Sashe 123
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Koda ta iso gida samun wajen tayi tana parking sannan ta shigo,kallo
aya tayi mashi ta dauke kanta dan ita yama so ya tsorata daga shigowarta dakatar da ita yayi yana cewa."Daga ina kike? yawon iskancin naki har ya fara kaiwa haka kenan?."waigowa tayi tana kallonshi sai kuma ta furzar da numfashi gajiya tana nuna kanta tana cewa."ina tunanin baka gane wacece ba ko Yaya Raihan?."Tsaki yayi yana cewa."Tambayarki nike kuma kema kina tambayata?har kin isa ina maki tambaya kema kina man wata tambayar?har kin isa Raihana dan ubanki daga ina kike? gidan ubanwa kika je tun safe ina fita kina fita inba yawon karuwanci ba?."Murmushi Raihana tayi tana kallon Raihan tana cewa."Daga yawon karuwanci nike Yaya Raihan ai na isa nayi yawon karuwancin ko?to wajen wanda ya taya na kuma sayar mai nike,maiye damuwarka a ciki?yanda kake da za
in ranka nima ina da nawa za
in ran na kuma na sallama mashi dan haka....Raihana."Tsawa Raihan ya buga mata yana dakatar da ita sai huci yake ranshi a
ace yake zuciyarshi zafi take mashi kalamanta sun kona mashi zuciya wai shi Raihan take gaya ma za
in ranta har tana da wani za
in da ya wuce na iyayenta kenan? kuma idan yawan karuwancin zata sai ta tafi da igiyar auren shi a kanta?ya zamai mashi dole ya kawo
arshen aurenshi da Raihana dan ba zai ta
a zama da mazinaciya ba kuma karuwa ba zai ta
a ba, bala'i ya hau yi mata yana cewa."Sai nayi piece dake yanzun nan a cikin parlon nan dan ubanki ni zakiyi ma shirme ni zaki gaya ma kin sallama?to ina ruwana da ko wane
azami zaki sallamawa ma, ki bari randa babu igiyar aurena kanki sai kije kiyi duk
azantar da kika so kika gadama amma yanzu dai baki isa ba dan ubanki daga yau kika sake fita ba tare da sanina ba sai na karya maki
afafun da kike yawon dasu wani munafinci ya hana ki bari driver ya kaiki idan da gaskiya a lamarinsu na hana ki fita da kanki har Kiyi driving ko ana barinku yin driving da kanku dallah can
ace man da gani tun banyi bolly dake ba."Turo baki gaba Raihana tayi tana tafiya tana cewa."Ko ina ruwan shi da rayuwata kaji mutum kawai kana jin Bala'inka ne ka sauke kaina."Da harara ya rakata yana cewa."Pool."Daga haka ya wuce bedroom din shi dan tun m da ya dawo yake son kwantawa saboda bata dawo ba kuma Daulah ta gaya mashi yana fita good 30mn baiyi ba ta fice har after 10 11 ya kusa zata dawo gida duk mai take yi a wajen haka inba yawon iskancin banza ba shi ba zai dauki wannan shirmen ba sai ya yi mata rauni a banza ma.
Kk a tsorace yake da rayuwar da Raihan yake neman jefa kanshi ya shiga damuwa sosai ace a kan mace Raihan yana nuna zai iya
atawa da kowa wannan wace irin soyayya ce haka?wannan ba soyayya bace jarrabata ce dan duk soyayyar da ke neman saka mutum a halaka ba za'a kirata da soyayya ba sai dai masifa kuma tabbas Raihan na gab da shiga cikin masifa idan har ba farkawa yayi daga dogon baccin da yake ba yasan mai yake yasan kuma mai ya dace yayi dan kuwa haduwarsa da Abbie ba zata ta
a yi masu kyau ba mudun yace a haka zai tafiyar da rayuwarsa komai mace tace tana so kayi mata baka nuna mata babu da maiye ma ita kanta rayuwar wacece ma Daulah dan Allah da har Raihan yake neman haukacewa a kan soyayarta shi har gobe baiga dacewar Raihan da Daulah ba soyayya dai mai rufe ido da ace Raihan zai yi hakuri ya rungumi za
in iyayenshi da yayi matar nunawa a ko ina ma Raihana ga class ga hankali komai Allah ya ba Raihana amma a haka Raihan yake nuna baya sonta har yana ko
arin sakinta kuma shi ya tabbata ba iyakar Abbie ba duka iyayensu ba zasu yi ma Raihan da sauki ba idan har ya saki Raihana zai ha
u da
acin ransu da kuma hukuncinsu tabbas iyayensu suna da son yara da kuma wasa da yaransu amma kuma basuyi ma yaro da sauki idan har yayi masu ba dai-dai ba,suna sakar ma yaransu ku
i amma suna saka ido sosai akan mai zasuyi da ku
in sannan kuma suna koya ma ransu hanyar samun ku
i basu duba tarin arzikin da Allah yayi masu da ana duba tarin dukiyar iyaye da Rilwan ba zai mi
e tsaye ba wajen neman kudi baya can
asar baya can kakansa former governor of Katsina state His excellency Alhaji Yusuf Umar da Gidan ku
i ake mashi inkiya tsabar dukiyarsa waye bai san Yusuf Umar gidan kudi ba?ga kuma Rayyan nan da kowa yasan Tasan shine yafi kowa kudi a
asar nan amma hakan baisa Rayyan ya kwanta ba nashi yake nema kamar ba Oba Umar Sanda ya haifeshi ba,ga Hamad nan kowa yasan waye uban Hamad Ubaidullahi Isuhu sumaila
ani ga Umar Nahiyata kudi ba'a gaya masu gashi shi kanshi kuma kakansa shine former Ministern Abuja a lokacin mulkin Mr president Alhaji Umar faruq uba ga mai martaba sarkin Katsina na yanzu Faruq Umar mahaifi ga Aysha miji ga Ramlat ubansa kuma Khaleed shine minister kudi dukkansu iyayensu yan gadon arziki ne amma sun taso da son neman na kansu suma,amma ga Raihan nan yana neman lalata rayuwarsa akan mace macen ma Daulah shi Kk idan ya tuna akan Daulah Raihan yake duk haukan da yake sai yaji ranshi ya
aci sosai dan yasan wacece Daulah yasan duk iskancin Daulah kuma bai boye ba ya gaya ma Abbie wacece Daulah amma yana mamaki yanda Abbie yasan wacece Daulah yabar Raihan ya aureta shi ba ruwansa da aurenta da Raihan yayi shi damuwarsa
aya sauyawar da Raihan yake ko
arin yi a banza akan mace.
Ya zai yi? ya zai yi ya tada Raihan daga naunauyen baccin da yake?a yanzu yafi close da Raihan kan Rayyan tunda shi campany daya suke aiki ga office din shi ga nashi kallon juna suke kuma ko ba komai dan uwansa ne bai dace yana kallon yana yin ba daidai ba ya kuma zuba masa ido hakan ba daidai bane ya dace ace shima atleast yayi wani abu kafin maganar takai wajen su Abbie shiyasa ko dazun bai yarda ya bar office ba sai da ya biya ku
in da Raihan ya ta
a dan yanda yaga Saif da gaske yake gayama Abbie zai yi kuma shi baya son Raihan na yawan shiga case din Abbie yanzun ya samu ma yaga ya ha
a soyayya a tsakanin Raihan da Raihana su rayu a
ashin inuwar aure cike da soyayya shine gabanshi a yanzu dan ba zai yarda Raihan yayi kuskuren sakin Raihana ba dan babban kuskuren da Raihan zaiyi a rayuwarsa ya saki Raihana shi kuma ba zai yarda hakan ya faru ba in shaa Allah dan sai yayi yanda zai yi sun zama masoya kuma sai ya fidda Daulah a gidan Raihan dan ba zasu rayu da juna ba saboda Raihan yafi
arfin Daulah ita ba kalar aurensa bace ta ko ina Raihan yafi
arfin Daulah babu ta hanyar da suka dace ko shi nan bai iya auren Daulah ko lokacin da sukayi soyayya ba wai ta aure bace a'a kawai dai soyayyar rage zafi ce amma ko yana hauka ba zai auri Daulah ba, ta ina zai fara taya zaiyi ya raba auren Raihan da Daulah dole ya raba wannan auren balle ma ya lura da yanda yarinyar yake saka bata ku
i kamar ana hauka..Dan jim Kk yayi yana hango ba inda zashi har a raba Raihan da Daulah sai wajen Uncle Ubaidu, Uncle Ubaidu ne kawai zai saka Raihan sakin Daulah cikin ruwan sanyi duba da yanda Raihan yake jin maganar Uncle Ubaidu ai kuwa zai je wajen Uncle Ubaidu duk da yau ya dawo kasar zaije mashi ban gajiya da kuma maganar Raihan da Daulah da kuma maganar sakin da Raihan yake ko
arin yi ma Raihana dan ya tabbata Uncle Ubaidu bai san halin da Raihan yake ciki ba a gidanshi duba da Uncle Ubaidu ya da
e baya kasar,ya tabbata da Uncle Ubaidu yana nan duk wannan iskancin Raihan bai yisu ba dan tare da suke yawo suke komai yanda Raihan yake da Uncle Ubaidu kosu ba haka yake dasu ba dan komai na Raihan Uncle Ubaidu ko shawara Raihan bai yi da kowa sai Uncle Ubaidu ya tabbata idan har ya gayama Uncle Ubaidu ba zai ta
a barin Raihan ya saki Raihana ba kuma zai saka Raihan ya saki Daulah daman tuni Uncle Ubaidu ba son auren Raihan da Daulah yake ba.