Sashe 65
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sukayi addu'ar fita ko kafin yayi ma motar shi key sai da ta tayashi yayi addu'ar kunna mota sannan ya tafi yana mai godema Allah da ya samu kamilar mace irin Malika,da harara Malika ta raka motar dan ji take kamar ta kira su Boss su take mata shi da Daf kowa ma ya huta dan bala'in haushinshi take ji ta tsani Usman bata son duk wani mai son Usman hakuri kawai take da danna zuciya duk sanda zai zo gidansu har ya tafi bata soka mashi wu
a a zuciya ba.
share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Tun da yaje office bai aikata komai ba ga tarin aiki amma ya kasa ta
a komai sai ma uban tagumi da ya buga komai ya tsaya mashi zuciyarshi sam bata yi mashi dadi idan ya tuno abinda yayi ma Umaima da dare maiyasa ya biye mata?maiyasa baiyi mata uzuri ba dan yasan duk abinda tayi she
an ne ya tunzurota da kuma zafin kishi irin nasu na mata, Lumshe idonshi kawai yayi ba tare da iya yin komai ba dan maganganun da yayi matane suke mashi ansa kuwa a kunne dan sai yanzun yake gannin girman kalaman da nauyinsu to mai ya hau kanshi har yayi shirme irin wannan? ta
a shi da akayi ne yasa ya bu
e ido yana sakin murmushi yana cewa."Dan halak yanzun nike son zuwa office dinka daman."Zama Hamad yayi yana cewa."Sai gashi na hutar da kai na kawo kaina."Dan numfasawa Hamad yayi yana kallon Usman da kyau yana cewa."Usman kana lafiya kuwa?maike damunka tun da na shigo nike nocking da sallama baka san inayi ba sai da na ta
a ka fa."Ajiye pen din hannunshi Usman yayi yana dafe kanshi sai kuma ya girgiza kai yana cewa."Bari Hamad wani abu na aikata kuma yanzu yazo yana damu na ina nadamar yin hakan."Gyara zama Hamad yayi yana cewa."Subuhanalillah maiya ya faru Usman?mai kayi wanda har kake nadama?"Furzar da naunauyen numfashi Usman yayi yana kallon Hamad yana cewa."Nida Umaima ne Hamad."Kallonshi yayi da kyau sai kuma yace."Kai da Umaima kamar ya?wani abun ya faru?."Jinjina kai Usman yayi yana gaya mashi duk abinda ya faru, cikin damuwa yake cigaba da cewa."Jiya da
yal nayi bacci Hamad take nayi nadamar kiranta da karuwa karka so kaga yanda take kuka tunda nike da Umaima ban ta
ata mata rai irin jiya ba naji ciwon abinda na aikata har kunyar Kallonta nike ma."Girgiza kai Hamad yayi yana cewa."Maganar gaskiya baka kyauta ba kuma a matsayinka na mai hankali bai dace ka biye ma mace ba dan tana riga ma akan kishiya balle kuma Umaima da kasan yanda take sonka kuma kai kanka kasan ba dacewa bane kayi waya da budurwarka a gidanka koda kake ta
amar baka sonta a bar shi da baka sonta amma sai kayi ko
arin kiyayewa dan har yanzu sunan matarka zata ansata tunda akwai igiyar aurenta a kanka amma kalamanka sunyi tsauri ina yawan gaya maka kabar jifar Umaima da kalamai irin wannan ko ba komai yar'uwarka ce nasa ai kaine zaka tashi tsayin daka sai inda
arfinka ya
are idan har aka kirata da sunan karuwa, amma abin takaicin kai da kanka kike jifarta da sunan ba dacewa bane Usman."Furzar da naunauyen numfashi Usman yayi yana kallon Hamad yana jinjina kai yana cewa."Na anshi laifi na Hamad tabbas ban kyauta ba kuma ni ban san ya zanyi ba wallahi Hamad."Murmushi Hamad yayi yana cewa."Yanda zakayi ka bata hakuri dan na tabbata tana cikin fushi da damuwa kishiya fa balle ita da take ganin bata samu zuciyarka ba amma har ka mallaka ma wata itace uwargida fa amma bata samu soyayyarka ba abun da ciwo sosai."Hamad taya zan bata hakurin to ni bada hakuri ba matsala ta bane yanda zan bata hakurin nike son sani kawai."Tashi Hamad yayi yana cewa."To nan ne ban sani ba,ya kake ba Amaryarka hakuri idan kuka samu sabani?kai Usman ma abun naka yana zuwa da sabon salon raini wallahi."Kamo Hamad yayi yana cewa."Haba Hamad ya zakayi man haka?wallahi da gaske nike ban san ya zan bata hakuri ba a cire wasa dan ni kunyarta nike ji shiyasa yau ko karatu ma bamuyi ba kuma ban yarda ta ganni ba har na fito."To naji kawai idan kaje ka kirata ka nunata abinda ya faru jiya komai ya wuce ya zama kamar ba'a yi ba kuma yi mata kishiya da zakayi baya nufin da zaka wula
anta ta a'a asali ma ka gaya ma amarya matsayinta a wajenka kuma zatayi mata biyayya haka dai kalamai masu dadi kasan mata duk yanda suka yi fushi da kalamai masu dadi kawai ake lailasosu dan ko wace mace tana son taitali da tarairaya."Jinjina kai yayi yana sakin murmushi yana cewa."Balle kuma Umaima da daman take son kalamai ba,zan gwada in shaa Allah hakan ma ba zai sake faruwa ba so nike mu rabu muna ganin mutumcin juna." Wani irin kallo Hamad yayi mashi yana cewa."Wait!wai kana nufin har yanzu kana kan niyar rabuwa da Umaima ko mai?"Daga kai yayi yana cewa."Gaskiya har yanzu akwai haka a zuciyata bayan aurena da kamar shekara zan sallamaita ina mata addu'a ma Allah ya bata miji na gari mai addini wanda zai kula da ita ya kuma bata tarbiyya."kafe shi da ido kawai Hamad yayi yana mamakin mai Usman yake nufi kuma? maike damun Usman yanzu ai baiga aibun Umaima ba da har zai ce zai rabu da ita bayan yasan yanda yarinyar take mutuwar sonshi ko tausayinta baya ji?wannan wani irin rashin mutunci ne?
Dafa Usman yayi yana cewa."A tsakaninmu babu boyeboye muna gaya ma junanmu gaskiya to ita zan gaya maka Usman kuma na tabbata ko nan gaba zaka ce ni Hamad Ubaidullahi na gaya maka gaskiya, wallahi Usman babban kuskuren da zakayi da nasani
aya a rayuwarka shine rabuwa da Umaima iyaka cin gaskiyar kenan mudun ka biye ma karyar da zuciyarka take gaya maka ka saki Umaima sai kazo kana man kuka da idanunka dan karya ne wai kace baka son Umaima karya ne kawai dai ka
i natsuwa har kagane irin illar da soyayyar Umaima tayi maka a zuciya ba,kuma idan da kace kai baka so saboda tana zuwa club da sauran su to yanzun fa?inace duk ta daina ta tuba Allahn da tayi ma laifi tana abinda ya hana ta tuba kuma inada ya
inin in Shaa Allah ya yafe mata dan shi Allah yana ansar tuban bayinsa,to wallahi ka cire sakin Umaima a zuciyarka ka rungumi matarka ku mori rayuwarku banda kana kai Usman wani namiji zai samu kamar Umaima ya zuba mata ido ba tare da sun kulle soyayya ba ya mori rayuwa balle ma da take sonka bata son ko fushinka fa wata irin kaunace ba zata nuna maka ba amma ka biye ma makaryaciyar zuciyarka kana yaudarar kanka bayan kuma ka kasa boye sonta a cikin
wayar idonka Usman to nidai ba ruwana kuma ba zan hanaka aure ba tunda kana so amma karda kayi sake ka rabu da Umaima babbar dama ce Allah ya baka da har ka samu kamar Umaima tana sonka,Umaima fa Usman ga kyau ga hallata da Allah yayi mata duk kai baka ganinsu ko?"
e baki Usman yayi yana cewa."Hamad kenan kai kyau da sura suka dama har suke tsone maka ido,amma ni nan basu gabana kuma bani ganinsu ni nafi son tarbiya da natsuwa da kuma zallar ilimin addini ba dan ni ba ko dan yaran da zan haifa ko banza na samar masu uwa ta gari wanda zata basu tarbiyya ta basu ilimi,amma mai ake da kyau babu ilimi to yaran da zamu hai
fa mai zata koya masu rawa ko zuwa club ko kuma shan giya Hamad?to ni nayi jahadi na aureta na kuma nayi iyakar yina da taimakon Allah dan nasan ba wayau na bane ko kuma dubarata ba yarda Allah ne da yaso yi mata shiriya dan haka ni ba zan zauna da ita ba dan ni yanda ban ta
a zina ba to ba zan ha
a jikina da sauransu wasu gardawa ba ina da zafin kishi ina iya yi mata illa shiyasa maganin ayi Hamad sakin shine masalaha ta auri wanda zai iya jurewa kuma kaga idan ta auri wani yajita a bazawara ba zai damu ba ai zaiyi tunanin ta ta
a aure amma dai ni ina sabona fal kuma na hayema saura ba zan iya ba Hamad."Girgiza kai Hamad yayi yana cewa."Amma Usman baka tunanin rayukan su Abba zai
aci idan ka saki Umaima?baka tsoron
acin ran da Umma zata shiga bayan kasan Umma tana son aurenka da Umaima?"Dan shiru yayi sai kuma yace."Tabbas zasuji ba dadi amma na wani lokaci ne komai zai wuce balle ma na tabbata Umaima ba zata bari suyi fushin ba."Murmushi kawai Hamad yayi yana cewa."Allah ya tishemu Alkhari ya kuma rabamu da aikin da na sani Usman amma ina mai
ara gaya maka karda ka sake ka saki Umaima koda da wasa ne kai ko a mafarki karkayi wannan gigin nidai shawarata kenan kuma iyakar gaskiyar da zan gaya maka kenan."Wani file Usman ya mi
a ma Hamad yana cewa."Wanann file din na office dinka ne and ban gaya maka ba gobe za'a kai ku
in auren fa."Ta
e baki Hamad yayi yana
age kafa
a yana cewa."Okay Allah ya kai mu ya kuma sa alkhari Ogan Malika,duk da dai naga alamun rowar Malikar ma ake mana sarkin yan kishi."Girgiza kai yayi yana cewa."Ba haka bane Hamad kasan Malama ce dan bikin ma ba abinda za'ayi za dai a sauke Alqur'ani a islamiyya kawai in shaa Allah."Dariya Hamad yayi yana cewa."Bikin ustazai ai zamuga ka'idoji da dokoki."daga haka Hamad ya fita Office din yana jin ba dadi a zuciyarshi dan shi har ga Allah yana son abokinsa da Umaima tun kafin iyayensu sun ha
a su aure yake ma abokinsa fatan auren Umaima dan yana ganin dacewarsu,yana jin ace shine Allah yaba Umaima ai baiga mai kuma zaisa yayi mata kishiya dan ba abinda Allah ya rageta dashi amma kowa da ra'ayinshi shi dai yana ma abokin nashi fatan Alkhari Allah yasa amaryar abokiyar arzikinshice itama Umaimar Allah ya ha
ata da nagari.