← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 145

Sashe 87

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ta
e baki tayi tana tunanin maybe kuma tayi sallamar kamar yanda tace jine batayi ba,kuma gaskiya bata son kamshin turarenta zata cutu idan har tace zata barta suyi aikin tare, waigowa tayi tana kallon Malika dakyau tana cewa."kiyi dai hakuri na hutar dake ai na kusa gamawa next idan zanyi zan hau har sama nayi maki magana sai muyi amma yau dai an kusa gamawa."Gyaran Muryar Usman yasa su duka suka waiga tsaye yake a bakin kitchen sai murmushi yake dan yaji dadin ganinsu a haka yana fatan su ha
a kansu dan gani yake sosai Umaima zata Karu da Malika a wajen addini ya tabbata koda baya nan tafiyar kwana ta kamashi Malika zatayi ma Umaima
ari, marairaice fuska Umaima tayi tana Sun
uro baki gaba tana cewa."Yauwa Yaya Usman gwanma da kazo dan Allah kayi ma amarya magana ta barni na
arasa aikina na hutar da ita nidai."Karasa shigowa yayi yana kama hannun Malika yana cewa."To Gimbiyata kinji kawarki ta hutar dake taho muje mu zauna ma na baki labari tunda tace a'a."Murmushi ta saki tana cewa."Ai zaman ba aiki ba dadi Jarumina shiyasa naso na kama mata da ko yankar albasa ne amma tunda na yau ya wuce nidai gobe zan kama mata ba an barta da aiki ba ita
aya."Girgiza kai Umaima tayi ba tare da ta sake Kallonsu ba tana cewa."Aa idan fa kinga kin fara aiki a gidan nan kin gama cin amarcinki,a ina kika ta
a jin amarya kwana
aya da aure ta shiga kitchen? a'a gaskiya ba za'ayi haka dani ba nikam."Sun kuyar da kai tayi tana murmushi kama hannunta Usman yayi suka fito daga kitchen din ba dan Malika taso ba ji take kamar ta fisge hannunta daga ri
on da Usman yayi mata ta koma kitchen din tai ta tsokano Umaima da magana dan za
in muryar Umaima kawai yana sata taji kamar tana saman jirgin dadi,wannan wani irin sone take ma Umaima?komai na Umaima sonshi take da kaunarshi tana jin duk duniya ko iyayen Umaima ba zasu kaita son Umaima ba,tabbas Usman bai dace da Umaima ba da ita Umaima ta dace, ba wanda ta dace da Umaima ta mallaka ma gangar jikinta da zuciyarta sai ita dan ita
aya zata kula dasu tamkar tsoka
aya a miya, dole ta sake zama tayi tunanin taga yanda zatayi ta cire Usman a zuciyar Umaima ta shiga ta mamaye ko ina taya zatayi hakan?sai tayi hakuri yanda ta dauko hanya ta fara ta haka zata yi hakuri har ta kai karshe,wasa Usman ya fara yi mata yana cewa amaryar wanda bata son hutu, murmushi kawai take tana maida kanta
asa dan ita
aya tasan yanda zuciyarta take mata zafi da ra
i duk lokacin da Usman ya ta
ata tana jin kamar ta kama hannunshi ta yanke tayi ma hannayen gunduwa-gunduwa.

Da kallon banza ta rakasu tana yin tsaki tana mai cigaba da yin abinda take, tunda take bata ta
a ganin inda ake yin dole ba sai a wajen amaryar Yaya Usman ance taje ta huta amma ta wani nace sai tayi,tsaki taja tana mai karasa komai ta kowa ta jera a dinning bata taddasu a
asa ba sauke numfashi tayi dan ita har ga Allah bata son kamshin turarenta abu sai kace ana bori shi Yaya Usman haka yake sha
ar kamshin yana jin yayi mashi?ikon Allah daman ance ai abincin wani gubar wani, wanka tayi tana zaman saman stool ta fara shafa cream da kwalli sannan ta
auko wata atamfa
inkin riga da sikat ta saka ita kanta style din sunyi mata kyau da kuma yanda suka zauna a jikinta suka yi das,daman haka atamfa take mata kyau irin haka amma bata sawa?daman watarana Momy ta ta
a ce mata idan da ace tasan sirrin da ke jikin saka atamfa da su laces da bazata dinga saka english wears ba amma a lokacin taki ji gani take kamar rashin wayewa ne saka atamfa...daurin ture kaga tsiya tayi tana baza kamshi maisuna kamshi tana cikin zura zobe yatsunta aka turo Kofar Kallonta tayi tana yin kicinkicin da fuska ba dai tace mata komai ba, murmushi Malika tayi tana cewa."Ranki shi da
e yallabai ne yace nazo nayi maki magana nuna jiranki a dinning."Gya
a kai tayi tana cewa."gani nan."Daga haka bata sake cewa komai ba jiki sanye Malika taja mata kofar dan taga yanda Umaima ta chanza kamar ba ita ba, kenan idan har ta fahimta bata son takura kenan?ji tayi ba dadi dan ita a yanda take so a cikin kwana biyu ta gama komai ta baiyana soyayyarta a wajen Umaima amma zata gwada dai, tsaki Umaima tayi tana cewa."Aikuwa zan gaya ma Yaya Usman karda ya sake turoman matarshi a dakina tunda ba dole sai da ni zasu ci abincin ba."koda ta fito ta ja kujera ta zauna tana cewa."Yaya Usman daga yau idan har kun sauko cin abinci ku fara ci karku tsaya jirana ni daga baya zanci."Kallon Malika yayi yana kallon Umaima dan shima saukowarshi kenan dan bai san ma Malika ta sauko ba sai da ya fito wanka yaga ta fiddo mashi kaya bata room din da fari yasa ma tana room din ta sai da ya duba yaga bata nan,hararar Umaima yayi yana cewa."Tunda bamu iya ci sai dake sai kema ki ringa ko
arin ganin kin fito kan lokaci sai naga kamar zaifi."Har zatayi magana Malika ta rigata tana cewa."Cin abinci tare da juna yana da amfanin sosai wajen
ara
ankon zumunci,dan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama shi a waje
aya yake cin abinci da matayenshi waje
aya ina nufi plate
aya da ace zamuyi koyi da Sunnar Manzon Allah ai da muma haka zamuyi Umaima,mu ringa ko
ari muna koyi da sunnar Manzon Allah akwai lada a ciki sosai nida ke a yanzu yan'uwa ne kuma kawaye ne tunda mun ha
a miji
aya ni a haka na dauka ban sani ba a wajenki."gya
a kai kawai tayi tana cewa."Hakane amma sai naga tsadaku zaman jirana ba dadi duba da ni idan har nayi girki ban iya ci sai nayi wanka, amma tunda zaku iya jira ba damuwa."Daga haka bata sake cewa komai ba sai addu'a da tayi ta fara cin abincinta, murmushi Malika tayi yana cewa a cikin zuciyarta."Komai naki special ne Myluv." Daga haka itama tayi addu'a ta fara cin abincin tana lumshe ido dan dadi.
Chapter 87 · 0% Book details