Sashe 102
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Maiyasa zaki tafi ki barni bayan kin san ba iya yin rayuwa babu ke."Ita Raihana bata gane komai ba sai ta tabe baki tana cewa."Allah ya rufa asiri."Daga nan ta koma tana cigaba da yin sabgar gabanta komawa yayi parlo yana zama yana dealing din number Daulah tana shiga ba'a
auka ba kallon wayar yake yana juyata a hannunshi dan tunda yake bai ta
a kiran waya sau biyu ba, furzar da naunauyen numfashi yayi yana dafe kanshi yana sake gwada kiran Daulah a karo na biyu amma sai ta datse wayar aka nuna mashi line-busy sake kira yayi a karo na ukku sai yaji wayar off a kulle wurgi yayi da wayar yana zagaye parlon yana ganin ba wanda ya ja mashi wannan masifar sai Raihana dan duk itace taja komai sake kwala mata kira yayi da sauri ta fito tana dafe kirji tana cewa."Haba dan Allah Yaya Raihan wannan kiran tashin hankalin sai nayi tunanin wata masifa ce ta faru."Tsawa ya buga mata yana cewa."Duk masifar ma dake faruwa a gidan nan Raihana kece sanadi kece silar komai Raihana."shiru yayi yana matsawa gabanta yana cewa."Ke bak'ar kaddararta ce Raihana na tsaneki ban sanki ban kaunarki Raihana ban kaunar ganin koda inuwarki a cikin gidana Raihana dan zamanki gidana bai
areni da komai ba sai masifa da bala'i baki da amfanin komai a gidana Raihana kin zamai man
addara kin zamaiman kadangare ba
in tulu Raihana, Maiyasa kika za
i kuntata man akan farincikina?mai nayi maki da zaki nace sai anyi auren nan namu bayan kin san ni ban sanki maiysa Maiyasa Maiyasa zakiyi haka Raihana gaya man ribar da zaki ci idan har kika rabani da *ZA
IN RAINA* ?
Dan ki samaini ko?dan ki samu abinda kike so a wajena kike son rabani da ZA
IN RAINA ko?to wallahi karyaki tasha karya har abada ni Raihan ba zaki ta
a samuna ba ke ba zaki ta
a samun soyayya ba koda matan duniya ne suka
are da na mallaka maki zuciyata gwanm....Ya isa haka Yaya Raihan nace ya isa haka it's enough Yaya Raihan."Raihana ta dakatar da Raihan cikin tsawa tana
aga mashi hannu Waigowa tayi tana kallonshi tana cewa."Kaima maiyasa da Oba ya tambayeka za
in aurena kace kaji kana sona?
Maiyasa tun a ranar baka ce ma Oba baka sona ba Yaya Raihan?sai ni marar hankali da zan watsama iyayena
asa a ido sun man za
i nace bana so dan kawai na faranta maka ko?to wallahi dana
atama iyayena rai na gwanmace nayi rayuwa cikin kunci da zafi dan iyayena sunfi karfin komai a wajena."Dan shiru Raihana tayi tana maida ajiyar zuciya tana mai cigaba da cewa."Ban matsa maka dole ka zauna dani ba Yaya Raihan bani bu
atarka a rayuwata bani son ko ganin fuskarka wallahi billahi Yaya Raihan da ana fiddo zuciya aga abinda ke cikinta da na ciro maka zuciyata kaga baka da gurbi a cikinta baka da mazauni a cikinta Yaya Raihan kuma mutuwar auren nan namu na
addara yana hannunka kana da damar da zaka kawo karshen shi nan take."
Jinjina kai yayi yana yin shiru sai kuma ya kalleta yana cewa."Raihana ko baki ce ba zan kawo karshen auren nan koda kuwa kawo karshen auren nan namu zai sa na rabu da kowa na gwanmace mudun zan rayu da Za
in ran na cikin aminci da kauna a shirye nike da nayi komai akan soyayyata dan ban ha
a soyayyata da kowa ba wallahi Daulah ce soyayyata Daulah ce farincikina kuma Daulah ce haskena zan rabu dake Raihana dan nayi rayuwata da Haskena cikin aminci kin zamai man karfen
afa kuma na tabbata Abbie zai hukunta ni akan sakin auren naki amma shirye nike da na dauki ko wane hukunci,kuma ina mai baki umurni ba wai shawara ba kafin na dawo gidan nan wallahi ki gyara parlon nan ki tabbatar da kin gyara ko ina na dai gaya maki."Fuuuu ya fita daga parlon ko briefcase din shi ma bai
auka ba da kallo ta bishi sai kuma ta ta
a bakinta tana cewa."Can ta matse maka Wallahi Yaya Raihan yanda kake jin baka sona nima haka kuma ba abinda ya damaini da duk hukuncin da Abbie zai dauka kanka nidai kawai ka sake ni shi na sani nima naje nayi rayuwata cikin aminci da kauna dan yanda kake takama da Za
in ranka nima ina da Za
in raina wanda zuciyata ta yarda ta amince da shi hakuri nayi na anshi za
in Iyaye dan ba soyayya ba zan iya sadaukar da raina ga iyayena balle kuma soyayya, soyyayar ma da bata da tabbas ina guje maka ranar da zumar soyayya zata koma maka ta ma
aci da Za
in ranka da kake ganin tafi kowa a wajenka zaka rabu da kowa a kanta ba tabbas bane da ita aikin wofi kawai."Karasa halawar madararta tayi ta ka Room dinta sannan ta fito ta fara gyaran parlon daman tana da niyar gyara parlon dan itama
azantar ta isheta duk da ba ko yaushe zata gyara parlon ba itama matarshi ta fito ta gyara dan ita tafi dacewa ma da gyaran parlon tunda gidan mijinta ne ita kuwa yau ko gobe zata iya barin gidan kuma bata jin zata iya sake saka kafarta a gidan Raihan a rayuwarta dan kaf zuri'arta basu ta
a zumunci da zuri'a Raihan ba har abada dan babu so a tsakaninsu yanda aka fara bak'ar tsana da kiyaiya a tsakaninta da Raihan haka za'a yi ta har yaransu.