← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 145

Sashe 135

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun da suka fito Malika take kuka, cike da zallar damuwa yake bata hakuri amma ta
i yin shiru dan sosai Malika take jin zafin sakin da Usman yayi ma Umaima bata san hukuncin da zai daukar zai kai haka ba dan taso Umaima ta dawo gidan Usman su dasa daga inda suka tsaya dan ba hakura tayi ba kuma ba fidda rai tayi daga samun Umaima ba to yanzun ita kuma ya zatayi wajen samun Umaimar bayan yanzu tayi mata nisa ya zata yi da zuciyarta da wutar son Umaima dake addabarta? gashi kuma Usman yayi rashin kunya sunyi rabuwa marar dadi wanda ko ba'a gaya maka ba da wuya iyayensa su yafe masa da ace yabi komai a sannu da bai saki Umaima ba Zaunar da ita parlon sama yayi yana du
awa yana kama hannunta yana murzawa a hankali yana cewa."Dan Allah Gimbiyata Kiyi hakuri na tabbata anyi maki laifi kuma an nuna maki banbanci ga gaskiya amma sun take ido suna goya ma karya baya dan kawai Umaima tana jininsu ai nasa kema yanzu kin zama tasu tunda kina aurena,na kawo
arshen komai taje can ta nemi wasu amma dai ke kinyi mata nisa har abada ba zata ta
a samun dama a kanki ba in shaa Allah Allah ya tsareki bake ba aikata fasi
anci har abada ita kuma Allah ya ganar da ita gaskiya tun dare bai yi mata ba."Share hawayenta tayi tana sakar mashi murmushi tana jinjina kai tace."Nagode mijina Nagode kwarai da gaske miji na gari tabbas kai katangane a gareni ina godema Allah da ya azurtani da miji maisona mai ilimi da tsayawa kan gaskiya komin dacinta."Jim tayi tana furzar da numfashi tana cigaba da cewa."Suma su Baba na yafe masu a matsayinsu na iyaye a gareni ba zan taba rike su a raina ba sannan kuma ina fatan gaskiya tayi halinta dan ta nan ne kawai zargin da suke man zai wanke su gane wacece Umaima yardar da su
ka saka mata na ba zata aikata ba suga ashe ba haka bane ai Allah ne baya barin zalunci."Ruwa mai dan sanyi ya
auko ya bata yana cewa."In shaa Allah gaskiya zatayi halinta kuma karda ki saka ma kanki damuwa dan kawai su Dada basu yarda dake ba Gimbiyata nike aurenki ba kowa ba kuma ni zan zauna dake ba wani ba nasan halinki nasan wacece salihar matata na kuma yarda da ita nasan ba zata ta
a aikata wannan
azantar ba dan haka ki cire komai a zuciyarki kiyi rayuwarki a gidan mijinki hankali kwance har abada Umaima ba zata dawo gidan nan ba ke ko da sunan zumunci ba zata zo ba dan bani ba Umaima ba zuri'ata babu ta Umaima har abada."Girgiza kai tayi tana cewa."Jarumin maza ba za'ayi haka ba kasan zumunci na Allah ne ba yanda za'ayi Allah yace ayi zumunci kai kace a'a,a halin yanzu kowa yana akan dokin zuciya ne amma idan har aka ba zuciya hakuri to komai zai wuce amma ni ba zanso ta dalilina ba nayi sanadin lalacewar zumunci."Allah sarki mai zuciyar aniya hafiza mai ilimin addini Allah yayi maki albarka ya barmu tare har abada ya ha
amu a aljanna Firdausi ina sonki ba dan komai ba Malika sai dan wannan hankalin naki na son zaman lafiya da zumunci ke mace ta gari ce ke matar a nuna ce a ko ina a cikin dumbun mutane,taya zan yi hauka da gangancin rabuwa da kamilar mace kamar ki?har abada Allah karka nuna man ranar da ni Usman zan saki Malika idan har na sake ki ai nayi ma Allah butulci da ni'imar da yayi man na mallaka man sahibar mace kamar ki." Sauke ajiyar zuciya tayi tana yin shiru dan komai ya ha
e mata ya kulle mata yayi mata tsaye cak!tabbas zama bai ganta ba dole kuma yanzun ta sake wani shirin na samun soyayyar Umaima zata samu tayi magana da Zully dan yanzu ta yarda da yan
in ba nata bane ita
aya sai an taimaka mata, dole Alaja ta dawo naija dan su ha
u su warware matsalar da ta damaisu dan tana cikin tashin hankali da damuwa tana son Umaima bata shirya rasa Umaima ba kuma kawo mace har mace kamar Umaima a
ungiyarsu ba
aramin
ara mata girma da martaba zai yi ba akasin haka kuma bala'i ne sai a cire ta daga kan kujerar da take ma shugaban yan lesbian na Abuja ya zamai mata dole ta tashi tsaye dole ta nuna ma Umaima bata ta
a neman abu bata samu ba idan ta saka abu gaba sai ta samu kuma komawarta a gaban iyayenta ba shi ke nuna wai ta hakura da ita ba dan yanzu suka fara ma wasa farin girki...wanka ya taimaka mata tayi ya bata abinci taci da magani sannan ya kwantar da ita yana tofeta da addu'a ya tashi yana komowa parlo ya zauna jigun yayi yana mamakin halin Umaima ashe bata daina hakayenta ba maiyasa zuciyarsa ta kasa hakura da hukuncin da yanke akan Umaima?dan tunda ya furta ma Umaima kalmar saki yaji wani irin zafi ya dirar mashi zuciya ga wani abu da ya tokare mashi zuciya yayi mashi tsaye,dan kuwa maganganun Umaima sun shige shi har zuciya tabbas yasan yana son Umaima amma ba zai ta
a zama da ita ba da irin halinta zai hakura da ita koda sonta zai zama ajalinsa balle yasan a yanzun babu sonshi ko ka
an a zuciyar Umaima a
wayar idonta kawai ya hango haka,firzar da numfashi kawai yayi yana neman ma Umaima shirriya a wajen Allah ya shiryeta ya maido ta hanyar gaskiya ya bata miji na gari shi kuma ya fidda mashi ita a zuciyarsa...
_Uhmm!Uhmm!Uhmm!

Jama'a bari dai nayi shiru sai naga kamar sai yafi zama alkhari a wajena lamarin Usman
mudai ha
u a comment section kawai
Share pls
.*ZA
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Share ma Dada hawaye Umaima tayi tana sakin murmushi tace."Wai Dada akan mutuwar aurena da Yaya Usman kike wannan kukan tun jiya kike abu
aya?"kallonta Dada tayi tana kamo hannunta tana cewa."Uwata bari dole nayi kuka, zuciyata ta kasa mantawa da irin wulakancin da Usman yayi mana jiya a kan matarsa abun ya tsayaman a rai ace wai Usman ya sake ki a gaban idonmu wannan wace irin Fitina ce da masifa."Ta
e baki Umaima tayi tana cewa."Duk akan haka kike kuka?to ni ha
a kayana zanyi na bar maki apartment na koma wajen Umma dan ba zan iya ganinki a cikin wannan damuwar ba Dada, wallahi ni ban damu da sakin da Yaya Usman yayi man ba asali ma ni ko mafarkin abun banyi ba jiya kwanciyata nayi hankali kwance nayi baccina Dada dan haka ki cire komai a zuciyarki nidai addu'a kawai nike son ki tayani da ita Allah ya tabbatar man da abinda yafi alkhari a rayuwata."Gya
a Kai Dada tayi tana cewa."Addu'a kullum cikin yi maku nike ku dukanku Uwata,amma ke kike bani tausayi duba da irin girman son da kike ma Usman kowa yasan irin son da kike mashi."Firzar da naunauyen numfashi Umaima tayi tana cewa."Tabbas naso Yaya Usman amma a lokacin da ban san kaina ba nayi mashi soyayya na nuna mashi so a lokacin da ban san ciwon kaina ba amma yanzu Dada wallahi bani son Yaya Usman babu shi a zuciyata baki
aya ki yarda dani Dada daidai da point na son Yaya Usman babu shi a zuciyata,daman wannan sakin fa a kawai shi a zuciyarshi already yace zai sake ni ba zai iya zama dani ba ni karuwa ce yar shayeshaye mai najasa har abada ba zai ta
a ha
a jikinshi dani ba dan ni fasi
a ce mai najasa,to Dada maiyi maka irin haka maiye amfanin mallaka mashi zuciya?ya aure ni baida yanda zaiyi ya aure ne a matsayin *ZA
IN IYAYENSHI* ba wai za
in ranshi ba ni kuma a lokacin da na auri Yaya Usman ina mashi kallon *ZA
IN RAINA* dan haka ni daga yau na bar maganar Yaya Usman yaje yayi rayuwa da za
in ranshi,amma abinda bai sani ba Malika macijiya ce cizo
aya take ta maida mutum gawa saboda karfin gubarta,ina rokon Allah ya nuna man ranar da Yaya Usman zai gane wacece Malika ina fatan hakan."Shigowa Umma tayi tana cewa."In shaa Allahu rabbi Umaima zaki ga wannan rana har damu baki
aya,yanzun taso muje tunda kin shirya muje exclusive ki za
i duk abinda kike so har da waya ma duk ki
auka kinji Daughter?."Murmushi Umaima tayi tana cewa."Nagode Umma amma har na saba da rashin ri
e waya fa."Hakane amma rayuwa ba waya ai ba dadi Umaima ba dole sai zakayi posting a tiktok zaka ri
e waya ba a'a,zaki iya amfani da wayar wajen gyara rayuwarki ta hanyar bibiyar manyan malamai kina sauraren wa'azi Umaima."Jinjina kai tayi tana
aukar veil dinta suka yi ma Dada sallama suka tafi ita da Umma sai labari suke sun maida komai bai faru ba duk da Umma tana jin ba dadi a zuciyarta abinda
anta yayi ma Umaima har kunyar ha
a ido tayi da Momyn Umaima lura da hakan Hajiya Sumayya tayi yasa ta shiga har apartment dinta tayi mata magana tace komai ya wuce ya zama kamar ba'ayi ba.
Chapter 135 · 0% Book details