← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 145

Sashe 1

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
*_Alhmdulillahi ya Allah godiya sun tabbata a gare ka da ka bani iko da aron lokaci da zan fara rubuta littafin za
in Iyaye ya Allah ina ro
enka ka bani aron rai da lafiya da zan kammala isar da sakon da ke kunshe a cikin wannan littafi Mai albarka Allah ka bamu ladar da ke ciki Amin_*
*Parental choice is a story that involves intense hatred,the story includes disobeying parents because of love,He chose love over his parents' happiness,do you think the story of parental choice will be interesting?

Follow me to find out how the story will unfold thank you*
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
*001*
A hankali ta bu
e milk-sexy eyes dinta tana daurasu a saman standard watch din da ke a beside drower din fa
in bedroom dinta da yake da kayan kyawa na more rayuwa lokaci ta kalla tana maida idonta ta lumshe a hankali tana turo dan karamin bakinta gaba tana mai yin addu'ar innalillahi wa'innalaihirajiun a hankali dan baka cewa ta motsa dan cute mouth dinta wajen furta innalillahi da tayi dan girgiza kai tayi tana sake bu
e idon nata a hankali ta
aura a saman fuskar Rahina da take kokarin tadata daga baccin da take kallonta kawai take da narkarkun idanunta ba tare da ta motsa ba ko ta furta wata kalma dan kallo
aya zaka yi ma Raihana ka gane bata cikin mood mai dadi kwance kawai take, murmushi Rahina tayi tana waving hannunta a fuskarta tana cewa."Ukkty ki tashi ki shirya Abbie yace fa damu za'a je
aukar Broth."gyara kwanciyarta Raihana tayi ba tare da tace komai ba tana mai jan
aramin tsaki tana wulla mata harara cikin rashin son maganarta kamar anmata dole ta bu
e baki tana cewa."Amma Ukkty i think i told you yesterday that I'm not feeling well, I have a headache, right?"Murmushi Rahina ta saki tana cewa."Ke dai kawai Ukkty na ganoki baki son zuwa tarbo Broth ne shiyasa kawai kika ce haka,kuma kin san dai Abbie ba zai ce kije ba tunda har kika ce kanki na ciwo."Banza da ita Raihana tayi tana mai tashi zaune a hankali ta dauko hularta ta rufe kanta ba tare da ta sake ce ma Rahina komai ba ta shige bathroom tana cinno baki gaba girgiza kai Rahina tayi tana
aukar handbag dinta ta sauko
asa tana cewa."Good Morng Ammie."a hankali kyawawan dattijuwar ta dago kanta tana kallon
ar tata murmushi ta sakar mata tana cewa."Morng too Daughter."jan seat tayi ta zauna tana kallon babban dinning table din da aka sha
eshi da kayan abinci sunfi kala biyar zuwa sama duk launin breakfast ne kawai Tea kawai Rahina ta ha
a marar madara dan Rahina baki
aya bata shan madara ita a rayuwarta baki
aya,kallonta Ammie tayi tana cewa."Daughter whare is Raihana.?"ajiye mug din hannunta tayi tana cewa."Ta shiga bathroom yanzun ta tashi nasan ma Flight din Broth ya kusa yin leading Ammie."Murmushi Ammie tayi tana cewa."Okay fatan tana lafiya?"
aga kai kawai Rahina tayi ba tare da tace komai ba, numfashi Ammie ta furzar tana cewa."Ai bada ku za'a je daukoshi ba Abbie dinku ya tura securities su taho dashi suna can kin san Yayanku bai son jira shiyasa."kwabe fuska Rahina tayi tana cewa.'Amma ai Ammie jiya Abbie yayi mana promise zamu je."Goge bakinta Ammie tayi da tissue tana cewa."Tsayawa za'ayi jiranku ne Rahina kin san dai halin Yayanku ba sai angaya maki ba kinsan a
aramin aikinshi yayi bold idan har yaga za'ayi wasting time nashi dan haka idan kikayi hakuri yanzun zaki ji sun iso indai Yayanku ne ko kwana
aya ba zai bari yayi ba zai fara saka ku kuka kin gama
okin dai."gya
a kai kawai Rahina tayi dan taso taje airport taro yayan nata tana missing din shi like-crazy dan almost four years rabon da ta ganshi sai dai videocall shima ba ko yaushe ba dan ko ta kirashi videocall din bai cika
auka ba dan bai son yawan magana ita
aya ce kaf duniya bayan iyayenshi da Uncle Ubaidu yake ma magana mai tsawo ba daga ita ba ganin maganarshi ma aiki ne balle kuma dariya da tafi komai yi mashi wahalar yi a duniyarshi ma baki
aya.
*DR N.A.INTERNATIONAL AIRPORT ABUJA*
Leading din private-jet dinshi kenan bayan some minute aka wangale mashi kofar jirgin dan fitowa,sai da aka bu
e kofar da kamar 10min sannan ya
ago yana kallon guard din dake gefen shi na second biyu yana mi
a mashi hannu cikin sauri da girmamawa guard din ya miko mashi wayarshi cike da izzah da isa ya anshi wayar yana sharawa a hankali sai kuma ya saki murmushi yana lumshe cat eyes dinshi da har madaramadara suke zabar kyalin da suke dan shi tun da aka haife shi a duniya haka Allah ya halicce shi idanun shi irin na mage ne wato gray eyes sai dai shi nashi idanun daradara suke ga babu wasa a cikinsu kallo
aya zai maka duk isakanci da kake sai ka natsu ka dawo a hankalinka gashi magana bata damai shi ba idan har kaga yayi magana da ta kai minti biyar zuwa goma to da mutune ne masu mahimmanci a rayuwarsa dan kuwa wasu da yawa suna cewa basu taba ganin murmushinshi ba balle kuma dariya is handle yayi murmushi a rayuwarshi baiyi, bai ma zauna ai labarin da shi ba da har zai yi wani murmushi ma,a hankali ya fara ziro kafafunshi daga matakar jirgin sha
ar iskar
asar shi nigeria yayi a hankali yana numfasawa dan ko ba'a fadi ba yayi missing din kasar a hankali yake taka kafafunshi jirgin guard biyu suna take mashi baya a haka har suka sauko dan dakatawa yayi ka
an yana
arema filin jirgin kallo tsab yanda yake cike da securities ga kuma yan jaridu nan suna daukar pictures ta
e baki yayi ka
an dan yasan wannan aikin Abbie ne da ya turo mashi DSS tafiya dashi bayan shi bai cika son ana mashi zuga ba shiyasa koda ya zauna a mascow bai yarda aka ha
a mashi zuga ba da guard biyu kawai yaje kuma suma suyi rayuwarsu yayi tashi dan bai son takura.

Sauke naunauyen numfashi yayi yana langwabe kai gami da turo baki gaba wai shi yayi fushi,dariya wani matashin dattijo yayi yana bugun kafadunshi a hankali yana cewa."RAIHAN UMAR FATAH NAHIYATA kana nan dai hankalinka baka sauya ba ko.?" Lumshe ido yayi a hankali yana turo baki kawai bai ce komai ba, girgiza kai matashin dattijon yayi yana cewa."Au ba zaka yi ma Uncle din naka magana ba.?" Girgiza kai yayi sai kuma ya furzar da iskan bakinshi yana cewa."Uncle Ubaidu i'm very tired and I'dont want to follow this guy's da Abbie ya turoman."jinjina kai Ubaidu yayi dan yasan daman za'ayi haka shiyasa shima ya biyo kuma sai da yace ma Mr president UMAR FATAH UMAR(NAHIYATA) akan karda a tura wasu securities daukar Raihan amma yace idan ya tashi ya taho
asa idan yaga securities dan ba wanda ya ajiye da zaije
aukarshi airport bayan kowa yana da uzurin gabanshi to ya zaiyi da Yayan nashi idan yayi magana
aya ce kowa ya sani babu chanji a cikinta shiyasa sukayi shiru da shi da Jabir zasu zo sai ya aikesu Katsina shi da Salisu shima bai san ya taho ba ma, jinjina ma Raihan hannu yayi yana kamo hannun shi cike da son
an nashi suka nufi motar shi ta alfarma su kuma guard din suka je motar securities suka shiga duk da yan jarida sunso tattaunawa da Raihan Umar Fatah amma basu samu wannan damar ba dan ko kallo ma basu samu ba daga wajenshi..ko a cikin mota ba wata magana mai tsawo yake yi da Ubaidullahi ba dan rabin maganar Ubaidu ne ke yin ta a haka kuma yanda ya saba da Ubaidu koda Mr president bai saba haka ba,bama su zama inuwa
aya sosai da Mr president Umar Fatah Umar dan kullum cikin yi mashi fa
a yake dan baki
aya bai son halin Raihan ya fa
a mashi bai son wannan hali nashi ace mutum kamar wanda ake gaya ma sakon mutuwa ba murmushi ba dariya maganar ma baka son yi kai dai kullum fuska tamke, abinda yake ha
asu kenan shi kuma ba wai dan son ranshi yake hakan ba haka Allah ya halleceshi amma Abbie ya
i yarda da hakan yace shine ya dauko girman kai kawai ya
aura ma kanshi kuma dole yazo ya chanza a haka suke, kallon Ubaidu yayi yana cewa."Allah Uncl wanann ba holiday bane balle nayi hakurin zama da Abbie kafin na koma Mascow kasan Abbie da fa
a nidai ina hutawa zan tafiyata Okeke wajen Dad dan Dad yafi ji dani bai man fa
a shi Abbie kullum fa
a nasan yanzun ma idan na taddashi gida sai yayi man shi fa
a with not reason." Murmushi Ubaidu yayi yana cewa."Kana nan tare damu ba Okeken da zaka kasan ma dai idan har kaje Okeke Dad dinku fada zai dinga turaka dai ko.?"dafe goshi kawai yayi yana girgiza kai dan ko ina ma ba dadi dan shi bai son zuwa fadan nan aita surutu kafin a tashi sai an saka ma mutum ciwon kai numfasawa yayi yana cewa."haka fa sai na tafi katsina kawai a misson nayi zamana."girgiza kai Ubaidu yayi yana cewa."Kabar maganar zuwa wani waje Son ka gama karatu yau fa ka dawo naija da sunan ka gama Master fa Son ba degree ba and then shekaru na
ara hawa kanka auren fa?banji kana maganar aure Raihan."kauda kai kawai yayi bai ce ma Ubaidu komai ba sai ma lumshe ido da yayi,jinjina kai Ubaidu yayi yana cewa."Fine you forget me ko?dan nayi maganar aure good and fine Son." Ba tare da ya bu
e ido na suna a lumshensu yace."Uncle duka nawa nike da zakayi man maganar aure just I'm 28yr ba har an fara man maganar aure."jinjina kai Ubaidu yayi yana cewa."Okay good for you I'm understood." Daga haka basu sake cewa komai ba baki dayansu.
Chapter 1 · 0% Book details