Sashe 82
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun da Raihana ta shiga room dinta bata fito ba bayan tayi sallah karatun novel tayi da yake Raihana tana son labarin soyayya DA'IMAN ABADA na Jameey ta karanta kuma tana daukar darasu da yawa a cikin labarin tana
aruwa sosai Shiyasa indai Hausa novel ne bata wuce novel sis Jameey dan novels dinta suna da nagarta da kuma ilimantarwa ta karanta novel dinta da yawa irinsu bu
iyar soyayya,sanadin soyayyar shan minti,bayi ma
ane,
arawo ne,Gimbiya Hakima, Nana jawaheer, danginmune sila,izzah ko mulki a gidan haya da sadaukin burhaan duk ta karanta su sosai koda tana cikin damuwa tana shiga wattpad tayi searching din jameelarhsadiq anan ne take karanta duk novel din sis jameey duk yanda dazun zuciyarta tayi mata
aci da zafi amma tana fara karanta DA'IMAN ABADA sai ta nemi damuwar ta rasa ta shagala a karatun dan ta manta da duk wata damuwar Raihan balle kuma Daulah da bata yi mata kallon mutum kiran la'asar ne yasa tayi firgigi ta tashi ba dan taso ba sai dan sallah tana gaba da komai sai da ta watsa ruwa sannan tayi sallah tana zura rigar material mai saukin nauyi ta fito inda tabar Daulah nan ta taddata,kallo bata isheta ba ta fara aikin da ya dace da ita moping din ko in tayi tun daga kan sofa Tv da komai dai ta baza kamshi sannan kuma ta fa
a kitchen tayi masu dan'uwanke dan haka nan kawai taji tana bu
atar yin dan'uwanken kwai da cabbage cucumber ta yanka mashi sannan ta jera a dinning ta wuce ciki tana cigaba da karatun ta dan karatun ya tsaya mata a zuciya shiyasa tayi sauri ta gama duk aikin da take dan
arasa jin yanda zata
are a tsakanin Dr Najeeb da Zulaihah uwar masu kuka..da kallon banza Daulah ta rakata tana yin kwafa tana tashi taje kitchen tomatoes ta dauko ta markade ta ha
a da mai tana juyowa a wani waje tayo parlo dashi ta zauna tana karka
afafu jin tsayuwar motocin Raihan tayi sauri ta tashi tana watsa tomatoes din a tsakiyar carpet din tiles tana watsawa har saman Tv da bango ta
ata white paint din dake a parlon da sauri watsa lemunka da ta ha
e waje
aya tayi ma parlon kacakaca tana zamaiwa
asa saman tiles tana dauara hannu a kai tana rushewa da uban kuka tana harfa hannu tana cewa."Wayyo Allah Babe Wayyo hannuna Wayyo kafafuna Wayyo na karye
afafu."Wurgi Raihan yayi da jikkar hannushi yana yin kan Daulah cikin tashin hankali tana
agota kwance cikin mai da tomatoes tana cewa."Maike faruwa wa yayi dambe a parlon nan?maiysa maiki?."
Komai bata ce mashi ba kuka kawai take tana kafarta ta karye
afa ya taimaketa zata mutu, ru
ewa Raihan yayi yama rasa mai zai yi daukarta yayi a hankali yake takawa gudun karda su fadi tare ta
ara jin wani ronin dan ko ina an zubda mai da tomatoes idan kace zaka saki jikinka to faduwa ma zakayi a haka ya samu ya shigar da ita bedroom dinshi bathroom kawai ta shiga da ita yana fara yi mata wanka wanketa yayi tas da ya ta
a kafar take rusa kuka tana ta bani ta bani ya rufa mata Asari zafi ita zafi har kwalla suka cika mashi idanu dan tausayinta ji yake inama yana da yanda zaiyi da ya maido zafin a kanshi dan faduwa a tiles ba abu bane mai sauki bayan sun fito ya saka mata wata doguwar riga kawai yana cewa."Sorry bari na kira Dr tazo ta duba kafar."Girgiza mashi kai tayi tana share hawayenta tana cewa."A'a Babe kawai ka shafa man pain relief kafar zata bar ciwo tunda ba wani rauni Allah ya kawo abun da sauki."Girgiza mata kai yayi yana kama hannayenta yana cewa."A'a Wifety a dai kira Dr din dan taga yanayin kafar."Jinjina mashi kai tayi tana cewa."To a dai fara shafawa idan bata warke ba zuwa gobe sai a kira Dr din."Tashi yayi cikin sauri yana dauko firstaid din yana dauko pain relief din yana shafa mata a hankali yana hura mata iska tana mata sannu a haka ya samu ya gama shafa mata yana cewa."Babe wai lafiya?Maike faruwa naga parlon kamar anyi dambe lafiya dai ko?."Furzar da numfashi tayi tana cewa."Babyna nima ban san ya akayi ba,na fito zan dauko ruwa a kitchen nidai naga Raihana zaune a parlo da wani abu a hannunta nace mata sannu tayi man kallon banza ni kuma na rabu da ita na karasa shiga kitchen din wai Babe fitowar da zanyi kawai naji na zamai na fadi na buge Kafa idan nace maka ga abinda ya faru nayi maka karya kuma dai ba ba
i mukayi ba ila dai Raihana ce zata zubda miya dan kawai na fadi to dan Allah Babe mai nayi ma Raihana mai zafi haka da tayi man tsana irin wannan har take neman rai na wannan ai neman raine da na mutu da na fadi ko kuma na karye
afa."Share mata hawayen yayi yana cewa."Bata isa taga bayanki ba sai dai ke kiga bayanta bari naje mata sai naci ubanta yau."Ri
oshi Daulah tayi yana girgiza mashi kai tana kuka tana cewa."Nidai a'a Babe kaga Raihana yar'uwarka ban...tsawa Raihan ya buga mata yana buge hannayenshi daga ri
on da tayi mashi tana fita cikin
acin rai da ba
inciki da kallo ta bishi tana sakin murmushin farinciki dan Raihana bata ga komai ba su zuba ita da ita ba dai ita da tsafi take ta
ama ba?to zata nuna mata tsafinta na banza ne Raihan dai yayi mata nisa ba zata ta
a samun shi ba...
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Shigowa yayi cikin room din yana cewa."Raihana Raihana Raihana."Yanda ya shigo yana kwala mata kira yasa ta dakatar da karatun novel din da take tana Kallonshi idanunta waje dan wannan kiran ba na lafiya ba,dan haka nan Raihan bai shigowa room dinta arziki baya kawo shi sai tsiya da masifa da kuma bala'i saukowa tayi tana dafe kirji tana cewa."Yaya Raihan lafiya?maike faruwa?."Kallonta yayi yana cewa."Dan ubanki tambaya ma kike mai ya faru ko?nace tambaya ma kike ko?Raihana kina son nayi maki lahanin da har ki mutu daga ke har iyayenmu ba zasu ta
a mantawa dani ba,so kike nayi maki abun da zan saka iyayenmu bakinciki da nadamar ha
a aurenmu?."Girgiza kai tayi tana share hawayen da suka fara zubo mata tana cewa."Dan Allah Yaya Raihan kayi hakuri ka gaya man mai nayi wallahi kam ban san mai nayi maka ba,amma dan Allah kayi hakuri na tuba ba zan sake komai nayi maka ba."nunata yake da yatsa yana cewa."Karya kike munafika makaryaciyar banza da wofi
atuwa dake ko kunya bakya ji kina karya sau nawa kina cewa baki
arawa kuma kina
arawa?na fahimci rainin wayau ne yake sakaki duk isakancin da kike yi a gidan nan kuma ba kowa ya jaman wannan rainin a wajenki ba sai Abbie da basu nuna maki kin isa ki jera kafa
a da ni ba da duk hakan bata faru ba,to zan karyaki na aika ma Abbie ke naji na gwanmaci ko mai zai faru ya faru idan har nayi maki pieces."ha
e hannaye tayi waje
aya tana cewa."Yaya Raihan na gaji na gaji da wannan rayuwar dan Allah na ro
eka ka barni naji da abinda ya damaini ka barni naji da neman hanyar da zanbi na bar maka gidanka, da mai zanji Yaya Raihan?damai kake son naji da auren dolen da akayi man ko kuwa da masifar gidan nan? innalillahi wa'innalaihirajiun Allah kayi kawo man
auki ka kawo man sauki a wannan lamarin."Taso mata yayi yana cewa."Dan ubanki nine masifar komai?ai kece masifar kanki kece bala'in kanki tun da ke kike janyo ma kanki da kanki tunda baki son kiga ana zaman lafiya a gidan nan,tun farko sai da nace maki karki yarda da wannan auren karki yarda ayi amma sai kika nace kega chigum ko?to ba zaki ta
a samuna ba har abada kuma wallahi ba zaki ta
a zaman lafiya a gidan nan ba,kuma mudun baki fita a sabgar Daulah ba zan iya karyaki na karya banza sakara."Kuka kawai Raihana take kanta
asa bata ce komai ba sai dan ita ta rasa wanann wace masifa ce yaushe zata samu yanci yaushe zata fita daga wannan bakar rayuwar yaushe yaushe yaushe du
ewa kawai tayi kasa tana rushewa da kuka mai ciwo yanda sautin kukan Raihana ke fitowa kawai ya isa ka gane damuwar dake a cikin zuciyarta duk wani mai imani da tausayi idan har yaga yanda Raihana take kuka dole ya tausaya mata ko ma ya zubda mata hawaye amma shi Raihan ko a jikinshi sai ma jan kunnen Raihana da yayi yayo parlo da ita yana yin wulli da ita ta fa
a saman sofa,nuna parlon yayi yana cewa."Duk wannan iskancin na mainene?nace wannan iskancin duk uban maiye?matar tawa ai kike son kashewa ko?to karyarki tasha karya dan ke baki isa kiga bayan Daulah ba dan tayi maki gaba dan zuciyata dukanta na dam
ama Daulah duk nacinki da maitarki da mannewarki ba zaki ta
a samuna ba har abada ba zaki ta
a mallakar zuciyata ba,idan ma mafarkinki kenan to ki cire ma ranki dan wautane ni Raihan Umar Fatah nafi karfinki ke baki isa ki ansa sunan matata ba har abada dan nayi maki nisa nisan da ba zaki ta
a cin mani ba,ke ba class dina bace na samo daidai n za
i na wanda zuciyata take so da kauna kema tun wuri tun dare baiyi maki ba ke samo dai-dai ke ki aura zai fiye maki arziki."kuka take tana kallon yanda parlon ya koma kamar ba parlon da ta gyara ba yan awannin da suka wuce amma shine Daulah tayi ma haka tabbas Daulah itace babbar matsalarta a gidan Raihan ita ce take hura mata duk wannan wutar ta bala'in Yaya Raihan da take fuskanta ya zamai mata dole ta kawo karshen duk wani makarci da munafuncin Daulah dan kuwa ba zata iya irin wannan rayuwar ba tana fama da kanta kuma Daulah ta sakota gaba da makarci ba zata yarda ba.