Sashe 56
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya rabamu da aikin da nasani Usman kenan masoyin Malika ustaziya ko mai zai gaya ma ustaziyar tashi
munji a next page_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Dan jim Usman yayi yana sa
a ta ina zai fara?samun kanshi yayi da jin nauyin gaya mata maganar da yake son gaya mata,ganin yanda ta natsu alamu sun nuna shi take sauraro yasa ya
aura yana gyaran murya yace."Malika daman ina son idan har aka bani izinin zuwa wajenki na gaya maki cewa ina da mata Malika,ba wai boye maki hakan nayi ba a'a naga irin wannan maganar bata cancanci ace anyi ta a waya ba duba da maganar aure rayuwa ta har abada tana bu
atar natsuwa da kuma fa
in gaskiya ba zan boye maki ba Malika ina sonki karda kiji wai ina mata kiyi tunanin soyayyarki bata kai inda kike tunani ba, a'a ko
aya Malika ku duka inasonku ba wanda tafi wata a wajena."
agowa tayi tana kallonshi na dan second tana maida kanta
asa ba dai tace komai ba,ganin bata ce komai ba yasa Usman cewa."Dan Allah Malika karki sakama kanki damuwar ina da mata,dan matata bata da matsala na tabbatar da zaki ji dadin zama da Umaima duba da ko ba komai Umaima yar'uwata ce jini
aya muke kuma duk abinda nike so a rayuwata Umaima tana sonshi nidai fatana da rokona a wurinki koda munyi aure kuyi zaman lafiya kamar yanda musulunci ya koyar damu."Murmushi ta sakar mashi tana cewa."Indai ta nice baka da damuwa kuma ba zan ta
a yi mata kallon kishiyata ba sai yar'uwata kuma yayata zamu zauna lafiya fiye da yanda kake tunani nidai a wajena babu Matsala kuma hakan ba zai ta
a shafar soyayyarmu ba."Murmushi Usman ya saki yana jin sanyi har cikin zuciyarshi daman shi damuwarsa karda taji yana da mata tace ba zata aure shi ba sai gashi ta yarda da auren nashi duk da yana mata gaskiya yayi dace kuma ba zai ta
a gajiyawa ba da godema Allah dan ya tabbata ba wayaunshi ko dubararshi ba ya bashi Malika hakurin da yayi na yi ma iyayenshi biyayya ya auri Umaima da kuma fauwalama Allah komai da yayi,sai ga shi tun ba'a yi nisa ba yaga ribar biyayya da hankuri kuma yanda tace bata da matsala haka itama Umaima dan ya tabbata duk yanda yace to ne a wajen Umaima sosai ya nuna mata farincikinshi, Annabi yasa sukayi ma salati sannan yasa taje ta dauko jikkar islamiyyarta ya hau yi mata
ari yana yi yana sako mata da kissar annabawa da yanda sukayi soyayya da matayensu sun da
e suna karatu daga bisani sukayi addu'a ya tashi yana bata tabbacin sati mai zuwa za'a kawo ku
in na gani ina so har ba
in mota ta rakashi sannan ta dawo gida tana jin zuciyarta na mata zafi da yace yana son Umaima wai ita Malika wani yake kallonta yake bu
e baki yana gaya mata yana son mafarkinta farincikinta,dan ta danne zuciyarta dan lokacin da ya furta kalmar so ga Umaima ji tayi kamar ta shiga kitchen ta dauko wu
a ta luma mashi a zuciya ya mutu ko ta dan ji saukin abinda take ji gamai dashi a zuciyarta,hawaye ne suka zubo mata tana saka hannu ta share tana zama a saman sofa ta kifa kanta tana rushewa da wani irin kuka mai zafi dan zafi zuciyarta take mata ji take kamar ta
aura hannu bisa kai ta kurma ihun da duka yan estate din zasu taru kanta...Dasauri Alaja ta sauko tana cewa."Malika kuka kuma?ya kamata ace a yanzu kibar kukan nan haka akan wannan auren na Umaima tunda saura kiris ta dawo taki fa."Girgiza kai Malika tayi tana mai cigaba da kukanta hakuri Alaja take bata tashi tayi tana buga ma Alaja tsawa tana cewa."Dallah can Alaja ki barni nayi kukana ko naji saukin zafin kishin Umaima da yake hururuwa a zuciyata."Dan jan baya ka
an Alaja ta
yi dan ita ihun da ta buga mata ya ma tsorata ta,kallon Malika tayi tana sauke numfashi tana rungumota jikanta tana ha
e bakinsu waje
aya tana mata wani irin tsotsa sun da
e a haka har sai da tabar kukan sannan ta zare bakinta daga cikin bakinta tana zaunar da ita tana cewa."Nasan zafin da ra
adin da kike ji a zuciyarki Malika dan so ba karya ba balle ma ace mata kamar Umaima ai dole ayi kishi a kanta,amma sai naga kukan zai iya haifa maki da matsala kuma naga plan dinmu yana tafiya yanda ya dace tunda ya shigo hannu ai saura aiki idan kuma har baki iya jurewa har a
arasa plan din to yau ba dai gobe ba a aika kawai a kashe shi a sato maki Umaima."Sauke ajiyar zuciya tayi tana girgiza kai tana cewa."Alaja idan har nasa aka kashe Usman ai ban dauki fansar abinda yayi man ba,inason kafin Usman ya mutu yayi nadamar auren man mata da yayi ina son Usman kafin ya bar duniya da wannan hannayen nawa zan sa alma
ashi na datse mashi harshen da har ya iya kallona yana fa
a man yana son Umaima,inason kafin Usman ya mutu naga idanuwanshi suna zubar da hawayen jini wato hawayen ba
in ciki dan dole yayi nadamar auren Umaima da kuma da na sanin sanina a rayuwarsa dan ba shi
aya ba har iyayen nasu da suka ha
a auren sai nayi
aya
aya da rayuwarsu."dan shiru tayi sai kuma ta sake rushewa da wani irin kuka tana kamo hannun Alaja ta
aura a saman zuciyarta cikin kuka take cewa."Wallahi Alaja zuciyata zafi take man ji nike kamar zanyi aman zuciyar ko na huta da yanda nike ji a zuciyata."Da sauri Alaja ta tashi tana bu
e freeze ta dauko giya ta balle marfin ta daura ma Malika a baki sha kawai ta hau yi sai da ta sha fin rabi sannan ta janye bakinta tana rungumota Alaja suka zube a kasan carpet tana tura hannayen ta a cikin rigar Alaja ta fiddo da breast dinta tana kai ma bakinta cikin wuta wuta take tsotsar nonon tana girgiza kai tana wani gurnani shafa bayanta Alaja take tana
ara tura mata su tana tura hannayen ta a cikin attach dinta sai wani irin nishi suke sun da
e a haka kafin daga bisani su cire ma junansu kaya suna komawa haihuwar uwarsu suna aikata abinda suka gadama.(Allah yasa mufi
arfin zuciyarmu
Tunda Usman ya bar gidansu Malika bai zarce ko ina ba sai main house dinsu direct apartment din su ya fara shiga zaune ya tadda Umma tana karatun Alkur'ani zama yayi
asa har sai da ta gama suka shafa tare sannan ya gyara zamanshi yana gaisheta kallo
aya tayi mashi tana mai sauke numfashi tana cewa."Ba zan ta
a ansa gaisuwarka Usman har sai ka janye neman auren nan da ka fara Usman."a zabure Usman ya
ago yana kallon Umma sai kuma ya girgiza kai yana matsawa kusa da
afar Umma yana cewa."Dan Allah Umma kiyi man rai Karki ce zaki hanani auren Malika wallahi ina son Malika kuma itama tana sona dan Allah Umma."fisge kafarta daga ri
on da Usman yayi mata tayi tana cewa."Wallahi Usman koda mutuwa zakuyi idan har baku samu juna ba sai dai ku mutu na gwanmaci hakan, sakarai marar hankali da tunani ashe Usman baka da tunani baka da hallaci kai yanzun duk soyayyar da Umaima take nuna maka bata isheka ba sai kayi mata kishiya ace ko Shekara
aya ba'ayi ba da aurenku har kana kokarin son yi mata kishiya?ai nasa ko dan Hajiya Sumayya da ta daukeka a matsayin
a kayi hakuri ka zauna da Umaima ka bari ko haihuwa tayi kafin kayi mata kishiya amma da yake kai baka san arziki ba dole sai ka nuna ma duniya aurenka na farko na hadi ne yanzu zaka aure ZA
IN RANKA ko?to baka isa ba kai da yi ka Umaima kishiya ban jin nan kusa dan kayi ka
an wanda bai san darajar so ba,dube so da kaunar da Umaima take maka saboda son da take maka tunda akayi aurenku wata takwas kenan bata ta
a zuwa gida ba ka hana kuma tayi hakuri Sannan har waya ma baka barta da ita ba duk ka amshe shima tayi hakuri kasan maiyasa tayi hakuri da duk hakan Usman?to saboda so ne sonka ne da take bata son
acin ranka da fushinka shiyasa ta za
i ta faranta maka rai koda ita zata kuntata, amma da yake kai baka da kirki zaka yi ma ta kishiya to baka isa ba ni kuma zan nuna maka
arfin ikon uwa akan
anta."cikin shigar lailashi Usman ya kalli Umma yana cewa."Hakane Umma nasan Umaima tana sona kuma tana kauna amma nima ina son Umaima kamar yan...karya kake Usman karya kake baka san Umaima karya kake zuciyarka babu soyayyar Umaima a ciki Usman nice nan uwarka ni na haifeka nasan halinka Usman kai
in zaka so Umaima kaine fa Usman kaine kake kuka da nuna ba
in ciki kana cewa an
aura maka aure da karuwa yar-kwalta kaine Usman din da ya tsani mace mai saka gyale(mayafi/veil)a zuciyarka kake kyamar mai saka veil balle Umaima da take yawo babu koda dankwali balle kuma gyale har yaushe zaka so ta Usman?karka kuma cewa haka daga yau nasan baka son Umaima ka auri Umaima dan baka da yanda zakayi,to tun wuri idan zaka cire wannan bakar akidar taka na kin mace mai saka veil ka cire ka rungumi matarka ku zauna lafiya cikin so da kaunar juna idan kuma kaki kai ka sani amma ka sani ba zaka ta
a yi ma yarinya
aramar kamar Umaima kishiya ba na gaya maka Usman." Bu
e baki Usman yayi zai yi magana Umma ta dakatar dashi tana nuna mashi hanya tana cewa."Fitar man daga gida tun raina bai
aci ba har nayi maka baki Usman,na kuma gama magana ka tabbatar da kaje wajen Babanku ka gaya mashi janyewarka a neman auren da ka fara tun muna mu biyu idan har ka kaini bango Usman zan baka mamaki."Jinjina kai yayi yana cewa."Ina neman afuwarki Umma karda kiyi fushi da ni ki yafe man Ummata dan Allah."komai Umma bata ce mashi ba tabar mashi parlon yaci abinda zai ci a parlon.