← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 145

Sashe 24

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Even Abbie
s family saw it that way, that
s why they forced someone like you someone with a bad aura on me."Kuka Raihana ta fashe dashi tana cewa."Aikuwa wallahi bani da wani ba
in jini kuma ina da ma wanda nike so dan biyayyar iyaye kawai zan aureka."marinta yayi yana cewa."Yi man shiru makaryaciyar banza
atuwar banza ko kunya bakyaji kina karya wai ina da wanda nike so to bari kiji na gaya maki."Dan shiru yayi yana furzar da numfashi bakin shi yana mai cigaba da cewa."Tun wuri kije wajen Abbie ki gaya mashi baki sona karda ya aura maki aure dani shine kwanciyar hankalinki Raihana idan har kuma kika yarda aka
aura auren nan da zasu
aura juma'ar nan to kita kuka dan kasheki ne kawai ba zanyi ba idan kika shigo gidana da sunan matar gidan har abada ba zaki ta
a ansa sunan matata ba Raihana nafi karfin haka ace kwaila ai friend nawa dariya zasuyi man dan haka kije kice baki so tunda har kina da boyfriend ki gabatar masu dashi mana ki auri *ZA
IN RANKI* nima na auri *ZA
IN RAINA* idan kuma har kika yarda akan aurenki Abbie ya hanani auren Daulah sai nayi ajalinki a cikin gidana kin dai ji mai na gaya maki ko?."Daga mashi kai kawai tayi ba tare da tace komai ba sakin kunnen yayi yana cewa."Ya fiye maki tashi ki ban waje tun bayi ball dake ba."Tashi tayi tana kuka ta nufi hanyar baya da zai sadata da apartment dinsu da ta shigo parlo dakatar da ita yayi sai da tabar kukan sannan ta wuce yana rakata da tsaki da kallon banza dan bala'in haushin Raihana yake ji har zuciyarsa.

Tsaye suke dukansu a saman kanta kowa zuciyarsa ba dadi dan tunda aka kawo Umaima asibiti da yake family hospital dinsu ce Sadiq ke da ita da ya gama karatun likita Abba ya bu
e mashi babbar asibiti ce private a cikin abuja ko shi kansh Sadiq bai ji dadin irin bugun da Abba yayi ma Umaima ba sai kace ba
arsa ta cikinta ba?to cikin shige tayi da zai yi mata dukan mutuwa irin haka?wallahi ba dan Abba bane yayi ma Umaima haka da ace wani ne da yanzun suna court sauke numfashi yayi yana kallon Dada yana cewa."Dada tun Abba bai kashe Lil ba idan ta samu sauki ta ha
a ta koma apartment dinki wannan duka haka haba mana ace mace za'ayi ma irin wannan dukan kamar an samu namiji
ato."Kuka kawai Dada take maganar ma ta kasa ace tun da aka zo ake saka ma mutum drip ita kodai ma yarinyar ta mutu ne?tsoron da take ji kenan tabbas Yusuf ya cuceta jikar tata
aya tilo mace da Allah ya basu yake ko
arin kashewa yarinyar nan ba ita ta
aura ma kanta qaddara ba,gyaran murya Baba yayi yana cewa."Ai duk ta
are tunda har Yusuf ya fara yi ma Kakata irin wanann dukan to lamarin ya lalace dan haka gobe za'a
aura auren Umaima da Usman kawai a goben zata tare gidanta shikenan kulawarta ta koma kal
ashinka Usman."Dan shiru Baba yayi yana mai kallon Usman da kyau yana cigaba da cewa."Har kullum ina gaya maka ba dan kafi su Sadiq ba muka ba abinda yasa muka za
e ka a cikin yan'uwanka
aya ne Usman tsoron da Umaima take maka kuma mun tabbata idan har ka bata doka zata kiyaye to mu iyayenku munyi iyakar yinmu za'a
aura maka aure da Umaima kaima muga naka ko
arin da zakayi wajen gyara tarbiyyarta duk da Allah shine mai shiriya amma muna kyautata maka zato."Jinjina kai Usman yayi yana cewa."In shaa Allah Baba zanyi iyakar yina nima addu'arku muka fi bu
ata."Murmushi Sadiq yayi dan shi har a zuciyarsa yake son Umaima amma tun randa yaji za'a ba Yayansu aurenta ya cire ma kanshi kuma yake tayashi murnar samun mace kamar Umaima ba
aramin gata akayi mashi ba, matsalar Umaima a baiyane take da an samu anyi maganin matsalar to mutun yana cikin alheri dumudumu kawai za'a ce sosai Baba yayi ma Usman wa'azi Dada ma tayi ita kuwa Mom kuka kawai take tana godiya akan hallaccin da akayi mata dan ba
aramin gata iyayen Umaima sukayi mata ba nayi mata auren nan kuma aka bata mutum kamar Usman ga hankali ga tarbiyya ga ilimin addini da na zamani fatanta Allah ya shirya Umaima tayi zaman auren ma baki
aya.

A hankali ta fara bu
e idanuwanta da sukayi mata nauyi tana saukewa a saman fuskar Usman da yake zaune yana dai sauraren duk maganar da suke shima dai yana a wata duniyar tunanin dan kuwa an raba mashi hankali da tunani gida biyu wani bangaren na bashi hakuri na ansar auren Umaima kuma yayi rayuwar aure da ita wani bangaren kuma yana hanashi yin haka ya dai aureta ya kuma zauna da ita amma karda ya sake ya ha
a jikinshi da nata saboda tana da najasa a jikinta shi kuma bai ga amfanin ha
a mai-tsarki da mai najasa waje
aya ba,dan shi har ga Allah yana
yamar Umaima har zuciyarshi saboda rayuwar da ta zabarma kanta dan shi har yanzun bai yarda da cewa
addara ce ba,eh
addara ce amma wanda ta
aura ma kanta ba haka dai yake ta sakawa jin kamar idanu na yawo a jikinshi yasa ya dan kalli inda yake jin kamar ana kallon shi idanuwanta kur a kanshi kamar wanda bata sanshi ba,haka Umaima take kallon Usman dan ba abinda ke yawo a cikin kwayar idon sai sonshi da kaunarshi Murmushi ta sakar mashi tana mai nuna mashi tana sonshi da hannu harara ya jefa mata dan shi haushi take bashi a rayuwarsa gyaran murya yayi ganin kallon yayi yawa yana cewa."Ta tashi fa Dada."
aga hannu sama Dada tayi tana cewa."Alhmdulh Allah na gode maka da Uwata ta tashi bata mutu ba,to kai Usman zaman mai kake da ba zaka je ka kira Sadiq ba yazo ya dubata ko?."Kallon Dada yayi sai kuma yayi mata shiru baice komai ba kuma bai motsa ba daga zaunen da yake yana latsa waya,salati Dada ta saki tana cewa.'inace da Usmanu nike magana ko?."furzar da numfashi yayi yana cewa."Haba dan Allah Dada kina ihu da yawa fa sai kanta ai yayi ciwo daga tashinta kuma zaki maidata wani sabon ciwon."Kama baki Dada tayi tana kallon Usman tana kallon bakin da yayi mata doguwar magana irin wanann wato shima ya fara koyan magana jinjina kai tayi tana cewa."To shikenan tunda abun yar rashin kunya ne bari a barta ta mutu wa zai yi asara inba kai ba tunda mutun ce dan uban mutum."Ta
e baki yayi yana cewa."In kin zagi ubana ai
anki ne kuma yana
asa."dakuwa tayi mashi zatayi magana Sadiq ya shiga sai murmushi yake dan yana zaune Usman yayi mashi inbox akan Umaima ta tashi sannu yayi ma Umaima yana kara dubata kallon Dada yayi yana cewa."Alhmdulh jiki yayi kyau amma bata da karfi sosai saboda abinda tasha bai kai da sakinta ba kuma Abba yayi mata duka."Maida kallon shi wajen Umaima yayi yana cewa."Lil kanki na ciwo ne?."Lumshe ido tayi tana
aga mashi kai kallon Dada yayi yana cigaba da cewa."Ga kuma headache kinga ba zaku bar asibitin nan sai gobe Granny."Kama baki Dada tayi yana cewa."A'a Sadiq ka dai yi dubarunku na likitoci ka sallami yarinyar nan kaga gobe ne aurenta taya za'a
aura aure amarya a asibiti ai ko shi angon ba zai samu kwanciyar hankalin shagalin bikin ba ko?."harararta Usman yayi yana cewa."Kinji mtslrki ko Dada?ina ruwan amarya da hidimar daurin aure?auren da ba abinda za'ayi saurin mai ake na wani sallama a barta ta warke ko yaushe ne ai ba gaugawa ake ba."Cikin masifa Dada tace."To mu gaugawa muke kuma kaga Sadiq dubata rabu dashi dan ba
in ciki."murmushi Sadiq yayi yana girgiza kai yana mamakin lamarin Usman Allah dai yasa ya
auki
addarar auren shi da Umaima ya ri
eta kamar yanda iyayensu suka kyautata mashi zato amma shi bai ga son Umaima a saman fuskar Usman ba.
Chapter 24 · 0% Book details