Sashe 39
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sauke naunauyen numfashi yayi yana cewa."Nidai maiye laifina dan na kiraka cikin dare tun da naga kai ba mata gareka ba balle kace kana tare da iyali."Dariya Hamad yayi yana cewa."Lailai kam Usman to sannu mai iyali ai naga kai da kake da iyalin kana waya ko?."Murmushi yayi yana cewa."kamawa ai tayi Hamad."Dan shiru yayi yana gaya mashi komai tun daga kan anshe mata wayoyi da dokar da ya shimfida mata na hanata fita har da bata iya wankan tsarki duk sai da ya gaya mashi numfasawa yayi yana cewa."Maiye mafita Hamad tabbas a yanzun Umaima tausayi take bani rayuwa kawai take a cikin duhun jahilci bata san komai ba sai yawan iskanci da shayeshaye,wallahi baka ga yanda na damu ba."Girgiza kai Hamad yayi daga
angaren yana cewa."Da damuwa kuma dole aji tausayinta,kuma banga laifinka ba dan ka anshe wayoyinta ta haka zata rage abubuwa da yawa dan yan-media din ke tunzurata da comments da zatayi posting ba wanda zaiyi comments balle like sai wa'azi idan tayi bata sake na ukku, amma dole tsiraici ya dinga yawo a media saboda yabon da wasu shashasu suke masu."maida numfashi Hamad yayi yana cigaba da cewa."Bai zama dole sai kaso Umaima ba Usman tunda baka sonta kuma kana
yamar rayuwarta to kayi mata abu
aya wanda ko ka rabu da ita ba zata ji zafin rabuwar ba sosai Usman."Gyara zamanshi Usman yayi yana cewa.'To maiye shi Hamad?dan gaskiya ban iya zama da ita ban iyawa har ga Allah ni
yamarta nike sosai ma."Jinjina kai Hamad yayi yana cewa."Ai na sani Usman abinda zaka yi mata shine ka bar zaginta ko ce mata karuwa ko yar-kwalta ko yar'iska yarshayeshaye duk daina ba dadi ka maida hankali wajen koya mata yanda zata bauta ma Allah ka koya mata karatun Alqur'ani ka koya mata duk hukuntocin addini ka nuna mata ja ka nuna mata baki ka samu ka maidata mutu ta zama mai ilimi Addinin wanda ko nan gaba zata taimaki yaran da zata haifa kaima zaka samu lada ai Usman karka manta ance duk wanda ya tarbiyyartar da mace
aya kamar ya tarbiyyartar da al'umma ne Usman."Numfasawa Usman yayi yana cewa."Haka ne zanyi iyakar ko
arina amma kuma tana saukewa koda bata haddace ba zan sake ta idan taso sai ta koma islamiyya tayi hadda a can ai ni nayi iyakar nawa."Gya
a kai Hamad yayi yana cewa."Hakan ma yayi sakin bashi bane damuwar idan har kayi abubuwan da nace ko su Dada ba zasu ji haushinka ba duba da Allah ya baka iko kayi amfani da son da take maka ka gyara mata tarbiyyarta."Gamsuwa yayi da maganarshi sun da
e Hamad yana
ara kwatanta mashi daga basani suka kashe wayar, tashi yayi yaje dakin da take kwance ya kashe glove ya tofa mata addu'a ya dawo nashi yayi addu'a ya kwanta.
Shiryawa tayi cikin doguwar rigar material tana daukar
atuwar hijab ta saka har
asa ta dauko nikaq ta daura ta dauko safar kafa ta saka ta saka takalmi tana
aukar wayarta ta fito ta zauna tana kallon Alaja dake cin abinci tana cewa."Plan dinmu zai fara daga yanzun zan tafi islamiyyar naga ko zasu daukeni."Murmushi Alaja tayi tana cewa."Kinyi kyau,kyau ace kwaliyar nan Babynki ta fara ganinta."Murmushi mai ciwo Malika tayi dan zuciyarta tana mata zafi idan ta tuna Babynta data
auki shekaru tana so da kauna wani ya aure mata ita tana jin kamar ta samu wu
a ta cika ma Usman a zuciya dan koda kasheshi tayi ba zata ta
a daina jin zafin da take ji ba tunda har ya shigar mata gona,bata san maza nawa ta raba da duniya ba akan Umaima duk namijin da tasan ya fara taraiya da Umaima a club take sakawa a kaudar mata dashi dan Umaima tatace ita
aya kuma ba wanda ya isa ya rabata da Umaima tana kashe ko nawa ne akan Umaima girgiza kai kawai tayi ta fita dan ba zata iya furta komai ba akan maganar Alaja daga gidanta zuwa islamiyyar ba wani nisa dan a Cikin estate din akayita zagaye take unguwar suka bu
eta da yake ESTATE din ta wani musulmi ne shi yasa akayi islamiyya tun gun ginata da masallaci duk a ciki,a hankali take tafiya ga counter a hannunta kallo
aya zaka yi ma Malika ta burgeka duba da irin shigar kamalar dake a jikinta,a hankali ta shiga cikin islamiyyar tana tambayar administration nuna mata akayi ta shiga har
asa ta du
a ta gaishe da headmaster tana cewa."Sunana Malika Omar ni bakuwa ce a estate din nan mun dawo nida mahaifiyata saboda mutuwar mahaifina muka samu gadon gidanshi na nan estate din." Dan shiru tayi tana cigaba da cewa."inason na shigo islamiyyar nan dan na cigaba da karatu na ban san karatuna ya yanke duk da hadda nike a yanzu."cikin sakin fuska headmaster yace."Masha Allah malama Malika kinyi kyaun kai da zaki cigaba da neman ilimi dan shi ilimi ba'a tsufa wajen nemanshi sai dai a yanzun mun kulle ansar dalibai dan yan kananun aji sunyi maki nisa gaskiya amma idan har muka bu
e ansa za'a yi maki magana tunda ai a unguwar kike."Murmushi tayi tana cewa."Allah sarki ashe har anyi nisa amma ni daman koda za'a daukeni ba zan kasance a
aramin aji ba duba da nayi nisa a hadda kamar yanda nace maka malan."dan jim Headmaster yayi sai kuma ya numfasa yana cewa."Masha Allah to kina a ina a hadda din?."
agowa tayi tana cewa."Ina izufi arba'in a yanzun haka."Jinjina kai yayi yana cewa."Gaskiya Kinyi nisa amma dan bari muga."Wani malami ya kira bayan ya shigo ya zauna suka gaisa tambayarshi headmaster yayi yana cewa."izufi arba'in yan ajin waye suke arba'in a Alqur'ani?."numfasawa malamin yayi yana cewa."Ajin malan Usman ne.?"Gya
a kai headmaster yayi yana cewa."Okay sunyi nisa ko basuyi ba?."dan shiru malan yayi alamun tunani sai kuma ya girgiza kai yana cewa."Gaskiya ban sani ba nasan dai suna arba'in."kallon Malika headmaster yayi yana cewa."Ba zamu
auke ki ba har sai munji suna ina a arba'in din idan sun wuce ki sai kin samu kin taddosu sannan kuma basu kamoki ba sai ki fara zuwa
aukar karatu da litattafai,yanzun ki dawo anjima da yamma lokacin malan Usman yazo sai muji daga bakinshi kuma shine mai daukar yana bu
atar
arin daliba ko kuwa?duk daga gareshi zamuji amma muna maki barka da zuwa."Jinjina kai Malika tayi tana godiya ta tashi dan tafiya gida tana tunanin haduwar tasu ta farko da babban makiyanta wanda tafi tsana a rayuwa idan har Usman bai ansheta ajinshi ba tabbas zata bi ta hanyar da ya dace dan rabashi da Umaima zata aika shi inda idan an tafi ba'a dawowa...