Sashe 18
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Dariya Daulah tayi tana kallon kawarta tana cewa."Haulat kenan kawai dai na lura ke baki san duniya ba har yanzun duk yawon da kike a cikinta kuwa."Ta
e baki Haulat tayi tana kallon Daulah da kyau tana cewa."ko kuma nace kece baki san duniyar ba ko?ina kika kai wayaunki Daulah?kodai ba Daulah din da nasani bace wata ce daban a gabana zaune?ko har kin manta wahalar da muka sha da iyayen ku
in da kika sha kafin Raihan Umar ya fara sonki duk kin manta da har zai baki choice irin wannan ki wani zabi zama da kishiya,kishiyar ma yar'uwarsa ce fa ke barece kuma kin tabbata family nasa ba zasu ta
a sonki ba tunda ga tasu ai ba zasu janyo bare ba,ai nasa kinfi karfin zama da kishiya wallahi babbar yarinya dake ace za'a ai maki kishiya tun kafin ma a auroki a ta biyu fa."Murmushi mai ciwo Daulah tayi yana ajiye ice cream din da ke hannunta tana kallon Haulat dan kuwa abokin kuka ai ba'a boye mashi mutuwa Haulat best friend dinta ce aminaya ta gaske sunsan sirrin juna tare suke fadi tashi a rayuwa har suka kai matsayin da suke a yanzun furzar da naunauyen numfashi Daulah tayi tana cewa."kin ta
a jin ance uwa ta manta da wahalar da tasha wajen haihuwar
anta Haulat?baki ji masu
arin magana na cewa ba idan maye ya manta uwar
a ba zata ta
a mntawa ba Haulat?ko ku
in da na kashe kafin na tau
wasa zuciyar Raihan yace yana sona kawai sun isa na
i zama da ko wace irin kishiya bama wai wata yar'uwarsa balle kuma bayan kashe ku
i jikina ma ya moru a wajen bokaye duk a banza zasu tashi Haulat?haba haba sai kace ba Daulah ba?"Tashi tsaye Daulah tayi tana cewa."Wallahi billahi Haulat ba wata macen da ta isa kaf duniyar nan Raihan ya kusanceta da sunan Sex ke ko hannunta bata isa ya ta
a ba balle kuma wata Raihana da tun kafin naje na dauki mataki babu sonta a zuciyarta kuma babu sha'awarta ko ka
an a ranshi ni fa boka ce man yayi ba abinda Raihan ya
i ji da gani kamar yarinyar bai sonta ko ka
an a rayuwarsa bai son ko ganinta kuma a haka na
ara wutar tsanarta a zuciyarshi ba zai ta
a jin sonta ba balle har yayi tunanin yin wani abu sex da ita a Raihan ni
aya keda shi ni zan mori Raihan nasha soyayya a wajen Raihan."Sauke ajiyar zuciya Haulat tayi tana cewa."Yanzun naji hankalina ya kwanta kuma ba zama zamuyi mu zuba ido muna kallo ta zauna maku gida ba dan bamu san yaushe zai mutu ba balle karda ya mutu kuma azo ace gado sai an raba da ita."
Shiru Daulah tayi sai kuma ta numfasa tana cewa."Kuma fa haka ne Kawata,bari dai na shiga dole na fidda yar'iskar yarinyar nan daga gidan nan shine kawai masalaha dan sosai iyayen Raihan suka mamaini kuma wallahi sai kowa ya gane yayi ma Daulah ba dai ha
ani da wata yarinya ba?to duk zasu gane dan wallahi yarinyar nan kafin ta bar mana gida daga ni sai mijina sai ta cancance sai tayi nadamar shigowa gidana da sunan matar aure."Kallonta Haulat tayi tana cewa."Bangane ba wai gida
aya zaku zauna?."Daga kai Daulah tayi tana cewa." Kwarai kuwa ai shi da so yayi Kowa ya zauna gidanshi nace a'a ya dai ha
amu gida
ayan,kuma maiye dan mun zauna gida
aya zaman da zatayi na wucen gadi tarbiya kawai zan koya mata da hankali da nuna mata gangan cin auren mijin wata daga nan sai nayi waje road da ita shikenan fa ba wata wahala."Jinjina kai Haulat tayi tana cewa."Ta wani bangaren ba wahala amma baki ganin fidda yarinyar a gidan ba zai kawo matsala ba a tsakanin Raihan da iyayenshi ba Daulah."Ta
e baki Daulah tayi tana cewa."To ni ina ruwana da wannan Haulat?damuwata
aya na zama da kishiya jindadina na fiddata ta barman gidana da mijina Kinga kuwa samun matsalar su damuwarsuce ba tawa ba kuma ai zasu gama kumfar ba
in su hakura duk tsiyarsu."Dariya Haulat tayi tana cewa."Inlows din naki kike cema haka Mr president fa da matar shi amma baki da history nashi ko?."murmushi kawai Daulah tayi sai kuma tace."ina ruwana da History din Umar Fatah nahiyata har akwai wanda bai san History din shi ba Haulat? topic ne mai zaman kanshi a cikin history har da uban ita yarinyar ai yar Sarkin okeke ce fa cp Sanda ko?."Zaro ido Haulat tayi har drink din da ke hannunta ya subuce mata tsabar rudu tana cewa."Wayyo Allah na Oba Umar Sanda fa kike cewa wanda yafi kowa ku
i a
asar nan Tasan ko?."Ta
e baki tayi tana cewa."kwarai shi fa yarsa ce za'a ha
asu yanzun haka shi Raihan ai yana Okeke kinsan yan'uwa ne."Kallon Daulah tayi da kyau tana cewa."Kuma kike kokarin fiddawa a gidan miji yar Oba Umar din Daulah?gaskiya baki da hankali idan fa suka gano kece silar fitarta duk dangin ku ba mai kudin amsarki daman ai dangin naki ba mai kudinki tunda dai duk tallakawa ne gaba da baya."
ata fuska Daulah tayi tana cewa."Kuma duk talaucinmu kun fimu ba tunda ba wanda ya ta
a mutuwa a layi saboda rashin gidan kwana kaf danginmu."Tashi Haulat tayi tana fisgar jikka tana cewa."Karki zageni dai,banza marar mutunci kuma aure ko? za'a yi tabbas ba za'a fasa ba amma kibi sannu akan yarinyar nan gaskiyar dazan gaya maki kenan."Tsaki Daulah tayi tana cewa."ba zanbi ba tunda ai bake bace za'a yi ma kishiyar ba dole kice haka daman nasan kina cikin wanda zasuyi farinckin da kishiyar nan tunda baki samu kamar wanda na samu ba yar hassada kawai."ita dai Haulat fita tayi daga eatry din tana shiga motarta tabar wajen cikin
acin rai dan duk sanda zasu samu matsala da Daulah first gorin da take mata a duniya Babanta ya mutu a layi sanadin korar su daga gidan da suke haya cikin dare ana masu wulli da kaya take ya ha
iyi zuciya ya fara aman jini ba'a kai da zuwa asibiti ba yace ga garinku nan kuma itace babba a lokacin taga tashin hankali a ungwar su Daulah suke suma dan a gidansu ma suka zauna na sati akayi bakwai suka samu wani gidan kuma share hawaye kawai tayi tana auna abinda zatayi ma Daulah dan Daulah tana bu
atar a koya mata darasin zaman duniya.