← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 145

Sashe 104

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gidansu Daulah Raihan ya nufa direct cikin tashin hankali ya shiga parlon gidan zaune ya tadda Mama da saurayinta Allah yaso ma ba wani abun ya tadda suna yi ba amma suna zaune gab da juna ita ko dankwali babu ga wata riga ce marar katsari a jikinta amma ko a jikanta ta ansa gaisuwarshi tana tambayarshi gida da yake Raihan baya cikin hankalinshi a ru e yake bai gane komai kawai dai yaga Daulah ya sakata a cikin idonshi ya bata hakuri ta dawo gidanshi dan ji yake zai iya haukacewa idan har babu ita,wata irin wutar sonta ne yake azalzalar mashi zuciya dan bai ara yarda da girman son da yake ma Daulah ba sai da tayi fushi tayi yajin nan dan ko office bai jin zai iya zuwa idan har ba Daulah bace ya maida gidanshi shiyasa bai lura da irin shigar dake jikin Mamar Daulah ba da kuma wani gardi yake ko arin maida penis dinshi cikin wando da dubara ba tare da Raihan din ya lura ba,cikin tashin hankali Raihan yake kallon Mama yana cewa."Mama dan Allah kiyi hakuri hakan ba zai sake faruwa ba zanyi ma tukar hanci kiban Daulah na tafi da ita gidana wallahi ina son Daulah ba zan sake yi mata laifi ba."Numfasawa Mama tayi tana cewa."Ban gane ba Raihan Maike faruwa?wani abu kayi ma Daulah din har tayi fushi ta bar maka gidanka?."Hawayene suka fara zubama Raihan yana cewa."Eh Mama kuma ba zan sake ba daman akan girki ne nace sai tayi a dole kuma Allah ba zan sake ba dan Allah Mama ki bani ita na koma da ita zan saka Ammie ta sake turo da wasu masu aikin."Ta e baki Mama tayi tana girgiza kai tana cewa."Ikuwa kayi ma kanka Raihan kayi ma kanka ka rasa Daulah har abada kenan ka samu ma ka samu mace kamar Daulah kake ko arin maida baiwa yar'aikin gida ina mai aikin da nazo watan da ya wuce na tadda tana yi?wato ta hure maka kunne shine ka maida aikin kan Daulah ko?to ga abinda ai ya faru ni Daulah bata zo nan ba kuma wallahi Raihan mudun ata ta ata ko wani abu ya samu ata sanadin ba in cikin da ka sata sai nayi Shari'a dakai dan haka tun wuri tun dare bai maka na ka nemo man a ka dawo man da ita gida ka hado da takardar sakinta sai kaje ka auro wanda ta iya girki."girgiza kai Raihan yayi cikin tashin hankali yana cewa."Na tuba ki yafe man Mama wallahi ba zan ta a iya sakin Daulah ba ,ban iya rayuwa da ko wace mace sai Daulah Mama karki rabani da ita kinga muna son juna kuskurene kuma ba zan sake ba zan kiyaye kuma ba wanda ya zugani na saka Daulah girki Mama dan Allah Mama ki gayaman inda taje naje na bata hakuri ba zan sake ba."Cikin fa a Mama take cewa.'Ba wani ba zaka sake ba Raihan daga ganin kwayar idanunka zakayi kafiya da tsaurin ido shiyasa tun farko ban yarda da auren nan naku ba saboda nasan wahalar man da a zakayi dan haka tun wuri ka fitar man daga gida kaje ka nemo man a kuma ka maidata da takardar sakinta dan na fasa baka ata tunda baka da tausayi da imani tunda har zaka iya saka wanda kake so da kauna aikin wahala irin girki bayan ko a gidansu bata girki sai kai zaka saka ta to baiwar na kai maka ko mai da zaka saka man ita girki dan mugunta irin taku ta maza."du awa asa Raihan yayi yana dafa afar Mama yana hawaye yana cewa."Kiyi hakuri na yadda ni mai laifi ne Mama amma ba zan sake ba idan kika rabamu wallahi mutuwa zanyi dan zuciyata ba zata juri rashin ta ba a kusa dani,Mama Daulah ce rayuwata haskena Za in raina itace zuciyata take so da kauna karki rabamu ba zan sake ba dan Allah Mama."Shiru Mama tayi tana jinjiga kai sai kuma ta kalleshi tana cewa."To naji karka sake daga yau idan har ka sake koda gigi da tsautsayi ka sake yi ma Daulah abinda zai ata mata bakin aurenku kenan ko zaka mutu sai ka sakar man a tunda ba tare aka haifaku ba."Gya a kai yayi yana cewa."Naji na kuma yarda Mama hakan ma ba zai sake faruwa ba,ina Daulah din take."Da dai yafiye maka rashin sake faruwar hakan ba dan duk randa ka sake bakin aurenka ne, Daulah bata nan kamar yanda na gaya maka amma ai kasan kawarta Haulat ko?."Jinjina kai kawai Raihan yayi yana sauke ajiyar zuciya, nuna masa hanya Mama tayi tana cewa."To tana can na sani dan bata da inda zataje idan har ba nan ba to wajen Haulat zata maza kaje ka taddata a can."Hannu Raihan ya sa a cikin aljihu yana fiddo bandir din yan dubu guda biyar ya ajiye gaban Mama yana fita da sauri,bakon Mama ya kalleta yana dariya yana cewa."Wanann yazo hannu da yawa ai daga gani babu hankali anan taya mai hankali zai yadda ayi mashi haka."Dariya Mama tayi tana cewa."Alhaji na kenan ka an daga cikin aikin Daulah kenan shiyasa nike fahari da Daulah bata sha nonon banza ba."Kaima nono dam a yayi a cikin riga yana cewa."Nima ai a bani nasha Madam."Far da ido tayi mashi tana dariya....Koda Raihan yaje gidan Haulat ya tambayi gate man yace ya gansu sun fita cikin tashin hankali number wayar Haulat yasa aka bashi amma baya auka ba kuma tana shiga duka duniyar zafi tayi ma Raihan komai ya fice mashi a rai ba abinda yake son gani a duniya sama da Daulah yaji maganarta shi a shirye yake koda zata zaneshi da bulala indai zata huce ta koma gidanshi ya yarda, wayarshi ce keda ringing amma da ya dauko yaga Kk ne sai yayi tsaki ya auka KK yayi mashi kira ya kai biyar baya auka ga urgent kirane da yake Hamad da Usman duk suna wajen duk mamaki ne ya kamasu maike faruwa da Raihan lafiya kuwa?dan basu ta a yi ma Raihan kira irin wannan ba ya i daukar waya kamar yau fiddo wayarshi daga aljihu Hamad yayi shima yana gwada kiran Raihan ya kusa sau biyar babu ansa kiran Usman yayi babu ansa hankalinsu yayi bala'in tashi suda zasuje campany tun karfe sha biyu suka ce zasu tafi har biyun rana ta kusa Raihan baima zo office ba baki aya bayan kuma Raihan bai da wasa,Rayyan kk ya kira yana gaya mashi iskancin da Raihan yayi masu shi yayi trying din kiran nashi maybe ya auka su tunda ya raina masu hankali iskancin nashi kansu ya sauka yau shi Rayyan ma wayar kashe da ya gwada kira gaya masu yayi wayar kashe, numfasawa Usman yayi yana cewa."Kunga wannan rashin daukar wayar ba fa lafiya dan bai isa yayi mana haka ba shima ya san da haka anya kuwa ba wani abu ke faruwa ba muje gidan nashi dai mu gani." Dan jim Kk yayi yana cewa."Ni ban san zuwan gidan Raihan saboda ban san ganin Daulah shiyasa ni tunda yayi aure hanyar gidan ban bi ba koda kukaje ni banje ba dan zuciyata bata da hakuri zan iya marinta a banza idan na tuna yaudarar da tayi man."Tsaki Usman yayi yana cewa."Matsalarka kenan wallahi KK, Maiye dan yar'iska ta yaudareka ai gode ma Allah zakayi shima Raihan din kayi mashi addu'ar Allah ya rabasu tun bata haifa mashi tsiya ba."Dariya Hamad yayi yana cewa."Wai kai Usman tunaninka aya da kowa ne?kana da tabbacin Daulah yar'iska ce?veil ne take sawa yasa kana mata kallon yar'iska ko a gidan Raihan din ma veil dai sawa take kai shikenan duk mai saka mayafi ta zama yar'iska wallahi ka daina yin haka saka veil/mayafi/gyale baya nufin wai mace ta zama yar'iska a'a ka auki abun baibai sai kaga ustaziya mai saka hijab har asa tana isakanci amma mai saka mayafi bata iskanci ai imani a zuci yake."Daman ai baka goyan bayana Hamad kuma Allah ya rufa asiri nidai ban ta a auren mai saka mayafi dan banga amfanin auren karuwa ba."Dariya kawai Hamad yayi yana cewa."Allah ya rufa asiri to kai kuma Kk ka fidda kama ta a son Daulah a zuciyarka Raihan ya kasaka saboda yafi iya kalaman soyayya muje gidan nasu muga idan har lafiyalau isakanci yasa Raihan ya aukar wayarmu zai gamu da fushinmu kuwa ya rusa mana bajit din yau dole sai gobe zamuje campany daman mu yau muke da free time ina jin sai dai kuje ku kawai ko kuma ayi hakurin weekend."Kk ne ke driving suna labari har suka iso gidan Raihan gaisawa suka yi da masu aikin compound suna yin nocking tare da sallama..tun cctv Raihana ta gansu shiyasa ta sako hijab har asa tazo ta bu e masu tana masu sannu shigowa sukayi suka zauna suna tsokanarta sai murmushi dai kawai take dan taji dadin ganinsu musamman Usman da ganinshi ya tuna mata da Umaima babbar kawarta aminiyarta ko ta ina yanzu?dan saboda bikinta ba cikin da in rai akayi shi ba shiyasa batayi inviting din Umaima bikinta ba,ruwa da lemu mai sanyi ta kawo masu suka sha tana tambayarsu mai suke son ta girka masu komai suka ce mata sannan suka cigaba da labari suna kallon news daman already tayi Dambun couscous da yaji kayan ciki shi kawai takai masu tayi masu iso a dinning sunci ba laifi sannan suka tambayeta ina Raihan dan jim Raihana tayi tana ta e baki tana cewa."Ni wallahi ban san inda yake ba ya dai fita yana masifa dan sunyi fa a da matarshi tayi fushi ta tafi gida nan ya gama man masifa ya fita ban sake ganinshi ba dan ko abincin da yake dawowa ci bai dawo ba."Kallon juna su kayi cike da mamaki sai kuma Hamad yace."Ikon Allah kaji kuma wata sabuwa maybe yana tare da Daulah din shiyasa muka kira ya auka karshe ya kashe wayar."Jinjina wa Usman yayi yana cewa."Ka an daga aikin karuwa kenan."Haba mana Usman kabar kiran matarshi da wannan sunan ina yawan hanaka ban san yaushe bakinka zai daina jefar mutane da irin wannan sunan ba ina jin ba dadi kana haka wallahi."cewar Hamad cikin fushi girgiza kai Usman yayi yana cewa."Nayi shiru Hamad
Chapter 104 · 0% Book details