Sashe 58
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi tayi tana ha
a kayan karatun dan kaiwa
aki tunda sun gama
arin,kallonta yayi yana kiran sunanta, dakatawa tayi daga ha
a kayan karatun tana ansawa,nuna mata waje yayi yana cewa."Koma zauna ina son yin magana dake."Komawa Umaima tayi kamar yanda ya umurceta sai dai komai bata ce mashi ba kallonshi kawai take, numfasawa yayi yana cewa."Umaima maganar da zanyi dake mai mahimmanci ce kuma ina son kibani aron hankalinki kuma ki fahimci abunda nike son ki fahimta ki kuma adana su a kwakwalwarki da zuciyarki."Gya
a kai tayi tana cewa."Okay Yaya Usman inajinka."gyara zamanshi yayi da kyau yana cewa."Umaima aure zanyi."wani kallo tayi mashi tana cewa."Kamar ya kenan ban gane ba Yaya Usman fahimtar da ni sosai yanda zan gane."ba tare da damuwa ba ya cigaba da cewa."Eh kamar yanda kika ji aure zan
ara na samu wanda nike so muka fahimci juna mai ilimi da tarbiyya zamuyi aure in shaa Allah auren ma ba zai wuce karshen watan nan ba zuwa sabon wata."tunda ya fara ba abinda take maimaitawa a zuciyarta sai mai hankali da tarbiyya wato ita bata da abinda ya lissafo shiyasa ya gaza mallaka mata zuciyarshi, nauyi taji zuciyarta tayi mata ga wasu hawaye da suke neman subuce mata sauri tayi ta maidasu tana maida kanta gefe dan bata son gaya gazawar ta akan maganganu da ya zaunar da ita yana mata,sauke numfashi tayi tana cewa."Okay Yaya Usman Allah ya tabbatar da alkhari ya kuma baku zaman lafiya mai daurewa da zuriya dayyaba."Murmushi yayi yana cewa."Amin ya Allah Umaima kuma karda ki damu karda wannan auren da zanyi ya saki cikin a wani hali Umaima kina nan a matsayin kanwata kuma
alibata Umaima kuma amaryata tana da zurfi a ilimin addini na tabbata zata taimaka man sosai wajen koyar dake koda bani nan."waigowa tayi tana murmushi tana cewa."Nagode da wannan karamcin a gare ka Yaya Usman a matsayina na karuwa marar tarbiyya da kuma ilimi aka li
a maka aurena kayi hakuri ka ansa ka zauna dani har tsawon wannan lokacin kuma kana tarbiyyartar dani da iyayena suka gaza hakan ai ko a haka ka tsaya ni na gode kuma ba zan manta dakai ba a rayuwata dan na karu sosai zamana da kai ka fiddo ni daga duhun jahilci."subuhanalillah Umaima maiye haka?Maiya kawo irin wannan maganar kuma?"kallonshi tayi tana cewa."Yaya Usman gaskiyar kenan kuma ita na fa
a kai ka sani nima na sani karuwa ce yar-kwalta yarshayeshaye ban cancanci zama matar kamilin mutun kamarka ba nima nasan da hakan kaga babu laifi dan na fadi gaskiya,daga karshe Yaya Usman ina tayaka murnar auren kamila mai tarbiyya da ilimin addini da zaka yi." Tana gama fadin haka ta ha
a kayanta ta bar mashi parlon ta shige bedroom dinta da kallo ya bita yana mamakin yanda Umaima take ko
arin gaya mashi magana daga gaya mata zaiyi aure, ta
e baki yayi yana
age kafadarshi yana cewa."To ai ba karya nayi ba mai tarbiyya da ilimi zan aura,kuma lokacin rabuwarmu dake ya kusa Umaima dan ba zan ta
a iya zaman aure dake ba kuma alhmdulh tunda hankalinki ya kai kin fahimci nida ke bamu dace ba kina
arasa saukarki zan tsinke igiyar auren nan kije ki samu wanda zai iya aurenki." Dan shiru yayi sai kuma ya tashi yana cewa."Kiyi hakuri Umaima ba zan ta
a yi zaman aure da wanda namiji ya kama ma hannu ba balle kuma ke da kike zina kinyi karuwanci ban sani ba ko kina
auke da cutar H.I.V ma na kwasar ma kaina never kin gama fushinki ma."daga haka ya haye sama hankali kwance ya fara shirin da fita dan akwai office.
awa tayi saman gado tana rushewa da kuka tana girgiza kai tana cewa."Na gaji na gaji da duk abinda kake man Yaya Usman tabbas ina sonka amma na hakura da kai na hakura da zama da kai Yaya Usman dan na lura har abada ba zaka daina yi man kallon karuwa ba,ni Umaima za'a kalli idona ace man banda tarbiyya to idan ban da tarbiyya ai kaima Yaya Usman baka da tarbiyya tunda tarbiyya
aya aka bamu."ita
aya take kukanta tana surutai ta jima tana kuka sai da tayi mai isarta har kanta ya fara ciwo sannan tayi shiru ta shiga toilet ta wanko fuskarta tana zama gefen gado ta buga tagumi dan sai yanzu takejin zafin duk abinda yake mata,tana son jinta a jikin Momynta tayi kuka ta gaya mata damuwarta ta lailasheta ko taji saukin ra
adin da take ji,inama tana da waya da tayi waya da Dada sun zanta ta
ara bata shawarar yanda zata cire Usman a rayuwarta har abada,amma zata gwada cire shi daga rayuwarta zatayi rayuwarta ita
aya ba tare da kowa ba daga ita sai iyayenta da yan'uwanta,tabbas ta shiryu har cikin zuciyarta take kyamar rayuwar da ta aika a baya da tana gidansu duk da kuwa ita a lokacin bata
auki hakan laifi ba tasa wayewa ce kawai Raihana da Rahina ne suka fado mata a rai ta tuna lokacin da suke mata fa
a akan rayuwar da ta saka kanta a lokacin tausayi suke bata tana ganin basu waye ba ashe,amma ta bari har abada dan bata jin zata sake saka pic dinta a media koda ta dawo ri
e waya a haka bacci yayi gaba da ita daga kwance ba tare da ta sani ba.
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Lokaci ya duba yana
ara gyara zaman agogon shi yana cewa."Nextweek kuma Katsina zamu."Far da idanu Daulah tayi farinciki fal a zuciyarta yau zata je gidan Mr president har tayi magana dashi mutumin da take gani a social media ko a tv kuma zata je gidan governor din Katsina tabbas ta zama babbar yarinya ga ku
in da Raihan yake bata kamar bai so, murmushi ta sakar mashi mai sauti tana tashi tsaye tana cewa."Allah ya kaimu kace zan ga Abbana?"
aga mata kai kawai yayi yana kamo hannunta suka taho sai surutu take mashi shi dai nashi
aga kai idan kuma magana ta kama yayi mata..tsaye take bakin room dinta tana danna waya cikin doguwar rigar shadda sky sosai tayi mata kyau duk da batayi wata kwalliya ba daga cream sai kwalli da lipsgloos sai gold din da ta saka a wuyanta da rings har diamond watch dan baki
aya jikin Raihana kudi ne tun daga kan komai da ta saka aka kalla ansan ku
i sunyi kuka a wajen, kallo
aya Daulah tayi mata tana maida kanta gefe gami da shan jinin jikinta dan ko makaho ya laluba yasan Raihana tafi ta nesa ba kusa ba ita ya zatayi ta fitar da Raihana a gidan Raihan dole ta sake tako dolene ta fitar da Raihana dan zaman Raihana a gidan Raihan kamar barazana ce a gurinta duba da Raihana tafita komai,komai tana nufin komai ma ba zata ta
a barin Raihana ta anshe mata Raihan ba dole idan suka dawo tayi magana da Haulat taje wajen boka ayi ma Raihan da Raihana faura'u kawai a farra
asu a tusa masu tsanar juna ba kamar Raihan yaji ko inuwanta bai son gani itama haka idan ma ta kama a ha
a da kurciya tabi duniya ta huta amma ba zata ta
a zama gida
aya da balarabiya irin wannan daman Allah yasota aiki yayi kyau idon Raihan ya toshe ba ganin kyaun ko wace mace in ba ita ba ta tabbatar da babu wannan asirin da yanzun ta zama yar kallo ko kuma ma ta fitar da ita daga gidan baki
aya...bata san sun iso bakin mota sai da taji Raihan na dakatar da driver akan yaje ya huta shi zai ja motar da kanshi ai kuwa driver yaji dadi yaita godiya,da kanshi ya bu
e ma Daulah ta shiga sannan shima ya shiga yana niyar yi ma motar key tsaki yaja yana cewa."Ba dan karda na tafi babu wancan yarinyar ba Ammie tayi fa
a da na barta jibi yanda take wani rangwa
a wa take ma rangwa
a to?"Ta
e baki Daulah tayi tana kauda kanta gefe bata ce komai ba, dan ita ka
an tasan hukuncin da zata dauka akan yarinyar horn ya danna mata yana jan tsaki yana ma motar key a hankali ta karaso tana bu
e baya ta shiga ko ida rufe kofar batayi ba yaja motar da gudun bala'i rintse ido Raihana tayi tana bu
ewa ganin basu kife ba ta gode Allah..gyaran murya yayi yana cewa."Wannan dama ce a wajenki da zaki ce ma Abbie baki son auren nan,ban ce ki boye mashi irin zaman da muke dake ba na tabbata idan har yaji ko baki ce a raba auren ba shi zai raba da kanshi dan na gaji da wannan auren naki dake kaina ya isheni ya takura man ban san ganinki a cikin gidana."Komai bata ce mashi ba sai ma danna wayarta kawai da take ta nuna kamar bata san ma da zamansu a cikin motar ba tsawar da ya buga mata yasa tayi saurin
agowa ta kalleshi ta lumshe ido ta bu
e a hankali tana dafe kai da yake shirin fara yi mata ciwo,tsaki ya buga yana cewa."idan har ina maki magana kina yin shiru sai na kwalkwale shegun idanun nan naki kina wani lumshe ido kamar yar-kwaya."Maida kanta
asa tayi tana cewa."Yi hakuri."Daga haka bata sake ce mashi komai ba shima tsaki yaja yana mai cewa."Ki tabbatar da yau din nan kin kashe kaddareren auren nan ki tabbatar da kin gaya ma Abbie bakya jindadin zama dani kedai a raba auren nan wannan shine solution a gareki."kya
a kai tayi tana cewa."Okay shikenan zanyi yanda kace."Is better"yace yana mai cigaba da driving yana sakin murmushi dan labari mai da
i Daulah take bashi.
Koda suka iso da gudu Raihana ta shiga gida tana kwala ma Ammie kira tana cewa."Ammienarh why you?