Sashe 29
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shima shigowa yayi yana cewa."Zauna zanyi magana dake Umaima."Kallonshi tayi sai kuma ta gya
a kai dan bata jin zatayi mashi magana a yanzun haushin maganar da yayi mata take ji,shima zama yayi yana kallonta yana cewa."Fatan kina jina?"numfasawa tayi tana cewa."Eh ina ji Yaya Usman bacci nike ji kuma so nike ka taimaka ka tayani wanka dan na gaji ba zan iya yi da kaina ba."murmushi kawai Usman yayi dan baiyin mamakin rawar kan Umaima akan auren ba ai ba sabon shiga bace har hannuce daman kwana biyu batayi ba ai dole ta nuna a wuya take murtu
e fuska yayi yana cewa."Aurena da kika yi bashi yake nuna wai zaki ansa sunan matata ba,ke baki isa ki ansa sunan mata a gareni ba kuma baki isa na ha
a jiki dake ba duk baki da wannan matsayin dan kin san nafi karfinki nesa ba kusa ba ni ba dan'iska bane ya dace ki gane haka ai yar'iska sai dan'iska dan haka bari kiji daga yau sake saka wannan zuciyarki kuma ke zaki zauna a
asa ni ina sama bance koda wasa ki ta
a handle din kofar fita ta baya ba dan ni zan dunga fita ta baya sannan kuma kitchen dinki gashi nan kasa nawa yana sama ke komai kuyi naki daban nayi nawa daban dan ni banda najasa a jikina kuma ba zan ta
a ha
a jikina da najasa ba fatan kwakwalwarki ba ta kifi bace kina gane abinda nike gaya maki."Murmushi Umaima tayi tana cewa.'Not problem Myluv ai zan dunga ganinka ko?abu
aya zakayi man a rayuwata na kwana a gadon asibiti shine nayi kwana
aya kacal ban saka ka a idona ba Yaya Usman ina sonka ina kaunarka zan iya zama da kai a ko wani irin yanayi kuma ni nasan ni matarka ce amma ba zan tillasta maka da kai kasa a zuciyarka kaji kana da mata ba,balle ma mata irina yar-kwalta mai najasa Yaya Usman.'Tashi yayi yana cewa.'Is better.'daga haka ya haye sama da kallo ta bishi sai kuma ta tashi itama ta shige bedroom din
asa cike da mamakin irin yanda Yaya Usman yake ci mata mutuncin haka dan ya samu kamarta ma tace tana sonshi shi da ma bai waye ba gashi dai classic amma ba wayewa numfasawa kawai tayi ta shiga wanka.
Kallonsu Mr president yayi sai kuma yace."Kuna biye ma Raihan ne kawai amma tunda kunce a nema mashi auren yarinyar da yace yana so za'a je amma ina mai
ara gaya maku ita yarinyar da yake ta magana kanta bata da tarbiya a binciken da na saka akayi ko ka
an bata da magaya shiyasa da nace ba za'a je duba da wacece yarinyar."Numfasawa His Excellency Alhaji Umar Faruq yayi yana cewa."Amma ya dace ai duba lamarin My president duba da yanda shi Raihan ya damu bamu shirya rasashi ba kaf zuriarmu shi muka fara gani kaga ya dace muyi mashi abinda yake so tunda yayi biyayya har an
aura mashi ZA
INMU sai muma mu
aura mashi za
in ranshi sai naga kamar anyi mashi adalci kuma kaga rashin tarbiyar ba damuwa bane idan har muka saka mata doka dole tabi idan har bata bi ba zaka gane nan gidan ba gidan shirme bane amma hana auren ba masalaha bace."jinjina kai Oba Umar yayi yana cewa."Nima ai na gaya mashi hana auren Son da Daulah ba masalaha bane,a bar shi ya auri yarinyar tunda yana sonta."gya
a kai Mr president yayi yana Kallonsu da kyau yace."Tun da har kun matsa kuma kun
i nima hango abun da na hango to ba ruwana ai Raihan
anku ne kuna da iko a kansa dan haka ni Umar Fatah Umar bani da hannu akan wannan aure na Raihan wanda nike da hannu Alhmdulillahi har ma an
aura na gama nawa saura naku ba ruwana babu hannu na a sabgar nan."Dafa shi Faruq Umar yayi yana cewa."Idan kace babu ruwanka a ciki mai hakan ke nufi?haba mana Mr president ya kake son kayi haka ya kamata kayi hakuri Raihan baiyi laifi ba idan yace ga wanda yake so tunda muma mun za
a mashi wanda muke so kuma yaron nan ya amsa ba tare da wata gardama ba sai ma godiya da biyayya hakan da yayi ya faranta mana rai muma a matsayinmu na Iyaye a gareshi mu faranta mashi at least koda sau
aya ne mana akan ita wannan yarinya da ake magana akan ta mana."Jinjina kai Mr president yayi yana cewa."Baku san waye Raihan ba na lura har yanzun,amma Allah yayi albarka ya ha
a kansu,sai aje a kai ku
i next two week a
aura masu aure."
ara tattaunawa sukayi sannan suka tashi dan tafiya gidan su Daulah kai ku
in Raihan da Daulah.
Kallon Kk yayi sai kuma ya furzar da naunauyen numfashi yana cewa."Sun
aura auren nan KK maiye second way."dafa Raihan KK yayi yana cewa."Hakuri."wani kallo yayi ma KK sai kuma ya ja dogon tsaki yana tashi tana cewa.""Wallahi KK, I will never accept this marriage that I don
t want.
How can I be patient when I have someone I love, and you hear that they
ve already tied me into this marriage without my consent, and yet you tell me to be patient?
Don
t you know that patience can lead to death, KK?"Tashi shima KK yayi yana dafa Raihan yana cewa."Calmdown Raihan be patient.'wani kallo yayi mashi yana cewa."As how kk? taya zan natsu nayi hakuri bayan ina ji ina gani Abbie yana son rabani da wanda nike so KK,taya zan yi kwantar da hankalina bayan zuciyata tana wajen Daulah."dan shiru Raihan yayi sai kuma ya jinjina kai yana ha
a hannayesa waje
aya yana cewa."Duk wannan abun da Abbie yake man akan Raihana ne ko?duk hanani auren za
ina da yake ko
arin yi akan Raihana ne KK kuma a haka ake son na so Raihana a haka ake son na zauna da ita har *DA'IMAN ABADA* never ican't, ireally hate her wallahi ba zan ta
a sonki ba Raihana ba zata ta
a jindadin zama dani ba."Girgiza kai KK yayi yana cewa."karkayi haka Raihan ka tuna ko ba komai Raihana kanwarmu ce daga ni har kai ba zamu ta
a barin muga abinda zai cutar mana da
ane ba,ba iyakar Raihana ba su dukansu laifi anyi maka da aka
aura maka aure da Raihana bayan baka so kuma sai naga har da naka laifin da Abbie yace zai ha
aku da Raihana kace baka so bashi zaka gaya mawa dan yafi su zafi sai ka nemi su Dad ka gaya masu na tabbata ba zasu bari a
aura maka aure da ita ba,amma yanzu You too late,zama da Raihana dole ne kaima ka sani."Ruwa Raihan yasha yana cewa."Ba dai dole bane ni a wanann stage din da nike zan iya hakuri da komai akan Daulah idan har zan rayu da Daulah wallahi zan iya barin kowa KK."wani kallo KK yayi mashi yana cewa."Raihan, are you in your right mind?
Did you say everyone?
By everyone, do you mean even them too?"Ta
e baki yayi yana cewa."I'll surprise you KK,a dai hanani auren Daulah zaka ga yanda game zata kasance."shiru kawai KK yayi dan shi bai ma san mai zai ce mashi ba sai dai kawai ya kwanta ya lumshe ido yana tunanin irin son da Raihan yake ma Daulah yaushe ma suka ha
u da har sukayi nisa a irin wannan son haka?bai da ansa kam Kallonshi kawai yayi yana kallon yanda yake danna waya, addu'a kawai yayi na Allah yasa Abbie ya yarda da auren Raihan da Daulah dan bai son Raihan ya shiga wani hali saboda soyayya.