aura tana mai daukar post dinta sai waya
aya kawai ta dauka tana fitowa parlo cikin tafiyarta mai daukar hankali dan a natse Umaima take tafiya bama ta iya sauri ba idan har akace tayi sauri faduwa take sai dai tayi gudu amma sauri bata iya ba, kitchen ta le
a Hajia Sumayya tana girkin dare masu aiki na tayata kallon Mom tayi tana cewa."Mom zan tafi." Kallonta Hajia Sumayya tayi daga sama har
asa sosai kayan jikinta suka kamata suka fiddo duk wata surar jikinta ba abinda suka boye daman ita Umaima bata cika saka bra ba a rayuwarta duk kayan da zatayi order masu zuwa da bra cup ne bata son takurar bra da yake rigar ta kamata sosai sai suka fiddo mata da nonuwanta waje fili dan har cycle din kan nonon ana gani balle kuma bisansu girgiza kai Hajia Sumayya tayi tana cewa."Sai ina kuma?."Time ta duba tana cewa."Hady ce take ma Boyfriend dinta birthday shine tayi invite dina."Sauke nunfashi Hajia Sumayya tayi tana cewa."Kuma a haka zaki fita Umaima?anya kuwa kina tuna mutuwa Umaima?."kallon kanta tayi daga sama har
asa tana
ata fuska tana cewa."Haba dan Allah Mom kedai komai zanyi ban iya ba, yanzun dan Allah maiye aibun shigar nan tawa?na saka mini-sikart kice a'a yanzun na saka dogayen kaya suma dai banyi ba."Tunda ta fara maganar Mom take kallon ta har ta gama girgiza kai kawai tayi tana juya mata baya tana cewa."Ai ga hanya nan daman idan zaki je yawanki tambaya kike ne?da zaki zo ina cikin hidimata ki
ata man rai."juyawa tayi tana cewa."Okay Mom sai na dawo." Da haka ta fita da kallo Hajia Sumayya tabi Umaima hawaye ne taji sun zubo mata a fuska tasa bayan hannu ta share tana mai cigaba da aikinta zuciyarta duk ba dadi addu'a kawai tayi ma Umaima tana jiran Abba ya dawo ta nemi alfarma wajenshi tunda suke da wu
a da nama na auren Umaima su taimaka mata daura auren nan dai next week Friday ta huta da ganin ba
in ciki dan ta gaji da zubar mata da hawaye da take tana son dakewa sai ta kasa.

Umaima na sauka a venue din da za'ayi birthday din Kb ya tarota yana hugging dinta yana ra
a mata."missing you luv what happened to you two days?you forget me ko?."Janye jikinta tayi daga rungumar da yayi mata tana dan shafa kumatunshi tana cewa."I'm good." Daga haka bata sake lokacin shi ba dan wajene da ya ha
a maza da mata ko wane yana ji da kanshi da kuma ku
i cake ne babba mai hawa biyar aka yi ma saurayin sai kuma wani cake din gefe da akayi mai kama dashi sun rungume juna shi da Hady bakinsu ha
e,ga bakwaye idan har ya kalli cake din ba zaice cake bane sai dai pictures ne aka yi nasu babba yanda aka tsara wajen kadai da irin kayan da ke jikinsu zaka san harkar ta manyan yara ce tunda tazo Kb ya li
e mata dan ta Kunno shi sai wani shafata yake yana mata magana yana kissing dinta ita dai murmushi take tana dan maida mashi martani sai 12AM dot aka fara shagalin bayan angama yanka cake aka fara rawa da pictures sosai suka sha rawa suka fara posting a tiiktok cikin minti da bai fi biyar ba duniyar tiktok ta dauka kowa da abinda yake cewa masu cewa Allah wadai nayi masu yabawa kuma nayi dan ba kamar Umaima da daman ita gwanace sosai a wajen rawa,rawa tayi mai kyaun gaske dan Hady kawarta ce sosai shiyasa tayi bajinta a wajen bikin birthday din ta kashe ku
i sosai daman bikin ya kama bata enough money da barnar da zatayi ta ku
i sai tafi wanda ma tayi bayan an gama ci da sha aka watse a wajen ba wanda bai bugu da giya ba dan kuwa Umaima ikon Allah ne kawai ya kawo ta gida bata a cikin haiyacinta dan wannan karan giyar ta gusar mata da hankali sosai dan ko motar a kofar gate tayi parking tana fitowa ta kwanta
asa wai a dakinta take bisa gado...cikin sauri yake driving yana duba lokaci dan tunda Usman yake bai taba yin dare haka ba har biyu na dare tsoro ma yake ji kuma shi aiki ne ya rike shi Imo yaje kuma a mota shiyasa har yayi dare zuciyarshi bugawa yake akan daren nan da yayi tun da gateman din first gate suka bu
e mashi gate ya hangi motar Umaima a parke a gate din da zai sadaka da cikin gidan girgiza kai yayi dan yasan fita zatayi wato karuwanci yarinyar har ya kai ga haka kenan?da tana dawowa biyu yanzu kuma ta koma fita biyu ta kwana a waje da karfi ya taka birki kiiiiiii dan Umaima ce tayo wajensa tana layi ba rabon ya taka ta ya samu ya tsada motar kwantar da kanshi yayi a saman sitarin motar yana godema Allah da ya rufa mashi asiri bai take Umaima ba ta ja mashi masifa,buga glass din tayi tana cewa."Bu
e na kwanta." Yanda take maganar ya gane tayi tsiyar innalillahi kawai yayi yana
aukar waya ya kira Abba ya gaya mashi halin da ake ciki can Abba ya fito yana mai kamata sai surutu take tana bashi labarin shirme da basu gane inda ma dosa ba wani daga cikin masu aikin gidan ya shigo da motar Umaima shi dai Usman da ya samu yayi parking din motarshi direct apartment din Dada ya wuce dan shi bacci yake ji ba zai iya
ata lokacinshi kan ballagaza karuwa,amma shi sai dai Umma ta tsane mashi ba zai yarda a daura mashi yar'giya ba karuwa dan haka gobe zai fito fili yace masu bayaso sai dai komai zai faru ya faru....

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Mangarar ba
in yayi yana cewa."shup up."yanda yayi maganar babu annuri ko
aya a saman fuskarsa yasa yan cikin Raihana ka
awa take wani fitsari ya kamata kamar zata sake shi a wando rintse ido kawai tayi zuciyarta na bugawa fatfat haka zuciyarta take bugawa jira kawai take taji saukar maruka ga kuma kunnenta da ya ri
e da karfi har ya fara yi mata zafi, hawaye kawai suka fara zuboma Raihana kamar an kunna famfo duk da idanunta dake a rufe tunanin bakar rayuwar da zata yi da Yaya Raihan kawai take ta tabbata daman cutar kawai zai tayi a gidanshi tun yanzun batayi mashi komai ba tana ma a gidan ubanta akwai su Abbie a ciki yana mata wanann muguntar to ina ga taje gidansa?da ace zata iya da ta bijerema *ZA
IN IYAYENTA* dan a cikin za
in da sukayi mata sam babu alheri a ciki balle kuma arziki,
aramin kuka ta saki sabo mur
e mata baki da yayi yana jan ta kamar yana jan kayan wanki haka Raihan yake jan Raihana har zuwa wani waje da yake zagaye da flowers da kujerun hutawa a ciki a wajen ya dam
wasar da ita
asa yana samun kujera ya zauna
aya saman
aya yana auna mata uwar harara maida kanta
asa Raihana tayi tana hawaye tsaki ya buga yana cewa."ke."shiru Raihana tayi bata
ago ba kuma bata motsa daga tsugunnen da take a gabanshi ba uwar tsawa ya daka mata har sai ta gigice dan bata san ma ta fa
a jikinshi ba tana makalkaleshi tana sakar mashi kuka dan ba abinda take tsoro a rayuwarta sama da tsawa bata son tsawa bama ayi mata tsawa a rayuwarta bata saba ba,ya
iceta yayi da karfi
yana kulli da ita
asa har sai da ta fa
i kasa wanwarar har ta kurje hannu jini ya fito abunka ga fatar hutu da kuma take shan gyara kuka zatayi yasa yatsa a bakin shi take tayi shiru tana sanye kukan,harara ya watsa mata yana cewa."I am your friend?." Girgiza mashi kai tayi cikin masifa ya taso mata yana cewa."Will you open your mouth and talk to me, or do I have to ball with you, you stubborn one."
agowa tayi tana cewa."Sorry Yaya Raihan."hannu yasa ya
illi baki wani irin zafi taji bata da damar kuka ya hanata cikin warning yake kallon ta yake cewa."Do I look like your type for marriage?"Girgiza kai tayi tana cewa."No."gyara zama yayi cikin
acin rai yana nuna ta da yatsa yana cewa."Kin san banyi kama da wanda ya dace ki aura ba kuma kika amince da zaki auren?Saboda ke mayya ce ko?saboda daman baki da masoya kinyi kwantai shine kika ma
ale man ko?to ubanwa yasa kika yarda da ha
in su Abbie bayan kin san ke ba type dina bace nafi karfinki?."Lumshe cat eyes dinta tayi tana jin ba dadi akan wulakancin da Raihan yake mata har ita zai ce mata bata da masoya?ita bata ce mashi bai da masoya ba sai ita?bayan tasan ko wannan mugum halin nashi na rashin tausai yasa ya rasa masoya goge hawayen da suka zubo mata tayi tana cewa."Truly, we are not a match because you are not my type for marriage there
s a gap between us, Yaya Raihan."dan shiru tayi tana mai cigaba da cewa."But know this I will marry you not because I lack admirers, as you may think, but because you are my parents
choice."Tunda ta fara maganar yake kallon ta har sai da ta gama ji tayi ya kamo mata kunne yana cewa."You're lying, Raihana.

You're not marrying me because I'm your parents' choice that's a lie.

You're marrying me because you have no admirers,Look at yourself do you think even a fool would come and say he loves you like that?

What do you even have that would attract a man to want to marry you?
Chapter 23 · 0% Book details