← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 145

Sashe 85

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Daulah ce rayuwarshi sai da ita zai iya rayuwa bai jin zai iya rayuwa idan har babu Daulah a kusa dashi taya ma zai iya ha
a Daulah da wata mace?ya tabbata ba zai ta
a yin adalci ba a tsakaninsu dan Daulah ce za
in ranshi da ita yake mura
in rayuwa maiyasa Abbie ya kasa gane haka?maiyasa Abbie yayi masa haka mai yayi ma Abbie a rayuwa da zai ha
a shi da wata Raihana?bai son Raihana bai bu
atar Raihana a rayuwarsa yana danne zuciyarshi da gujema
acin ran Abbie da tuni yayi ma Raihana Illar da bazata ganu ba,furzar da naunauyen numfashi yayi yana cewa."Kin tabbata da sauki
afar ba kamar jiya ba Darling?kin san ban san duk abinda zai damaiki."Tashi tayi zaune ta zauna tana Kallonshi itama sai kuma ta furzar da iskan bakinta mai zafi tana langwabar da kai gefe tana cewa."Ina sonka mijina ina son na
are rayuwata dakai amma kash!na lura kamar mafarkina ba zai tabbatu ba."Cike da mamaki yake Kallonta yana cewa."Maiyasa zaki ce mafarkinki ba zai tabbata ba Daulah?karfa ki manta kece ruhina har daman kina tunanin rabuwa dani a zuciyarki?."Hawayen munafunci Daulah ta share tana dam
e hannayenshi cikin nata tana cewa."Komai kaga ya faru a rayuwar nan dole take kamawa ko kuma nace maka
addara to mu
addarar rabuwar tana tare damu Raihan,ba yanda na iya ina ji ina gani za'a rabamu saboda iyayenka suna sama da kai suna da ikon da zasu rabamu ina fatan Allah ya dauki raina Kafin zuwan ranar duk da ina jin a jikina ranar gaf take zuwa."
ara dam
e hannayen nasu yayi yana girgiza kai yana cewa."Daulah ba wanda ya isa ya rabamu kaf duniyar nan sai mutuwa!mutuwa ce kawai zata shiga tsakaninmu Daulah amma ba wasu ba, tabbas
addararmu na tare damu amma nayi maki al
awarin zanyi duk yanda zanyi Raihana ta fita gidan nan tunda ai ni ke da aure auren yana hannuna ina da ikon da zan datse shi dan banga amfanin aurena da Raihana ba, wallahi kam bani son Raihana da kin san yanda zuciyata take man tafasa da ra
in zafi da ko sunan Raihana ba za'a fadi a gabana ba,bani ko san ganinta dan haka Raihana bata isa ta zama sanadin rabuwarmu ba wallahi Daulah ko Abbie da shine ya haifeni ba zai iya rabamu ba balle kuma wata Raihana maicece ita da har zata iya rabamu ki zuba ido kiyi kallo dan lokaci yayi da zan saki Raihana na gaji da ganinta cikin gidana na gaji ba zan iya daukar wannan abun ba."Murmushi ta saki tana mai kissing dinshi a hannun tana shafa
asumbarshi da ke kwance lub tana lumshe ido kawai ba tare da tace komai ba,shima tashi yayi yana kwantar da ita a yana
ara kissing din lips dinta ya dauki abunda yake bu
ata dan zuwa wajen aiki rage mata gudun Ac din yana fita zuciyarshi cike da tunanin hanyar da zai bi dan tsinke igiyar auren Raihana da aka li
a mashi...sai da ta tabbatar da ya fita sannan ta tashi tana fashewa da dariya har tafa hannu take tana dariya saukowa tayi tana rawa tana murna wayarta ta dauko tana danna ma Haulat kira dan jin yanda tayi da Yankar wu
a akan maganar bu
e mata mahaifa da Raihana ta kulle mata.

Bacci Haulat take Daulah ta kirata tsaki taja tana maida wayar silent dan fa ita Daulah ta fara takura mata ya zata kirata da wannan uwar safiyar duka fa yanzun karfe goma na safe zata wani damaita indai maganar zuwa wajen yankar wu
a ne ba zuwa zatayi ba kuma taci Millon hamsin a banza dan idan har ba ta haka ba,ba zata ta
a cin dukiyar ba itama bayan kuma ita nan ta shiga ta fita har Raihan din ya fa
a sonta dan ba inda Daulah bataje ba bata samun abinda take so ba, sanadin haka ciki nawa ta zubda har da wanda ta haifa dai ta kashe shi bayan ta haifoshi duk a banza sai da ta kaita wajen yankar wu
a sannan bukatarta ta samu shima su duka harda ita yar rakiya sai da suka yi wata biyu a gidan yankar wu
a yana zina dasu kamar wasu jakkuna haka yankar wu
a ya maidasu kullum dasu yake kwana har da ciki dai sai da ta samu zubda shi tayi da ta haifo ma yankar wu
a amma a banza wahalar zata tashi idan ta Daulah ce dan bata gane Daulah bata da kirki ba sai da Raihan ya shigo hannunta sannan ta nuna ma Haulat wacece ita,da ace Raihan na barin fita hakanan ta tabbatar da Daulah bata neman ta ba zagayewa zatayi tana zuwa wajen Yankar wu
a dan haka bata
aukar sai ta gadama zata
auka...Kira hudu Daulah tayi ma Haulat ganin bata
auka ba sai ta ajiye wayar dan tasan ba'a banza Haulat taki
aukar wayarta ba maybe tana can tana fama da yankar wu
a dan tasan waye Yankar wu
a bai da sauki bai kauda kai idan ya gani ya kuma yaba sai ya
ana dan bata manta hawan jakkan da yankan wu
a yayi mata,ga wari ga karni haka dai zaka daure kayi mashi duk abinda yake so idan har kana son kaima bu
atarta ta biya kuma ka bashi ku
i amma akwai biyan bu
ata shiyasa itama bata jin kyashi da haushin ba Yankar wu
a kanta dan tasan ba zata sha wahalar banza ba,sake duba lokaci tayi tana sake gwada kiran Haulat aikuwa Haulat ta
aga tana sauke numfashi tana cewa."Yanzun na fito ko gida ban
arasa ba kin san halin yankar wu
a sai da ya gama gurzata son ranshi sannan na taho shiyasa ba zan biyo ta gidanki a haka ba sai naje gida na yi kwana na huce gajiya sannan nazo."Cike da farinciki Daulah take cewa."To fara gayaman ya kukayi kin san aikin yankar wu
a na lura idan har aka sakar mashi jiki yayi yanda yake so anfi ganin good result."Ta
e baki Haulat tayi tana cewa."Aikuwa ai na gurzu kam!ya warware kullin da tayi ma mahaifarki yace a ko wani lokaci ciki zai shiga kuma da
a namiji zaki fara."Dadi ne ya kama Daulah dan ihun dadi tayi tana cewa zata turo ma Haulat wani abu saboda goron albishir da tayi mata murmushi itama Haulat tayi mata tana kara mata aikin ma da aka fara kai mashi na aika Raihana duniya yana kan aikin dan ya latata dodon tsafin Raihana kiris ya rage ta wayi gari taga babu Raihana a cikin gidanta tabi duniya bayan sun gama wayar Daulah tsalle tayi tana hango yanda zata mallake familyn Umar Fatah nahiyata ta juyasu sai yanda tayi dukiyarsu sai yanda tayi da ita a haka ma Raihan yana mata
arin ku
i ina ga ta haifa mashi Baby boy?ta tabbata gatan sai ya wuce duk yanda take hange da tunani.

Tunda Momy nafisa ta turo ma Momy hoton Umaima Momy take kallo ta gaza
auke idanunta akan hoton gani take kamar ba Umaimarta ba ashe tana da rabon ganin rana irin wannan wai Umaimarta ce ta koma haka ta koma Umaimar da take fata da bigen ganin ta koma to ita wace irin godiya zatayi ma Allah da kuma Usman da shine sanadin komai,mai zaisa taji haushi dan Usman zai yi aure bayan yayi mata abinda har ta koma ga Allah ba zata ta
a gazawa da yi mashi addu'a ba,hawayen farinciki ne suke zubowa a saman fuskar Momy ba tare da ta sani ba dan idonta na kur a kan wayarta tana kallon Hoton Umaima da kuma bayanin da Momy nafisa tayi mata na sauyar da Umaima tayi ta zama mace mai hankali da natsuwa kuma bata
aura ma kanta tashin hankali da damuwa na
arin auren da Usman zai yi bayan su duka ba haka sukayi tunani ba...sun san irin son da Umaima take ma Usman ita shedace Umaima nason Usman bata son
acin ran shi da duk abinda zai yi fushi da ita,tunda Abba ya shigo yake tsaye a gabanta yana Kallonta yana mamakin mai take kallo a wayar da har ya dauke mata hankali haka yana ta sallama bata ansa ba,ga dukan alamu bata san da shigowar tashi ba ga kuma hawaye da take sai kace wanda aka gaya ma sakon mutuwa Kodai rashi akayi masu a Nijer din?
Chapter 85 · 0% Book details